Sashe 146
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kuma sister Zinta ya bar mata mahaifanta ne dalilin abu ɗaya, in baku manta ba ya ce zai haɗa eggs ɗinta da sperm na Haiza'an watau daddynta, yai mata dashen cikin dan ta haifa mashi yara masu kwakwalwa irin na daddynsu Lion ko? To saboda wannan dalili yasa ya barta da mahaifarta tsinanne, kuma karin wani abin takaici bafa sperm ɗinsa zai dasa mata ba, shi da yake matsayin mijinta ai yakamata da nasa zai yi dashen, a'a, dana ubanta zai yi mata saboda tsinanne ne shi! Annoba! Ya ci alwashin sake haifo Muhammad Haiza'an bayan sun kashe na asali! Yana da hanyar da zai yi dashen sperm ɗin Haiza'an ya kyankyashe ƴaƴan da yake ikirarin nasa wanda zasu gajesa ɗin ba sai a jikin sister Zinta ba, amma saboda kudurinsa na son ya ga ya haifi magaji wanda ya fi Haiza'an kaifin ƙwaƙwalwa shi ne zai dasawa ƴar cikinsa, kai wannan abu da bakinciki yake.
Sister Maya ta fi sister Zinta tsananin son yara, shiyasa ta sanyawa wannan ƙanin nasu suna darling, saboda tsananin son babys, ga shi kuma ita ce ba zata taɓa haihuwa ba har abada, dan har ovaries ɗinta basu bari ba, ba halin ai mata dashen wani mahaifan, kun tina na faɗa maku dik karshen wata akwai drugs da 3D suke basu suna sha? Ai saboda cire masu mahaifa da suka yi ne.
ALLAH sarki su bama su san ana yi ba, bama su san ana haÉ—a eggs da sperm a kyankyashe jarirai a hospital É—in ba, su dai suna aiki kawai, kuma tsabar 3D azzalumai ne basu barsu sun yi karatu É“angaren lafiya kai tsaye ba, sai suka turasu suka yi ilimi É“angaren chemicals, sun san da cewa jinin Muhammad Haiza'an ne su, muddin suka koyar dasu ilimin lafiya to sai sun ci ubansu ne, dan dik wata badaÆ™ala da suke yi zasu ganosu, shiyasa suka haÉ—asu da tace chemicals da banbantasu, sannan su zubasu cikin kwalabe su shirya, kunga wannan Dr James É—in ba zai ga Annabi ba tsinanne............ðŸ˜
A irin brain na baiwar da suka gado kuna ganin alluran da Dr James yai wa darling na wancan cuta har sun gano ba magani bane cuta ce dik da basu da ilimi kan É“angaren 3D, me kuke tinani zai faru da ace ilimin lafiya aka koyar dasu ba ilimin sanin chemicals ba? Kuna tinanin izuwa yanzu da basu gano abin dake binne ba ne? Da sun gano cewa kowani shekara sai an kyankyashi jarirai sama da 500, kuma a fitar dasu izuwa black market! Wlh da zasu gano dik abin da ake yi, har SECTION E da sai sun gano balai da fitinar game da tashin hankalin dake ciki, amma an barsu da aiki a SECTION C na hidimtawa chemicals É—in da bama su san me ake yi da shi ba. A zuÆ™o sinadaran dabbobi kawai a haÉ—asu da tacesa da gyarawa..........ðŸ˜
"Ni nasan ba wani wahala, kawai ragonta ne irin naki". Sister Maya ta faÉ—a tana É—an murmusawa. Already saura nurses É—in har sun fara yi wa jariran wanka....... "Ina ganin abin da my oga ya mun daren jiya nema ya hana period É—ina zuwa". Cewar sister Zinta. Zazzare fararen idanunta a kanta sister Maya ta yi, tana É—an sakin murmushi ta ce. "Bani labari".
Da yake shaƙuwarsu ya zarce misali sai sister Zinta ta bata labarin komai. Ƙara faɗaɗa murmushinta sister Maya ta yi, ta dinga tayata farinciki tare da ce mata ta kula sosai, ta zage ta kame zuciyar Dr James sosai, saboda taga kowa son shi yake yi, kada ta bari ya kubce mata, cike da farinciki ta amsa da zata yi hakan.
(Kada ku ga wani lokaci ina rubutu kan waÉ—an da basu a addinin Musulunci kuma ina saka In Sha ALLAH, ko wani abin da ya danganci sunan ALLAH ku ga laifina, bakinmu mu musulmai ya rigada ya saba da ambaton ALLAH subhanahu wata'ala, shiyasa nike mancewa in saka waÉ—an da basu san ALLAH ba kuma suna kama sunansa, nasan ba zan iya gyara wannan matsala ba shiyasa nai magana, ko yaya sai na ambaci sunan ALLAH, yanzu haka a karshen maganar sister Zinta har na rubuta ta ce In Sha ALLAH sai na tina na goge, dan haka in kunga irin haka ku wuce kawai, sabo da kiran ALLAH É—in ne!.)
Cikin zolaya sister Maya ta ce. "Amma abin da ogan yai maki is it sweet?". Shiru sister Zinta bata tankata ba, ta dai dafe ciki, ganin haka yasa sister Maya sake cewa. "Da gaske cikin yake maki ciwo sosai ne?".
Kai ta gyaɗa mata alamar e, ɗan rungumota sister Maya ta yi, ta fara yi mata sannu, tana shafa kanta on a serious note, sai kuma ta ce. "Ko dai in je in karɓo maki drugs a drugs side ne?"..... Kai kawai ta gyaɗa mata alamar e tana rintse idaunta saboda azaban zafin da take ji.
A hankali sister Maya ta kwantar mata da kanta a saman pillow, ta miƙe game da nufar waje tana kallon babys dake ta faman kuka, suna son shan madara.
Dab zata fita Dr Kamal na sako kai, karo suka ci, baya ta ɗan ja tana ƙoƙarin ɗago da kallonta taga wanene, sai kuma ta risinar da kai, dan kamshin perfume na 3D ya bata amsar su waye ne.
"Good morning sir". Ta faɗa tana duƙawa. Tsayuwa Dr Kamal ya yi a dab gabanta, ya baiwa Dr James and Dr Mark hanya suka wuce ciki. "Morning babydoll, ina zaki je kike sauri haka?". Dr Kamal ya faɗa yana kallon hannayenta da ta haɗe waje guda, suna ɗan kerma.
"Dama sister Zinta ce cikinta yake ciwo, zan je sashen drugs in karɓo mata magani"......... Kai kallonsa a kan Zinta yai, sai kuma ya kalli Dr James dake tsaye gaban wani baby dake ta faman kuka........ "Meyake damunta?". Ya tambaya a natse. Haka kawai sai ta ji ta tsinci kanta da tsananin jin kunyar faɗin abin dake damun ƴar uwar tata.
Ganin haka yasa ya ce. "Jammy kana da patient". Ya faÉ—a yana kallon Dr James. ÆŠago dara-daran eyes É—insa Dr James yai a kansa, yai mashi kallon wace patient kuma amma bai yi magana ba.
Da hannu Dr Kamal ya nuna mashi Zinta dake kwance saman gado, idanunta a rufe ruf. Kallon ƙasan ido Dr James yai mata kafin ya ɗan jinjina kai alamar okey, ya cigaba da abin da yake yi, shi kuwa Dr Mark ɗan air, shi fa ba ruwansa da soyayya, in kunji Dr Mark na magana to sabga ce ta cigaban aikinsu, bai san wani abu wai shi soyayya ba.
"Mu je office ki haÉ—a mun green tea". Dr Kamal ya faÉ—a, ba tare da jiran amsarta ba ya wuce gaba, bayansa ta bi tana waigo sister Zinta, ba dan 3D ne ya kirata ba da ba zata iya tafiya ta bar Æ´ar uwarta cikin ciwo ba.
Sai da Dr James ya kammala duba jariran tsab, ya tabbatar da suna cikin ƙoshin lafiya, sannan ya nufi gadon da Zinta ke kwance, shi kuma Dr Mark da suka gama duba jariran sai ya wuce office ɗinsa kawai, dan bashi da lokacin ɓatawa a nan.
A kanta ya ɗan sunkuyo tare da dafa forehead ɗinta da tafin hannunsa ɗaya, can ƙasan maƙoshi ya ce. "Menene yake damunki?"........ Slowly ta waro idanunta a kan face ɗinsa, idanun nata sun yi jajir saboda azaban ciwo. Muryanta na ɗan rawa ta ce. "It's time for my menstruation, cikina ne yake ciwo".
Shiru ya ɗan yi, can kuma ya ce. "Kin shirya mashi ne?"...... Kai ta gyaɗa mashi alamar ta shirya. Hannunta ya riƙo tare da cewa. "Mu je office ki sha drugs a can, hope kin yi breakfast?".
Girgiza mashi kai ta yi alamar a'a bata yi breakfast ba, dan daga sashen 3D É—in da ta fito wanka kawai ta je ta yi ta a nasu sashen, bata tsaya dafa masu abinci ba, a wannan hospital É—in kowacce nurse tana da nata kayan abinci, su suke girkawa da kansu, kullum karshen wata ana kawo masu kayan abinci da komai da komai, kamar dai boarding school, so dayawan lokuta dama sister Zinta É—in ke masu girki, ita da Maya komai nasu a haÉ—e yake, tare suke komai.
Hannunta ya riƙo ya taimaka mata ta miƙe, tana miƙewa ta koma ta zauna tana faɗin. "Wash, too much of pain"....... Nisawa ya ɗan yi, baya son wannan ragonta nata sam, amma ya zai yi? Haka take, ya so ace jaruma take tamkar sister Lazy, sai dai ita takasance mai rauni da taushin zuciya ba kamar Lazy ba!.
Rage tsawonsa yai, cak ya ɗauketa suka fito waje, ya saɓata a saman shoulder ɗinsa, haka ya keta gabaɗaya cikin hospital ɗin har ya isa ga sashen 3D, ya zo ya wuce sister Lazy dake zaune tana ƴan cike-ciken wasu takarsdu.
Bakaramin tashin hankali ta shiga ba ganinsa É—auke da ita, amma ta daure game da cizewa, a ranta ta ce zamu haÉ—u ne, sai na maki abin da sai kin tsani kanki kin kuma tsani duniya bakiÉ—aya.
Shi kuwa bai dire Zinta a ko'ina ba sai saman doguwar sofar dake cikin office É—in, yana sauketa ya É—an shafa kanta game da ce mata sorry. Tana kallon fine face É—insa ta amsa da thank you. Gaban heater dake cikin office É—in ya tsaya. Kunnata yai bayan ya duba akwai ruwa a ciki.
Daga nan ya nufi show glass dake gefe, cup ya fitar tare da ganyen green tea, sugar da dik wani abin da zai buƙata, gaban heater ɗin ya sake komawa, da kansa ya haɗa mata tea mai zafi, ya ɗan barshi ya huce, sannan ya ɗauko ya dawo in da take a zaune.
A gefenta ya zauna tare da miƙa mata cup ɗin, ta karɓa tana yi mashi godiya. "Make sure you take it all". Ya faɗa yana miƙewa tsaye, kai ta jinjina alamar to, watau kula yana da daɗi, wlh dik zafin ciwon nan da take ji da ya nuna mata kula sai ta fara mantawa da ciwon, hankalinta gabaɗaya ya karkata a kansa da soyayyarsa a gareta.