Sashe 68
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A daidai lokacin suka danno cikin gidan, da yake su kullum suna cikin yin baki daga Æ´an siyasa, sarakuna, manyan Æ´an kasuwa sai basu wani damu dan sun ji manyan baki sun zo ba, dik suna cikin É—akunansu, Aunty Lisa na kan gado tana aikin wana hankalin GAT a Whatsapp É—inta bata san ga shi ya shigo gidansu ba. Aunty Luna na kwance cikin bargo tana shirin yin barci, Aunty Lusi tana waya da wani abokinta, kunga Noor kuma yana É—akinsa, kwanan nan da yake yasa aiki a gaba sam baya samun lokacin zama da su Aunty Lisa su sha hira.
Tin da suka diro cikin ƙasar su V suka saki baki suna kallon haɗuwar New York, basu tashi rikicewa bama sai da suka shararo kan titin da zai sadasu da cikin CRYSTAL PALACE. Basu kaɗai ha har daddy GAT sai da ya juya ya saki baki yana kallon yanayin tsarin wajen, dogayen glasa tower dake wajen ya ilahi, ga shi dare ne kowani bene ya bada hasken sky blue light, abin ba'a magana.
Kai tsaye sai side na gidansu Noor aka nufa da su, Arya dik kamewarta da basarwarta da suka shiga main parlon su Noor sai da ta zuba kauyanci, dan ta ga abin da bata taɓa gani ba, CRYSTAL PALACE ba dik kai ba wlh.
Tun da suka shigo main parlo V ta É—aura idanunta a kan hoton family dake manne a bango ta san ina suka zo, da sauri ta matsa kusa da Angelina, a kunne ta raÉ—a mata cewa wlh nan gidansu heartbeat suka zo.
Da sauri Angelina ta ɗago tana kallon hoton dake manne a bangon ita ma, bata kai ga yin magana ba sai ga daddy Noor ya sauko ƙasa ta wata ƴar siririyar electric staircase. Fuskansa a ɗauke da fara'a ya tarbesu yanai masu sannu da zuwa. Da gudu V ta je ta rungumesa tana faɗin. "Oyoyo daddy"...... Su Arya dai suna baya suna kallonsa, while shi kuma daddy GAT yana ta faman baza ido yana neman ta ina zai ga tauraruwar tasa da ya yi wa bazata, bai san ma tana can tana faman danna mashi typing a Whatsapp ba, ko kaɗan bata kawowa ranta saboda ita zai iya barin dik abin da yake yi ya zo ba.
Ita ma V sai baza ido take yi ƴar kaniya, burinta kawai ta hango heartbeat ɗin nata ko zata ji sanyin zafin da zuciyarta take yi mata tin jiya, ƴar kaniya dik tana firgice saboda tin jiya bata ji voice ɗinsa ba, haka ta zauna ta dinga kunna previous voice ɗinsa a Whatsapp ɗinta tana sauraro, amma taki yarda ta karɓi waya, wai ita nan ta yi fushi.
Ai ganin iyayenta sai gaggaisawa suke yi, sun zauna zaman hiransu yasa ta ga bafa zata iya hakuri ba, cikin dabara ta ce. "Daddy ina Aunty's and uncle É—ina?".
Ba tare da daddy Noor ya san da ita Noor yake waya ba ya amsa mata da. "Noor ina ga yana office ɗinsa dake kusa da room ɗinsa yana aiki, su Lisa kuma suna ɗaki"........ "To daddy ina son ganinsu". Ta faɗa a ɗan shagwaɓe. Da sauri ya kira robot dan ya yi mata rakiya. Nan fa daddy GAT ya ce su Arya dik su bita zuwa wajensu Lisa.
Arya na ɗan haɗe rai suka miƙe zuka bi bayan robot ɗin, da yake horon AZURE ne su ko tsoron robot ɗin basu ji ba, kofar side na Noor ne a farko bayan na daddy, dan haka a nan robot ɗin ya fara tsayawa tare da ce masu nan ɗakin Noor ne. Da sauri V ta nufi kofar tana faɗawa su Arya su je wajen Aunty Lisa bari ta fara duba heartbeat ɗinta.
Takaici ne ya kama Arya, a ƙule ta ce da robot ɗin. "Kaimu ɗakin da babu kowa sai gado". Ita bata son zuwa wajen mutane ne sam-sam. Ba musu robot ɗin ya kai su in da suka buƙata, daga nan ya fito ya dawo parlo. Sai hararar robot ɗin Arya take yi kamar wacce aka yi wa dole, ita bata so su zo gidansu Noor ba ko dan haukace masu da V take yi a kansa, ta so daddynta ya kama hotel ne kawai.
Lisa dai har yanzu bata da labarin GAT ya zo ƙasar ba, shi kuwa yana parlo suna hira da daddy, daga karshe daddy ya ce su je room ɗinsa ya yi wanka, sai ya zo su yi dinner. Da okey ya amsa, burinsa kawai ya ga Lisa, da haka suka miƙe zuwa room na kusa dana daddy Noor dan ya yi wanka a can.
MurÉ—a handle na door É—insa V ta yi ta shiga, É—an karamin parlo ta fara cin karo da shi wanda ya ji kayan more rayuwa, ga makeken hotonsa manne a bango yana murmushi a tsakanin three sisters É—insa. Hararar hoton ta yi tare da murguÉ—a mashi baki kamar Noor É—in ne a gabanta take gani. Da sauri ta nufi in da take zaton nan ce bedroom É—insa.
STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
https://www.facebook.com/share/g/1EUXbqsDjP
STEP 1🔥
2025-11-20.🔥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
E_____________18 & 19
Murɗa handle na master room ɗinsa ta yi. Kai tsaye ta shige ciki, ya ilahi, tsayuwa ta yi tana karewa haɗuwar ɗakin kallo, ya haɗu fiye da yadda ake zato, ga girma sosai, dan bed ɗinsa ma na can nesa da kofar. Can ta wurga eyes ɗinta a saman makeken bed ɗin nasa, da sauri ta waro idanunta tana kallon yadda ya kwanta yana kallon ceiling tamkar mai tinanin wani abin, idanunsa a lumshe, kafafunsa dikka biyu a ƙasan gadon.
Ya ji buÉ—e kofar, amma ya zaci daddy ne shiyasa bai buÉ—e idanu ba, ban da tinaninta babu abin da yake yi. Sleeping dress É—in jikinsa ta fara bi da kallo, a ranta ta ce ta ko'ina ya haÉ—u, ganinsa da ta yi kawai yasa ta huce laifin da ya yi mata, ta yafe mashi.
Gently ta tako izuwa wajen bed É—in nasa. A gabansa ta tsaya tare da sanya hannu ta riko waist É—inta, shi kuwa ya nuna kamar ya yi barci, wai dan kada daddy ya takura mashi yana tsaka da kewar heartbeat É—insa, shiyasa yaki motsawa.
Intently ta lallaɓa ta hauro saman jikinsa, a saman faffaɗar kirjinsa ta kwantar da kanta tare da sanya hannayenta dikka biyu a cikin kyakkyawar coily hair ɗinsa. Gashin Noor ya wuci curly hair, coily ne nasa, mai nannaɗa over, zaku ce zaman nannaɗa mashi aka yi, amma haka yake.
Jin alamar ba daddy bane, macece yasa ya ce. "Aunty Lisa please stop it, go out now! I don't want to see anybody close to me now!". A É—an kaifafe ya faÉ—a alamar da iya gaskiyarsa yake maganar.
Ɗaga kai V ta yi, slowly ta sumbaci ɗan bakinsa tare da sauƙa daga kansa, bai damu ba dan yasan Aunty's ɗinsa suna sumbatarsa ai. A gefe ta tsaya tare da rike waist ɗinta, a kule ta ce. "Dama nasan ka daina sona, kuma nima zan cireka a raina na har abada ....... ".
Zaro mata idanu waje da ya yi a kanta ne yasa ta gagara karisa maganar, a jere sau uku ya yi blinking eyes ɗinsa dan ya tabbatar da gaskiya, lokaci guda ya zabura ya miƙe zauna, ya gagara kawar da kallonsa ko na second ɗaya daga kanta. Muryansa na sarkewa ya ce. "My Juliet?".
Ɗaure fuska ta yi tare da dallah mashi harara kafin ta ce. "Don't talk to me". Ta faɗa tana dallah mashi kallon up and down. Tana kai karshe ta juya da sauri zata bar wajen. Ai cikin wani irin zafa ya miƙe, taku ɗaya ya yi ya damko waist ɗinta ta ciki-ciki. Tana ƙoƙarin kwace kanta ya ɗagata sama da hannu ɗaya.
Duka ta fara kai mashi da ƴan hannunta kamar bulala tana faɗin ya saketa ai sun ɓata. Ai ina, bai saurareta ba, sai saman bed ɗinsa ya yi jifa da ita, tana ƙoƙarin sauƙa tana kunkuni ya yi saurin hawa ya rikota tare da kwantar da ita, kanta ya haye, rumfa yai mata da faffaɗar kirjin nan nasa game da kurawa kyakkyawan face ɗinta idanu.
Ai take ta natsu sosai tana kallon cikin kwayar idanunsa ita ma. Wani irin nannauyar ajiyar zuciya ya sauke, sai da ya tabbatar da ta natsu sannan ya ce. "I'm so so sorry my Juliet, please accept my apology, nasan ban kyauta maki ba, but it's not my fault, aiki ne ya mun yawa".
Ai tin daga ta shigo room É—in ta yi tozali da kyakkyawan fuskansa ta ji zuciyarta ta yi sanyi komai ya wuce, yanzu ma kawai rigima ce irin tata yasa take jan mashi rai da zata tafi. Jin yadda ya bata hakuri cikin sigar tsananin sonta ne yasa ta É—an turo baki game da cewa. "To kada ka sake".
One side smiling ya saki tare da kama hannunta, ya manna da kumatunsa, can ƙasa ya ce. "Thank you my Juliet, I love you more than your expectations". "Love you to my Romeo". Ta faɗa a shagwaɓe.
Yana É—an matsa hannunta da ya rike ya ce. "Da waye kika zo? Kuma yaushe kuka zo? Ko dai ku ne bakin da robot na gidan nan ya sanar zaku zo?"...... ÆŠan turo mashi baki ta yi kafin ta amsa da. "Now muka zo, tare da su daddy muke".
Da sauri ya zazzaro mata eyes ɗinsa, sai kuma ya ce. "Let me go and see them, in gaisa da my daddy kuma my senior". Ya faɗa yana ƙoƙarin miƙewa daga kanta cikin zafin nama.
Da sauri ta sanya hannayenta bibbiyu ta yi hugging ɗinsa, ta rikesa ta baya da kyau kafin ta ce. "Daddy yana tare da daddy suna magana, stay with me now, it's my time". A shagwaɓe ta faɗa.