Sashe 187
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sperm masu karfi da aka rubuta baby boys a jikin kwalbar ya É—auko, a gaban petri dish ya tsaya, kwan mace ya fara zubawa a cikin petri dish É—in kafin ya tultula maniyin dake cikin kwalba guda É—aya gabaÉ—aya, ya haÉ—esu waje guda kenan.
Bayan ya haÉ—asu sai ya sanyasu cikin incubator tare da saita yanayinta ya zamana kamar dai cikin mace, sannan ya barsu dan su haÉ—e da kansu dan ba'a isa a haÉ—esu lokaci guda ba, da kansu suke haÉ—uwa kamar yadda suke haÉ—uwa a cikin mace.
Bayan ya yi wannan sai ya É—auko sperm marasa karfi sosai É—in wanda aka rubuta baby girls a jikin kwalbar, Intracytoplasmic sperm injection ya É—auko tare da fasawa ya tsira a cikin kwalbar sperm É—in ya haÉ—a da allura ta microscope, bayan ya haÉ—a sai ya zuba maniyin kai tsaye a cikin kwan macen, ya yi mashi yadda yai wa sperm mai karfi na farko, wannan allura da yai wa maniyi shi zai sanya sperm É—in ya yi kwari har ya bada abin da akeso tin da ba'a cikin mace suke ba, dole sai ana kara mashi karfi!.
Su Dr Kamal ma dik haka suka yi nasu, aiki tukuru fa suke yi cikin taka tsantsan sosai, suka shirya sannan suka barsu a cikin incubator, zasu barshi ne ya yi kwanaki 3 zuwa biyar, a lokacin ne zai gama haÉ—ewa da kwan yadda yakamata, sai ya zama zygote, a kwanaki na gaba daga sati biyu zuwa 4 daga zamansa zygote kenan, sai ya fara zama embryo, to idan ya fara zama embryo shi ne zasu dawo su canza mashi muhalli, dan idan ya zama embryo ya fara zama halitta, gudan tsoka kenan, kullum zasu zo su dinga dubasu dan su ga waÉ—anne ne suka fi karfi da lafiya suna ware kwalabensu gefe, masu raunin ma a gefe.
To idan ya ƙara kwanaki kamar biyu nan ne ake cirosa daga in da suka sanya, a wannan gaɓa idan mace za'ayiwa dashensa sai ta zo ayi mata aiki, ba aiki ne na wasa ba, sai an yi da taƙa tsantsan, ba dik kai ne ke iya wannan aiki ba, bugu da kari ana iya samun matsala sosai, idan aka samu matsala kuma shikenan sun yi asarar kwayayen fa.
Bayan sun kammala, suka fita a tare, Dr James yana duba time a agogon hannunsa. 5:40 na yamma, kai tsaye cikin SECTION D ɗin suka ƙara kutsawa, wajen babys suka je, kewaye suka yi, suka duba lafiyar yaran sosai. Sai da suka tabbar suna lafiya, Lazy na ta faman ɗaukar rahoto.
Fitowa suka yi, a tare suke ɗaura kafafunsu a ƙasa suna sake ɗagawa. Kai tsaye death room suka nufa, abin da yasa suka sanyawa ɗakin death room shi ne wanda ya shiga baya fitowa da rai, a nan kuma suka kai darling, basa kai mutum wajen sai makamancin abin da suka yi wa darling ya faru da shi, wani lokaci suna yin gwajin wata cuta a jikin yara su kaisu nan, ba a kan darling bane farau, ko idan suka gwada ya yanayin aikin kwarin da suka kirkira ta hanyar sakarwa jaririn suka cijesa, suna kirkirar kwari mai cizon mutane su sanya masu guba a cikin jini, su gurɓata jikin mutum, so suna gwada wannan project ɗin ma a kan jariran da suke kyankyasa. A taƙaice dai dik wani project da suka yi suna gwaji a kan jariran sai su kawosu death room su ajiyesu dan ganin irin karfin cutar.
A halin yanzu ba sai na warware maku me dame suke gwadawa a kan jariran nan ba, gaba zaku gani da idanunku, dan suna dayawa. And masu cewa rashin imanin su Dr James ya yi yawa ko dai suna tsafi ne, a'a, basu da haɗi da tsafi, basa tsafi ko kaɗan! Kirkiran cuta da magani, sai kyakkyasar jarirai su fitar Black Market, su yi maganin hana tsufa da jinin jarirai kawai suke yi, zallar bushewar zuciya ce ba tsafi ba, to zuciyar da babu ALLAH a cikinta me ma ba zasu aikata ba? Ai dik randa aka ce ka saki ALLAH wlh babu wanda zai kaika rashin imani, zallar zalunci ne, kuma haka zaku yi hakuri ku karanta, nasan da zafi, amma darasin ciki zaku duba, littafin ZAKUNA BIYAR na faɗa na ƙara faɗa littafi ne dake tamkar rayuwarmu a yau!.
A gaban kwalbar da darling yake a ciki suka tsaya, Dr James ya kama jarkar madararsa dake jikin glass ɗin, ya tuge robar dake jiki, sai ya yi mashi worming na madarar tare da mayar mashi. Ɗan zuba mashi idanu suka yi. Ya rabb, wasu irin ƙuraje manya-manyan sun fito mashi a jiki, wasu ƙurajen sun farfashe suna fitar da farin ruwa, fuskansa ta kumbura matuƙa, ƙuraje har kan hanci da idanunsa, bakinsa da ya kumbura sosai ma ƙurajen sun fito sosai a wajen.
Dik rigima da kukan nan nasa ya yi tsit, ya rabb, shi kaɗai yasan irin azaban dake jikinsa, jikin nasa tamkar wuta saboda zafi, fatarsa dik ta wani irin ƙoƙe, kyakkyawan ash hair ɗinsa irin na Seraphina ya zama tamkar an zuba mashi suwan starch, gashin ya ƙandare, ya mimmiƙe tsaye tamkar bayan bushiya, idanunsa sun rufe saboda kumburi, kunnuwansa dik sun ƙara girma sosai. A taƙaice ya canza daga halittar ɗan adam, imagine fa, shi fa ruwan cutar da kanta suka zuba mashi a jini, ai dole ya canza daga halittar ɗan adam.
Waya Dr James ya fito da shi, video ya É—aukesa short na second 30, saving ya yi tare da wucewa gaba, su Dr Kamal suka rufa mashi baya. Office É—insu suka koma, a gaggauce suka yi shirin tashi a aiki, har karfe 6 ta cika yau basu tashi da wuri ba.......... Fitowa ya yi zai nufi gida, a dake ya kalli Lazy game da cewa. "Dik rahoton yau ki mun submitting a office zan duba da safe, rahoton aikin dashen da muka yi É—azun ki ajiye mun shi a sama dan da shi zan fara da safe".
Tana kallon face É—insa ta ce. "Zan je US gobe"........ Kai ya É—an jinjina tare da cewa. "Kin shirya amsar da zaki baiwa su Zayra'an kenan? Ko dai kin shirya fito na fito da su ne? Ko dai yanzu kin daina tsoron karonki da su ne?".
Wani irin faɗuwar gaba ta ji, rabonta da su Lion tin ranar da ya zo gidanta a WASHINGTON, ya yi yunkurin ƙasheta, ta tsira da kyar. Tin a wannan lokaci bata sake ganinsa ba, bata san ya yazama yanzu ba, ba lallai ta iya ganesa bama idan ta gansa, sai dai kar ku manta da ita sak yake kama kafin ta yi surgery, lallai in ta gansa ko dan wannan kamanni zata ganesa.
Amma fa bata san Leo yana raye ba, ta zaci ya mutu........ Shiru ta É—an yi, sai kuma ta ce. "Na tabbata ba zasu iya ganeni ba, zan je US gobe, kuma zan taka har CRYSTAL PALACE dik da ba za'a barni in shiga ba, amma zan nemi ganin yarana Zayra'an bin Haiza'an, Aryan bin Khaiza'an, Mahvir bin Ali, Hunaish bin Omar, zan je in ga ya suka zama yanzu, zan roki alfarman a kiranmun Zayra'an, nasan har yanzu yana tare da su Aryan, dan nasan Hussain ya masu huÉ—ubar su kaunaci juna, zan je da suffar mabaraciya ko wani suffa, na tabbata Zayra'an ba zai yasar da halin Haiza'an ba, tabbas yana da tausayin marasa galihu, idan na je da suffar tausayi zai saurareni har ma ya bani sadaka, a nan zan samu damar magninsa, zan ga ya É—ana ya zama". A yadda take furta É—anta ko kunya bata ji ba, da confidance take ambatar É—anta ne.
Jama'a mu faɗa mata ubanta Lion zai ci ne ko mu kyaleta? Mu faɗa mata ko da wani irin suffa ta zo mashi ba zai saurareta bane ko mu yi shiru? Mu faɗa mata dalilinta yasa Lion bai ɗauki halin Haiza'an na taimako ba, Lion bai yarda da kowa ba a rayuwansa face su Aryan, ko dame ka zo ba zai yarda da kai ba. Jama'a waye yake jiran ganin ranar da zasu haɗu? Waye yake jiran ganin ta je masu a wata suffa sun yi 4 eyes da Lion? Lazy bata da hankali, lallai bata san zakin da Haiza'an ya bari ba. Jama'a kun taɓa tinanin meyasa daddyn Lion bai bari Lazy ta yi renon Lion ba? Kun taɓa tinanin meyasa ya barshi a wani waje a renesa? Hussain ɗinsa ya renesa, kun taɓa tinanin dalili? Uhm jama'a ku ƙara jinjinawa daddy Lion!. Shi kansa wannan zaki nasu Lion da suke kira Hero da kuke gani kula da rayuwan Lion yake yi! Amana aka bashi, wannan Hero akwai tarihi a kansa, kafin ka fara taɓa Lion lallai sai ka fara kashe Hero!.
Kai Dr James ya jinjina game da cewa. "Ni kaina ina son sanin ya Zayra'an É—in nan yake, idan kin samu dama ki É—auka mana hotonsa, dan ina mahaukacin son ganin bayan da Haiza'an ya bari".
Murmushi ta É—an saki, a wautarta wai yau Dr James ya nemi alfarma a wajenta, cike da yanga ta ce. "Tabbas zan É—auko maka hotonsa"...... Kai ya jinjina game da cewa. "Safe journey".
Da okey ta amsa, sai murna take yi yau ya tsaya sun yi magana, a cikin ranta ta ci alwashin samo mashi hoton Lion, bata tinanin zasu iya yi mashi wani abin, ko da yake yaran basa a gabanta ai, bata damu ba, duniyarta kawai take ci. Me amfanin irin wannan rayuwa? WS sun ce zasu bata matsayi a duniya, zata yi suna, ba kuÉ—in bane ya dameta, ta zama shugaba shi ne burinta, ga shi bata zama shugaba ta kare a aiki da su Dr James. Amma a tinaninku meyasa bata zama wata mai mulki ba bayan wannan abin da ta yi wa WS?.
Kai tsaye gidansu Dr James ya nufa, yana shiga ya haura sama, gidan yana nan tsab-tsab yadda ya same shi É—azun. Kai tsaye room É—insa ya nufa, a natse ya tura door ya shiga.