Sashe 73
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nazarta kalaman Lion for almost 10 mins suka yi, sannan Champion ya hau typing kamar haka. All what you said is true, but ƴan kasar ba zasu taɓa fahimta ba, everything is damage now.
Typing amsa Lion ya yi da cewa. Shiyasa aka shirya masu rikicin addini, rikicin akida da rikicin ƙabilanci dik dan kada a bar hankalinsu ya natsu waje guda har su iya fahimtar gaskiya, kasan ƴan kasar Avaris ba dai ƙwaƙwalwa ba, ko dame kake ji sun bugeka a kaifin tinani da basira, shiyasa ba za'a barsu su natsu har su yi tinani ba dan an san confirm sai sun gane gaskiya, wannan dalilin yasa rayuwarsu aka mayar da shi tamkar season film, kowani sati da sabon season da za'a shiga masu, a kowacce rana da kalar episode da ake buɗe masu suna kallah, an rikita tunaninsu, idan zasu aikata laifi ma baka ga sai sun kawarwa da ƴan kasar hankali sun basu abin da zai ɗauke masu hankali daga kan kasar ba? Saboda sun san ƴan baiwa ne a kasar, in basu ɗauke masu hankali ba lallai ganosu zasu yi. Two days ago ba an je an yi kidnapping wasu mutane a kauyuka ba? Aka yi districting na hankulan mutane, dik suka koma magana a kan wannan case na satar mutanen da aka yi, a wannan lokacin ne suka shigo da sabbin ƴan ta'adda cikin ƙasar, bayan sun shigo dasu ne kuma al'ummar ƙasar nata faman koke kan ɗauke masu mutane da aka yi, shi ne suka fito da batun bayyanar sabon ƙungiyar ƴan ta'adda sai ya ɗaukewa al'umma hankali daga kan ƴan uwansu da aka sace, suka koma batu kan ƴan ta'adda, nan da gobe ko jibi zasu sake fito da wani sabon season ɗin dan su rufe bakin mutane a kan sabbin ƴan ta'addan nan, jama'a su koma tattaunawa a kan sabon season da za'a sake masu, shikenan tsohon season zancensa ya bi iska.
Are you thinking what I'm thinking kuwa my people?.
Guru ne ya ce. "Exactly abin da ka faÉ—a, amma kai a tinaninka meyasa Avaris ta tura su Leo Mission na farko a kan tsofaffin kungiyar Æ´an ta'addan da suka jima a harkar?".......... A wannan karon da baki Lion ya amsa masu da cewa. "Kwarewarsu Nirash suke son gani, kowani jami'i AZURE ta yaye sai sun turashi aiki wani waje domin su gwada iya kaifin basira da kwazonsa, dan su san in da yakamata su ajiye shi".
Champion ya karɓa da cewa. "Suna tinanin su Leo ba zasu iya mission a kan waɗan can gogaggun ƴan ta'addan bane, saboda suna tinanin su ba ƴan kasar Avaris bane, so da wuya idan suna da kaifin ƙwaƙwalwa"........ Guru ne ya amsa da cewa. "Ai sun yi kuskure in kuwa haka ne, domin kuwa Nirash ai ba renon AZURE kai tsaye bane ma, su karisar mana da aiki suka yi, ko GAT ɗinsu da kansa Nirash zai iya koya mashi aiki a yanzu".
Ni kuma na karisa masu da cewa bugu da kari daga Nirash har Vash ɗin jinin Avaris na gudana a jikinsu ta ɓangare mai karfi! Dan haka kowa sai ya jira!. ALLAH ka bamu irin IRON FIST a duniya, dan ba zan ce a ƙasarmu kawai bama, a ko'ina akwai musulmai, dan haka ALLAH ya bamu ire-irensu ta ko'ina su ci mana uban azzalumai!!.
Lion ne ya ce. "Kada ku taɓa sanya hannu a mission na su Nirash, let them fight, ban yarda ku bibiyi abin da suke yi bama, kamar yadda muka fafata muka kwaci kanmu har muka zama abin da muka zama yau, suma haka zasu fafata"........ Lion yasan halin Champion sarai, wlh Aryan yana mugun son Leo fiye da yadda kuke zato, ba dan blood is thicker than water ba da na ce ya ma fi Lion son Leo, shiyasa ya taka masu birki, dan yasan tsab Champion zai tsaya masu, karamin aikinsa ne, shi kuma Lion yana son su wahala, su gwabza, su zama mazan gaske masu kwatar kansu kamar dai IRON FIST ɗin!!.
Cigaba da tattaunawa suka yi, daga karshe suka yanke shawarar da kansu zasu mayar da Nirash and Vash jibi, suna da buƙatar kaiwa Avaris ziyara, su ɗan yi yawo a cikinta na kwana biyu kafin su dawo, dan aikinsu ma ta cigaba masu. A kan wannan matsaya suka tsaya, daga nan suka tashi wannan zama.
Lion da kansa ta ɗauki zafi wanka ya yi ya kwanta, a cikin 24h bawan ALLAHN nan ya samo waɗan can bayanai a kan WORLD SYSTEM, kunga kuwa dole kansa ta yi ciwo, shi kuma guru wasu drugs ya ɗebo a drawer ya watsa a baki ya bi da ruwa bayan ya yi wanka kenan, sai ya koma kan computers dan ya zurfafa bincike kan mission nasu Leo, shi hankalinsa bai kwanta a kan irin mission da aka basu ba, jami'an baya da AZURE ta yaye guru ya fara dubawa, duk waɗan da aka yaye babu waɗan da aka baiwa mission mai wahalar nasu Leo, to meyasa?. Ga shi gwamnatin Avaris ke shirya wannan mission ɗin, daga hannun Minister tsaro na ƙasa takardan yake fitowa.
Shi kuwa Champion wajen Seraphina ya koma, irin wannan dalilin ne yasa Lion ya tsani mata su shigo cikin al'amurransu, da ace a baya ne suka yi irin wannan zama da yanzu Champion yana gaban computer yana kara zurfafa bincike, amma kunga yanzu ya tafi wajen Seraphina ba tare da ya sake bi ta kan case É—in ba.
-----------------------🔥
Turesa V ta sake yi da karfi tana sanya mashi kukan cewa da zafi, ba zata iya jura ba, take ta fara kuka hawaye bibbiyu, hakan ba karamin É—aga mashi hankali ya yi ba, da sauri ya kwanto jikinta ya rungumeta, rarrashinta ya fara yi yana faÉ—in ta daina kuka ya fasa yi.
A ransa ba wai ya fasa bane, yanzu ne dai zai kyaleta, amma he promised him self da zai bata maganin da zai sa ta fita hayyacinta ta yadda ba zata ji zafi ba, gobe sai su yi. Da haka ya daure ya kyaleta tare da rungumeta yana wasanni da sassan jikinta har barci ya É—auketa ita.
Shi kuma ya zareta daga jikinsa a hankali, toilet ya fara shiga, sai da ya yi wanka sannan ya fito sanye da bathrobe ya nufi wajen daddynsa, amma sai da ya gyara mata kwanciya ya rufeta da bargo. Tsaye ya isko daddynsa yana waya, a gefen bed ya zauna tare da zubawa daddyn nasa idanu.
Sai da ya kammala wayar, waya ce dama da kamfaninsu kan kayar da za'a fitar zuwa ga abokan cinikayya. A kusa da Noor ya zauna tare da jawosa jikinsa yana tambayarsa ya aka yi ne. Kwamciya a jikin daddyn nasa ya yi, a shagwaɓe ya faɗa mashi dik abin da ya aikata.
A tinaninku daddy zai mashi faɗa ko? To ku dawo tunaninku, ba musulmai suke ba. Cike da farinciki daddy ya ɗago haɓarsa, yana murmushi ya ce ɗansa ya girma ya kuma zama jarumi, har da ce mashi ya gwada jarumtarsa kada ya zama rago, a zuwan farko ya sama masu babys maza, wai kun san yadda daddy yake ji da Noor kuwa? Ai kwarara mashi gwiwa ya yi tamkar abin arziki zai aikata.
Kamar Noor zai yi kuka ya faɗawa daddy ai V ta ce da zafi ya ɗaga mata kafa, kuma shi yanzu yana buƙatar mace. Nan fa daddy ya faɗa mashi ya kara kokari, tamkar shi ne mahaifin V har da ce mashi gobe ya saya mata zoben aure shikenan ta zama matarsa, daga nan daddy ya ce bari ya je ya ganta, yana son sanin wacece daga cikin su huɗun. A takaice dai daddy ya baiwa Noor goyon baya ɗari bisa ɗari.
Da sauri Noor ya riko daddy, yana ɗan turo baki ya ce. "Daddy ka bari sai da safe ka ganta, yanzu ta yi barci kuma bata da kaya a jikinta"....... Fasa zuwa ya yi, ya zauna suka cigaba da hira har dare ya tsala. Sai can ya miƙe ya koma room ɗinsa, saman bed ya haye, a kusa da ita ya kwanta tare da kara ja masu bargo, bai sake taɓata ba saboda kada ya shiga cikin wani hali.
Less short the story. Washegari daddy ya sai zoben zinari wa Aunty Lisa, ya sanya mata, suka yi da daddy Noor kan cewa after tafiyar su Noor Mission za'ayi party ɗin bikinsa da Aunty Lisa, kun san su suna iya yin aure da shekara uku ma kafin ayi party, to shi abin da yasa ba za'ayi shagali yanzu ba yana da gagarumin aiki a gabansa na wannan mission da su Noor za su tafi, kuma su sojoji kun san aurensu yana da lokacin, sannan abu ne da ake ɓoye shi, ba'a cike shelanta aurensu ba, dayawansu auren sirri suke yi, musamman manyansu, dan haka daddy GAT ya ce ko za'ayi party guda ɗaya za'ayi, kuma a nan US za'ayi ba'a Avaris ba, dan a yanzu ma baya son Avaris tasan ya yi aure, sai gaba.
GAT bashi da ishasshen lokacin ɓatawa a US, dama kwana ɗaya yake da niyar yi, saboda tafiyar su Noor, dan haka da safe suka shirya komai da daddy Noor ya ɗauki yaransa suka wuce airport da Aunty Lisa. A lokacin da za su tafi Noor sun rakasu har airport shi da daddy and Aunty Lusi, Aunty Luna bata je ba, tana da meeting mai muhimmanci so ta tafi attending.
A gefe guda da suka je airport sai satar kallon juna Noor and V suke yi, ko kaÉ—an Noor bai damu dan basu yi abin da ya so su yi jiya ba, dan yasan barrack É—aya suke ai, kuma shi ma gobe zai koma. Daddy Noor kuma sai albarka yake sanyawa V har ta gagara hakuri sai da ta yi wa Noor message a kan ya faÉ—a mata me ya faÉ—awa daddynsa da ya kara sonta sosai har haka? Meyasa yake sanya mata albarka.