Sashe 166
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baki a ɗauke da sallama Aryan ya shigo ɗakin, tin daga kan yadda yaga Lion bai amsa mashi sallama ba yasan akwai matsala, ƙarisowa ciki ya yi, ya zauna a gafen bed yana faɗin. "Bro are you okey?". ..... Zuba mashi idanu kawai Lion ya yi, babu abin da kwakwalwansa yake tariyo mashi face yadda mom and Dr suka ci amanarsa, zuciyansa ta tsananta zafin da yana ji ba zai iya magana ba, in ya buɗe baki zai iya haɗiyar zuciya ne, sai kawai ya bi Aryan da ido, lokaci guda idanun nasa suka rikiɗe suka yi jajir tamkar wuta.
Ganin hakan ba karamir girgiza Aryan ya yi ba, matsawa ya yi ya rikosa yana ƙara tambayansa lafiya, shiru bai yi magana ba, sai datse idanun nasa ma da ya yi gabaɗaya kawai. Rungumesa a jikinsa Aryan ya yi, yana ɗan shafa bayansa, sai ya tina a lokacin da suke yara in sun je gidansu Lion, idan suka gwabza faɗa suna huci sai daddy ya ɗauko ruwa ya karanta masu ayatul kursiyu kafa bakwai-bakwai ya basu su sha, take zuciyar take sanyi.
Tina hakan yasa ya yunkura zai kwantar da Lion ya miƙe kenan sai gani ya yi an miƙo mashi ruwa, slowly ya ɗago kai, guru ne ya ɗauko ruwan ya tufa mashi ayatul kursiyun, dan in da sabo guru ya saba tofawa Lion da Aryan ayatul kurshiyu a ruwa, yo waɗan nan biyun idan suka fara faɗa tin suna yara ma ai sai da ayoyin ALLAH ake shawo kan zuƙatansu, kuma a da basa taɓa kwana biyu basu gwabza faɗa ba, yanzu da girma ya zo suka rage, amma basu daina ba, sai in ra'ayinsu bai banbanta ba.
Karɓar ruwan ya yi game da cewa thanks. Guru ya buɗe mashi marfin, ya saita a bakin Lion yana ɗan shafa wuyansa, da yake Lion ɗin zuciyansa ta ɗauki zafi tamkar an ɗaura dalma a wuta, sai ya ji yana buƙatar ruwa mai sanyi, dan haka ya buɗe baki ya fara karɓa. Tas ya shanye ruwan bai rage komai ba, ajiyar zuciya suka sauƙe.
Aryan ya kwantar da shi game da sanya mashi pillow, guru ya matsa ya taɓa gaban goshinsa, babu zafi, kawai zafin zuciya ce. Da haka suka samu barci ya ɗaukesa, sai suka koma parlo suka zauna.
Guru ya ce. "Kasan da cewa suna shirin rikita media ɗin Avaris yanzu?"...... Jinjina kai Aryan ya yi. "Yeah, suna shiri ɗaukewa mutane hankali saboda abubuwa biyu dake shirin faruwa, na farko asirinsu kan amfani da tankar mai suna kashe mutane yana gab da tonuwa, na biyu shigo da sabuwar plan na sabuwar dabarar kashe mutane da karɓe masu dukiya da zasu yi"..
Guru ya ce. "Suna tafiya da plan A and B ne ai, tin da asirinsu kan tankar mai zai tonu shi ne zasu shigo da plan B, ba zadai su kyale mutanen Avaris su zauna lafiya ba".......... "Ina zasu kyalesu su zauna lafiya tin da sun karɓo kwangila daga turawan yamma, ai sai sun idasa aikinsu, Avaris tana daga cikin ƙasa masu yawan population shiyasa suke son ragesu, sai abin kuma ya zo ya haɗe masu da karfin tattalin arziki da suke da, ai kaga dole su ji a jikinsu". .....
Guru zai yi magana kenan aka fara kiran wayar Lion dake hannun Aryan, fito dawayar ya yi, ta miƙe ya nufi cikin ɗaki, jim kaɗan ya fito hannunsa rike da wayarsa yana karawa a kunne, Abba ne yake kiransa, ya ce maza ya zo ya bashi kuɗi yanzu akwai sayayyar da za'ayi wa amarya Rimsha dan gyaran jiki, Ammie ce ta ce Abba ya kawo kuɗin, shi kuma ya ce Aryan ya kawo, Dr Aryan ne bank ɗinsa.
Waje ya nufa yana ce da guru yana zuwa, da safe journey guru ya amsa mashi. Tin da ya fita bai sake dawowa ba sai 12 na dare, ya sallami Abba a kan ya tafi gidansa, dama sun san yana da gida. Abba bai matsa mashi ba, dan shi yasan irin tarbiyar da ta basu, dan haka baya damuwa idan Aryan baya gida.
Yana fita ya koma wajen Lion bai je wajen Searaphina ba, dan Lion ne a ransa, ya tafi ya barsa cikin damuwa. Bakinsa a ɗauke da sallama ya shiga cikin ɗakin Lion, zaune ya iskou a balcony suna aiki, Lion da laptop, guru da waya. Ɗan zuba mashi idanu Lion ya yi, yana son yi mashi magana amma har yanzu zuciyansa bata sauƙa ba, he's not in a good mood, baya jin ma zai iya motsa bakinsa ya yi magana, sai kawai ya bi Aryan da ido.
A kusa da shi Aryan ya zauna, cikin sanyin murya ya ce. "How are you feeling now?". Ya faɗa yana kai hannun jikin Lion ɗin, ya ɗan taɓa forehead ɗinsa, babu zafi, kitson kansa dake watse ya hau tattara mashi kafin ya sake tambayansa meyake damunsa?.
Shiru Lion bai tanka ba, a gabaɗaya wannan dare uppan bai furta ba, sun yi juyin duniyar nan yaki ya yi magana, daga karshe ya miƙe ya je ya kwanta, bayan ya kwanta suka bisa ɗaki, Aryan ya dinga lallaɓasa kan ya tashi ya ci abinci, amma ko motsawa bai yi ba, daga karshe ya ja bargo tare da lumshe idanunsa, dik yadda zasu yi sun yi, suka kira Vir suka haɗu, suka dinga mashi magiya, amma Lion yaki ya yi magana, yaƙi ya ci abinci, yaƙi ya kula kowa, tsabar zafin zuciya, a yadda ta kwantan nan haka har barci ya ɗaukesa, shi kaɗai yasan me yake ji, hmmmm ba zasu gane bane.
A wannan dare suma dakyar barci ya yi awon gaba da su, dik sun shiga damuwa, har shi Vir ɗin ma, da kyar ya rintsa, Aryan bai leƙa Seraph ba, saboda damuwar da ya shiga.
Washegari da asuba suka farka domin zuwa Masallaci, ga mamakinsu sai basu ga Lion a gidan ba, sun ji mamaki sosai, dan sun san baya fitar asuba haka, sai dai in wani meeting ya je kafin ya dawo asuba tai mashi a can, wani meeting É—in nasu kuma da asuba ake farawa, amma haka kawai baya fitar asuba. TO INA YAJE?
Numbersa Aryan ya fara kira, sai dai a kashe take, Aryan ya shiga damuwa sosai, a daddafe suka yi wanka, suka shirya suka tafi masallaci. Bayan sallar asuba suka kira yaransu na SSO, sun tambayesu Lion suka ce bai zo ba, sun kira mr President suka tambayi ko Lion ya ce mashi yana zuwa, nan ma ya ce rabonsa da magana da Lion tin jiya da safe. Kiran masarautar Ring Of Power suka yi, suka kira number grandma, amintattun dake mata hidima É—aya daga ciki ta É—auka.
Aryan ya tambayi sun samu labarin zuwan Edward ne? Suka ce a'a bai ce zai zo ba. Wasa-wasa dik in da suka san zasu sami Lion sai da suka duba, babu shi babu alamarsa, har karfe biyu na rana, damuwar rashin sanin in da yake ne yasa Aryan bai je wajen Seraphina ba.
Around 2:30 na rana Abba ya kira Aryan, ya ce dik abin da yake yi ya bari ya zo yanzu. Dole ya bar komai ya nufi gida. Ga mamakinsa yana shiga gida sai ya isko su Abba dikka a parlon Abba dake sama.
One by one ya fara kallon family, a kan Abba ya tsayar da kallonsa, Abban na hakimce saman gado, ya ɗaura ƙafa ɗaya bisa ɗaya yana rike da scepter ɗinsa, fuskansa a ɗaure tamau yau, babu alamar wasa. Da shigowar Aryan kowa ya ƙara natsuwa tsit, Rimsha na cikin mayafin amare, da alama da gaske Abba sai da ya ɗaura wannan aure.
Zaman Aryan ya yi a kan side sofa yana mai da kallonsa a kan Ammie wacce da ka ganta kasan tana cikin tsananin tashin hankali. Shiru ne ya É—an biyo baya a parlon, can Abba ya katse shirun da cewa. "A yau ina tsananin farincikin wannan al'amari da ya faru, a yau na aurar da Æ´aÆ´ana biyu, ALLAH Alhamdulliha".
Shiru suka yi suna kallon Abba, a kan Harleen Abba ya tsayar da kallonsa. "Anjuma da daddare zamu je É—auko matarka, idan ta zo sai in haÉ—aku in faÉ—i abin dake bakina"...... Ya É—an nisa tare da tsayar da kallonsa a kan Aryan.
"A wannan rana irin ta yau, umarni nike baka ba shawara ba! Ga Rimsha nan amana, ita É—in ba mata bace kawai a gareka, kanwace, Æ´ar uwace, jininka ce, ka riketa amana tamkar yadda mahaifinta ya rikeka, ya kula da kai, haka zaka riketa"..... Tashin hankali!! Me nike shirin ji? Kirjina sai da ya buga da karfi, nasan kuma naku ya buga da karfi, Aryan kuma, Rimsha matarsa? What?!.
Wani irin tamke fuska Aryan ya yi, zai yi magana Abba ya rigasa da cewa. "Ban gama magana ba! Ina farincikin sanar da kai yau na mallaka maka sister É—inka, matarka, jininka, wannan aure da kai aka É—aura shi ba da Vash ba, sadakinka ka biya da kanka!"...... Babbar magana! E lallai Abba ya cika É—an duniya, watau sadakinsa da kansa ya biya.
Abba ya duba ya ga babu mai iyawa da Rimsha sai Aryan ne, saboda bata jin magana, Aryan ne zai gyara mata zama, shiyasa ya haɗa wannan aure. To amma Aryan ba Uncle ɗinta bane? Kai ni Queen Of Surprise kaina ya ƙulle fa.
Miƙewa tsaye Aryan ya yi, in a harsh waye ya ce. "Ni ka aurawa wannan abar? Lallai kuwa ka saya mata tikitin tafiya lahira ne!! Kuma wlh ba zan zauna da ita ba, a yanzu na sak.......". Tsawar da Abban ya daka mashi ne yasa ya dakatar da maganar. A fusace Abba ya miƙe tsaye, jikinsa har kerma yake yi, ya nuna Aryan da sandar hannunsa, babu wasa a tattare da shi, a fusace ya ce. "Wlh, wlh, wlh, dik ranar da ka saki Rimsha, ba zan taɓa yafe maka ba in bana raye, in kuma ina raye ka sani sai dai kan nemi wani uban ba dai ni Khaiza'an ba, aurenka da ita babu saki, kuma daga yanzu ka ɗauketa ku wuce gidan naka!!".