Sashe 91
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana fita nurses ɗin suka fara gulmarta, dan babu wanda yake sonta a hospital ɗin nan, miƙewa Maya ta yi, muryanta na rawa ta ce. "Sister Zinta a tinaninki meyasa Dr Kamal yake nemana?"..... Zinta da hankalinta ya gama tashi ne ta amsa da. "I don't know what to say now gaskiya, kawai ki je da wuri, dan basa son ɓata lokaci su". Tana kai karshe ta bi bayan sister Lazy da sauri, kirjinta sai bugawa yake yi da karfi-karfi, tana fatan alkhairi ne yasa wanna aljanar zata kirata, baiwar ALLAH bata san cewa Dr James ne yake kiranta ba.
A tare da Maya suka fito, can a bakin side na office É—insu 3D (3 Doctors) É—in nan suka hango Lazy a tsaye tana cika tana batsewa tana jiransu. Jikinsu dik a mace tamkar waÉ—an da kwai ya fashewa a ciki suka nufi in da take. Tin basu kariso ba ta juya ta wuce ciki fuuuu, bayanta suka bi, Sister Maya ta wuce office na Dr Kamal, ita kuma Zinta ta bi bayan sister Zinta zuwa office na Dr James.
A tinaninku meyasa 3D suka buƙaci waɗan nan innocent nurses ɗin? Muje zuwa, Star Lady taku ta amana ina tare daku, sai mun warware komai a tare! Mu leƙa team DEATH OR LIFE (DOL) mu dawo mu ji meyasa 3D ɗin nan suke kiran ƴan matanmu.
------------------------🔥
DOL.🔥
Har dare ya tsala suna wajen a zazzaune, idan wutar ya mutu su kara wasu kirare su hura hutan, babu alamar barci a tattare da su, domin a horon bar 2 an horasu da yunwa da rashin barci, sai su yi kwanaki uku basa barci, kazalika suna 24h babu abinci dik dan su saba, so yanzu ya zame masu jiki, yunwa da rashin barci ai abokin aikinsu ne.
V tin tana dan ja baya, tana rike da hannun Romeo ɗinta suna hira har ta saki jiki ta kwanto jikinsa tare da miƙe kafafu suna hira, dik wani motsinta a kan idon Juraiz, har ga ALLAH yarinyar ta tafi da imaninsa. While Arya na ɗaki, ta gama iya dube-dubenta, daga karshe ta rufe laptop ɗin, ta ci abinci kaɗan sannan ta kwanta dan yin barci. Manassa na waje bakin kofa tana latsa waya.
Bayan Agelina ta gama waya da Aunty Lisa sai ta dawo wajen ta zauna, matsawa kusa da ita Unays ya ya yi, cikin salo ya ce. "Hy, good evening". Kallo ɗaya ta ɗan mashi tare da ɗauke kanta kafin ta amsa, dan ma dai yana gaba da ita ne da ba zata amsa ba. Ƙoƙarin janta da hira ya yi, amma ta basar da shi, saboda yaran GAT akwai jan aji wlh, V ce dai mai saukin kai.
Takura mata Unays ya dinga yi da ƙoƙarin sai ta kula shi, ita kuwa tana amsa shi sama-sama, sai ya yi magana uku take amsa ɗaya, a gaskiya Unays karya ne mace ta ce bai haɗu ba, cikakken namiji ne, ga kyau, chocolate da shi, but Angelina bata nuna kamar ya haɗu mata ba.
Sai da 12 ta buga ne, cike da bada umarni Zaynish ya ce. "Dik matan nan ku tashi ku tafi É—aki". Abin ku da shi musulmi ne, kuma yasan darajar mace. ÆŠago ido Noor ya yi ya kallesa, sai ya ga Zaynish baya kallonsa, haka na nufin ba dan saboda Noor É—in na baiwa flower ruwa shi da V ya yi maganar ba, hasalima shi bashi da matsala da soyayarsu, kawai dai yaga bai dace matan suna cikinsu a wannan lokacin bane.
Ganin ba da wata manufa Zaysh ya yi maganar bane yasa Noor ce mata ta tashi su shiga ɗaki. Matsawa ta yi, sumbata ya bashi a kumatu kafin ta miƙe tsaye, miƙewa Angelina ma ta yi, suka nufi hanyar komawa tantinsu. Dab zasu shiga ciki V ta ji an rike hannunta ta baya, tana juyowa ya jawota jikinsa. Ajiyar zuciya ta sauke, wucewa ciki Angelina da Manassa dake zaune a wajen suka yi.
Haɓar V Noor ya ɗago, cikin zafa ya haɗe bakinsu, hot kiss ya shiga bata, mayar mashi da martani ta fara yi, yasa hannu ya fara shafa tula-tulanta yana lumshe ido. Ita kuma ta kankameshi ta baya tana tura mashi tongue ɗinta.
Sun É—an É—auki lokacin a haka kafin ya saketa tare da ce mata goodnight, ya faÉ—a still yana matsa tula-tulanta bai saki ba. Juyawa ta yi da sauri ta shige cikin tantin nasu, shi kuma ya juya ya koma wajen da suka hura wutan. Tin da ya zo wajen suke kallon juna da Zaysh kaman wasu munafukai, magana da ido suke yi.
Kashewa Zaysh ido É—aya ya yi kafin ya koma wajen zamansa ya zauna, harara Zaysh ya watsa mashi tare da É—auke kansa, ya cigaba da dannar wayansa. Haka suka kasance har wayewan gari, basu rintsa ba. Da sassafe su Arya suka tashi, one by one suka fito waje, nan suka isko sojoji masu yi masu girki sun hura wuta. Wucewa Arya ta yi izuwa wajen koramar dan ta yi wanka, tana sanye da white bathrobe.
Tana wucewa sai ga Angelina ta fito rike da waya a hannunta, daidai lokacin Leo ma ya fito sanye da sleeping dress É—insa, ya É—aura towel fari a kansa, bai bi ta kan kowa ba ya wuce wajen karamar baya shi ma. Wucewa Angelina ta yi izuwa wajen da ta ga sojojinsu na zazzaune, tana sanye da kayan jiya bata canza ba.
Daga É—an nesa da sojojin ta tsaya tare da É—aga wayarta ta kama É—aukar su Unays hoto, dik suna zazzaune, basu sani ba, ta ga su Unays an mata kyau yau, sai kawai ta tsaya kashe masu hotuna tana murmushi.
Daga bayanta ta ji an ce. "Aiki ya sameki kema, kin faÉ—a irin cutar V ko?"..... Ba tare da ta juya ba ta amsa da. "To ke Manassa wai ina ruwanki da mu ne? Ke dai ba kin ce Arya zaki biyewa ba? Babu namijin da ya kai ku yi soyayya da shi ko? Na tabbata watarana zaku faÉ—a tarko ne!"...... Brush É—inta Manassa ta sanya a baki ba tare da ta sake cewa uppan ba ta wuce izuwa wajen wani dogon bishiya dake gefen su Unays É—in tana goge bakinta.
Harara Angelina ta bita da shi kafin ta cigaba da ɗaukarsu hoto. Ita kuwa Arya tana zuwa wajen koramar ta ware igiyar bathrobe ɗinta, ta zaresa ta ajiye a gefe, ya rage daga ita sai pant and bra da yake suna sakawa yanzu. Saboda santin da take ji ne yasa ta rufe idanu ta faɗa cikin ruwan dake kwance ƙasar koramar wai dan ma kada sanyi yasa ta fasa shiga.
Ruwan a daidai kirjinta ya tsaya da ta tsugunna a ciki, kana iya hango tudun tula-tulanta a waje, ruwa ta fara É—eba a tafukanta tana watsawa a fuskanta tana É—an tsuke baki saboda sanyi, ga ruwan koramar daga sama yana zuba ta baya bayanta, sun kafa tantin wajen da zasu yi wanka fa, amma tsabar iskanci irin na Arya a nan take son yin wanka.
Da yake ta rigada ta shiga sai ta fara jin daɗin ruwan, tsoma kanta a ciki ta yi tare da ɗagawa da sauri ruwan ya biyo gashinta ya hau wanke mata fuska. Cike da farinciki tasa hannu tana sharce ruwan face ɗin nata, slowly ta buɗe idanu kai tsaye sai a kan Leo dake tsaye yana ƙoƙarin kwance igiyar bathrobe na jikinsa.
Ai bata san time É—in da ta zunduma ihu ba, ya yi mugun bata tsoro, bata ji motsin mutum ba, bata ma kawo a ranta akwai wanda ya ga wannan koramar a cikin sojojinsu ba, ta zaci ita kaÉ—ai ta ga abinta shiyasa ta zo shanawa a wajen taki zuwa toilet da suka kafa.
Ko a jikinsa wai dan ta yi ihu, hasalima bai É—ago ya kalleta ba ya cigaba da kwance igiyar, ya buÉ—e rigar ga shi yana fuskantarta, daga shi sai shorts irin matsastsun nan da kana iya ganin shatin halittansa, daga sama babu ko single ne, faffaÉ—ar lion chest É—insa a waje, ko kaÉ—an bai damu ba, ita kuwa ta yi suman tsaye a cikin ruwan, ga shi ta kudurtawa ranta ba zata fita ba tin da ta rigasa zuwa, sai dai shi ya hakura ta gama. E kam akwai case, zan ga da ita da shi waye zai hakura ya barwa É—aya wajen
Likes comments and share fisabilillah.
STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥 For more information 08161390581 Whatsapp me only.
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
STEP 1🔥
2025-11-27🔥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
E_____________28 & 29
Zame rigar ya yi tare da ajiyewa a gefe saman wani dutse. Ai kasaƙe Arya ta yi tana kallonsa, ta kuma gagara daina kallon nasa dik da rikitata da ya yi. Cikin zafin nama ya motsa izuwa dab bakin ruwan, sai a lokacin ta lura da sojojin huɗu dake bayansa wanda sun juya mashi baya suna rike da bindigu dan bashi tsaro.
Ƙara rage tsawonta ta yi ta hanyar ƙara natsawa cikin ruwan saboda ta ɓoye kirjinta, dik da take bata da addini lallai bata yarda a kalle private part ɗinta ba, musamman kirjinta, a cewarta dik wanda ya kalli tsiraicinka ya gama da kai, kuma ba zai sake kallonka da wata daraja ba, kuma zancenta haka ne, ni ban ga amfanin fitar da surar jikin da wasu ƴan matan suke yi ba, dik ranar da namiji a waje ya kalli albarkatun da ALLAH yai maki shikenan kuma, ALLAH baya kuskure, ba a banza ya ce mata ku suturta jikinku ba, amma wasu suna ganin kamar wayewa ce su bar ko'ina a buɗe, wlh dik namijin da yasan ciwon kansa ya fi son macen dake cikin hijabi, yana son sanin ainahin abin dake a cikin hijabin ne.