Sashe 225
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan likita ya gama mashi bayani Zaynish ya ce. "Na yi tafiya ina nesa, yanzu kai mata dik abin da ya dace, sannan ina son kai mata scanning, ka dubata sosai, idan ka yi scanning É—in ka duba yanayin karfin ciwon zuciyar tata ya yake, ina jiran ji daga gareka, dik wani kuÉ—i da za'a kashe ka haÉ—a mun bill É—in ka bata ta turo mun". Yana gama magana ya katse kiran, ya kira mai yi mashi canjin kuÉ—i ya sanar da shi akwai account da zai turo mashi ya saka mashi kuÉ—i. Mutumin ya ce ba matsala.
Angelina dik da bata jin yaren Hausa ta fahimci lallai Zaynish yana cikin tashin hankali da damuwa. Yana ƙoƙarin bin abin da ya gifta ta gaban drone nasu kenan kiran Aunty Ummie ya sake shigowa. Katsewa ya yi ya kirata yana aikin nasa bai dakata ba.
Tana ɗauka ta ce. "To na sallameka ne da zaka katse?"....... "Sorry, na bada damar a duba mun ke sosai ne"....... Kai ta jinjina kafin ta ce. "Dik wani ɓoye-ɓoyenka dai na ganoka, yanzu dai ina kanwar tawa take?"......... Cike da mamaki ya ce. "Aunty ban gane ba".
"Ina Angelina?". Ta faɗa kai tsaye. Ɗago da dara-daran eyes ɗinsa a kanta ya yi, mamaki yasa ya ɗan kyafta idanunsa sau biyu a kanta, while ita ma shi take kallo, tin da yake bai taɓa karewa fuskanta kallo ba sai yau, ba shakka ya shaida kyakkyawar gaske ce. Ɗauke kallonsa daga kanta ya yi kafin ya ce. "Aunty a ina kika santa kuma?".
"Awwwww baka ɓoye mun ba? ALLAH ya dubi rokona ne ya bayyana mun ita, maza bata waya in ji ko kuna tare"..... Slowly ya saukar da waya daga kunnensa ya miƙawa Angelina bayan ya sanya a H-Free, yana ta kallonta mamaki ya hana shi kwakkwarar motsi. Karɓar wayar Angelie ta yi tana wani sunkuyar da kai.
"Hello my Aunty". Angelina ta faÉ—a. Can ya ji Aunty Ummie na dariya kaÉ—an-kaÉ—an kafin ta ce. "Fatan kina kula mun da kanina sosai ko?".
Ɗagowa Angelie ta yi, ta ɗan saci kallonsa, taga dai ita yake kallo, yasa hannu ya riko haɓarsa yana mamaki, kasa ta yi da kai kafin ta ce. "Sosai Aunty, ina bashi kulawa na musamman".
Zazzaro ido Zaynish yai a kanta, a cikin ransa ya yi salati ya kai sau 10, wai tana kula da shi, ko yaushe hakan dik yake faruwa bashi da labari?........
"To Please ki kara kula mun da shi sosai, ya fi zinari daraja, sannan in yai maki abu kada ki yi fushi dashi kin ji? Ki faÉ—a mun in É—au maki fansa"..... Aunty Ummie bata son su rasa Angelina dan ma kada su rasa samun haihuwar Æ´an 4, shiyasa kullum take faÉ—a mata idan Zaynish yai mata abu kada ta yi fushi da shi ko ta daina kulasa, ta faÉ—a mata zata É—auki mataki.
Ai Zaynish kam yanzu kansa ta gama É—aurewa.......... "Ba zan yi fushi da shi ba Aunty, zan kula sosai"...... Fara'a Aunty Ummie ya ninku, bata da lafiya amma tana dariya saboda son da take yi wa Angelie, ta dinga zuba mata ruwan albarka kafin su yi sallama, bata sake cewa a baiwa Zaynish waya ba ta katse kiran. A ransa ya ce awww saboda wannan ta sake kiransa kenan, lallai ma Aunty Ummie, watau yanzu kishiya zata yi mashi a cikin zuciyarta, mata kenan.
Miƙo mashi wayan Angelina ta yi tana ɗan ɗagowa ta saci kallonsa. Bai karɓa ba sai ya ce. "A ina kika san Aunty Ummie?". Ya yi maganar babu wasa a tattare da shi...... Can ƙasa ta ce. "Maso tsuntsu shi ke binsa da jifa ai".
Ya jita sarai, amma yai kamar bai ji ba, ya sake tambayarta ina ta san Aunty Ummie. Ɗan turo baki ta yi wanda ya ƙara mata kyau, tana ƴan kame-kame, sai ta ce. "I took her number from your phone, dana ga hotonta ne naga ta mun kyau shi ne na ji ina sonta sosai, shi ne fa na kirata muka gaisa, daga nan ta zama Auntyta nima".
Sosai ya ji daɗin kalamanta, musamman yadda ta ce daga nan ta zama Auntynta, amma bai nuna alamar ya ji daɗin ba, sai ya ɗaure fuska game da cewa. "Waye ya baki izinin taɓa mun waya?".
"Sorry sir"....... Cikin faɗa ya ce. "Waye ya baki izinin taɓa mun waya i said?!"............. Muryarta na rawa ta ce. "All because of you ne"...... "Because of me?". Ya faɗa yana pointing kansa da yatsa. Ya tamke fuska tamau, babu wasa a tattare da shi........ Kai ta jinjina. "Yes, because of you sir".
"How because of me?"......... Ta ɗago ta kallesa, ido cikin ido, babu tsoro kafin ta ce. "Because I love you, and I love those who are close to you, shi ne yasa na kirata, i like her from the button of my heart"......... Ya rabb, kashe mashi baki ta yi, bai taɓa jin kalmar love daga bakin wata daban ba Aunty Ummie ba sai yau, sai ya ji wani iri.
Hannu ya miƙa ya karɓi wayansa, ya ɗauke kallonsa daga kanta, ya rasa amsar da zai bata sai ya jawo laptop ɗinta dan su cigaba da aiki. After like 5mins yana nazarinta a cikin ransa sai ya ce. "Shekarunki nawa da har kika san wani abu wai love?". Ya yi maganar ba tare da ya kalli in da take ba.
"16 years now, and nasan komai ne because of you, i love you and i love everything about you"....... Bai ɗago ya kalleta ba ya ce. "Don't say this word out again, bana soyayya kuma ba zan yi ba, kada ki sake cewa kina sona!". Ya kai karshe tare da miƙewa ya fito dan shirin yin sallar la'asar. Ita kam ko a jikinta, gargaɗinsa bai shiga kunnenta ba, ta ɗago ta bisa da kallo har ya kurewa ganinta, murmushi ta ɗan yi kafin ta ce. "Sir baka san wacece Angelina ba, wait and see, zaka fara soyayya ne ma babu wanda ya sani, dani kake magana".
Ta cigaba da aikinta, ta dinga kewaye da drone É—insu a wajen tana tina kalar abin da zata dinga mashi.
After some minutes, around 4:30 ya dawo cikin É—akin. Normal kayansa jeans and t-shirt ya É—auka ya fito waje, da kallo ta bisa tana tina in sun fara soyayya ita zata dinga saka mashi kaya, dan tasan wanka zai je ya yi ya shirya, ta É—an yi tagumi tana tinanin irin kulawar da zata bashi.
A haka ya dawo ya sameta, ya ce. "Bani drone É—inki". Ya faÉ—a ba tare da ya kalli in da take ba. Da sauri ta fito mashi da su guda 10, dama 12 aka basu, ta tura biyu cikin daji.
Drone ɗin ya karɓa, ya duba karami a ciki, ya ce ta mashi connecting da laptop ɗinta, ba musu ta yi, tana gamawa ya miƙa mata hannu kan ta bashi drone ɗin, da sauri ta ɗaura hannunta kan nasa tana kallonsa, ta zaci ya miƙo hannu zai kama nata hannun ya miƙar da ita ne, dan tasan in sun haɗa drone ai sakinsa suke yi ya tashi, shi kuma me zai yi da shi da zai karɓa? Shiyasa ta zaci hannunta zata bashi.
Ɗago da kallonsa a kanta ya yi. Da sauri ta ɗauke hannunta, tamke fuska tamau ya yi kafin ya ce. "Bani drone ɗin". A hanzarce ta miƙa mashi tana haɗe natsuwanta waje guda....... "Akwai in da zamu je, so expect my call at anytime". Ya kai karshe tare da ɗan satar kallonta, dan yaga tana ƙoƙarin miƙewa.
Miƙewa ta yi, ta haɗe natsuwanta kafin ta ce. "Safe journey, and take good care of yourself". Ta haɗe hannayenta tana ɗan jujjuyawa cikin salon soyayya ta faɗa. Bai kalli in da take ba ya juya da sauri ya nufi fita. Gab zai fita muryarta ta katse shi da cewa. "Sir"........... Cak ya tsaya, ya ɗan juyo da kansa ban da jikinsa, fuskanta ya kalla yana jiran jin me kuma.
"Don't forget that I love you, kada ka mana wasa da kanka, ka sani ni da Aunty Ummie kana ranmu, ba zamu iya juran wani abin ya sameka ba, ka kula sosai please, good luck in whatever you go to do, I like you and I love you, I can't change that, because it's not something I chose for myself, I will wait until the day you begin to feel for me the same way I feel for you in my heart". Cikin raunin murya ta kai karshe, da ɗan shagwaɓa mai karawa kalaman soyayya armashi ba romantic shagwaɓa ba.
Bai yi magana ba, ya juya kawai ya fice da sauri. Da sauri ta biyo bayansa, ta zubawa tafiyar jarumtarsa idanu har sai da ya kurewa ganinta, ta É—an jingina da jikin tantin tana tina ina ma ace ya yi accepting soyayyarta, ai da ta bashi kyakkyawar kulawa kafin ya tafi wanda har ya je ya dawo ita zai dinga tunawa.
To mu sake É—an komawa baya kaÉ—an a side nasu Manassa. Da yake yau suka fara aiki a tare, sun wuni suna É—aki, suna aiki yana tsokanarta, ya ce mata. "Ba wai bana sonki bane, amma akwai dalilin da yasa dole zai daina sonki". Ta tambayesa meyasa baya kulata sosai ne, kuma ya ce yana sonta.
Tana aiki tana ɗan turo baki ta ce. "Wani dalili". Sai da ya ɗan faki idanunta ya saki one side smile kafin ya ce. "Saboda a gida an ban mata, ance dole ita zan aura, bani da zaɓi".
Jama'a ba sai ga Manasa da ruwan hawaye ba? Da sauri ta É—ago ta kallesa, idanunta suka cicciko tab da kwallah, kirjinta na bugawa da karfi, ta gagara iya yin magana. Ganin haka yasa ya ja hankalinta a kan aiki, ya nemi mantar da ita maganar, amma a cikin ransa ya yi alkawarin hukuntata ta wannan hanya, ba yanzu zai bayyana mata cewa ita yake so ba, sai ya yi wasa da hankalinta da sunan yana da mata a gida kamar yadda ta yi wasa da hankalinsa a kan iya aljana ce.