Sashe 154
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Marasa karfin ne Æ´an iyayi yaran malan Shehu suke kashe kansu da wahalar sai sun saya su gyara jiki, ayi glowing da lightning, ayi ta zuba kuÉ—i, ba'a ci ba a tsaya dole sai an gyara skin, bayan ga kayan gyara da Manzon ALLAH ya faÉ—a, wanda littafan musulunci suka koyar, dik bai maku ba. Idan baki san kayan gyaran da Manzon ALLAH ya faÉ—a, littafan musulunci suka koyar ba In Sha ALLAH a karshen littafin nan na yi alkawarin zan rubuta!.
My people you can't believe what I saw there. Bayan sun kammala shirya drugs É—in, Dr Kamal and Dr Mark suka tsaya tattaunawa da wannan babban likita dake tsayen, shi kuma Dr James ya nufi kofar da zata fidda shi daga É—akin. Ya ilahi, yana buÉ—e kofar kun san me a wajen?.
Katafaren asibiti ne na al'umma a tsakiyar birnin Avaris, babban asibitin gwamnatin na ƙasar ne! In baku fahimta bari in maku gwari-gwari. Kenan WS-HOSPITAL a tsakiyar al'umma take ba tare da kowa ya sani ba, sai dai tana underground ne, nasan dayawanku suna tinanin a dokar daji WS-HOSPITAL take, aikuwa gata a tsakiyar gari, a garin ma a babban birnin Eldoria, kasar da aka haifi daddynsu Lion, bugu da ƙari ƙarƙashin asibitin gwamnatin ƙasar, dik wannan haɗuwa da tsayuwar WS-HOSPITAL a ƙarƙashin ƙasa yake.
Jama'a WS sun zarce yacce kuke tinani, manyan kai ne da kamasu abu ne dake kamar wuya, ai tin da kuma ji Lion da kansa ya ce kamasu abu ne mai balain wahala, daga nan zaku game ba ƙananan kai bane, sun zarce tinaninku, ku duba yadda suka shinfiɗa gini a ƙarƙashin ƙasa tamkar ba za'a mutu ba fisabilillahi, suke baiwa ƙarƙashin ƙasa wutar lantarki kusan gabaɗaya na birnin Avaris, shiyasa a ƙasar ake wahalar rashin wuta, to ashe ga in da wutar take tafiya, ba'a iya ɗauke wuta a WS-HOSPITAL ko na second ɗaya, saboda abubuwan da suke sanyawa a freezers irinsu sperm, eggs, blood da sauransu.
Dole wuta lantarki tai yawa a wajen, ga nan jama'ar Avaris kullum cikin ƙorafin babu wuta, da an kawo da an ɗauke, kuma Avaris tana daga cikin ƙasashen da ta fi tsaranta karfin wutar lantarki, suna da uranium, amma ace kullum suna kukan rashin wuta, ashe da in da ake kai wutan a bar jama'a a gantale.
Har fa hanyar yadda motoci zasu iya shiga underground ɗin a wannan gini an shinfiɗata, sai dai motocin in zasu shiga sai sun yi tafiya mai nisa zuwa cikin daji, a can aka yi wani waje da aka haɗa, aka yi shinfiɗaɗiyar titi har cikin WS-HOSPITAL, ta nan Dr Mark yake fito da motar jarirai idan an saya a wani waje, hmmmm babu wanda zai taɓa expecting akwai hanyar zuwa ga 3D palace a cikin wannan asibiti ta gwamnati...... Hmmmmm, shiyasa a wannan asibitin ba ko'ina ake barin mutane su shiga ba, wannan ma iya abin da kuka gani yanzu ne, ainahin labarin yana book 2 jama'a, ALLAH yasa kanmu ya iya ɗaukar wasu abubuwa, kai ya ALLAH ƙazantar dake duniyar nan, ALLAH ne kaɗai zai iya maganin komai! Ni dai yanzu addu'a ta ɗaya, ALLAH ka bamu cikawa da kalmar shahada da ni da mutanena na kirki, In Sha ALLAH wlh mutuwar shahada zamu yi my people!.
Amma ku daga ganin iya hospital na World system kun san ba mutane ne da zasu kamu ta sauƙi ba, basu fito ba sai da suka shirya, kai akwai abubuwa idan muka natsa cikin labarin nan, baku ha komai ba.
Cikin asibitin Dr James ya shiga, kewaye ya fara yi yana duba yadda ɗakunan da majinyata suke yake, babu abin da zaku ɗaga a asibitin nan ku kirasa mai kyau sosai, komai a gurɓace a lalace da yake government hospital ne, amma ku duba irin aljannar duniyar da suka shinfiɗa a ƙarƙashin ƙasa dan biyar buƙatar kansu kawai, ya ALLAH gwamnatin Avarsi ku ji tsoron ALLAH, ita duniya dai wuni muka zo yi, kowa zai koma ga ALLAH, tabbas zaku tsaya ne a gaban ALLAH da abubuwan da kuka shuka a duniya, ku tuba tin kuna da sauran lokaci.
Ya jima yana kewaye cikin asibitin nan, wani sashe ma idan ya shiga yawu yake tofarwa saboda lalacewar asibitin, daga karshe ya koma wannan private room ɗin, suka koma cikin WS-HOSPITAL ɗinsu, dan abin da ya kawosu kawowa kenan maganin, daga wannan asibitin kuma za'a fitar da magungunar ne zuwa ƙasashen ketare, manyan dattawan alhazawa da masu mulki ake sayarwa magungunan.
Can na tina lokacin da su oooo suke cewa basu son bakaken fata, wai fararen fata suke so, su jikinsu baya tsufa, bakaken fatanmu su yi ta tada hankalinsu suna damuwa a kan su suna tsufa! Su yi ta sha'awar jikinsu ooo, wai yana da kyau basa tsufa, my sister zauna yadda ALLAH ya ajiyeki shi ne ya fi maki alkhairi, baki san me yake behind rashin tsufar nan ba! MAGANIN MAI DA TSOHUWA YARINYA! MAGANIN HANA TSUFA! HMMMMMMM.
Saura mu ji me suke yi da ɓargon ƙashin da kuma shi kansa garin ƙashi da tsokar jariran kuma!.
Kai tsaye SECTION D suka wuce, Dr Mark ya koma room É—insa ya kwanta tin da shi babu ruwansa da love.
To mu ɗan koma baya kaɗan a kan su Zinta kafin mu cigaba. Bayan sun kammala baiwa babys ɗin nan madara mai ɗumi, zama suka yi a gefen gado, sister Zinta ta buga uban tagumi tamkar mai tinanin wani abin. Taɓata sister Maya ta yi tare da cewa. "Tinanin me kike yi?".
Nisawa ta ɗan yi. "Darling nike tinani, sister ina jin tamkar bashi da lafiya, anya ba zan fita in je in duba shi ba kuwa? Zan binciko shi a gidan nan, nasan wani ɗakin suka kaisa"........ Shiru sis Maya ta yi, sai kuma da yake soyayyar ƙanin nasu ya rufe masu idanu sai ta ce. "Mu je mu duba shi, na tabbata yana kusa da mu".
Kai sister Zinta ta jinjina, sai kuma ta ce. "Sister kina ganin da gaske alluran magani suka yi mashi?". .... Kai tsaye Maya ta girgiza kai alamar a'a kafin ta amsa da. "Wlh ba magani bane, cuta ce, baki ga yanayin kalar ruwan ba? Kin lura akwai chemicals da muka haÉ—a a cikin cutar da yake ikirarin maganin ne?".
Jinjina kai sister Zinta ta yi. "Tabbas cuta ce, amma koma menene zan É—aukosa, zan gwadasa, in dai cuta ce tabbas zan yi mashi magani, ai mu muka haÉ—a chemicals É—in, dik kuma mun san makarin chemicals É—in".
Kai sister Maya ta jinjina. "Ko ni nasan makarin dikka chemicals da muka haÉ—a, kuma zan iya haÉ—a mashi magani"..... Shiru sister Zinta ta É—an yi, can ta ce. "Kina tinanin meyasa 3D zasu saka mashi cuta? Baki tinanin kamar wani mugun abu ake shiryawa? Meyasa muke haÉ—a waÉ—an nan chemicals É—in? Me suke yi da su da kullum sai su je SECTION C sun É—eba? Me kike tinanin ake yi da su?".
Abinku da jinin daddy Haiza'an, shiru Maya ta É—an yi, can ta ce. "Ina tunanin cuta suke kirkira, to anma ina suke kai cutar? Me suke yi da shi?"....... Sister Zinta ta ce. "Kina ganin bai kamata ace mun san me suke yi ba?".
Kai ta jinjina. "Yakamata ace mun sani, to amma ina suke kai dikka waÉ—an nan abubuwa? Baki ganin shi ma yakamata mu sani?".
Jama'a na faɗa zan sake faɗa, dan jiya na samu tambayoyi a kan abin da na faɗa na sake faɗa! Dik nurses dake wannan asibitin kyankyasarsu suka yi, basu ɗaukar ma'aikata daga waje, su suka kyankyashi kayansu, suka renesu, suka basu ilimi ta ɓangaren da suke son su sani, a cikin 3D ɗin nan kowanne da abin da ya fi kwarewa, Dr Mark yana da ilimi kan sanin chemicals fiye da yadda kuke tinani, shi ya karantar da su Dr Maya, Dr Kamal yana da sani ɓangaren kafiya sosai, shi yakarantar da sauran nurses dake aikin lafiya, waɗan da ke duba yaran da ake cire eggs ɗinsu, su yi treating babys idan basu da lafiya, Dr James ubansu kenan, yana da ilimi da baiwar sani a dikka ɓangarorin, dan haka basu ɗaukar ma'aikata daga waje, babu wanda yake shigowa wannan asibitin face abin da suke fitarwa, komai da kuke gani a nan asibitin aka kirkiresa, basa amfani da abubuwan waje face kayan abinci da ruwan roba sa ake shigo masu da shi. Haka zalika bayan 3D babu nurses da suke fita bare su je su yi aiki a waje a wani asibitin, ko sperm da suke saye 3D suke fita su ɗauko shi, dan haka take note! Basa ɗaukar wasu ma'aikatan daga waje, kuma nasu ma'aikatan ma basa fita waje su yi aiki a wani asibitin.
"Gaskiya yakamata mu sani, zuciyata ta fara rawa, ina jin kamar akwai wani abin da ya saɓa". Sister Maya ta faɗa. Sister Zinta zata yi magana suka lura sauran nurses ɗin su suke kallo, da sauri suka ja baki suka yi shiru. Sister Maya ta ɗauko wani baby, yana barcinsa, amma saboda tsabar son yara ba zata barshi ya huta ba, ta kwanta tare da kwantar da shi a saman cikinta, tana shafa bayansa, tana jin tamkar ta mai da shi cikin cikinta saboda so, a haka barci ya saceta.
Ita kuma sister Zinta shiru ta yi, ta buga tagumi tana tinanin maganganun da suka yi, lallai dole akwai in da suke kai waɗan nan abubuwa, kuma tana zargin cuta ce, idan kuwa cuta ce lallai zuwa yanzu darling baya raye, dan kuwa in har waɗan can mugayen chemicals ɗin da suka haɗa dikka aka juye cikin wannan aiki to ba shakka wannan cutar ƙare dangi yakamata a sanya mata suna.
Haka kawai ta ji zuciyarta na raya mata lallai ta fara bincike, lallai ta nemo maganin wannan cuta, tana jin zata iya, kuma tabbas zata iya, dan kuwa in baku manta ba su suka haÉ—a kaso 60 na kwayar cutar, in kuwa ta ce zata yi bincike ta É—auki chemicals da zasu karya waÉ—an can tsab zata iya haÉ—a magungunar, ko bata yi komai complete ba za'a samu kaso 85 cikin É—ari.