Sashe 32
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Arya ce ta amsa da. "Dama ya za'ayi ki so wani kamar yadda kike son shi tin da har zanen tattoo na face É—insa kika je aka yi maki a baya, V you're totally crazy a kan guy da bama a nan yake ba, check they're product very well daga US suke, a ina zaki gansa, amma kin tashi kin je an zana maki face É—insa a baya saboda baki da hankali, yanzu idan kika samu boyfriend zaku yi aure ya gani fa? Me zaki ce mashi?".
Tana turo baki ta amsa da. "Dik boyfriend da zan yi sai na faÉ—a mashi ni fa ina son wani! Dan haka kada ya ji haushin zanen bayana"........ Da sauri Manassa ta ce. "Ba lallai ma akwai wannan guy É—in a zahiri ba, na fi tinanin zana shi kawai suka yi saboda ya dace da products É—insu, amma ke kinsan daga ganin wannan kyau ba na zahiri bane, kalli eyes É—insa fa, kamar na wancan guy da ya zo É—aukarmu a school (Leo), they have sharp eyes mai rikitar da mutane, seriously babu wannan guy a zahiri, dan haka stop wahala your self and focus on what is very important in your life, in ba haka ba in faÉ—awa daddy, ni ko wancan Nirash É—in ban gama yarda mutum bane!". On a serious note ta yi maganar!.
Wai kun san dik a kan waye ake wannan zance har ake cewa babu shi a zahiri? A kan hoton jikin STARS BODY LUSH, watau hoton Noor namu na amana, yaran nan a lokacin da suka fara ganin Noor a jikin man shafawan daddynsu sun yi hauka a kansa, V har mafarkinsa take yi kullum, su sauran da suka ce babu shi a zahiri sai suka cire son shi a ransu, ita kuwa V tsabar haukan son shi da take yi har da zuwa a zana mata hoton nasa É—an karami a bayanta, ga shi ko sunansa bata sani ba, kawai tsantsar kauna ce, har ce mata su Arya suke yi bata da hankali tana son abin da babu shi a zahiri, ita dai bata sanya a ranta zata same shi ba, amma taki yarda babu shi a zahiri, ta ce tin da yana zuwa mafarkinta to akwai shi a zahiri!.
"Ni Manassa ki kyaleni, ko babu shi a zahiri ni ina son shi har cikin raina, ina fatan samun babys irinsa, amma kun san me?". Ta faɗa tana hura kumatu, ranta ya ɓaci an zagi jaruminta.
Arya dai bata sake yin magana ba, ta cigaba da abin da take yi dan bata cika biyewa zancen da ya shafi soyayya ba idan suna yi, gani take shirme ne. Manassa ce ta ce. "A'a bamu sani ba sai kin faɗa"........ Ɗan murmusawa ta yi har kyawawan fararen tas ɗin hakwaranta bayyana, ga giɓin wushirya mai bala'in kyau a tsakanin hakwaran.
"Guys I really like this guy da ya zo ɗaukarmu a school, tun ranar ya shiga raina, kuma yana mun yanayi da pleasure ɗina shiyasa nike son shi". Cike da shaukin soyayya ta faɗa. Dikkansu sai da gabansu ya faɗi jin ta ce tana son Leo, musamman Arya, da sauri ta ɗago ta kalleta, bata san time da ta ce. "Wancan banzan kike so? Shi yake burgeki?"......... Da sauri ya gyaɗa kai alamar e. Manassa ce ta amsa da. "For sure guy ɗin ya haɗu matuƙa, but meyasa zaki ce kina son shi?". Kirjinta na bugawa ta faɗa.
Siririn tsaki Arya ta ja tare da cewa. "Kowacce ta ti focusing a kan abin dake gabanta, ni bana son wannan hiran"......... V tana cigaba da rungume Teddy É—inta cikin shauki ta ce. "Bloody bani da wani abin dake gabana face tinanin yadda zan sake ganin guy É—in can, I think weekend zan shiga cikin barrack nemansa".
Dikkansu kirjinsu ne ya sake bugawa, Arya bata sake tsoma baki a maganar ba, ta yi shiru ta barsu da Manassa suna yi har time da daddynsu ya dawo, da sauri suka diro kasan bed É—in suka nufi waje. Har Angelina mai kallan wancan abin sai da ya kashe ta diro da gudu.
A parlon ƙasa suka ci karo da shi. Yana ganinsu hannunsa ya buɗe masu cike da tsantsar so da kauna. Da gudu suka tafi suka faɗa jikinsa suna mashi oyoyo, haɗesu ya yi ya rungume, yana jinsu har cikin ransa. Jim kaɗan ya ɗan raba jikinsu tare da kakkamasu suka wuce sama, kai tsaye room ɗinsa ya nufa dasu, sai faɗi yake yi ya yi kewansu, suma sai maimaita mashi suke yi sun yi kewansa.
A saman bed É—insa suka haye suka zazzauna, shi kuma ya wuce toilet, hira suka fara yi jefi-jefi, Angelina gabaÉ—aya tana cikin shaukin romance na kallon da ta yi, har tsuma yarinyar nan take yi, while V na cikin shaukin soyayya mai ratsa gangar jiki na tina Leo and Noor da ta yi. Arya na cikin yanayin tinanin Leo da take cewa sai ta É—auki fansa a kansa, ga shi kuma yasa da suka bar bags É—insu a wajen washegari a school suka sha bilala bibbiyu, takaicinsa ya kara rufeta. Manassa na cikin yanayin ko oho.
A haka daddynsu ya fito sanye da bathrobe milk color ya samesu. Rige-rigen sauƙowa ƙasa suka yi, kowacce ta nufi closet ɗinsa suna faɗin su zasu zaɓa mashi kayan sakawa. Tsayawa ya yi a gaban mirror ya hau shafa STARS BODY LOTION ɗinsa. Dikkansu suka ɗauko sleeping dress kala daban-daban suka kawo mashi, kowacce tana faɗin. "Daddy nawa zaka sanya".
Yana murmushi mai ƙayatarwa, ya sauke tiger eyes ɗinsa a kan V dake rike da pjs irin na jikinsu. Hannu ya miƙa ya karɓi nata yana faɗin. "Bari in karɓi na Autata, tin da kune manya ku yi hakuri in saka nata, kunga kuma irin naku ne ai ko?".
Da sauri V ta rungumesa tana faɗin. "Love you my dad"....... "Love you all daddys baby's". Ya faɗa cikin shagwaɓa dan ya kwaikwayi muryar V ɗin ne. Murmushi su ukun suka yi amma ban da Arya da ita kafin a ga murmushinta dama sai an shirya. Juyawa dik suka yi suka mayar da kayan hannusu.
GAT ya shiga toilet ya shirya cikin kayan da V basa, sannan ya fito suka wuce dinning room. Dinner suka yi cike da kaunar juna, sannan ya bisu room ɗinsu, a kan bed na V ya zauna dan ita ce auta, suka fara hira cike da kulawa, basa samun lokacinsa sai dare, shiyasa da daddare zai ɓata lokacin har karfe 12 yana tare da su a room ɗinsu suna hira, ya ja su a jiki, ya gwada masu kauna.
V ta kwanta a jikinsa sai shagwaɓa take zuba mashi yana biye mata, suka ce suna son zuwa yawo a ƙasar waje, ya ce sai sun yi passing out zai kaisu dik ƙasar da suke so su yi sati guda kafin su fara aiki. Sai daɗi suke ji....... A yanzu na fahimci cewa a ɓangaren jami'an computer horon su Arya na tafi ne daidai da team na su Leo, kenan yanzu a tare zasu dinga aiki, misali idan za'a tura su Leo aiki tare da jami'an Computer to da su Arya zasu tafi kenan!........ E to akwai case babba ma kuwa! ALLAH yasa kar garin ɗaukar fansa Arya ta basu wrong information ta ja a kashe kowa! Dan zata aikata wannan yarinya mai ɗan banzan zuciyan!.
Ga shi dai GAT mutumin kirki, salihi jajirtaccen namiji, baya bin bayan karya, dik yadda yake son yaran nan nasa in dai sun yi rashin gaskiya tsab zai hukuntasu, baya bin bayan zalunci, ALLAH ya taimakesa yaran nasa dik na gari, Arya ce kawai mai riko da kafiyar bala'i.
Sosai suka dinga hira, ba shi ya bar room nasu ba sai da dikkansu suka yi barci, ya bi ya rurrufesu da bargo, kowacce ya bata sumbata a kumatu cike da tsantsar kaunarsu sannan ya wuce nasa room É—in ya kwanta cike da kewar mahaifiyarsu Arya a ransa!
------------------------🔥
US. CRYSTAL PALACE.
Ta sha barcin wahala sosai, a lokacin da ta farka sai ta kalli ko'ina duhu, a gigice ta tashi tana ihu, dan tana tsoron duhu sosai ga shi tana firgice na rashin uwa. Dirowa kasan bed ɗin ta yi ta fara laluɓar hanya tana kukan sunan Mammy ɗinta.
Buguwa ta yi da bango, da sauri ta tashi tana murza forehead ɗinta tana kuma kuka. Laluɓe ta fara yi tana sanya hannunta a gaba, gaba ta dinga yi, bata ankara ba ta bugu da jikin wani abu mai kamar glass da bata san menene bane, miƙewa ta yi tana kuka tana sake laluɓe.
Ta faɗi ya kai sau biyar kafin ta samu hanyar fitowa parlo. Nan ta ga haske, cikin kuka ta sauke ajiyar zuciya tare da nufar tsakiyar parlon. Dakatar da kukan ta yi tana kallon uban kayayyakin dake tsakiyar parlon, shopping ne na dik wani abin da ɗan adam zai buƙata a room ɗinsa, harta kayan amfani na toilet, ita ma ga kayan kamranin STARS BODY LUSH, har da su shampoo ɗinsu an kawo mata.
A gefe guda ga kayan kwalama kala-kala. Kallon jikinta, ba kaya sai towel, a ranta ta ce waye ne kuma ya zo ya rufe light na ɗakinta? Ganin babu mai bata amsa, kuma bata ga alamar motsin mutane a gidan bane yasa ta nufi wajen view na parlon. Jikin wall kusa da wajen akwai curtains control a wajen, da yake suna da irin shi a gidansu sai ta taɓa shi, ta danna open. Take curtains na view ɗin suka buɗe. Da sauri ta fara leƙe-leƙe, glass wall ne a wajen, ƙasa ta fara leƙawa wai ko zata g mammynta, ga gundun hawaye a fuska.
Ta yi iya kallonta bata ga kowa ba, gabaÉ—aya C-P É—in ma yau shiru ba wata motsi. Danna close ta yi curtains É—in suka rufe kansu, ta dawo cikin parlon jiki ba kwari. Hannu tasa ta jawo echolac É—aya cikin ukun dake jere a wajen, buÉ—esa ta yi, nan taga su rebon ne kawai a cike a ciki kala-kala na kama gashi.