Sashe 140
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A gefen Aryan ya zauna tare da ajiye laptop É—in a saman gadon. Slowly Aryan ya É—ago idanu kai tsaye sai kan dara-daran eyes É—in Vir ta cikin laptop É—in Lion. Zazzaro mashi ido Aryan ya yi cike da mamaki, kuma fa chatting suke yi, watau ashe yana chatting da shi, shi kuma yana video call da Lion.
Kashe mashi ido ɗaya Vir ya yi, yana zaune gaban wani tabkeken swimming pool mai shaƙe da ruwa game da green light da ya sanya ruwan rikiɗa izuwa green mai ɗaukar hankali, hakika filin ya matuƙar haɗuwa, babu riga a jikinsa, hakan yasa kyakkyawar kakkarfan korean gorgeous body ɗinsa a waje, gashin kansa a kwance luff, ga wani haɗaɗɗen americano a gefensa cikin glass cup yana sipping.
Ya kashewa Aryan ido É—aya kafin ya ce. "Meyake damunka likita bokan turai?"........ Harara Aryan ya dallah mashi kafin ya amsa da. "Ban faÉ—a maka ta chat bane?"........ "Chat daban ganin ido daban, yanzu faÉ—a mun, amsa mun tambaya dan yanzu nine likita kai patient".
Gyarawa Lion ya yi ya kwanta yana kallonsu, a daidai lokacin guru ya fito daga toilet sanye da robe fara kal a jikinsa, yana rike da wata ƙaramar towel yana goge hair ɗinsa da ba zan kama maku kalarta ba, saboda bana son ku san waye guru yanzu, nasan ina faɗar suffarsa kaɗan zaku iya gano wanene.
Zuba mashi idanu Lion ya yi yana karewa dik wani motsinsa kallo, dik É—agowar da zai yi sai sun haÉ—a ido, hakan yasa guru ya ce. "Kallon fa?".
Hararansa Lion ya yi ba tare da ya yi magana ba....... "Zan je Nigeria gobe watakila". Guru ya sake faÉ—e idanunsa a kan Lion....... Wani irin mugun kallo Lion ya dallah mashi kafin ya amsa da. "Babu in da zaka je!".
Karin haske, guru mahaifinsa ɗan Nigeria ne cikakke, ɗan Nigeria ɗin ma ɗan arewa, arewan ma Hausa Fulani ne babansa, mahaifiyarsa ce kuma ƴar wata ƙabila can na je na zaƙulo maku wacce labari zai zo ku ji tarihinta, dan bakaramin power suke da shi ba a wannan littafi, kun san ba zan taɓa yin tuya in manta albasa ba, ba yadda za'ayi ace Nigeria bata da power kaso 60 zuwa 80 cikin ɗari a littafin nan. Karin wani haske ZAKUNA BIYAR littafi ne da ya shafi duniya ba Nigeria kawai ba! Dan haka ZAKUNA BIYAR da ake ta nema sun kasance ne daga yankuna daban-daban suka haɗu dan gyara duniya!.
Akwai jinin Nigeria tamu ta gargajiya, sai na leÆ™a korea na É—auko maku mutum guda, na sake rugawa da gudu na tafi cikin Æ™uraishawa watau arabs na sake É—auko maku É—aya, sai cikin European suma na É—auko maku É—aya, na last É—in kuma jinin Avaris ne. So kada ku damu da lallai sai kun zaÆ™ulo FIVE LIONS kun haÉ—asu sun cika biyar É—in ciff, kada ku damu a hankali zasu haÉ—a kansu su kuma bayyana maku kansu, dan haka kada ku sanyawa kwakwalwarku pressure, na hutassheku! Dan naga wasu sun damu suna son sanin ZAKUNA BIYAR to ku kwantar da hankulanku.........🙌ðŸ»
Da sabon salon ZAKUNA BIYAR yake tafe, haƙiƙa ZAKUNAN ne guda BIYAR, amma daga yankuna daban-daban na duniya na zaƙulo maku su, ku more karatu, sai ma mun natsa cikin STEP 2, zaku ci karo da surprise!.
Vir ne ya amsa da. "Nigeria kuma ana zaune ƙalau?"....... Guru dake faman shiga wajen closet ɗinsu ne amsa da. "I miss mai Grandpa"....... Aryan ne ya ce. "Babu in da zaka je"...... Hararan Aryan ya yi kafin ya shige cikin wajen cleset ɗin nasu.
Aryan ne ya ce. "Miss you more bro". Ya faɗa yana kallon Vir. Ɗan sipping americanonsa Vir ya yi kafin ya amsa da. "Today remain 53 days in dawo ai"...... Lion ne ya katsesu da cewa. "Muna da aiki a gabanmu, let's meet in our room". Ya kai karshe tare da ɗaukar laptop ɗin, ya sauƙo ƙasan bed ɗin, Aryan ne ya rufa mashi baya kafin hero ya biyo bayansu.
Kai tsaye É—akin aikinsu suka nufa, a saman table kusa da Computers É—insu Lion ya ajiye laptop É—in, ya saita yadda Vir zai ga aikins da kyau, sannan suka shiga aiki game da fara tattaunawa.
Aryan ne ya fara buɗe saƙon Lion kan Avaris, dogon note ya tura masu a laptop ɗinsu kan yanayin rashin tsaron dake arewacin Avaris da ya jima yana haɗa bayanai da hujjoji a kansu.
Duba saƙon Aryan ya fara yi, a daidai lokacin guru ya shigo, ya gama shirinsa cikin pj's milk color, gaban nasa computer ya zauna tare da kunnata.
Likes comments and share fisabilillah.
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸
QUEEN OF SURPRISE âœï¸ðŸ”¥
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
For more information 08161390581 Whatsapp me only.
STEP 1🔥
2025-12-12.🔥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
E_____________ 48
Duba saƙon Aryan ya fara yi, a daidai lokacin guru ya shigo, ya gama shirinsa cikin pj's milk color, gaban nasa computer ya zauna tare da kunnata. Nashi saƙon ya fara dubawa, sai da suka gama suka ɗago kai a kan Vir dake pressing wayansa, ya ɗauke hankalinsa daga kansu, Aryan ne ya ce. "Bro wannan ɓangaren aikinka ne, ya za'ayi hakan ta kasance? Dik wani fitina kenan daga WS ya fito? Su ne ke shirya komai?".
Ɗago fararen idanunsa Vir ya yi, irin kallon ƙasan nan yai masu kafin ya ajiye wayansa a gefen pool da kafafunsa ke ciki, yana da sanyin murya sosai, daga yadda yake magana zaku san mutumun ne dake da natsuwa sosai, baya son hayaniya kamar dai IRON FIST ɗin.
"Kwarai, sune matsalar duniya bakiɗaya, in har muna son gyara, to dole mu fara tarwatsasu, dik wani ta'addanci da kake gani a Avaris ɗaukar nauyinsa ake yi, ka manta karfin gwamnati ne?"...... Kai Aryan ya girgiza alamar a'a. Cigaba Vir ya yi da cewa. "A irin karfi da gwamnati ke da shi ta'addanci bai isa ya yi 24 hours a ƙasa basu tarwatsa shi ba, musamman ƙasa irin Avaris, kasar dake da komai, dik wani abin da ake nema suna da shi, ban taɓa ganin ƙasar da ALLAH yake sonsu irin wannan ƙasa ba, har mamaki abin yake bani wani lokaci". One after the other words ɗinsa yake fita cikin natsuwa kamar Lion ne yake magana.
Guru ne ya amsa da. "Gaskiya ALLAH yana sonsu fiye da yadda ake tinani, ba dan haka ba shirin da aka yi a kansu wlh da basu yi saura a duniya ba, amma dik abin da aka shirya masu sai ALLAH ya basu kofar kaucewa, kaÉ—an ne yake samunsu"..... Aryan ya tari numfashinsa da cewa. "Kuma a haka basa godewa ALLAH ba, kullum suna cikin complain, da sun san abubuwan da ake shirya masu wlh da sun tabbata suna godewa ALLAH".
Guru ya cigaba da cewa. "Suna da man fetur wanda shi ne yafi sanuwa a duniya matsayin karfin tattalin arzikinsu wanda kuma a zahiri ba shi bane! An ɓoyewa duniya da ƴan ƙasan ainahin tattalin arzikinsu, an barsu da tinanin cewa fetur ita ce abin da suke da shi mafi karfi a cikin arzikin da suke da shi, dik bama wannan ba, WS ta fara ƙoƙarin rushe amfanin fetur a duniya, sun fito da wani tsarabe-tsarabe wai fetur na fidda hayaki wanda zai iya lalata sararin samaniya, wanda kuma ba dan al'umma suke wannan ba, so kawai suke su gyara yanayin sararin samaniyar ne saboda waɗan nan jiragensu da suke son yin gwanjonsu wa duniya, watau jiragen da basa amfani da mai, (wanda na faɗa maku a baya) shi ne suka fito da ƙage wa fetur, suna son dakatar da amfani da shi, kunga a nan ma Avaris zata shiga wahala, saboda sun fi kowa dogara da fetur a duniya, abubuwan hawansu, komai da fetur suke amfani da shi".... Ya ɗan nisa tare da cigaba da cewa.
"Amma da yake ALLAH yana son mutanen Avaris me yafaru?".... Aryan ne ya ce. "To ai an ɓoyewa ƴan kasan abin da yafaru"........ Nisawa ya yi tare da cewa. "Ana tsaka da wannan rikici na ƙoƙarin kashe fetur a duniya sai ALLAH ya baiwa Avaris arzikin aluminum da ake haɗa battery na motocin da suke ikirarin za'a koma amfani da su, a wannan gaɓa ma sun so Avaris ta ci wahala, amma sai ALLAH ya basu wannan arziki wanda ƙasashe ɗaiɗaiku ne suke da wannan arziki a duniya, sai me ya biyo baya?"........... Lion ya amsa da. "Sai suka kwantar da maganar hana amfani da fetur, suka kuma shiga Avaris dan kwasan wancan arziki ba tare da ƴan ƙasa sun sani ba".
Aryan ya ce. "Hmmmmm Arewacin Avaris tana da manyan ma'adinan ƙasa sama da 30, wanda suka haɗa da, gold shi ya fi yawa ma, amma mutanen Avaris basu sani ba, jahohi 6 suke da gold a Avaris, amma mutane basu sani ba, kuma gold bana wasa ba, yau sama da shekaru 15 suna ɗeban gold ɗin su fitar da shi waje, amma har yanzu bata ƙare ba, sun fitar da kuɗin ƙasan kawai sun kai wata banki a duniya sun ɓoye, su basu taimaki ƴan ƙasa ba, su basu isa su cinye kuɗin ba dikka ba....."
Vir ya ce. "Bakin zalunci ne kawai, aikin mu zai bi ta kan wannan banki da suke ɓoye kuɗi a ciki ɗin ma ai, one day one time su jira diran IRON FIST a kansu! Dik sai sun ɗanɗani azaba irin wanda suke ganawa mutanen Avaris, ba zamu ragawa ko mutum guda ba!!". Cikin kunar rai yai maganar, kaman Lion yake, akwai zafin zuciya da saurin hawa, yanzu haka shi da Lion da Aryan ji suke tamkar su gansu a gaban WS, da wani irin azaban da zasu yi masu sai sun san lallai hannun IRON FIST suke!