Sashe 76
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To akwai dai manyan likitoci maza guda uku, sannan akwai masu gadi zaratan maza madaka karti dake sanye cikin uniform ɗinsu mai zubin overall, ga wasu dakakkun takalma a kafafunsu mai balain karfi Kai in takaice maku tsaron wajen nan wane mutum ya iya giftawa, ko tsuntsaye basa iya zuwa wannan waje, dan lantarkin dake wajen ba zai bari dik wata halitta mai rai ta gifta ta sama ko ta ƙasa ba.
Akwai benaye guda biyar daga gefe masu hawa ɗai-ɗai, sannan akwai ƙananan gidaje wa ƙannanan ma'aikatan lafiya da guards masu tsaron wajen, kamar general government hospital ne fa, kun san shi ne ake yi wa ma'aikata gidan zamansu a cikin hospital ɗin. Mu ƙara kutsawa ciki.
---------------------------🔥
Wasu matasan likitoci dake sanya cikin kayan aikinsu ne suka fito daga cikin elvator da ta tsaya a sama a yanzu, maza ne su uku da a kallan shekarunsu zai iya zuwa É—aya kamar yadda kansu watau tsawonsu yake É—aya, komai na jikinsu iri É—aya ne, harta hands gloves na hannayensu da nose masks na fuskokinsu iri É—aya ne, ankel boot dake kafafunsu É—aya, kansu na sanye da huluna masu zubin na sanyi, suna sanye da doctors nose mask ne, wanda ya hana ganin fuskokinsu sai idanu kawai. Komai na jikinsu farare ne tas, sun fito a cikakkun kwararrun likitocin nasu
A TAƘAICE SU WAYE SU?!.
DR JAMES. surgeon dr, suna yi mashi laƙabi da likita mai gani har hanji, saboda kwarewarsa a aiki, ga iya tiyata bisa tsari, sannan akwai tsantsar natsuwa da zallar rashin yin magana, dan ko kusa ko alama baya ɗaga ido ya kalli mutane bare magana, baya dariya, kai ko fuskansa ba'a samun gani bare dariyarsa, likita ne da ya shahara a kan aikinsa over, Sai DR KAMAL, bokan turai, assistant surgeon mai gani har hanji ne, kuma halinsu ma iri ɗaya. Sai kuma DR MARK, waɗan nan uku shaƙiƙan aminai ne na gaske, suna kuma kaunar junansu sosai.
Kai tsaye a bakin wani kofa da aka rubuta P-P a jikin door É—in suka tsaya. Na tsakiyansu watau mai DR JAMES ne ya É—an gyara hand gloves na hannunsa kafin ya zareta, sannan ya ware yatsunsa ya sanya a jikin fingerprint dake jikin kofar. Take door É—in ta yi scanning kafin ta buÉ—e kanta. Turawa ya yi, kusan a tare suka shige ciki.
ÆŠaki ne tamkar É—akin tiyata, an shirya komai da ya danganci tiyata, ko'ina tsab a cikin É—akin, ga wani sanyin Ac dake tashi, akwai doguwar sofa mai zaman mutum uku a cikin É—akin, sannan akwai wasu manyan kwalabe da freezers bayan gadon tiyata, gefe guda akwai drawers.
Kusan a tare suka zauna a saman wannan sofa É—in tare da É—aura kafafunsu É—aya bisa É—aya, dik cikinsu babu wanda ya yi magana da É—an uwansa, sai DR JAMES ne ya mai da hand gloves É—insa tare da duba time a agogon dake manne a hannunsa.
A daidai wannan lokacin wasu nurses mata guda biyu kyawawan gaske suka shigo cikin ɗaki, suna turo wani bed. Wata macece kwance a saman bed ɗin, tana sanye ciki kayan tiyata, an shiryata tsab, da alama an yi mata komai da ake buƙata, dan ga shi tana barci alamar anyi mata alluran barci.
A daidai bed dake cikin É—akin suka gungura gadon su tsaya, sannan suka kama matar suka mayar da ita saman gadan cikin É—akin, a natse suka tura gadon da suka zo da shi suka fita waje. Kada ku manta dik nurse's dake cikin wannan hospital É—in shekarunsu É—aya watau 18 years, na kara tina maku ne dan yana da muhimmanci ku rike hakan kada ku manta.
A tare waɗan nan likitocin suka miƙe tsaye, wajen drawers ɗin nan suka nufa. Kowa ya sanya kayan tiyata, gloves, mask, gown, suka cire wanda suka zo da shi kenan.
DR JAMES ne ya umarci DR JAMES da ya je ya duba kayan aikin da nurses É—in nan suka shirya komai yana na intact ko?. Karisawa gaban table dake kusa da gadon DR KAMAL ya yi, duba kayan ya hau yi, an shirya irinsu scalpel wukar tiyata, retractors na buÉ—e ciki, forceps & clamps, needle holder & surgical needle, electrocautery machine na goge jini, suction machine na fitar da jini ko ruwa, sutures zaren da ake É—inki, sterile drapes na rufe jikin maras lafiya, catheter na fitar da fitsari.
Hannu ya É—aga tare da É—aga yatsa É—aya yana yi wa DR JAMES alamar da komai yana nan yadda yakamata. A tare suka kariso wajen domin fara aikinsu.
DR JAMES ne ya fara checking na bp, pulse, oxygen, da heart rate na mara lafiyar, sai da ya tabbatar bata a cikin haÉ—ari sannan ya sanya mata catheter dan fitar da fitsari.
DR MARK ne ya matso ya fara tsabtace wajen ciki zuwa gwiwa da ƙafa na maras lafiyar, ya yi amfani da disinfectant watau chlorhexidine. DR JAMES ya rufe maras lafiya da sterile drapes, sannan ya duba lokaci a agogon hannunsa dan ya tantance matakin da Anesthesia da suka bata yake. A natse ya ɗago ya kalli DR MARK, da sauri ya ɗauki scapel ya miƙo mashi tare da ɗaukar cutton ya matsa kusa da shi.
Ta sama suprapubic incision bikini cut ya fara yankawa a natse game da kula sosai. Ya buɗe tsoka da peritoneum har ya isa mahaifa. DR MARK ya ɗauko retractors ya miƙa mashi, da shi ya yi amfani wajen buɗe wajen sosai ta yadda zasu ga abin da suke yi da kyau.
Da fallopian tubes suka yi amfani dan gani mahaifar, DR JAMES ne ya fara da yanke ligaments da jijiyoyin dake rike da mahaifar, cikin kula sosai suke yi ta yadda ba zasu samu matsala ko su rasa wata jijiya da zai yi sanadiyar kashe mahaifar ba. DR MARK ya gyara electrocautery dan hana zubar da jini sosai.
Kun san me? Tin daga ovaries suka tsinke mahaifan nan, suka ciresa gabaɗaya, da alama wannan mata bata son ta sake haihuwa ne, domin kuwa idan ovaries suna nan za'a iya yi mata dashen wata mahaifa lokacin da ta buƙata, amma babu su yana da matuƙar wahala, a yanzu ma ba'a samu hanyar dashe ovarries ba.
DR KAMAL ne ya ɗauko wani kwalba mai kama da cikin mace DR JAMES ya sanya wannan mahaifa a ciki, suka rufe kwalbar, DR KAMAL ya karɓi kwalbar ya fita da ita ta wata kofa dake cikin ɗakin wacce zata fidda shi ta part na kwajinsu.
Kallon DR MARK DR JAMES ya yi. "Done my work!". Yana gama faɗar hakan ya bi bayan DR KAMAL ta kofar da ya fita. Binsu da kallo DR MARK ya yi, sai da suka fita sannan ya sauke ajiyar zuciya tare da juyawa ya fara ƙoƙarin karisa nasa aiki.
Rufe duct É—in mahaifa and vaginal cuff ya fara yi da zaren É—inki. Sai da ya É—inke peritoneum, fascia, muscles, subcutaneous tissue, sannan fata a hankali cikin kula sosai, yana yi yana mai da idanunsa kan fuskar matar, ga idanun nasa dara-dara da su Masha ALLAH.
Bayan ya kammala komai ya duba yanayin lafiyar maras lafiyar, ya duba yanayin jininta ko tana buƙatar ƙari ko kuwa aa, ya duba bp, hr, fitsari, da zafin jiki, ya duba komai a natse, ya yi sa'a komai lafiya, dama ya tsammaci hakan, saboda sun saba wannan aiki ba'a samun kuskure, so ba yau bane farau.
Wata allura ya É—auko, ya haÉ—a ya yi mata a damtsen hannu, sannan ya kira wasu nurses guda biyu suka shigo bayan ya tattara dik sauran kayan tiyatar ya mai da su muhallinsu, yazama tamkar ba'ayiwa matar komai ba.
Umarni ya yi wa nurse's É—in da su É—auki matar izuwa recovery room na É—an lokaci dan ta samu damar farfaÉ—owa daga anesthesia.
Daga nan ya zaro wata farar takarda, rubutu ya fara yi cikin kwararre da kuma kyakkyawan handwritten ɗinsa mai bala'in kyau, abin da yake rubutawa a jikin takar shi ne, za'a bar mara lafiyar a asibiti ta yi kwana biyu zuwa biyar dan a kula da lafiyarta, sannan a bata nasogastric tube dan kada cire mahaifar ta hanata cin abinci, a kula da cimar da za'a rinƙa bata, a mayar da hankali a kan dik wani motsinta a cikin ƴan kwanakin nan dan tabbatarwa ta samu ingantaccen lafiya, kaɗa a barta ta yi aiki mai nauyi.
Ya yi dogon note tare da naÉ—e takardan ya bi bayan nurses É—in izuwa C-R É—in. A jikin matar ya ajiye note É—in tare da É—auko wata takarda ya yi sign, sannan ya É—auki wayansa ya matsa gefe kaÉ—an. Call ya yi kamar na minti É—aya, ya katse kiran ya fita waje.
Da fitarsa bai fi da mintuna 40 ba sai ga wasu nurses mata guda biyu sun shigo É—akin, matar suka É—auka suka fice, suna tura gadon nata har izuwa wajen wani daki da majinyata ke hutawa, suka sanyata a cikin, daga nan suka bar room É—in, babu kowa a cikin É—akin sai ita kaÉ—ai, ko'ina tsab-tsab ga kamshi da sanyin AC dake tashi, .
Shi kuma DR MARK bayansu DR JAMES ya bi. Cikin wani glass room ya shiga, komai na É—akin glass ne except wall. ÆŠakin gabaÉ—aya kewaye yake da kwalabe na glass masu kama da cikin mace, an shirya kwalaben a shirye datsan-datsan, kusan rabi da kwatan kwalaben É—auke suke da mahaifar mace a ciki, tamkar yadda ake dashen mahaifa wa cikin mace haka aka yi dashen wa waÉ—an nan kwalabe dake É—auke da ruwa tamkar yadda mahaifa yake a cikin mace, gabaÉ—aya kwalaben kuma suna haÉ—e ne da na'urar dake basu daidaiton yanayi ya hanyar amfani da wutar lantarki. TO FA, ABIN AL'AJABI! ME SUKE YI DA MAHAIFA KUMA?.
Karisawa kusa da su DR MARK ya yi, a natse ya ce. "Done my work"....... Hannu DR JAMES ya jinjina mashi alamar ya yi kokari, sannan ya mai da hankali kan aikin da suke yi. BuÉ—e wata kwalba mai kama da cryo storage tubes ya yi tare da gyara hands gloves na hannunsa, ya É—auki wannan mahaifa ta wannan mata, a natse cikin tsananin kula suke komai.