Sashe 16
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana cewa start suka buÉ—i baki game da É—aga murya suka fara rera taken GIDAN SOJA...... "We march through fire, through storm and rain, with steel in heart, we bear the pain, for land and honor, we stand so tall, United as one, well never fall. Oh, we rise, we fight, we stand as one, through darkest nights, til battle's won. With fearless hearts, our banners wave, We are the strong, we are the brave! Our boots leave echoes on the ground, A thunderous beat, a mighty sound. No chains can break the will we hold, Our spirit fierce, our hearts like gold. Through blood and dust, through fire and war, we march ahead, forevermore. For freedom's call, for justice true, Our oath is strong, we'll see it through. Oh, we rise, we fight, we stand as one, through darkest nights, til battle's won, with fearless hearts, our banners wave, we are the strong, we are the brave!".
Suna kai ƙarce ba tare da ɓata lokaci ba ya ce."Yau ce ranarku ta biyu a GIDAN SOJA, yau ma zaku sake maimaita horon jiya ne har na tsawon sati biyu, amma na yau za'a fara karfafa maku horon ne domin juriya da jajircewa wahalarku ta karu, horon yau ba kamar ta jiya bace ba, da ɗan banbanci, a yau dole zaku yi gudun kilo mita biyar ne saɓanin na jiya biyu, kuma a yau akwai lokaci, lokacinku zai fara kirgawa ne daga yanzu, dan haka ku bada himma, ku ɗauki waje, ku shirya!!!". Ya faɗa da karfi alamar su karfafa zuƙatansu, sannan ya ɗan dakata da maganar yana bin fuskokinsu da kallo. Can ya tsayar da kallonsa a kan Noor dake tsaye a karshen line ɗin jikinsa jike da ruwa, yanzu ya iso wajen sai haki yake yi, irin ta jiya aka sake maimaitawa, yaki tashi, da Commander ya taka shi kuma ya firgita ya sume masu a wajen, aikuwa Commander yasa aka kaisa wajen tap aka mashi wanka da ruwan sanyi, irin dai jiya. Ga shi bawan ALLAH dik ya yi tsuru-tsuru kamar anwa akuya wanka da ruwan ƙanƙara, gwanin ban tausayi wlh.
Shiru Captain ya É—an yi, ya kalli Noor ya kuma saci kallon Leo dake gefensa ya zura hannaye a aljihu kamar mai tinanin wani abin ya yi shiru.
"Na sake maimaitawa. Yau ba kamar jiya ba, yau zaku yi gudu na tsawon kilomita biyar ba tare da tsayawa ba, dan kuna da lokacin dake kirgawa wanda in ya cika baku kai madakata ba, to dik wanda ya rage a baya, sai ya sake farawa daga farko kuma a wannan adadin lokacin ba karawa, ya sake gagara iyawa zai sake farawa, dole sai ya yi a wannan lokaci da aka É—eba mashi ko kwana zai yi a nan, kuma babu juyawa!"........ Ya sake maimaita jawabinsa ne saboda Noor, saboda ya kalli gabaÉ—aya yaron hankalinsa baya a kansu, yana firgice sosai.
"Ready!". Ya sake faÉ—a in a hash way.
A take suka kara kamewa suna É—aukar harama. "Go!!". Cikin É—aga murya ya faÉ—a, cikin zafin nama suka bazama da gudu suka nufi hanya. Da farko-farko su Noor an zage sosai, dan yana sahun Æ´an gaba-gaba. Da gudu ta yi gudu kamar kilo mitna uku haka, sai ga shi ya fara baya-baya.
Ba shi kaÉ—ai ba, dayawan sojojin sun ja da baya daga wannan gudu, bayan kamar mintuna 10 suna gudun, gwiwowinsu sun fara kerma, amma ba wanda ke da damar tsayawa, dole su yi gudu in ba haka ba su faro daga farko, a wannan waje ne ake cewa BA SANI BA SABO!.
A daidai wannan lokaci matasa uku suka zube gwiwowinsu a kasa, sun gaji ba zasu iya cigaba da gudu ba! Cikin waɗan da suka zube gwiwowinsu har da Noor, saboda bai taɓa yin gudu haka ba, ba zai iya jura ba, jiya ai tafiya ce ba gudu ba!.
Suna faɗuwa Captain dake biye da su a baya yana isowa yasa wasu zaratan sojoji su ɗaukesu aka mayar da su can farko su fara. Da farko Noor ya ɗauka wasa ake yi da ake cewa in suka faɗi zasu faro, bai san a GIDAN SOJA babu wannan wasa ba! Magana ɗaya ake yi babu ƙari! Lallai shi ma a yau ya shaida cewa babu tausayi a GIDAN SOJA, nan ya fara kuka da hawayensa yana faɗin a barsu su cigaba kada su fara daga farko! Sai dai babu wanda ya saurare shi, suma sojojin da aka sanya su ɗaukesa ba imani ne da su ba, suka ɗaukesu suka mai da su farko, kuma suka tilasta masu gudun dole ko su sha zabga-zabgan bulalu. Kafafun Noor tamkar zasu ɓalle, jikinsa har yana wani irin kerma! Su Zaynash har sun kai in da madakata yake su kuma Noor yanzu suka sake farowa. TO MU BI BAYAN SU ZAYNASH MU GA NI, KAFIN DAGA BAYA MU DAWO BAYAN NOOR.
Suna isa madakata kowannensu ya dakata, masu kwara amai a gefe suka fara kwararawa, masu zubewa ƙasa dik suka zube suna nishi sama-sama. Shi da kansa Leo yau sai da ya durkusa ƙasa, saboda ya ci wahala.
Captain yana zuwa ya ce ya basu mintina uku da su miƙe su sha ruwa sannan su yi readyn cigaba da gudu dan komawa in da suka fito. BABBAN MAGANA!.
Take wasu zuƙatasu ta fara karaya da aikin soja, wasu suke jin tamkar su koma gida, ba zasu iya jurar wahalar nan ba, wai ba'a barinsu su huta. Basu san idan har za'a barsu suna hutawa to ba amfanin training ɗin ba, saboda jikinsu ba zai saba da wahalar har ya bada juriya ba, wannan hutu da zasu dinga yi zai rinƙa haifarwa da garkuwar jikinsu ƙasala da rauni! Shiyasa ba hutawa, daga wannan sai wannan har sai jikinsu ya karɓi azaban sosai!.
-------------------------🔥
A gaggauce suka sha ruwan da aka shirya masu a wajen tin kan su iso, Sannan suka dasa daga in da suka tsaya, a hanyarsu ta komawa kilomita 3 daga farkon farawa suka ci karo da su Noor suna yi, yana kuka tamkar ransa zai fita, baya ganin gabansa, gudu kawai yake yi, da alama ya sake faÉ—uwa aka mayar da shi daga farko, dan da ya ci ace sun wuce kilo mita 4 yanzu.
Zaynash da Vash sun yi mugun tausayawa Noor, suna jin tamkar su je su karɓa mashi, amma ba dama, Vash har idanunsa suka ciko da kwallah sosai.
Bayan sun koma sai kuma me? Crawling under fire simulation, watau rarrafe karkashin igiyar da suke wa laƙabi da igiyar wuta. Ba kamar jiya normal igiya ba! TASHIN SENSE!.
Cikin wani fili suka nufa, inda aka shimfiɗa igiyoyi masu ƙarfin gaske, inda dole su rarrafa a ƙarƙashinsu cikin ƙasar laka. Ga wasu zaratan sojoji a both side dake watsa masu ruwan kamar na sama dan ƙara wahalar rarrafen. Sannan dole su yi wannan rarrafe na tsawon mita 30 ba tare da tashi ba, suna tashi waɗan ban igiyoyin ƙayoyi ne a jikinsu, irin karafunan nan ne masu ƙayoyi, dik zai cake masu jiki, shiyasa ake danganta wajen da fire, saboda wahalarsa, idan ka yi kuskure waɗan nan kifiyoyin suka cake maka hannu da sassan jiki ka zub da jini, ko ka ji ciwo kuma dole ne ka cigaba da yin horo.
Haka suka afka wannan waje suka fara yi, a wannan lokaci matasa dayawa sun yi kuka, kuka sosai tamkar ba maza ba! Sun ji azaban da basu taɓa zata ba!. Sai dai kuma har suka kammala babu wanda aka samu ya tashi, sun jajirce, dik da suna kuka sun jure sun cinwa in da ake so!.
Bayan nan kuma sai aka ɗaukesu zuwa wani katafaren waje, aka tsaitsai da su shiru, sannan wasu sojojin suka zo suka hau ɗaɗɗaure masu idanu da hankey na sojoji. Zasu aiwatar da blindfolded navigation horon laluɓe ne a cikin duhu, saɓanin jiya na sallaƙa tsaunika ƙanana.
Bayan an É—aure masu idanu babu damar kallo ko kaÉ—an, sai aka kwashesu a motar sojoji zuwa cikin daji mai É—an duhu saboda cikar dogayen bishiyoyi da manyan itatuwa masu ganye, dik a cikin Barrack É—in wajen yake, dama waje ne na musamman domin horar da matasan sojoji.
A nan Captain ya umarcesu da kowa ya tsallaka duwatsun dake gabansa, ya yi dik mai yiwuwa domin fitar da kansa daga cikin wannan waje. Ya kara da cewa, akwai duwatsu, sannan akwai itatuwa, akwai ramuka, wasu ramukan da ruwa, wasu kuma babu, dan haka su fitar da kansu daga wannan daji.
Bayin ALLAH, ba gani da ido, ga shi kwata-kwata bama su san filin ba, bare ace sun san ya yake zasu iya kwatar kansu, yanzu fa sai dai su dogara ga jin sautin umarni Captain, da kuma jin sautin nunfashi ƴan uwansu da laluɓe cikin duhu. Kuma idan suka tafka kuskure, za a mayar da su su sake farawa ne.
Sun tsorata sosai, dayawa daga cikinsu sun karaya. Da Captain ya ga haka sai ya ɗan yi gyaran murya tare da cewa. "Wannan horo yana koyar da ku amincewa da kai, zaku iya yakin sunkuru ta hanyar shaƙar numfashin mutum, zaku iya yaki a daji ba tare da tsoro ko fargaba ba, koya maku yadda ake yakin sunkuru ne wannan, zai zamana da numfashin abokin gaba zaku iya farmakarsa, zaku koyi yaki da ji da motsi ne kawai, dan haka get ready!!".
Jin kalamansa yasa sun karfafa zuƙatansu, sun jajirce sosai, sun kuwa kara ɗaura ɗamara, take suka sauke ajiyar zuciya. Nan Captain ya umarcesu da su fara. Laluɓe suka fara yi, wasu na capko wasu, wasu kuwa tin ba'a je ko'ina ba sun fara faɗuwa ƙasa, wasu sun fara buguwa da jikin itace.
30 mins kawai garesu su fita daga cikin wannan daji, hakan yasa suka kara mai da hankali sosai, amma sun jijji ciwo ta hanyar faÉ—uwa, buguwa da dutse, buguwa da itace, dik sun fita hayyacinsu kafin su fito daga wannan waje.
Suna fita aka kwance masu idanu, kowannensu da sauri ya fara bin in da yake da kallo, suna nishi sama-sama. Ruwa aka basu kowa ya sha, sannan aka ce 5 mins garesu. Izuwa yanzu sun fara sabawa, dan haka basu ji wani tsoro ba da aka ce 5 mins garesu.