Sashe 48
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma sai ya gagara, dan kuwa tin da ta ambata mu haɗu a Whatsapp gabaɗaya ya ji hankalinsa ya tattara ya koma kan Whatsapp ɗin nasa, hannunsa sai kaikaiyi yake yi, burinsa ya kunna data. Siririn tsaki ya ja tare da jawo wayar tasa again. Wunna light ɗinta ya yi tare da kunna data. Aikuwa yana kunnawa sai ga saƙonta ya shigo, haka kawai ya tsinci kansa da saurin buɗewa.
"Baka son yin magana dani ko my heartbeat? Laifin me na yi maka? Ko baka son mace irina ce? Baka son yin abota dani? Me na gaza da shi a cikin abubuwan da kake fatan abokiyarka ta mallaka?". Shi sakon da ta fara turowa. A ƙasan kuma sai ta sake cewa. "Ɗan hakinka da baya son buɗewa ya yi maganar nan kada ka bari in kama shi, dan ba zai maka kyau ba!".
One side smiling ya É—an saki tare da fara typing reply kamar haka. "Gaskiya bana son mace irinki!". A gajarce ya rubuta ya tura mata. Ai tin bai gama cire yatsarta a wajen ba ta fara yi mashi ruwan emoji na hawaye kala-kala. Ya fi emoji 100 ta tura mashi. Da sauri ya hau typing. "Oh sorry, lafa haka nan, da wasa nike".
Yana tura mata ta turo mashi emojin shagwaɓa tana turo baki. Sake sakin one side smiling ya yi kafin ya hau serious typing na amsarta kamar haka. "Kina dikkan abin da kowa zai ji yana son alaƙa dake, kawai ban sanki bane yasa, kin ki faɗa mun wacece ke? Daga ina kike? A ina kika sanni? Idan kika bani amsa zan saki jiki mu yi hira, kuma zaki zama ƙawata". Lokacin da ya tura mata daɗi yasa ta miƙe ta ɗan daka tsalle tare da komawa ta zauna, sannan ta fara typing.
"Promise me that in na faɗa maka wacece ni ba zaka fasa abotarmu ba?"..... Kai ya jinjina tamkar yana a gabanta kafin ya hau typing na ya ɗauki alkawari.......... "Vanisha by name, daughter of GAT, na sanka ne since ban wuci 9 years ba a jinin robar man shafawarmu, kullum da tinaninka nike kwana kuma nike tashi, na ji a raina kamar kai ba a zahiri kake ba shiyasa da na ganka na rikice, please kada ka yi breaking promise da ka ɗauka mun, na zaɓi in faɗa maka gaskiya ne kawai dan nasan dik alaƙar da aka kulla a kan ƙarya bata ƙargo, nasan zaka fahimceni kuma ka mun uzuri". Tana gama rubutawa ta tura mashi kirjinta na dukan uku-uku, cike take da fargabar amsar da zai biyo baya, kada ya ce ya karya alkawari, ina zata sanya ranta in hakan ta faru? Safe kirjinta ta yi tana jiran amsa daga garesa, har ƴar gumi ta haɗa.
Shi kuwa a lokacin da saƙonta ya shigo mashi, natsuwa ya yi ya karanta da kyau. Ai yana zuwa in da ta ce ƴar GAT take bai san time ɗin da ya miƙe zaune ba. Wani irin waro idanunsa a kan wayar ya yi, sai yake ganin kamar bai karanta daidai ba, hakan yasa ya faro karantawa daga farko. Tabbas abin da ya karanta a farko shi ne.
ÆŠan É—auke wuta ya yi, ya gagara yi mata reply, a can kuma tana can cike da zulumi da fargabar jiran amsa daga garesa, shi kuwa ya rasa a wani point ma yake tukun nan.
Me kuke tinanin zai faru? Zai bata amsa ko yaya? Zai cika alkawarin da ya É—auka? Zai take zokar AZURE ne ko dai zai bi doka ya gogeta daga babin rayuwansa?.
STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
https://www.facebook.com/share/g/1EUXbqsDjP
STEP 1________🔥
13-11-2025.🔥
FIVE LIONS, FIVE MISSIONS, ACTION, DEATH OR LIFE, ADVENTURE, BRAIN GAMES, REDRESS, A BREATHTAKING LOVE THAT STEALS THE HEART AWAY.♥ï¸ðŸ”¥
NOTE. FIVE LIONS babu complete É—insa, yanzu nike posting É—insa, yanzu aka fara!
E_____________12
ÆŠan É—auke wuta ya yi, ya gagara yi mata reply, a can kuma tana can cike da zulumi da fargabar jiran amsa daga garesa, shi kuwa ya rasa a wani point ma yake tukun nan. Gagara danna reply ya yi, dan ya shiga ruÉ—ani.
Wai na ce kun san me ake cewa GAT kuwa? To Nigeria ma bata da muƙamin GAT, sai a manyan ƙasashe ake bada irin wannan muƙami, amma bari in yi maku yadda zaku fi ganewa kila ku gane dalilin Noor na shiga ruɗani da tashin hankali. A Nigeria muƙamin General shi ne babban kuƙami, amma a lokacin da ƙasa zata shiga yaƙi akwai wani muƙami da ake bayarwa wanda ya ɗara General mai ɗauke da 5 stars, wannan muƙami ana kiransa da field marshal, ana bada shi ne kawai a lokacin da ƙasa zata shiga yaki da wata ƙasa, rundunar da zasu jagoranci ƙasar babban da aka fitar shi ake baiwa muƙamin field marshal, bayan yaki ana cire muƙamin dan ba'a amfani da shi. Dan haka Naija dik girmanta bata da GAT!. Irinsu US sau sauran manyan ƙasashe ke amfani da GENERAL OF THE ARMY.
Bari in kara yi maku bayani dan ku fi ganewa da kyau, ku san muƙamin da ake magana a kai. General of the Army yana da 5 stars ne da eagle ɗaya, daga shi sai General mai 4 stars kawai, sai Lieutenant General mai star uku kawai ba wani rank, Sai Major General mai stars 2, Brigadier General mai star ɗaya, Colonel bashi da wani star, Lieutenant Colonel shi ma ba star ba eagle, Major shi ma ba wani star, Captain yana da stars 2 kamar Major General kenan, akwai First Lieutenant mai star ɗaya, Second Lieutenant bashi da star, Sergeant Major of the Army bashi da star, Command Sergeant Major bashi da stars shi ma, Sergeant Major, First Sergeant, Master Sergeant, Sergeant First Class, Staff Sergeant, Sergeant sune suke kasancewa drivers na manyansu ko masu baiwa wani babba tsaro! Corporal, Specialist, Private First Class, Private PV2, Private PV1 dik waɗan nan basu da star, waɗan nan sune muƙaman soja gabaɗaya, to dik waɗan nan da na kirga maku fa a ƙarƙashin GAT suke, kun ga kuwa dole dik wanda ya ji sunansa in yasan me suna take nufi dole ya girgiza!.
"Are okey?". Leo dake kwance rike da waya ne ya tambaya cike da mamaki. Da sauri Noor ya diro kasan bed É—insa, V ta yi mashi message ya kai 5 bai iya buÉ—ewa ba bare amsawa. Da zafin nama ya haye bed É—in Leo, dik hankalinsa a tashe, muryansa na É—an rawa ya ce. "Bro tashi ka ji wani abu?".
Da ido Leo ya bisa ba tare da ya motsa ba. Sanin halinsa yasa ya fara bashi labari kawai ba tare da ya jira ya tashi É—in ba. Sai da ya kammala har karshe cike da sa ran zai ga ruÉ—u a kan fuskan Leo, sai ya ga ya ja siririn tsaki yana dallah mashi harara. Take ya ji jikinsa ta É—an saki, sai kuma ya ce. "Bro ko baka ji da kyau bane? ÆŠiyar GAT fa na ce!".
"Then so?". Leo ya faÉ—a yana cigaba da dallah mashi harara. Shiru Noor ya yi, kwakwalwansa ta shiga doubting, anya Leo yana kan saiti kuwa? Ana maganar GAT yana faÉ—in then so what? Anya lafiyansa lou kuwa?.
Katse mashi tinani Leo y yi da cewa. "Bana hanaka jin tsoron wani ɗan adam ba? Baka ji ko?". Leo ya faɗa tare da miƙewa zaune....... Kada ku manta Noor yana da cutar tsoro a cikin kwakwalwansa, dole ya yi wannan rikicewa, dik da ya zama soja ba wai cutar ta rabu da shi bane, time to time tana tashi, idan ta tashi kuma yana rikicewa ya dinga jin tsoron abu, haka idan ya firgita sosai abin yana motsa mashi.
Sake maimaitwa Leo ya yi cewa. "Bro I'm talking about GAT ooooo". ....... "GAT shi ba mutum bane? Ba haihuwarsa aka yi kamar sauran mutane bane? Ko shi faÉ—owa ya yi daga sama da yasa ya fita daban?". With full confidence Leo ya faÉ—a, dan shi wlh baya tsoron wani abin halitta face ALLAHN da ya haliccesa, ga shi da saurin fusata, dan a yanzu haka ya fusata na ganin yadda Noor ya tsorata a kan wani halitta, ya sha faÉ—a mashi ALLAH kawai ake tsoro haka ba wai halittar ALLAH ba, amma Noor baya ganewa, ALLAH sarki bai san cewa ba laifin Noor bane, cuta ce.
Gabaɗaya kan Noor ya shiga ruɗani, sai yake jin kamar shi ne kunnuwansa basa jiyo mashi abin da Leo yake faɗe da kyau, in ba haka ba yana ganin ba zai yiwu wani ya faɗa magana da ta saɓa ta girmamawa ga GAT ba!.
Call da ta shigo wayar Noor a yanzu ne yasa Noor dawo daga duniyar tinanin da ya afka, kallon wayar hannun nasa ya yi, V ce take kira, da sauri ya É—ago ya kalli Leo, while shi ma Leo É—in shi yake kallo.
"Bro ina tsoron ɗaukar wayar......". Ya faɗa a raunace. Wani irin kallo da Leo ya dallah mashi ne yasa ya gagara karisa maganar. A sanyaye Leo ya ce. "A ina ka taɓa ganin soja da tsoro ko fargaba? GAT da kake magana ka rikice daga jin sunansa ɗin sai da ya jajirce ya cire dik wani tsoron abin halitta kafin ya taka matsayin da yake, idan ka zage watarana kai zaka ɗaura 5 star with eagle a gaban rigarka da taken GAT ɗin". Ya ɗan dakata saboda ɗan sara mashi da kansa yake yi, Noor yana son ja mashi dogon surutu.
Still dai babu alamar Noor zai kwarara kan nan nasa, ganin haka yasa Leo ya jawosa jikinsa, cikin hikima da dabara ya fara karfafa mashi gwiwa yana gwada mashi lallai dikkan wani abin halitta bai isa ya yi maka komai ba matuƙar ka yarda da ALLAH, dan haka ba GAT ba ko bakin sniper or machine gun bai isa yai maka komai ba, dan haka ya karfafa kansa.