Sashe 10
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin kakkaifar murya Captain ya ce da matasan. "Ready!!". Take dik suka buka ƙafafuwan a kasa, at the same time suka ɗaga hannu suka sara mashi alamar gaisuwa. Kai ya jinjina masu haɗe da sake cewa. "1, 2, 3 start!" Cikin ɗaga murya.
Yana cewa start suka buÉ—i baki game da É—aga murya suka fara rera taken GIDAN SOJA...... "We march through fire, through storm and rain, with steel in heart, we bear the pain, for land and honor, we stand so tall, United as one, well never fall. Oh, we rise, we fight, we stand as one, through darkest nights, til battle's won. With fearless hearts, our banners wave, We are the strong, we are the brave! Our boots leave echoes on the ground, A thunderous beat, a mighty sound. No chains can break the will we hold, Our spirit fierce, our hearts like gold. Through blood and dust, through fire and war, we march ahead, forevermore. For freedom's call, for justice true, Our oath is strong, we'll see it through. Oh, we rise, we fight, we stand as one, through darkest nights, til battle's won, with fearless hearts, our banners wave, we are the strong, we are the brave!".
(My people ya kuke tinani idan za'a rera taken nan da gangar Æ´an BB? Uhm.)
Jinjina kai Captain yai tare da cewa. "Kamar yadda kuka sani ne dole yau zamu fara horonmu, yakamata tin last week zamu fara amma abubuwa suka ɗan shiga cikin lamarin wanda already kun sani ba sai na tsaya dogon bayani ba, yanzu zamu fara da matakin farko, dole ne ku yi tafiya da sauri cikin tsari na tsawon mil biyu domin gwada ƙarfin jiki a fannin safiyar nan, so get ready again!". Ya kai karshe yana rarraba idanunsa a kansu, da yake wajen akwai haske sosai.
Sai da ya tabbatar da kowa ya hallara a wajen, aka kira sunan kowa dake rubuce a document, suka amsa, sannan ya É—an yi gyaran murya.
Kara haÉ—e natsuwarsu waje guda suka yi, da karfi Captain É—in ya ce masu start. Sai da suka sake sara mashi kafin su fara tafiya cikin tsari da natsuwa amma da sauri, a lokacin su Zaynash basu lura da Noor a wajen ba, dan a baya ya tsaya da ya zo.
Sai daka hamma yake yi, saboda shi har ga ALLAH barci bai ishe shi ba, ba dan wannan Commander maras imanin nan ba ALLAH da ba zai tashi ba.
Hannayensa NIRASH ya zura cikin aljihun wandonsa suka cigaba da tafiya har na tsawon wannan bil biyun, suna tafiya wasu suna hira, wasu suna cewa ashe ma aikin sojan ba wahala, shi ne sai tsoratasu ake yi, ashe iya wannan É—an tafiya ne, ai wannan sai su kwana suna yi.
Haka a tinanin Noor ma shikenan zasu koma É—aki su yi barci daga wannan Æ´ar tafiya, sai kuma me?
Suna kai daidai gaɓar mil biyu wata hanya ta rabe a wannan waje, nan fa Captain dake biye da su amma ta gefe ba'a cikin layinsu ba ya umarcesu da su sauka daga kan wannan hanya su bi ɗayar.
Nan da Noor ya gane lallai already wannan hanya an shiryata ne ma dan horar da su, shi fa wlh bai shirya aikin soja ba, kawai daddynsa ya ja mashi balai yana zaune cikin sisters É—insa gwanin burgewa, da yanzu ko shirin tashi barci bai yi ba. A daidai wannan lokacin ne kuma su Zaynash suka lura da shi, da sauri suka isa in da yake, Vash ne ya fara cewa. "Noor yana ga jikinka dik ruwa? Baka canza kaya ba! Kana son mura ta kamaka ne?".
Zaysh (Zaynash) ne ya ce. "Meyasa baka cire wannan kaya ba? Zaka yi ciwo!". Cike da kulawa game da tausayawa haÉ—e da gaskiyarsu suka faÉ—a. Amma Noor sai ya dallah masu harara, a fusace ya ce. "Kada ku sake yi mun magana, mugaye kawai, ai kun san me aka mun da zaku wani zo ku nuna kuna sona!".
Da sauri Zaysh ya ce. "Wlh bamu san me aka yi maka ba". Vash ya amsa da. "Noor muna sonka mana"...... A kufule ya amsa da. "Da kuna sona da baku bari waÉ—an can azzaluman sun azabtar dani ba, dan haka karku sake yi mun magana". Ya kai karshe tare da wucewa. Captain dake kallonsu ya so yi masu magana a kan cewa ba'a tsayawa magana da juna haka, amma kasancewar ranarsu ta farko ce sai ya kyalesu.
Jiki ba kwari suka bi bayansa, dan wlh ya basu tausayi tin ma basu san me matsalarsa ba.
Tafiya mai É—an nisa suka yi a wannan hanya da suka sauka kafin su isa wani tapkeken fili mai girman gaske wanda ya fi hall É—insu sau goma, fili ne mai cike da duwatsu, tsaunuka da shinge, daga karshen filin wani dogon bene ne mai step-step sun kai 100 zuwa 150, tsawon staricase É—in nan ya yi mugun basu mamaki, kuma ba É—aki bane, just steps É—in ne kawai aka yi har sama, kuma saman ma babu komai, dan horon gwarin gwiwa kawai aka yi wanna bene.
A bakin wannan fili Captain ya umarcesu da su dakata, dik tsayawa suka yi suna mai da nunfashi a hankali-hankali. Sai dai Captain bai bari sun huta ba ya yi cauting from one to 3 ya ce su je da gudun gaske su isa wancan steps É—in.
Da yake har yanzu da É—an sauran karfinsu sai suka kwasa da gudu sosai, Noor shi ne na karshen zuwa wannan waje, dan tsabar ragwanta da barci da yake kansa, ga ruwan da ya sha, while NIRASH and ZAYSH sun rigasu isa wajen.
Shi kuma Captain cikin zafa ya ɗan taka har ya isa wajen, hakan ya basu damar ɗan hutawa kafin ya iso. Dan yana zuwa ya umarcesu da su tattakawa su haura wannan steps har sama a cikin mintuna ƙasa da biyar su kuma sauƙo.
Ai zazzaro idanu Noor ya yi, cike da damuwa ya matsa kusa da VASH tare da cewa. "Bro I'm tied wlh, ba zan iya ba, hawa sama fa, no, my legs done tied over". Bawan ALLAH fushinsa na É—an lokaci ne, har ya manta ya ce kada su sake yi mashi magana ma.
Ganin ya nuna manta da kalamansa na ɗazun ne yasa suma suka manta, Vash ya ce mashi. "Noor this is just the beginning for our training, saboda yau ranarmu ta farko na karɓar horone ma yasa kake ga ake mana ƙananan abubuwa, i promised you in the next one week dik wannan tafiya for two mil zai canza zuwa 10 mil to up, dik horo zai ninka kansa, kawai abin da zance shi ne, kada ka kunyata daddynka, kaga ni na shiga soja ne for my dad, kafin ya mutu kullum maganansa ɗanya in zama soja, shiyasa granny ɗina ya horar da zuciyata da kaunar aikin, i will do all my best dan ganin na cika burin daddyna, i wish yana raye a lokacin da zai ganni da kaki, amma ba komai".
Tin da ya fara magana idanun Noor suka cika da kwallah. "Sorry for the rashin dad bro". Jinjina kai kawai ya yi kafin ya rike hannun Noor da kyau..... "Be strong, zaka iya my brother".
Noor da yasan ba zai iya jurewa bane ya ce. "I will try, but not sure zan iya". Jansa ya yi suka fara tattaka steps É—in da sauri yana faÉ—in. "By the grace of God zamu fito da good result mai kyau and a rukuni guda zamu fito, zamu yi aiki a tare".
"I wish that". Noor ya faÉ—a tare da zaro idanunsa waje, dan yaga NIRASH har ya hau yana saukowa su yanzu suka yi rabi, mamaki ne ya kamasu daga shi har VASH, yanzu ya kara tabbatarwa da gaske NIRASH yake wannan aiki ba wasa ba.
Haka suka sha faman hayewa sama da kyar suka sauko, suna saukowa Noor ya durkushe kasa a waje yana wani irin haki da É—an karfi-karfi.
Hutun five mins Captain dake tsaye yana kallonsu ya basu kafin ya sake umartansu da su yi gudu sosai zuwa wajen waÉ—an nan duwatsu da tsaunuka, ba musu suka dallah da gudu suka nufi wajen, amma fa a wannan karon ma Noor ne na karshen zuwa, dan shi wlh bai huta bama Captain ya sake tashinsu, ga shi idan baka tashi ba wasu zaratan sojojin huÉ—u dake binku a baya da manyan bulalu su baka a jikinka.
Da suka isa sai da suka É—an jira Captain, hakan ya kara basu damar hutawa kaÉ—an.
Yana zuwa ya umarcesu da su fara tsallaka ƙananan tsaunika da duwatsun nan. Nan fa Noor ya ce shi ba zai iya bafa, dan kafafunsa zafi suke yi mashi, abinku da renon madara and ice cream.
Hannunsa VASH ya ja yana faÉ—in. "Wlh a wannan gida babu tausayi babu tausayawa, shiyasa idan soja yakama mutum babu imani yake jibgar bawa, a wannan horo dakake ganin mun fara ake cire masu dik wata tausayi da imani, saboda bakin azaban da suke sha, in har baka tashi ba, wlh Captain na iya sanya wannan shegiyar takalmar tasa ya tattakaka, ko kaÉ—an ba zasu tausaya maka ba, so is better for you to stand up".
Tabbas Noor yasan gaskiya VASH yake faɗa mashi, saboda yasan dokokin gidan soja, yakaranta komai ya kuma cika komai, dan haka babu uwa, babu uba, babu ƴan uwa, wlh ya yi gardama mugun azaba da bakin duka zai ci, kuma a banza ya daku in an dakesa, babu mai tausaya mashi daga cikin manyan sojojin nan, su gama dukansa su haɗa shi da horo mai azaba, a haka zai goge, ya fi mashi sauƙi ya miƙe ya bi umarni kawai.
Idanunsa sun cicciko da kwallah haka ya miƙe ya nufi waɗan nan duwatsu ƙanana dake gefen manya-manyan, da kyar Noor yake iya tsallakasu. A wannan waje good 20 mins Captain ya basu suka yi wannan aiki kafin ya wuce da su wajen wasu igiyoyi dake ɗaɗɗaure, kasansu ruwan taɓone mai ɗan zurfi.