Sashe 134
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna kallonsa suka amsa da su ne. "Sir Muhammad Khaiza'an need you inside"........ Alhamdllh suka furta a tare kafin su wuce su ƙarisa ciki, Harleen ne ya fara wucewa, shi kuma Faryan ya rike hannun Dr game da cewa. "Dr a ina kasan Abba? And me yake damunsa? Ya aka yi ka dubasa ba tare da mun buɗe mashi file ba, ba CP note-B da kowa yake da shi a hospital ɗin nan, bamu zo da nasa ba saboda tashin hankali da muka shiga, mun manta a gida, amma kuka dubasa?".
Dr yana murmushi kafin ya ce. "Dik wanda ya kwana ya tashi a wannan hospital É—in matsayinsa na ma'aikaci hakika yasan waye Muhammad Khaiza'an, ai shi ya wuci sai ya zo da note É—insa zamu duba shi, wajibi ne a kanmu mu duba shi, batu na file kuma ina ga tin bai haifeka ba yake da shi a nan".......... Cike da mamaki Faryan ya sake cewa. "Ya kake bani labari kamar Abba ne mamallakin CRYSTAL PALACE HOSPITAL?".
Girgiza kai Dr ya yi, cike da girmamawa irin wanda suke baiwa dik wanda ya haɗa jini da Muhammad Khaiza'an ya ce. "CRYSTAL PALACE HOSPITAL MALLAKIN CRYSTAL PALACE ne ai, Muhammad Khaiza'an ba shi bane mamallakin CP, but ka tambayesa yana da alaƙa mai karfin gaske da mamallkin wajen, ka yi magana da shi".
Kai kawai Faryan ya jinjina tare da wucewa ciki. A zaune a saman special bed na majinya suka isko Abba, ya farfaÉ—o, ai yadda suka yi tururowar aiki a kansan nan dole ma ya farfaÉ—o a take.
A kusa da shi Faryan ya zauna yana faɗin. "Abba ya jiki?"...... Shiru bai amsa ba, yana tsoron buɗe baki, dan zai iya haɗiyar zuciya, saboda har yanzu yana kan dokin zuciya bai sauƙo ba. Sai da su Faryan suka shafe 30 mins a zaune bai iya ce masu komai ba, daga karshe yai masu alamar su mayar da shi gida.
Harleen ne ya fito ya nemi babban Dr, ya ce ga buƙatar Abba, da sauri suka amsa da cewa dik abin da Abba yake so shi suke yi, dan umarninsa suke bi, dan haka dole a su sallame shi. Abin dik ya ɗaurewa su Harleen kai, amma basu yi gigin tambayar Abba komai a yanzu ba, dan sun san ko sun tambaya ba zasu samu amsa ba, yana kan dokin zuciya, sai ya huce.
A taƙaice haka suka koma da shi gida, Abba tamkar zuciyarsa zata fashe, ya sha alwashin sai ya yi maganin Aryan a wannan karon, sau uku kenan yanzu Aryan yana mashi irin wannan tsiya, to daga na yau ba zai sake ba, aure kuma tamkar an yi an gama ko zai mutu!! Dan rantsuwa Abba yai da ALLAH ɗaya a wannan sati mai zuwa zai ɗaurawa Aryan auren nan, kuma ya ce wlh in dai Aryan ya musgunawa yarinyar mutane ko ya ɓata mata sai dai ya nemi wani uban ba dai shi ba!! Tashin sense! Lallai akwai balai!!.
A ɓangaren shi kuwa Aryan, yana fita gidan Lion ya koma, ya yi mamakin ganin Lion baya gida, shi dai yasan a wannan lokacin Lion baya fita, mafiya yawan lokutan fitan IRON FIST daga 12 na dare ne zuwa 4 na asuba, kada ku manta su SSO ne, jami'an sirri ne, kunga kuwa ba fita zasu dinga yi kasafai suna zuwa office ba, sai muhimmin abu ya taso.
Toilet ya wuce, ruwa mai sanyi sosai ya sakarwa kansa tin daga tsakiyar kai, yana son samun saukin halin da yake a ciki. Ya jima ruwan nan na zuba a kansa kafin ya fito sanye da bathrobe fari kal, a lokacin ya É—an samu sauki a zuciyarsa. A wajen dispenser É—insu ya tsaya, sai da ya sha ruwa mai balain sanyi cup 4 sannan ya samu zuciyar ta É—an yi sanyi.
Gado ya haye ba tare da ya sanya kaya ba, daga shi sai bathrobe, dan wani irin jiri ne mai karfi take É—ibansa, yana son kiran Lion ya ji ina ya je a wannan lokaci, amma wani irin kasala da barci sun turnukesa, kafin ya farga barci ta ci karfinsa. Kafin wani É—an lokaci ya yi barci.
------------------------🔥
Cike da farinciki suka shiga class, class É—in ya yi mugun haÉ—uwa, kowacce É—aliba da chair and table É—inta, ga AC, dispenser na ruwa, ga cups a jere cikin glass wa É—alibai, komai tsab-tsab.
Zama suka yi a chair dake kusa da juna, tana dai rungume da teddy É—inta tana murmushi. Dik wani É—alibi or É—alibar da ta shigo cikin class É—in sai ta kalli Seraphina and Rimsha ta sake kallo, yaran sun haÉ—u fiye da tunani, kowacce student sai ta fara neman su kulla kawance, har maza suka fara yi masu tururuwan zuwa wajensu kullah abota.
Su kuwa basu kula kowa ba, suka zauna suna hira, dan warning É—in daddy Aryan ya shiga kansu. A wannan lokaci Uncle ya shigo hannunsa rike da books da dama. A saman haÉ—aÉ—É—en table da aka tanadawa malami Uncle ya shirge littafan hannun nasa kafin ya É—ago ya kalli É—alibai.
Yana ɗagowa suka yi 4 eyes da Seraphina dake ta faman aikin kallonsa, tabbas ta gane da shi suka haɗu a shopping, kuma ta gane shi ne ya taɓa mata jaka ɗazun, idan ta cinka daidai shi ne ya bata teddyn nan dake hannunta. Kyafta mata idanunsa sau biyu yai ganin yadda ta tsare shi da kallo.
Lokaci guda ta saki haɗaɗɗen murmushin da bata san ta sake ba, da sauri ta ɗaga teddyn hannunta ta rufe fuska tana cigaba da murmushi. Ƙayataccen murmushi shi ma ya saki tare da zaro book guda ɗaya daga cikin littafan nasa, ya fara rubutu a board da maker dake gefen board ɗin a ajiye.
Topic ɗinsu ya rubuta da date kafin ya juyo da kallonsa a kan ɗaliban, dik sun fito da note books ɗinsu, ajiye dik wata shirme ya yi ya fara koyar dasu yadda yakamata, da yake su a kan abin da suke so babu abin da ha zasu iya ba, sai ga shi ya iya koyarwan, kuma bai taɓa yi ba fa, wannan ne karonsa na farko.
Bayan ya gama sai ya ce ya basu 5 mins su yi copying na note zai goge board É—in, da sauri suka fara rubutawa. Kewaye ya fara yi yana duba handwriting É—insu, sai yaba masu yake yi, ba laifi sun iya rubutu sosai. A daidai saitin chair É—in Seraphina ya tsaya, zubawa rubutunta idanu ya yi, sosai ta iya rubutu wanda yasa ya dinga yaba mata.
Juyawa yai zai tafi sai ya ajiye mata wani haÉ—aÉ—É—en chocolate a kusa da hannunta, ba tare da ya kalli face É—inta ba ya wuce gaba, ya koma wajen table É—insa. A saman chair na malamai ya zauna kafin ya É—ago da kallonsa a kanta.
While shi ita ma take kallo, irin kallon nan na Uncle chocolate kuma?. Kashe mata ido É—aya ya yi wanda ya sanyata sakin murmushi, ta sunkuyar da kai ta cigaba da rubutunta, after É—an lokaci sai ta É—ago ta saci kallonsa, dik in zata É—ago sai sun haÉ—a ido, dan ita ya tsare da kallo kawai babu ko kyaftawa.
Kallonta ya ɗauke mashi hankali yasa ya wuce 5 mins da ya ɗeba masu, har 10 mins ta kai, sai da Rimsha ta ce. "Done sir"....... Da sauri ya zare kallonsa daga kan Seraphina tare da miƙewa tsaye, ya ce dik su ɗaga pen ɗinsu sama, zai goge board lokaci ya cika, in ma basu gama ba su suka sani.
Tamkar zata yi kuka ta ce. "Please sir ka kara mana five mins, ban ƙarisa ba".... Ya ALLAH, ai wani irin spark da zuciyansa ya yi bai san lokacin da ya amsa mata da okey ba. Murmushin da ta sakar mashi gabaɗaya ya yi melting heart ɗinsa, sai ya zauna saman chair yana sakin murmushin shi ma.
Yaki sake É—agowa ya kalleta dan ma kada ta sanya ya manta lokaci. After 5 mins ya ce kowa ya É—aga pen É—insa sama, da sauri suka É—aga pen É—insu alamar dik sun kammala. Share board É—in ya yi kafin ya sake fara wani rubutun yana bayani. Bayan ya gama rubutu ya sake yi masu bayani da kyau, sannan ya ce 10 mins su yi copy a notebooks É—insu.
Ya sake komawa saman chair ya zauna, kaman shi ne master na class ɗin nasu. A wannan karon babu wasa, a gaggauce suka yi copy suka kammala. Bayan sun gama ya ce da Seraphina ta zo ta goge board ɗin yana da ga zaune. Kawai so yake ta miƙe ya kara kallonta da kyau.
A natse ta miƙe tazo ta ɗauki doster ta goge board ɗin, tin da ta miƙe ya tsareta da idanu har ta zo ta goge ta koma seat ɗinta. Shiru class ɗin yai, ya ce su karanta abin da ya koya masu zuwa break time, haka kuwa aka yi, dik suka buɗe littafansu suka fara karatu. Shi kuma ta ɗauko wayansa yana dubawa, amma fa Seraphina yake kallo ba wayar ba, dan wayar kam ya riketa ne kawai dan kada ƴan aji su zargi wani abin.
A haka suka kasance har lokacin tashi break, ana buga break matasan dik suka fara fita waje. Kowa ya fita ya bar Rimsha da Seraphina. Miƙewa Rimsha ta yi tana faɗin bari ta ɗauko lunch box ɗinta, ita kuma Seraphina bag ɗinta ta ɗauko zata buɗe ta fito da kayan cimarta, dan bata zo da lunch box ba, ta ce wa daddy sai next week zata fara zuwa da shi, wai sai ta zo ta ga yanayin makarantar sai ta yanke shawarar zata dinga zuwa da abinci ne ko dai iya small chop ya isheta!
Rimsha na fita zuwa in da aka tanada dan ajiye lunch box ya miƙe ya nufi Seraphina dake ƙoƙarin fito da kayan cimarta. A kan chair ɗin dake gaban nata ya zauna tare da miƙa hannu ya ɗauki chocolate da ya ajiye mata ɗazun, ya ɓare ledar, mai ƴaƴa ne, sai ya ciro ɗaya ya kai saitin ɗan bakinta yana faɗin. "Please don't say no, don't say anything". Cikin muryar shagwaɓa ya ɗan faɗa, ashe Noor gadon shagwaɓa ya yi.