Sashe 157
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abba na kallon face ɗinta ya ce. "Jikata kina magana da yayanki Vash kuwa?"........ Ɗan turo baki ta yi. "Ni Abba Yah Vash yanzu ya daina sona, baya kulani, tin da ya zama soja ya zama masifaffe, lokacin da ya zo har marina ya kusa yi, ni yanzu bani ma da numbersa, bamu taɓa waya ba tin da ya tafi". Ta kai karshe tamkar zata yi kuka.
Hannunta Faryan ya matsa ya riko. "Zo mu je ɗaki, kyale Vash ɗin nan, zo mu je mu buga game"....... Da sauri ta bar jikin Abba, ta bi Faryan suka haura sama. Ammie dake binsu da kallo ne ta ce. "Faryan ya shaƙu da Rimsha sosai". ... Kai Abba ya jinjina alamar haka ne, amma bai yi magana ba.
Wucewa sama Harleen ya yi yana tinanin irin salon Aunty Luna, ta fa buga ƙararrawar zuciyansa sosai.... Abba da Ammie suka cigaba da tsara yadda komai zai tafi a wannan biki na jibi da za'a yi.
--------------------------
Slowly ya waro idanunsa a kan kyakkyawan face ɗinta da har yanzu hawaye yake ɗan gangarowa, ta kurawa face ɗinsa idanu. Ajiyar zuciya ya sauke, sai da ya ɗan yi gyaran murya kafin ya ce. "Cherry baki jin magana, baki ji sam-sam"...…... Ɗan turo baki ta yi. "To daddy ai na ce ba zan sake ba".
Wani irin kallo ya dallah mata kafin ya ɗan yunkura ya zauna da kyau. "Kullum sai kin ce ba zaki sake ba, kuma ki sake, ke baki gajiya da bada hakuri ne? Kin san cewa ke kaɗai kika taɓa baiwa Champion na Iron Fist hakuri ya hakura ko? Bamu son kalmar sorry". In a cool way ya faɗa.
"Daddy waye champion kuma?". Tana shessheƙa kaɗan ta faɗa...... A maimakon ya bata amsa sai ya kawar da zancen da cewa. "Kada ki sake ce mun daddy daga yau"..... Ɗan waro idanunta a kansa ta yi, sai kuma ta ce. "To daddy wani suna kake son in kiraka?".
Kallon gefen ido ya dallah mata da waɗan nan idanun nasa irin na Abba. "Da wani suna kika kirani a lokacin da kika shirya yaudarata?"........ "Kai daddy, kai daddy, ni na yaudareka kuma?". A shagwaɓe ta faɗa. Shiru bai amsa mata ba, yana dai kallonta.
"Daddy ka yi magana"........ "Awwww kin manta sunan kenan ko? Dama yaudara ce abin?". Kai ta girgiza alamar a'a, sai kuma ta ce. "My gentle chaos". Ta faÉ—a tare da ware tafukanta ta rufe fuska tana murmushi. Zuba mata idanu ya yi, yana kallon yadda wai sihirtaccen kyau yake bayyana a face É—inta.
Slowly ta zame hannunta daga kan fuskar tata, waro idanu ta yi da nufin ta sake yin magana, unexpected ta gansa dab da face ɗinta, ya matsota sosai. Ɗan razana ta yi, zata ja baya ya ɗaura hannunsa ɗaya a saman waist ɗinta ta baya, ya jawota dab da shi sosai ta yadda suke shaƙar numfashin juna, idanunsa a kan kirjinta, slowly ya ɗago da idanun, ya yi sama izuwa kan dogon wuyanta kafin ya mayar da kallonsa a kan fuskarta.
Ta zazzaro idanunta a kansa sosai. "My gentle chaos, this name melted my heart, kin iya zaɓan suna my cherry". Yadda ya yi maganar a kurkusa da ita ya ALLAH, sai da zuciyarta ta yi wani sabon spark na kaunansa.......... Kyakkyawan murmushi ta saki tare da sanya tafin hannunta ɗaya, ta shafi kyakkyawan soft cheek ɗinsa, ta sanya ɗan yatsarta a dimple ɗinsa kafin ta ce. "Daddy k.......". Yatsar da ya ɗaura mata a saman soft lips ɗinta ne yasa ta haɗiye sauran maganar.
Gabaɗaya sai ya ji yana buƙatar jin wannan soft lips ɗin a cikin nasa, taɓawar da ya yin nan ya jefasa cikin tsananin buƙatar kiss. Da sauri ya janye hannunsa baya, ya ɗan yi ƙasa da eyes ɗinsa sai kan kirjinta. "Don't call me daddy again". Da kyar ya iya faɗa saboda wani irin yanayin da yake jinsa a ciki.
"Sorry my gentle chaos, mantawa nike yi, kuma kaga na saba kiranka daddy ne shiyasa"........ Ɗan janye jikinsa baya ya yi daga dab ita, still idanunsa a kan kirjinta, a ransa yana cewa kullum sai ƙara girma take yi, yakamata ace a matsayin matarsa take ƙara wannan girma, ya koma saman sofa ya zauna.
Ta gano yana kallon kirjinta, sai ta ce. "My gentle chaos, kaga yanzu kirjina yakara girma sosai ko? Har ya kusa kai na Rimsha, dama a school suna ta cewa bani da breast lokacin, yanzu ga shi na yi manyan breast nima, rigima zan dinga yi masu, dama a lokacin da muke school na Golden Root Rimsha sai ta dinga É—aura belt a wajen cikinta dan breast É—inta su fito sosai, nima yanzu rigimar zan dinga yi ina É—aurawa"........ ÆŠauke kallonsa daga kanta ya yi, shi fa yanzu ya daina mamakinta, dan ta rigada ta goge mashi hadda, yarinya babu abin da bata sani ba, uhm.
"Waye ya ce maki ana rigima da breast?". Ya faɗa ba tare da ya sake kallonta ba. "Ana yi mana daddy, ai breast shi ne mace, kaga da breast da hips sune diri, idan mace tana da shi maza za su sota, dole nima in gyara nawa, in ɗaura belt su fito sosai dan in ja hankalin maza........". Gagara ƙarisa maganar ta yi sakamakon wani irin kallo da ya wurga mata cikin zafa.
Blinking eyes É—inta ta shiga yi tana ja da baya. Da farko ya so É—aukar zafi, amma ya fahimci yanzu ba É—aukan zafi yakamata ya yi ba, already wannan karatu ya shiga kanta, so ba yadda za'ayi ya goge mata, zafa ko duka ba zai canza komai ba, kawai ya gwada mata illar hakan shi ne mafita, ya ci sa'a ma ai da bata zuwa ta yi gaban kanta, take faÉ—a mashi komai, kunga ya samu hanyar gyara. Nisawa ya É—an yi kafin ya ce.
"Kina son jan hankali maza?". Da kyar ya furta maganar saboda kishi, kun san larabawa da shegen kishi...... Kai ta gyaÉ—a mashi alamar..... "Me zaki yi da mazan idan kika ja hankalinsu?".... Shiru ta É—an yi, can kuma kai tsaye ta ce. "Sex mana daddy"....... Hasbunallahu waniimal wakil ya furta a cikin ransa sama da sau 30, shi dai boarding bata tsinana mashi komai ba face bakinciki.
A cikin ransa ya ce zaki ga yadda ake sex, sai nasa kin tsani even jin wannan suna, ALLAH ya kaimu ranar da zaki zama tawa, daga ranar ko a kusa dake aka kira sunan sex sai kin firgita, ƴar ƙaniya, bata ma san ya ake ji ba, ita dai kawai an kwaɗaita mata abin, burinta kawai ta yi ta ji ya yake.
Ganin ya tsareta da idanu ne yasa ta ce. "My gentle chaos kai ma kana son sex ko?"........... Nisawa ya yi tare da É—auke kallonsa daga kanta. Girgiza mata kai ya yi alamar a'a, sai kuma ya juyo zai yi mata magana kenan muryanta ta katse shi da cewa. "Amma kuma shi ne kake kallon breast É—ina? Me kake kallo a wajen idan har ba feeling.........".
Gagara ƙarisawa ta yi saboda yunkurawa da ya yi zai kai mata damƙa a wuya, ai a miliyan ta ƙarisa hayewa saman bed ɗin da baya-baya. Cikin zafa ya miƙe, ya yi ƙoƙarin danne kansa ya bita a hankali amma ta turashi bango. Baya ta fara yi tana son sauƙa gadon ta other side ɗin.
Ai cikin zafa ya haye bed ɗin, danƙo kafafunta ya yi, ya jawota gabansa, in a harsh way ya ce. "A yaushe na faɗa maki ina son sex? Kuma a yaushe kika ga in kallon kirjinki?". Babu wasa a tattare da shi yai magana, yana kallon cikin idanunta dake tsaitsaye na rashin jin magana.
Kukan shagwaɓa mai narka mashi zuciya ta saka mashi, muryanta na rawa ta ce. "Sorry my gentle chaos, ba zan sake ba"........ Wuyanta ya damƙo, cikin fushi ya ce. "Wai ya zan yi dake ne Seraphina?"........ Aikuwa da buɗar bakinta sai cewa ta yi. "Ka aureni kawai".
Rintse idanunsa ya yi, koma menene laifin kansa yake gani, bai taɓa ganin laifinta ba. Slowly ya zame hannunsa daga wuyanta, in cool way ya ce. "Tabbas zan aureki, kuma tabbas zan canzaki, tabbas zan goge maki abubuwan dake kanki". Ya faɗa yana ja baya daga kusa da ita.
"Daddy yaushe zaka aureni ɗin?". Ta faɗa tana riƙo hannunsa da ya cire daga wuyanta. Shi kam yanzu tausayi take bashi, da mahaifiyarta na raye dik wannan ba zai faru ba, rashin uwa babba ciwo ne........ Tsayar da kallonsa a kanta ya yi. "Very soon zaki zama ta daddy, amma ki mun alƙawarin wasu abubuwa".
Jinjina kai ta yi. "To daddy na yi"..... "Ki mun alƙawarin ba zaki taɓa kwatanta waɗan can abubuwan da na lissafamaki a baya na cikin littafin nan ba? Zaki tsare mutuncinki ki kama kanki"..... Da sauri ta ce. "Daddy ba zan taɓa yi ba".
Jinjina kai ya yi. "To yanzu faÉ—a mun meyasa kika ce zaki yi dressing É—in da zai jan hankalin maza a kanki?"..... Tana É—an turo baki, ta É—an matsa hannunsa wanda yasa ya ji hakan har tsakiyar kansa..... "Ni daddy Rimsha ce fa ta ce yakamata mu yi samari Æ´an gayu, wai mu yi dressing É—in da zai ja hankalin maza a kanmu dan su yi rububinmu".
Dama tin da ta yi wancan maganar ya zargi Rimsha ce sila, ashe kuwa haka ne, ɗan ciza laɓɓa ya yi tare da cewa. "Babu ruwanki da maza, your gentle chaos ba ya isheki ba?"........ Da sauri ta gyaɗa mashi kai. Zame hannunsa daga rikon da tai mashi ya yi tare da riko natan, in a cool way ya ce. "Idan Rimsha ta sake ce maki ku ja hankalin maza ki ce ke matar aure ce, matar gently chaos ɗinta ne". Ya faɗa while a ƙasan zuciyansa yana tina ita ma Rimshar ai aurar da ita zai yi nan da kwanaki, zata gane kurenta ne, da kansa zai nemawa Vash excuse idan sun dawo daga wannan mission da suke a ciki, zai sanar da Azure komai.
FaÉ—owa jikinsa ta yi, ta rungumesa tana faÉ—in. "I love you more my gentle chaos"....... "Love you too my cherry bloom". Ya faÉ—a yana shafa hair É—inta izuwa bayanta, yana jin wani irin yanayi mai daÉ—i na ratsa shi.