Sashe 1
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
FIVE LIONSðŸ¦ðŸ¦ðŸ¦ðŸ¦ðŸ¦
MALLAKIN
FATEEMA ZAHRA MUSA. A-K-A
PRINCESS TEEMA STAR LADY.
31-10-2025.🔥
THE STORY OF DEATH OR LIFE🔥ðŸ§
E_____________1
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ƘAI.
*Wannan littafi na ZAKUNA BIYAR tin daga page 1 na step 1 har zuwa karshen step 1 sadaukarwa ne ga mutanena na Æ™asar Niger, Æ´an Niger Æ´an amana, Æ´an Niger sun mun abin da ba zan taÉ“a mantawa da shi ba, Niger gidan karaminci da mutunci, gidan amana da kyautatawa, kai Æ´an Niger baki na ya yi kaÉ—an wajen iya faÉ—an alkhairanku, kun mun na gani! Ban san da me zan biyaku ba shiyasa na yi maku wannan sadaukarwan, ALLAH ya kara maku lafiya da zaman lafiya, kwanciyar hankali da farinciki, jin daÉ—i da walwala mara yankewa har illarh Masha ALLAH, hakika ina kaunar mutanen Æ™asar Niger kauna sosai mara misiltuwa, much love.*🌹♥ï¸
_________________🔥
U.S
New York City. New York tana daga cikin birni mafi girma a cikin Amurka, wanda ke É—auke da manyan cibiyoyi na kasuwanci, kuÉ—i, da al'adun kasar Amurka. Tana daga cikin jahohin da suka fi kowanne daraja a fannin kuÉ—i da al'adu.
Unguwar upper east side, manhattan kenan.
Wuri ne da ya shahara da manya-manyan gidaje na alatu, gine-ginen tarihi, da tarin art galleries. Yana kusa da central park, fifth avenue, da manyan kasuwanni kamar bloomingdale's. Unguwa ce ta manya-manyan kai, irinsu manyan lauyoyi, Æ´an siyasa, da masu nasara a wall street!.
02:00AM. Agogon birnin YEW YORK ta buga. Dare ya yi sosai, dik wata halitta mai rai da natsuwa tana barci dan kara samun natsuwa.
Kwance take a saman katafaren bed É—inta, ta yi lamo cikin lallausan bargonta, da alama tana jin daÉ—in wannan barcin da take yi. Tamkar a mafarki haka ta fara jin alamar ana dukan gate É—in gidanta, lamarin da yasa ta É—an motsa daga yadda ta kwanta kenan.
Lokaci guda ta zabura ta miƙe zaune sakamakon dukan gate ɗin da aka yi da karfi tamkar za'a rugujesa. Zazzare ido irin na mai barci a cikin duhu ta fara yi, take ta fara ƙoƙarin saita natsuwarta dan ta fahimci da gaske dukan gate ɗin ake yi ne ko mafarki?.
Jin tabbas da gaske ne yasa ta kai hannunta saman phone set dake jikin bedside drawer tana laluɓar wayarta, jikinta take ya hau kerma tana cigaba da zazzare ido. Tsabar ta shiga tashin hankali rawar da hannunta yake yi yasa ta gagara iya ɗauko wayar.
Wani irin duka da aka sake kaiwa gate ɗin ne yasa bata san lokacin da ta diro kasan bed ɗin ba, sai gata ta ɗauko wayar. A razane ta nufi waje tana ƙoƙarin kunna light na wayar, amma ina abin ya ci tura, dan hannunta ya gagara tsayawa bare ta iya kunna wutar.
Fitowa ta yi cikin duhu tana laluɓar hanya, hankalinta ne yake kara tashi jin irin yadda ake dukan gate ɗinta tamkar za'a rugujesa, har wani irin zufa ne yake keto mata, saboda tasan dukan gate karfe 2 na dare kam sai in wani ikon ALLAH amma ba alkhairi bane.
Wani siririn corridor ta nufa tana ƙoƙarin kamo dik adduar da azo bakinta, sai dai kuma ta gagara iya kama kwakkwara guda ɗaya. Tana cikin laluɓe ta damko handle na wata kofa, a hanzarce ta turo kofar ta shiga ciki.
Da kyar ta iya jan kafafunta ta isa gaban switch saboda wani irin rauni da jikinta ya yi. Wutar ɗakin ta kunna, lokaci guda ta sauke nannauyar ajiyar zuciya, a hankali ta tako izuwa gaban bed dake a cikin ɗakin. Irin babys bedroom ɗin nan ne da ya ji komai na more rayuwa, and komai na cikin ɗakin sky blue ne, harta curtains dasu furniture's. Ɗakin ya yi balain haɗuwa matuƙa.
Hannunta na rawa ta sa ta yaye sky blue lallausan bargo dake kan bed É—in. A karo na biyu ta sake sauke ajiyar zuciya. Wata yar yarinya karama ce kwance a saman bed É—in, ta baje abinta tana zuba barci, sanye take da wando guntun zuwa gwiwa da yar riga mai siririn hannu launin pink color. Gashin kanta very silky ne zube a kan face É—inta wanda yasa ba'a iya ganinta, dan tsawonsa har saman cikinta.
Wani irin duka da aka yi wa gate ɗin ne yasa wannan kyakkyawar mata ta zabura, jikinta ne ya tsananta kerma, a gaggauce ta mayarwa da yarinyar bargon ta lulluɓa mata kafin ta yi saurin juyawa ta nufi switch. Kashe wutar ɗakin ta yi sannan ta fito.
Tsabar ruɗewa sai ta rasa ina zata nufa, ta dafe kirjinta dake barazanar tarwatse mata da hannu ɗaya. Da kyar ta iya gano staircase ta sauko down. Gudu-gudu sauri-sauri ta nufo tsakiyar main parlo. A nan ta tsaya tana ƙoƙarin kunna light na wayarta. Sai dai abin ya ci tura, wlh screen na wayar gabaɗaya yaki dannuwa. Jin mai dukan wannan gate ɗin bashi da hakuri ne yasa ta fahimci koma wanene a zaƙe yake da son shigowa, dan haka sai ta nufi switch na parlon. Da kyar ta iya laluɓarsa ta kunna wutar.
Katafaren parlo ne wanda ya ji komai na more rayuwa irin na masu hannu da shuni, ga shi tsab-tsab sai kamshi dake tashi. A gaggauce ta nufi kofar parlo.
Saboda yadda jikinta yake rawa yasa da kyar ta iya ɓalle dik wasu keys na jikin door ɗin ta nufo waje. A harabar gidan ta ɗan tsaya tana kokarin kamo kwakkwarar addu'a ta yi kafin ta karisa bakin gate ɗin. Wani duka da aka yi wa gate ɗin ne sai da ya yi wani irin jijjiga, ai bata san lokacin da ta karisa wajen ba sai ganinta ta yi a dab gate ɗin.
Muryarta na rawa kirjinta na bugawa sosai ta ce. "Waye....... Ne?". Daga ta waje wata muryar da bazata iya gane wanene bane ya amsa mata da. "Open the gate now". Yadda aka yi maganar akwai alamar galabaita da wahala a tattare da mai wannan murya!.
"Ban gane in buÉ—e gate a wannan lokaci ba, karfe 2 dare fa? Wanene first, ina son sani kafin in buÉ—.........". Bata iya karisa maganar ba ta dakata sakamakon wata mahaukaciyar dukan da aka yi wa gate É—in, sai da ta yi baya a miliyan, dan a tinaninta ma ruguzowa kanta gate É—in zai yi.
Da wannan galabaitattar murya aka yi ƙoƙarin daka tsawa. "Open the gate now I said!".
Da gudu ta matso jikin gate É—in ta hau ciccire locks na jiki tana faÉ—in innalillahi wa inna ilaihir rajiun, hasbunallahu waniimal wakil. Da kyar ta iya buÉ—ewa.
Ai tana zare locks É—in aka banko gate É—in ciki aka shigo, ana shigowa aka É—aura mata silent pistol gun a daidai saitin kanta. Cikin wannan galabaitaccan murya aka sake cewa. "Close the gate".
Ko kaɗan bata tsorata dan ya ɗaura mata bindiga a kai ba, hasalima tausayi ya bata ganin yadda yake wani irin numfashi mai nauyin gaske, alamar yana cikin azaba, and ganin haka ganin kuma shi kaɗai ne yasa ba musu ta kulle gate ɗin kamar yadda ya buƙata.
Tana rufewa ya nuna mata cikin gida da hannu dake rike da gun É—in alamar ta wuce su tafi ciki. Bata yi gardama ba ta wuce gaba ya rufa mata baya suka shige cikin parlo. A nan ne fa ta tsaya tsakiyar parlon tare da juyowa wai ko zata samu damar ganin face É—insa, dan sun shigo haske. Sai dai ko kusa ko alama bata ga alamar hakan ba, dan yana sanye da puffer jacket mai katan hula da ta rufe kansa har gaban goshinsa, sannan yana sanye da p-cap daga ta cikin hular jacket É—in, ga shi kansa a sunkuye kasa, da alamar nose mask ma a face É—insa.