Sashe 26
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tambayarsu ya yi ina ne gidan GAT, kallon juna su V suka fara yi, sun ji daddaÉ—ar murya, Angelina ce cike da mamaki ta matsa kunnen V, raÉ—a ta fara yi mata. "Buddy watau baya magana da mata ne shi? Kin ga yana tambayar wasu gidanmu, but yaki yi mana magana".
V da ta gama marairacewa ne ta amsa da. "I felt so bad my love, ni ban yi mashi laifi ba, but why yaki yi mana magana?"......... Dik basu ji daɗin yadda yaki ya yi magana da su ba, musamman V, Angelina and Manassa, sun fola mashi matuƙa, ya haɗu amma dan iskanci ya cika mashi ciki ko kallon in da suke bai yi ba.
Suna nan suna gulmansa shi kuwa har mashi kwatance, dan haka ya figi motar da gudu, V tamkar zata yi kuma, ta sake cewa ya tafi a hankali ita da Manassa suna tsoro, ba'a gudu da su a mota, amma Leo tamkar babu shi a motar, bai tsaya ba har ya isa kofar katafaren ginin gidan GAT wanda tin daga nesa zaka hango wasu jiga-jigan sojoji wanda tamkar yakin duniya na uku za'a tafi, yanayin tsarin ginin ya yi matuƙar kyau sosai, bene ne hawa uku.
Horn yai, a take wasu shirga-shirgan sojiji suka wangale katafaren gate ɗin, ba ɓata lokaci ya kutsa da su ciki. A katafaren parking lot na gidan ya faka motar, yadda kuka san gabaɗaya sojojin barrack ɗin a gidan suke, gidan cike yake da ƙosassun sojoji, ta ko'ina suna shawagi.
Yana kashe motar ya É—auki daddumarsa ya fito da sauri, bai sake bi ta kansu ba ya nufi gate, yana zuwa ya kame ya sarawa sojijin dake bakin gate É—in, a matsayinsa na matashin soja kunga dole ya girmamasu tin da yanzu manya suke a kansa, sai sun kammala horo ya ga da irin result da zai fito, a nan ne zai san ya fi su matsayi ko sun fishi.
ÆŠan jinjina mashi kai suka yi, daga nan ya fice rike da key É—in motar a hannunsa, kai tsaye ya wuce office na GAT dan ya mayar mashi da key É—in motar kamar yadda ya bashi.
Su Arya kuwa, yana kashe motar ya fito V tai saurin fitowa ita ma, bayansa ta bi da kallo tana yaba jiji da kai irin na guy ɗin nan, har sai da taga ya fice daga gidan, sannan ta juya, tana juyowa suka haɗa ido da Angelina da Manassa dake tsaye suna kallonsa suma, Arya ce kawai bata fito ba, saboda ya ɓata mata rai.
Da sauri V ta wuce ciki tana murmushi, a ranta tana ayyana yadda zata sace zuciyar guy É—in, sai kuma ta turo baki da ta tina baya kallon mutane ma. Angelina ce ta rufawa V baya cike da tinanin haÉ—uwarsa suka nufi ciki, ita kuma Manassa ta jawo hannun Arya tana tausanta, da kyar ta yarda suka fita, kai tsaye wani katafaren down parlo suka shiga, komai na cikin parlon ligh ash ne mai É—an banzan kyau, ya ji komai na more rayuwa, ga wani fitinannen kamshi da yake tashi mai tsananin kwantar da hankali.
Babu kowa a parlo, dan haka sama suka haye, wani katon parlo ne a saman mai ɗauke da manyan ɗakuna guda huɗu, ɗaya na daddynsu, ɗaya na su, biyun ɗaya na masu aikin dake kula da su, komai dare suka buƙaci abu masu aiki zasu kawo masu, shiyasa suke a kusa da su, ɗayan ɗakin kuma babu kowa, in case dan baki aka yi shi.
Kai tsaye room É—insu suka shiga. Ya ilahi, room na Æ´an'matan nan ya yi bala'in haÉ—uwa, komai 4 ne a cikin É—akin, yana da girma sosai, beds É—insu guda huÉ—u ne, biyu ta left side na É—akin, biyu ta right, a tsakiyar kuma glass door na balcony, daga side na left door na toilet yake, right side door na closet É—insu yake, komai na cikin room É—insu sky blue ne, ko'ina tsab-tsab, da alama suna da bala'in tsabta sosai, ga wani kamshi mai daÉ—i da yake tashi.
Left side Arya ta nufa, a saman bed dake shinfiɗe da tsadadden bedsheet na alfarma pink color ta zauna, hannayenta biyu ta sanya ta dafa kumatunta tana wani irin huci ƙasa-ƙasa, a ƙasan zuciyarta ita kanta yaba kyan Leo take yi, amma ji da kai yasa taki yardan shi mai kyau ne. A gefenta Manassa ta zauna tare da dafa shoulder ɗinta, a natse ta ce. "Sorry bloody, I feel your pain".
Angelina dake ƙoƙarin karisawa right side ne ta ce. "It hot me too". Ta karisa magana tare da zama a gefen bed ɗinta. Watau da Arya da Manassa sun fi shiri, su ne a left side, da Angelina da V su kuma beds ɗinsu a right, su sun fi shiri, suna da saukin kai sosai.
Wani irin nisawa Arya tai tare da miƙewa tsaye, cikin fushi ta ce. "Arya! Me Arya? This stupid zai walaƙanta? Wlh sai ya yi danasanin sanina, in dai boy ɗin daddy ne, sai na gigita rayuwansa, sai ya yi kuka, nasa ya durkusa ƙasa a gabana ya ban hakuru". Ta dakata tana huci, sai kuma ta sake cewa. "Calm down Arya, calm down babyn daddynta"...... Watau ita da kanta ma rarrashin kanta take yi, kai Arya duniya. Da gudu su V suka yo kanta, rurrungumeta suka yi suna faɗin calm down, calm down.
Sun ɗan jima a haka kafin su saki juna, a natse suka hau cire uniform ɗin nasu, babu kunyar juna suka cire kaya a gaban juna, ya rage daga su sai pant, kuma breast ɗinsu ya fara girma da zama na matasan ƴan'mata, but they don't care suka tsaya ba riga a gaban juna. Da yake V bata kaisu tsawo, sun ɗan fita kaɗan, sai breast ɗinta ya fi nasu cika, ta ɗan fisu ƙiba, harta mazaunanta ya fi nasu cika, ga shape kam kamar su suka bawa kansu, cikinsu tamkar babu hanji a ciki.
Dikkansu suka É—auki white bathrobe suka sanya a jikinsu. A daidai lokacin wasu matasan Æ´an'mata su biyu suka shigo room É—in bakinsu a É—auke da excuse.
V ce kawai ta amsa masu, karisowa ciki Æ´an'matan suka yi suka hau tattare uniform da su V É—in suka cire, kai tsaye laundry suka kaisu, sannan suka sake gyare É—akin fes kafin su shiga wajen closet É—insu.
Su kuma one by one suka yi wanka, dik wacce ta fito a tsakar É—aki take ajiye bathrobe É—in ta hau shirinta, waÉ—an nan Æ´an'mata suke tattare komai.
Cikin wasu gajerun jeans trousers suka shirya, sai ƴan rigunar da suka tsaya masu a waist ɗinsu launin white, komai nasu iri ɗaya, fitowa suka yi, Angelina ta gyarawa V gashin kanta, ta shafa mata man kamfanin STARS LADIES HAIR CREAM, kayan gyaran gashinsu mugun gyara gashi yake yi, yana ƙara mashi tsawo da sheƙi, STARS LADIES LUSH zaɓin dik wani ƙasaitacce ko hamshaƙiyar mace mai ji da kanta! Dan ɗan karen tsada ne da shi, kuma kun san abu mai kyau dole ya yi kuɗi ai.
Tana kan gyara mata gashin kan nata ne V ta É—auki robar lotion guda É—aya, a fili ta ce. "I wish ko sau É—aya ne zan gansa, Angelina I really like this guy, mura ne"....... Siririn tsaki Angelina ta ja. "V ban san yaushe zaki daina wannan dream É—in naki ba"....... Shiru ta yi dan babu wanda zai iya fahimtar zuciyarta sai ita kaÉ—aita. Shiru É—akin ya É—an yi na Æ´an mintuna suna karisa shiryawa.
Bayan sun kammala gyara gashinsu da shafa mayukansu, sai suka ɗaure gashin kamar yadda suka saba, su rabashi kashi biyu, su ɗaure ta sama su kuma kitsa jelar, sai ƙarshen bakin jelar ma su ɗaure da rebon kalar kayansu kafin su watso jelar ta saman shoulders ɗinsu, dikkansu kuma suna da wasu gajerun gashi ta gaban goshi wanda yake kwance masu luff tamkar an kifa hula har zuwa daidai kusa da idanunsu, dik bayan sati suna rage mashi tsawo dan kada ya yi tsawo sosai ya kamo na baya, musamman da suke amfani da STARS LADIES HAIR SHAMPOO AND HAIR CREAM, a take gashinsu yake ƙara tsawo over, dik da kowani sati suna rage tsawon gashin nasu, amma a haka yanzu ya kusa kai waist ɗinsu tsawonsa.
Sun yi bala'in kyau cikin shigarsu, kamar ka sacesu ka gudu, sai tashin kamshi suke yi, ƙasa suka sauƙo a natse, dining room ɗinsu suka nufa. Already an shirya masu komai dan yin lunch. Zazzaunawa suka yi a saman chairs, dikkansu a tare suka fito da chain dake wuyansu, suka rufe idanu dan yin addu'a, bayan sun kammala suka ɗan manna chain ɗin a gaban goshinsu kafin su miƙa hannu suka ja plates ɗinsu da already aka yi saving ɗinsu. Kowa ya ja plate ɗinsa ban da Arya da tai shiru tamkar mai tinanin wani abin.
Angelina ce ta katse mata shirun da cewa. "Bloody Is there any problem?". Wani iska mai zafi ta furzar daga bakinta kafin ta amsa da. "Angelina, this guy made me feel ashamed, I will never forgive him, I will teach him a lesson, he will know that he touched Arya, the first daughter of GAT".
Da sauri dik suka miƙe suka yi kanta, rurrugumota suka yi, suka haɗe baki wajen tausanta, dakyar suka samu ta sauƙo ta fara cin abinci. Cikin nishaɗi game da class suka ci suka ƙoshi kafin su miƙe su koma sama. Suna shig room ɗinsu kowacce ta fito da haɗaɗɗen laptop ɗinta mai shegen kyau, sannan kowacce ta haye saman bed ɗinta, Arya ta shiga practical a kan aikinsu, V ta shiga karance-karance labaran soyayya abinta, dan ita mayyar soyayya ce.
Dr Manassa kuma ta makale Arya wai tana son koyan aikinsu, Arya na koya mata, ita ma kuma tana koyawa Arya É—in irin nasu aikin.
Kowace ta natsa cikin abin da take yi sun maida hankulan su gabaÉ—aya kan laptop dinsu. Can V tayi yar kara mai cike da nishaÉ—i tana fadin. "Arya come and see, I tried something kuma da alama zan yi nasara................... Mayun computer ba!