Sashe 195
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kuwa baiwar ALLAH Arya sai ta jawo laptop tana faÉ—in V ta zo ta faÉ—a mata kilomita nawa ne tsakanin daga nan zuwa in da aka harbe drone É—inta. Jawo laptop dinta V ta yi, ta fara kora mata bayani.
Nan Arya ta fahimci suna da mugun nisa daga in da suke da in da aka harbe drone ɗin, rucksack ɗinta ta jawo, ta fito da ɗan karamin drone mai kama da fly, irin ƙananan ƙidajen nan, ba zaka taɓa cewa camera bane, wlh zaka zaci ƙuda ne, na sirrinsu ne, sai abu ya yi tsamari suke tura irinsa. Shi ta saita ta yi connecting na camerar da laptop ɗinta, sannan ta sakesa game da fara controlling ɗinsa ya nufi in da aka harbe na V.
While Leo yana zaune bakin ruwa shi da Noor, suna waya da Captain Onbish, kun san yi mugun sabo da Captain a lokacin training, shi ne ya kira Captain ɗin yana son latsa shi ya ji ko akwai wani ƙarin haske da zai samu kan manyansu na soja, dan yanzu ba sojojin ruwa kawai yake zargi ba, har da nasu sojojin.
Sun jima suna waya da Captain, sai kara kwarara masu gwiwa Captain yake yi, daga karshe Captain ya ce. "Ban taɓa son wasu sojoji da na horar irinku ba, ba zan so mu rasa haziƙan sojojin irinku ba, Nirash ka kula sosai, arewaci ya sha banban da kudanci, sannan shawarar da zan baka ta ƙarshe, wannan daga zuciyata ce a matsayin aboki ba shugaba ba, lallai ba umarnin kowa zaka karɓa ba a lokacin da kake tsakanin mutuwa ko rayuwa, a wannan lokaci ka ɗauki umarni mai kyau ka watsar da mara amfani, sannan kada ka yarda da kowa a bakin aiki, kowa yana iya cin amanarka a bakin aiki, dayawan mutane abin duniya na canzasu a lokacin da baka tsammata ba, dayawan manyan sojojinmu masu gaskiya an kaisu ƙasa ne tare da sa hannu da haɗin bakin na jikinsu, gaskiya ta yi ƙaranci, dan haka team 1 ku kula matuƙa, ku riƙe amanar junanku, kada ku yarda da kowa".
Tin da ya fara magana Leo ya yi shiru yana saurarensa, da ya kammala okey thank you sir kawai ya ce mashi, suka yi sallama. Shiru Leo ya ɗan yi yana tinanin kalaman Captain bayan ya katse kiran, lallai ya samu ƙarin haske bana wasa ba. Captain bai fito ya faɗa mashi me a karkashin ƙasa ba, amma waɗan nan maganganun sun fi wa Leo komai, watau dik wani soja da za'a kashe da haɗin bakin sojoji na kusa da shi.
Kuma haka ne, ya za'ayi a kashe soja ba tare da haÉ—in bakin na kusa da shi ba? Impossible ai, ya samu karin haske a nan, sannan Captain ya ce ba kowani umarni kai tsaye zai yi amfani da shi ba, which's mean akwai umarnin zalunci kenan. Kun san wani abu ne jama'a, a lokacin horar da soja ana basu tsastsaurar wahala a kan bin umarni, ana sanya masu tsananin tsoron rashin bin umarni, ana nuna masu rashin bin umarni azabar tafi ta mutuwa, zaka ce gara mutuwa, shiyasa zaku ga soja idan manyan su suka bashi umarni, ko kuma zai yi zai tsaya a kan wannan umarni.
Kun san azaban da akewa soja idan yaki bin umarni? Innalillahi wa inna ilaihir rajiun, hakika soja zai gwammaci mutuwa da hukuncin taka umarnin manyansa, ya rabb, azaba sai ta zautar da shi, tsoron wannan hukunci yasa yake binsu a kan komai, yana mantawa azaban lahira ta zarce ta duniya. Idan mutum yana da hankali hakika ba zai taɓa zagin ƙananan sojojin dake karɓar umarni daga sama ba, su tamkar juyasu ake yi, komai ba su suke yi ba, gangan jikinsu yake yi da kuma bin umarni! Laifin yana sama.
Bayan sun gama waya ne ya dubi Noor dake faman kallon ruwa. A natse sosai ya ce. "Brother ina son Captain sosai". Ba tare da Noor ya juyo ba ya amsa da. "Sosaima, yana da kirki matuƙa, da alama kuma yana da gaskiya"....... Kai Leo ya jinjin alamar haka ne.
Shiru ya É—an biyo baya kafin can kuma Leo ya ce. "Zan zama mutum na farko da zai kawo abubuwa dayawa a hukumar soja, zan canza tarihi, zan zama silar canzawar doka ta duniyar hukumar soja"....... Noor dake da buri irin nasa ne ya amsa da. "Zamu zama tare! Amma yanzu ya zamu yi da sojojin can da muka kama?".
Shiru ya ɗan yi, sai kuma ya ce. "Da farko na so faɗawa Captain sai na manta, amma bari in faɗawa yayana ya bani shawara, ni ina tinanin in sakesu dan basu da amfani a garemu". Ya kai karshen maganar game da ciro wayansa, ya laluɓo number da aka yi saving da my champion, ya dannawa Aryan kira, dan yasan shi ne kawai a cikin IRON FIST zai sauraresa a gaggauce ya bashi amsa, Lion ai sai ya mashi kira 10 bai ɗauki ɗaya ba, daga karshe in ya tashi saƙo zai ajiye mashi a Whatsapp, shi kuwa guru da waya ma bata wani damesa ba, zaka kira sau uku baka jisa ba, Vir ya fi su dikka rashin damuwa da waya, dik kuma ba zasu faɗa mashi yadda zai yi ba, zasu ce ya girma da kansa, ya yanke hukuncin da ta dace, dan suna son gobensa ta yi kyau ta yadda ko babu su zai tsayawa kansa.
Shi kuwa Arya komai yaya sai ya taimaka mashi, ko da shawari ne...... Bugu É—aya Aryan dake kwance saman gado ya tada kai da cinyar Lion ne ya É—auka game da cewa. "Hello boy".
Kara natsuwa Leo ya yi kafin ya ce. "Bro dama shawara nike son ka bani"...... Satar kallon Lion Aryan ya yi, saboda yasan Lion É—in ya hanasu tsoma baki kan Mission É—in. "I'm listening". Aryan ya faÉ—a. Nan Leo ya kwashi dik abin dake faruwa ya faÉ—a mashi.
Nisawa Aryan ya ɗan yi, su IRON FIST wannan ai a wajensu ba abin mamaki bane, su da suke tare da ainahin manya masu ɓarnar, Leo ne bako yake ganin cin amanar ta yi zafi dayawa har da sa hannun hukuma, dan haka sai ya ce. "Ku ɗaukesu zuwa tsakiyar teku, dik ku harbesu su faɗa cikin ruwa, kada ku barsu da rai, dan cigaba da ɓarna zasu yi, kuma kun kyauta da baku taɓa kayan ko kuce zaku ƙonasu ba, da duk abin da kuka yi wa kayan a kan ƴan ƙasan za'a fanshe".
Cike da rashin fahimta ya ce. "Brother a kan ƴan ƙasan za'a fanshe shi kuma?".
Miƙewa zaune Aryan ya yi. "Yeah, a kansu za'a fanshe, ai dik wani asarar da ka yi wa gwamnati ko ka yi wa manyan sanannu a duniya fa to a kan al'umma zasu fanshe, su basu san asara ba, dan zasu ninka cutar da suke yi wa ƴan ƙasa ne, su tsananta kidnapping, su ninka farashin kaya, su kwashi mutane fiye da kima a makarantu su ce sai an biya miliyoyi, dole al'umma su fitar da kuɗi su biya, idan suka biya kunga ai sun fanshe a kansu, ka lura dik lokacin da gwamnati ta yi wani asara to a cikin wannan ɗan tsakanin zaka ga an ninka satar mutane, an ninka fashi da makami, an ɗaga farashi abubuwa".
Ya ɗan nisa game da cigaba da cewa. "Gara da baku taɓa kayan ba, dan bashi da wani amfani ma ku kona, dakatar da mai laifi ya fi dakatar da kayan laifi! Lallai ka zaƙulo dik masu hannu a cikin lalacewar kasar, ka fiddosu ka hukuntasu, ka gwada masu jininmu ne kai, ka jagoranci tawagar da zasu tsabtace garin tas daga ɗauɗar miyagu".
Ya ALLAH muma ka turo mana waÉ—an da zasu jagoranci tawagar kawo mana gyara da canji yanayi, ko a cikin sojojinmu, ka a cikin Æ´an siyasarmu, ko a cikin malamai, ko a cikin matasa, koma a ina ne ALLAH ka turo mana su!.
Sosai Leo ya ji kwarin gwiwa da kalaman Aryan, ya yi mashi godiya, Aryan yai mashi fatan alkhairi kafin su yi sallama da juna. Dik zancen da suke yi Noor yana jinsu, dan a h-free Leo ya sanya wayar. ÆŠago ido ya yi ya kalli Noor, sai ya ce. "Mu ajiye batun aiki a jefe, less talk about Islam, yakamata ka fara koyan wasu abubuwa".
Kai ya jinjina game da cewa. "Ina son hakan, kuma ina son my Juliet ta musulunta ita ma"........ Lion ya ce. "Yakamata ku yi aure yadda addinin musulunci ya tanada"........ ÆŠan zarowa Leo idanunsa ya yi, sai kuma ya ce. "Kamar ya kenan?".
Bayani Leo ya hau yi mashi dallah-dallah. Ya gamsu matuƙa, sai ya ce to zai bata sadaki a nan, Leo yai mashi alƙawarin zama waliyinta idan ta amince, shi kuma zai kira daddynsa a waya ya shaida, ga shedu Vash da Zaynish, dama shedu biyu ma a musulunci sun wadatar, dan haka a daren yau za'a ɗaura masu ainahin aure.
Sosai Leo ya ji daÉ—in amincewa da Noor ya yi, ALLAH sarki, kome aka faÉ—a mashi kan addini hannu bibbiyu yake runguma. Dan haka Leo ya zage wajen koya mashi addini, basu bar wannan waje ba sai lokacin sallar azahar, nan ne suka koma sansaninsu. Bayan sun yi sallah Leo ya shiga ya duba wannan aiki na Arya.
Hayakin dai yana nan yana fita yadda yake, babu wani abin da ya canza a wannan waje, ita kuma Arya a lokacin tana ƙoƙarin samo mashi bayanai kan wajen da aka harbe drone na V, bata faɗa mashi an harbe ba, dan ita bata dogon bayani sai dai ta bada result a aikace, tana son in ta gama bincike ta tattara komai, sai ta bashi good result da ba sai ya sha wahalar tambaye-tambaye ba.
Bayan ya duba ya fito ne suka haɗu da Zaynish, nan suka wuce bakin ruwa a tare da Noor and V. Da suka zauna saman duwatsun bakin ruwa ne Zaynish ya sanar da Leo batu kan yarinyar can, jinjina mashi Leo ya yi kafin ya ce. "Ku ajiyeta, idan muka gama mission muka koma sai a miƙata wa gwamnati ita a nemo iyayenta a hukumance"...... Na'am suka yi da wannan batu.