Sashe 100
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A natse ya ce. "Menene NEXAPOX-31?". Ya faÉ—a yana mai da kallonsa a kan su Dr Mark da suka kara natsuwa, one thing, dikkansu 3D É—in nan Dr James kamar malaminsu yake, ya fisu kwarewa a kan komai, bugu da kari shi yake yin dik wasu manyan project irin NEXAPOX-31 da sauransu, sai ya kammala shirya manyan abubuwa game da project É—in, sannan yake zama kamar dai yanda suka zauna yanzu ya zayyana masu irin project É—in, amma a tare suke yin komai, sai dai ba lallai su san kai tsaye ga abin da suke shiryawa ba, sai an yi tafiya mai nisa yake zama yai masu bayani, daga nan su karisa a tare! Fatan kun fahimceni?.
"NEXAPOX-31 wata..........
Likes comments and share fisabilillah.
STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥 For more information 08161390581 Whatsapp me only.
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
STEP 1🔥
2025-12-1.🔥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
E_____________ 32 & 33
"NEXAPOX-31 wata cuta ce mai ƙwayoyin virus, tin da nike project a kan cututtuka ban taɓa yin makamancin wannan ba, ya sha bamban da dik wata cuta da ya wanzu a baya, wannan cuta na ciro kwayoyin cuta da dama daga jikin dabbobi masu haɗari kamar su bats, rodents, and reptiles da sauran dabbobi, na jima ina shirya wannan project ɗin"...... Ya ɗan nisa kafin ya cigaba da cewa.
"Na faɗa maku ta zarce cututtukan da suka wanzu a baya irin COVID-19, HIV, Ebola da dai sauran manyan cututtuka masu haɗari da suka gigita duniya, to wannan ya damesu ya shanye, domin kuwa shi ne cuta na farko da yake ƙunshe da DNA da RNA a lokaci guda, wadda ke ba ta damar canzawa da wuri da tserewa immune system watau garkuwar jikin ƴan adam". Ya sake ɗan dakatawa ya nisa kafin ya cigaba da cewa.
"Wannan cuta zata yi balain girgiza duniy fiye da yadda su COVID-19 suka girgiza duniya a baya, chemicals da na ruɓar tsawon shekaru uku a wannan cuta ba karamin abu bane, dole wannan cuta ta gigita duniya, hankula zasu tashi, asibitoti zasu cika, rayuka zasu salwanta, tattalin arzikin duniya zata girgiza, manyan ƙasashen da cutar zata fi shafa zasu shiga wahala, tattalin arzikinsu zai ruguje, za'a rufe ƙasashen ba shiga ba fita, kuɗi ba zasu shiga ba kuma ba zasu fita ba, zasu cinye abin da suka tara, wahalar zata zarce yadda ake zato".
Ya dakata yana mai da numfashi. Dr Mark ne ya ce. "Good job, gaskiya wannan cuta da alama da zafinta take tafe, amma a wannan karon ta yaya (WS) World system suk shirya baza cutar ta isa ga in da ake so?".
Shiru Dr James ya ɗan yi na ɗan lokaci kafin ya ce. "Ta kasuwannin nama masu ɓoyayyen tsari watau wet markets, kasan na tsara cutar ta yadda zata iya ɗaukar makonni biyu a jikin mutum bata nuna ba, so zata iy makonni uku a jikin dabobbi bata nuna ba, dan haka zamu yi amfani da kasuwannin dabbobi, zamu samo kosassun dabbobi mu yi masu alluran cutan sai mu kaisu kasuwannin, mutane zasu sayesu, dik wanda ya ci namansu ya kamu kenan, idan aka yanka dabbar masu saya suka sayi nama shikenan kuma! Dole cutar zata bazu". Ya nisa kafin ya cigaba da cewa.
"Wani abin birgewa kuma a nan shi ne cutar zata bazu a cikin mutane ne ta hanyar airtight aerosol droplets, zata shiga ta hanci ko baki, ta dai hanyar iskar da mai ɗauke da cutar yake fitarwa kamar numfashinsa kenan, dik wanda ya ci namar dabbar a gida idan ya yi numfashi kusa da wani shikenan shi ma zai ɗauki cutar, daga nan cutar zata ratsa jikinsa har ta shiga huhu, a ƙasa da sati biyu zata fara tarwatsa dik wasu kariyar jikinsa".
"Hanya ta biyu da cutar zata shiga shi me ocular membrane, idan mai ɗauke da kwayar cutar ya taɓa idanun wanda bai da shi yakan iya kamuwa shi ma, ta hakan ma ta fi haɗari, dan zata shiga cikin jini ne kai tsaye daga ido".
"Hanya ta uku shi ne cin abinci mai É—auke da cutar, kamar namar dabbobin da zamu yi wa alluran, ko kayan lambun da zamu yi wa dajuka feshin cutar, muddin mutane basu wanke kayan lambun da gishiri sosai ba tabbas zasu kamu". Ya kai karshen jawabin yana binsu da kallo.
Dr Kamal ne ya ce. "Nice work, amma kuma wani irin illah zasu yi wa ɗan adam baka faɗa mana ba"........ Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da taɓa screen na computer, ya shiga cikin folder ɗin cutar da kyau, take bayanai suka bayana rututu, ƴar sandar dake hannunsa ya gyara tare da fara yi masu nuni da jikin screen ɗin before ya fara bayani.
"Na faɗa maku wannan cutar ta fi COVID-19 haɗari nesa ba kusa ba, cuta ce dake ƙunshe da DNA da RNA a lokaci guda, shi ne illar farko, illa ta biyu cutar tana lalata lungs, tana sa huhu ya cika da ruwa mai guba, wanda ke janyo mutuwa cikin awanni 72, amma kada ku manta na faɗa maku cutar tana ɓuya a jiki ba'a ganeta da wuri, tana kai 2 weeks kafin ta bayyana, a wannan 2 weeks ɗin cutar zata yi yawo a cikin jinin mutum, ta bi ko'ina ta kashe garkuwar jiki a saiɓaɓe, so zata kashe dik wani garkuwar jiki ta yadda idan ta bayyana jikin mutum ba zai karɓi maganin kowani iri ba sai maganin da na kirkiran wa cutar, sannan sai ta bayyana ne take kashewa a awanni 72".
Ya ja numfashi kafin ya cigaba da cewa. "Illah ta biyu da zata yi wa mutum shi ne acute respiratory collapse, ciwon ɗaukewar numfashi mai karfi, sannan ya haifar da zazzaɓi mai zafin gaske, ciwon kai mai tsanani, da ciwuka a fata irin na bullae kuma irin na monkeypox dake fashewa suna zubar da jini, and za'a su haifar da karancin jini da platelets, wanda ke haifar da zubar jini daga hanci, kunne, idanu, da al'aura, dik zasu faru ne idan cutar ta bayyana a jiki, kuma dik zasu faru da mutum ne a ƙasa da waɗan nan 72 hours ɗin".
"Idan mutum yana da sauran kwana a gaba bai mutu a cikin 72 hours É—in nan ba to fa zai kamu da cerebral infiltration, dan karfinta zai sanya ta shiga blood brain barrier, watau jinin kwakwalwa ta janyo hauka, da kurmancewa". Ya sake sauke ajiyar zuciya kafin ya cigaba da cewa. "Mortality wannan cuta ta fi COVID-19 da yawa, saboda zata kashe mutane 40 cikin É—ari 100 na duniya a cikin kwanaki 5 zuwa 7 da bayyanarta idan ba ayi maganinta da gaggawa ba, wanda kuma kun san da cewa maganinta babu wanda ya isa ya yi ta a duniya! Babu mai maganinta sai makirkirinta". Ya kai karshen maganar tare da sakin wani irin one side smiling na zallar mugunta yana wani É—aure fuska at the same time kaman wani shaiÉ—ani.
Hannu suka É—aga suka jinjina mashi, sannan Dr Mark ya ce. "Amma kai tsaye me zai sa wannan cuta ta fi COVID-19 da sauran cutukan baya ban tsoro da firgitarwa?".
Bottle water ya wuce cikin freezer ɗinsu ya ɗauko tare da glass cup, wajen ya dawo, saman sofa ya zauna tare da ɓalle bakin robar ruwan, ya daddala a cup, a natse ya kai ɗan bakinsa. Mai ɗan yawa ya sha tare da ajiye cup ɗin, sannan ya miƙe ya koma gaban computer bayan ya ajiye cup ɗin a saman glasa table dake gabansu.
A natse ya ɗaura hannunsa kan screen na computer, ƙasa ya yi da bayanan izuwa kan amsar tambayar Dr Mark. Cikin natsuwa ya fara bayani kamar haka. "Abin da yasa ya fi COVID-19 ban tsoro shi ne yana ɓoyewa a jiki har tsawon sati biyu ba tare da wata alama ba, sannan yana yaɗuwa ne ta cikin iska, ruwa, goganyar fata, ya fi COVID kamuwa da sauri, bugu da kari shi yana kaucewa rigakafi, wato da wuya allurar rigakafi ta yi aiki da sauri saboda canjin DNA na wuce misali da yake da shi, wannan sati biyu da yake yi a ɓoye a jikin mutum yana sanyawa ya lalata garkuwan jiki ta yadda babu wani maganin da jikin zata karɓa face maganin da na basu da kaina, haɗarinta ya zarce tinaninku".
Dr Kamal ne ya katse shi da cewa. "Hope ka shirya maganinta?"...... Jinjina kai ya yi tare da cewa. "Ka san bama ƙirƙirar cuta haka ba tare da mun shirya mataninta ba"....... Kai 2D suka jinjina mashi kafin su hau zuba mashi jinjinar ban girma da kwarara mashi gwiwa.
A dake ya ce. "Sai duniya ta gigita zamu fitar da even rigakafin cutar, da rigakafin kawai nike son mu tara billiyoyin daloli kafin mu je kan maganin, dan a wannan karon kamar yadda cutar take special haka maganinta yake special, maganin zamu zuba mashi maƙudan kuɗi na wuce misali ta yadda zai sa a rasa rayuka dan ba kowa zai iya mallakar maganin ba". Cike da zallar rashin imani ya kai karshen maganar.
Watau duniya ta zarce yadda dik É—an adam yake tinani, zasu kirkiri cuta dan raje yawan al'umma kuma dan kasuwanci, domin kuwa suke da riba, ko rigakafin cutar kawai suka fitar a guje za'a bi maganin dan ana tsaka mai wuya, a rigakafin kawai ba karamin kuÉ—i zasu samu ba, kun ji sun ce sai duniya ta jigata ta rasa madafa zasu saki maganin cutar, hakan ma da mugun tsada zasu saki maganin ta yadda ba kowa zai iya saya ba.
A nan ina da tambaya! Kun taɓa tambayar kanku cewa waɗan nan cututtuka da suke ɓullowa duniya daga ina suke ɓullowa?...... Bayan na gama jin bayanan Dr James na yi wani tinani fa my people, amma bari in barwa zuciyata wannan tinani, ALLAH yasa shiruna ya zame mun alkhairi! Wai ko dai in faɗa ne kawai?........🤔 Amma ku kuma ku faɗa mun bayan kun gama jin wannan bayani na Dr wani tinani kuka yi? Ko dai har yanzu kuna nan jiya iyau? Ba cigaba?