Sashe 89
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maya ce ta ce. "Idan kika koma aiki a karkashin office ɗinsa zaki iya sani fa, mu dai dage da aiki tukuru"....... "I wish hakan ya faru". Sister Zinta ta amsa da hakan....... "Me ya tsayar daku a nan?". Daga bayansu suka ji muryan sister Lazy. Da sauri suka wuce cikin section C ba tare da sun yi mata magana ba, ita kuwa fuuuuu ta zo ta wuce section D in da su Dr James suka shiga, tana wani hura hanci, ga hancin nata ya yi siriri sosai, ga shi dogo, ko ta hurasa baya huruwa, watau sister Lazy kyau ɗinta har yai yawa ya zama mata muni, kunganta kamar Aljana danginsu ifiritai, idanunta wlh in ta zarosu sai mutum ya ji hantar cikinsa ta kaɗa, manya-manyan ne idanun nata, gasu farare tas kamar audiga, sannan a waje suke, gashin idanunta tamkar an kara kuma a tsaitsaye suke, bata da lips in ji sauran nurses, saboda ƙanƙantar bakinta, yadda kuka san babyn roba dai haka take, ALLAH na tuba kyan yai yawa har ya mai data kamar aljana. Su kuwa su sister Maya komai nasu daidai ne gwanin birgewa, sai idanunsu suma kamar nata ne manya-manyan farare kal kamar audiga.
Cikin section D sister Lazy ta shiga, a nan ne waÉ—an nan tarin mahaifa dake cikin kwalabe suke in baku manta ba, bata bi ta kan mahaifan ba ta wuce izuwa wani kofa dake fuskantar kofar shigowa. Tura kofar ta yi ya shiga. ÆŠaki ne mai girma sosai a wajen, cike yake da gadajen tiyata da a kallah zasu kai gado 30 zuwa 50, É—akin yana da girma sosai, tsayawa zayyana maku abin da É—akin nan ya kunsa ba zai yiwu ba, kawai mu je ciki, dan abin babba ne.
Kowani gado dake a cikin wannan É—aki akwai mace guda É—aya dake kwance a kansa, kuma Æ´an mata ne da basu wuci 18 to 20 years ba, dikkansu kuma kamar barci suke yi ne ko suma, kai da alamar alluran barci aka yi masu, kowacce yarinya ka É—aga ido ka kallah zaka san me ake nufi da kyan É—an adam, wlh kamar su suka yi kansu, kyawawan gaske.
Su Dr James suna tsaye a tsakiyar room É—in, suna dudduba Æ´an matan da kyau, sun canza kayan jikinsu izuwa surgical gown and gloves, alamar sun shirya aiki kenan.
Dik macen dake kwance a kan wannan gadon gabanta a buɗe yake babu kaya, daga ta sama a rufe da patient gown, amma ƙasansu a buɗe. Dikkansu eggs retrieval za'ayi masu.
Cikin kwarewa dikka Doctors ɗin suka ɗauki kayan aikin da zasu buƙata, kowannensu ya nufi gadajen dake layin farko a jere, gadajen line by line ne a jere, so suna bin komai daki-daki. Ita ma sister Lazy kayan aikinta ta ɗauko watau jota and pen ta nufi wajen bed ɗin da Dr James yake, su Dr Kamal ma kowannensu da PA ɗinsu kamar dai Dr James da sister Lazy.
Ɗauko wani needle suction tube watau bututun ƙarfe su yi, kai bari mu bi Dr James mu ga yadda yake yi, ba sai mun bisu dikka ba, yadda yake yi haka kowannensu yake yi.
siririn bututun ƙarfe ya ɗauka tare da ɗaukan wani siririn na'ura ya ɗaura a kan cikinta, take computer dake manne jikin gadon da yarinyar ke kwance ta kanta ya kawo wuta, kai tsaye cikin cikin yarinyar ne ya bayyana a kan screen na computer, ɗan zubawa computer waɗan nan dara-daran idanun nasa Dr James ya yi. Sai da ya ɗauki 3 mins yana kallon yanayin cikinta tare da ɗan junjuya naurar dake kan cikin nata yana duba lungu da saƙo kafin nan ya gyara kafafun yarinyar dake kwancen, ta gabanta kofar virginity ɗinta ya zura wannan bututun ƙarfe mai karfin da ya ɗauka, dik da yarinyar tana barci sai da ta ɗan tsuke fuska alamar akwai azaban zafi kenan, imagine, yarinya budurwa ka zura mata wannan siririn bututun ƙarfe a gabanta har izuwa cikin cikinta, dole akwai azaba mana.
Yana zura karfen idanunsa a kan computer dake gabansa, yana kallon hanyar da yake bi ne, kada ya saɓa aiki, kai tsaye ovaries nata ya nufa da karfe, wlh yarinyar nan sai tsuke fuska take yi cikin barci, ga shi dai an mata alluran barci, amma har cikin ranta tana jin azaban aikin da ake mata.
Kofar follicle É—inta ya buÉ—e tare da zura needle suction tube É—in ciki, tsotse ruwan dake cikin follicle É—in nata ya fara yi, follicle É—in kamar jaka haka yake, ruwa ne da kwan ke zama a cikinsa a cikin jakar, dan haka sai an tsotse ruwan idan ana son kwan.
KAI JAMA'A KU CE ALLAHU AKBAR, billahil lazi dik wanda bai bi ALLAH ba ya yi asara duniya da lahira, kun san matakan dake akwai kafin ciki ya shiga mahaifar mace? Kun san irin halittar da UBANGIJI yai a cikin mace kuwa? Kai ku kara cewa ALLAHU AKBAR, UBANGIJINMU baya saɓa komai, dikkan likitocin duniya dik kwarewarsu basu isa su gano wani lamari na UBANGIJI da ya tsara a cikin mace ba, shi kansa kwan haihuwa UBANGIJI yai mashi follicle in da zai rayu ya ji daɗi na ɗan lokaci, a haka wasu zasu ce ALLAH bai da adalci? Kai na sake cewa ALLAHU AKBAR, ALLAH buwayi gagara misali!!
Wannan ruwa na cikin follicle shi embryologists watau kwararrun likitocin mahaifanmu su Alhaji Dr James zasu zuƙe su shiga tube na gwaji zuwa laboratory inda zasu nemo kwan a karkashin microscope, to shi dai Dr James ya zuƙe.
A taƙaice karamar tiyata yai mata, ya shiga ovaries ɗinta da wannan karfe ya ciro kwayayyen da ovaries ɗinta suka saki, kwayaye sun kai 10 a cikin wannan ruwa ya kwaso, sai da ya kwashe tas, sannan ya zaro bututun da gabaɗaya ya yi wanka da jininta. A cikin wani karamin kwalba ya zuba kwayayyen haihuwar da ruwan tata tare da sanya hannu ya ɗauko audiga bayan ya rufe kwalbar, a gaban nata ya sanya audigar dan tsotse jinin da ya biyo baya kasancewarta virgin.
Daga haka ya É—an haÉ—e mata kafafunta waje guda kafin ya matsa zuwa gado na gaba, ya gama da nata aikin, kwayayyen kuma suna barinsa a wajen gadon kowace da suka cire mata har sai sun kammala cire masu dikka, sannan su tattare kwayayye su wuce da su.
Haka suka bi dikka yaran dake kan gadon suka masu wannan azabben tiyatan suka ciro kwayayyen haihuwarsu, abin mamakin kuma kowacce yarinya kwai sama da 10 suke cirowa daga jikinta, a ƙaida kuma mace tana sakin kwai guda ɗaya ne a wata, sai waɗan da ALLAH ya kaddara suna da rabon samun twins sai su saki kwai biyu, haka masu rabon samun ƴan uku, to amma ya aka yi waɗan nan yara suka bada kwai sama da 10 a lokaci guda? Abin da mamaki gaskiya.
Amma ni bari in yi maku bayani yadda zaku fi ganewa. A jikin mace akwai ovaries, a hausa kamar ace ƙwanƙwason mace kenan, to ovaris side guda biyu ne ai, ciki ya raba kenan, ki duba a jikinki akwai wata ƙashi dake ta gefen ciki wajen kwankwaso ko? To ta jikinsa ovaries yake.
A kowace wata, jikin mace yakan saki kwai ɗaya masu rabon twins biyu, daga cikin waɗannan ovaries ɗin kwan yake fitowa, shi kuma ake kira da ovulation, bari dai in kara maku yadda zaku gane, wata yana da kwanaki talatin ko? To ovulation watan sakin kwai yana faruwa ne kwanaki 14 kafin mace ta yi wani period ɗin, misali ace kina yin period 16 ga wata ace period ɗinki yana yin kwanaki 7 kafin ki kammala, idan an haɗa kinga mun samu kwanaki 23 a wata, to idan kin kammala jikinki zai huta na kwanaki 8 zuwa 9, sannan ki saki kwai a 2 ga watan da zamu sake shiga, kinga saura kwanaki 14 ki yi sabon period kenan, muna magana ne a kan idan 16 ga wata kike yin period ɗin, dan haka in 16 ga wata kike yi to 2 ga wata zaki dinga sakin kwai, fatan kun gane? To mu je zuwa, a sauƙaƙe kuma a gajerance nai maku.
Yauwa mace na sakin kwai sau ɗaya a wata na ce ko? To amma kwararrun likitoci irinsu Dr James suna iya tsokanar ovaries ɗin, sukan yi amfani da hormonal medications dan ovaries su fitar da ƙwai da yawa lokaci guda ba kamar yadda mace ke fitar da ɗaya kawai a wata ba.
And a ƙaida na kwan mace idan ya fito daga ovaries yana yin awanni 46 ne zuwa 48 idan ba'a sadu da mace ya haɗu da maniyyi ba sai ya lalace, shi yake zama period da muke yi a yau, idan ya lalace sai ya zama jini ya fita.
To bayan su Dr James sun baiwa waɗan nan yara magungunan dake sanya ovaries sakin kwai dayawa irinsu gonadotropins fsh and lh, waɗan nan magunguna suna motsa ovaries su samar da ƙwai dayawa suna barin kwan ya yi 24h, ya girma kenan, sai su yi masu egg retrieval wanda suka yi masu a yanzu kenan suka ciro kwayayen.
A likitance ana kiran hakan da egg harvesting, karin wani haske, idan eggs ɗin mace ya fito daga ovaries yakan bi wata ƙaramar hanya mai suna fallopian tube inda zai je wajen kusa da mahaifa ya tsaya, to a wannan lokacin idan mace ta sadu da namiji kafin 48h zata samu ciki, dan maniyin namiji zai haɗu da kwanta da nata maniyin sai su shiga mahaifa.
To amma idan bai haÉ—u da maniyi ba, ma'ana ba'a sadu da ita a waÉ—an nan lokutan ba, to kwan yana mutuwa ne after 48 hours É—in, idan ya mutu kuma jikin mace zai fitar da shi ta hanyar haila, idan mace ta samu ciki kuma ovaries É—inta suna taukewa ne su daina sakin kwai, shiyasa take daina yin haila da ciki, kwayayen haihuwarta shi ne yake zama hailar dama, idan babu su to babu haila ai kun gani!. Wannan shi ne abin dake gudana a wannan sashi na SECTION D, mu je zuwa dan ganin me suke yi da waÉ—an nan kwayayye kuma.