Sashe 121
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali sister Maya ta nufi wajen da shi. Kwantar da shi ta yi, suka zazzauna a gefen gadajen masu kula da babys É—in, suna shirin fara yin magan kenan sai ga wata nurse ta shigo. Da ido suka bita, har katsa ta durkutsa ta gaishesu kafin ta faÉ—a masu ita ce wacce aka ce ta zo ta koya masu kula da babys for two days.
Fuska ba yabo ba fallasa suka tarbeta tare da bata wajen zama, daga nan ta hau yi masu bayani, suka kasa kunne suna saurara, sai murna suke yi sun samu yara. ME KUKE TINANIN ZAI FARU JAMA'A?.
A ɓangarensu 3D kuwa, wannan meeting room ɗin nasu suka shiga. A saman sofa suka zauna tare da kunna wannan makekiyar computer dake a gabansu, wasu lambobin Dr James ya shigar, take ya danna call.
3 times ya yi ringing sai duhu ya baibaye computer, after 3 seconds sai wasu mutane suka bayyana a gaban screen É—in. Fararen mutane ne tas, suna sanye da rawani irin yadda larabawa ke sanyawa, kuma suna sanye da thobe a jikinsu, while sun naÉ—e fuskokinsu da rawanin wanda yasa idanunsu kawai ake iya gani, idanun nasu farare tas da shi.
Mutane uku ne, kuma da alama manyan mutane ne sosai, dan tin daga kan yanayin shigarsu, yadda suke a natse, amma bayan su na zaka iya gano komai dake bayansu ba sai haske kamar kantarki.
Ɗan gyaran murya Dr James ya yi kafin ya ce. "Hope Mark ya iso ku?"..... Ɗaya na tsakiyan ne ya amsa da. "Ya iso mu, mun karɓi saƙo kuma muna godiya matuƙa, kuma zaku ga saƙonku yanzu". Jinjina kai Dr James ya yi. Da rufe bakinsu bai kai mintina biyu na sai computer ta yi ƙara. Yana zubawa alert ne ya shiga babban account ɗinsu na hospital ɗin wanda su dikka suke amfani da shi.
Kimani dala miliyan 200 ne ya shiga cikin account É—in. Hannu Dr James ya É—aga ya jinjina masu alamar komai ya tafi daidai. Kai suma suka jinjina kafin na gefe ya ce. "A gaskiya waÉ—an nan kaya suna mana kaÉ—an, bamu ki kowani shekara mu dinga samun jarirai 500 ba, ku kara kokartawa". Cikin harshen turanci suke magana.
Kai kawai Dr James ya jinjina masu alamar ya ji, daga haka suka yanke kiran. Suna yankewa sai ga wata kira ta shigo. ÆŠaukar kiran ya yi, wasu mutane ne suma su biyu zaune a saman kujera, amma suma baka iya ganin background É—insu, suma dai fuskokinsu a rufe yadda zasu san ba aikin ALLAH suke yi ba.
Dr Kamal ne ya ce. "Meke da akwai?"...... ÆŠaya daga cikin mutanen ne ya amsa da. "Kaya muke so kimanin 300 a wannan shekara"..... "Zan iya". Shi ne abin da Dr James ya faÉ—a kawai kafin yasa hannu ya katse kiran nasu, sannan ya shigar da sunansu a list na masu son jarirai shekaran nan...... Ya rab, wai rai ne ake cikinsa yadda kuka san ana cinikin kayan sawa? Tambaya wai me ake yi da jariran ne? Uhm zan warware komai In Sha ALLAH.
Yana katse kiran ya zauna tare da cewa Dr Kamal. "Yakamata ace izuwa yanzu dik shekara muna kyankyasan 1000, 150 zuwa 200 ya yi kaɗan, mu kanmu a nan muna da buƙatar guda 300 a kowani shekara, amma ka duba guda 55 kawai muka barwa kanmu, abin ya yi kaɗan".
Jinjina kai Dr Kamal ya yi game da cewa. "Haka ne, matsalar mahaifar ce, yakamata mu kara mayar da himma, idan ta kama mu kara masu kuɗi mu koma saya 100 million dan mu samu sosai, yanzu mahaifareda muke da shi a ƙasa dik bai wuci 200 ba fa"...... Shiru Dr James ya yi, nazari ya fara yi kan yadda zasu bi ko ta halin ƙaƙa su samo mahaifa, ya ci alwashin kyankyashe jarirai 1000 a wannan shekara mai zuwa..
ALLAH sarki ƴan matan da ake cirewa kwai sun shiga uku, yanzu za'a haka takurawa eggs ɗinsu, zasu sake matsawa jikinsu da magunguna dan su dinga sakar masu kyau sasai, imagine ƴan mata guda 50 ne zasu bada eggs guda 1000, ya ALLAH waɗan nan yara sun shiga uku, wannan azzalumin Dr James ɗin yanzu zai yi ta danƙara masu allurai da magunguna, dole kowani wata jikinsu ya bada kwai sama da guda 10 zuwa 20, innalillahi wa inna ilaihir rajiun.
Wlh da wannan shegiyar tiyatar da ake masu, a zura masu karfe a gaba a zuƙo kwayayyen ma ai kawai balai ne, bare magungunan da ake ɗirka masu, wannan tiyata ta fi komai wahalar da su, imagine karfe a gabanka, a zura har cikin cikinka, har wajen mahaifarka, a zuƙo ruwan eggs ɗinka, kai ya ALLAH ka tsaremu, ALLAH dik yadda zamani zata juya ALLAH ka taimaka mana ka barmu da imaninmu, kasa mu fi karfin suƙatanmu.
Dr Kamal ne ya ce. "Bari ma in kira waɗan da muka bawa contracts na nemo mahaifar mu ji, shin guda nawa aka samo?"...... Jinjina kai kawai Dr James ya yi, tare da jingina da jikin sofar ya shiga tsara irin yadda zai takurawa jikin ƴan matan nan su bashi eggs guda 1000 a ƙasa da watanni biyu, innallilahi wa inna ilaihir rajiun.
Jama'a zaku yi mamaki idan na ce maku wannan computer da ake hada-hada da shi, ake saye da sayarwa daga ƙasashe da dama ta cikinsa, zaku yi mamaki idan na ce maku lallai mallakin daddyn Lion ne, da wannan computer ake iya buɗe dik wasu mataƙan tsaron hospital ɗin nan, da wannan computer ake juya dik wasu abubuwa, komai a kanta yake, dik wasu bayanai da abokan cinikayya, dik wata ɓarn da komai, tana da mahaukatan matakan tsaro wan daddynsu Lion da kansa ya sanya mata, baka isa bibiyar na'urar ba, kuma baka isa iya buɗeta ba, da karfin tsiya suka kwaceta daga hannunsa bayan sun sacesa, suka ɗauko har da Computer!.
Shi ma Dr Kamal bayan ya gama kiran dik waɗan da suka baiwa contracts kan samo mahaifar mata, ya ji guda nawa aka samu, sai ya sanar da su yanzu ba 80 million zasu saya mahaifar ba, sun ƙara ya zama 100, a nemo masu kawai, yana gama basu bayani shi ma ya jingina da jinin sofa ya hau tunanin yadda zai angwance da Maya.
A can Avaris kuwa dik ya haukata likitoci suna ta faman sace mahaifar bayin ALLAHN da basu ji ba basu gani ba, sun ji karin kuÉ—i, gari ya fara rikiciwa, kowacce mace ta zo asibiti ace mahaifarta ya lalace sai cirewa, wasu masu ciki ace ba zasu iya haihuwa da kansu ba sai aiki, daga yi masu aiki a sace mahaifa.
Yanzu ta kowani asibiti a faÉ—in Avaris halin da ake ciki kenan, magana har ta fara yawa, dan har IRON FIST sun fara jin kishin-kishin É—in maganar, amma da yake akwai wani babban aiki a gabansu sai basu mayar da hankali a kan wancan batu sosai ba.
CRYSTAL PALACE.🔥
Lokacin da Aryan ya koma sai ya isko Lion cikin wata shiga ta alfarma, wani irin tsadaddun tail coat fari tas yasa mai kwalliyar zubin na sarauta, tin daga kan cover shoe dake kafarsa zaku san waje na musamman zai je. Ya cire bandejin dake forehead É—insa, amma bai cire na hannunsa ba, saboda ya fi jin ciwo a hannun nasa, na kai kaÉ—an ne.
Sai tashin fitinannen kamshi yake yi. Cikin zolaya Aryan ya ce. "Yau mai girma granny zata yi babban bako kenan?"........ Guru dake zaune yana dannar waya ne ya amsa da. "Zaka bisa ne?"....... Da sauri Aryan ya girgiza kai yana faÉ—in. "Tab! Zuwa RING OF POWER ai sai shi É—in! Mutanen da in sun gammu tamkar su zare mana ranmu, dan dai kawai ba yadda suka iya damu ne". Ya kai karshe tare da wucewa ciki, saboda ya tina baya, da alamar sosuwar rai a kan fuskansa.
Guru ne ya ce. "Let me see him"..... Lion dai bai ce komai ba, ya ɗauki wayansa ya fito waje. Kai tsaye sama ya haye, sai wajen sauƙar private jet ɗinsu, sai tashin kamshi yake yi, yau fuskansa ta banbanta da kowacce rana, yana ɗaure tamau tamkar hadari, idanunsa sun nuna alamar yau babu mutunci.
Jiga-jigan guards 8 ne a saman wajen su ke kewaye da jet ɗin, dikkansu cikin bakaken suit masu balain tsada, babu alamar wasa a kan fuskan kowannensu. A tsakiyar wajen ya tsaya, sai kuma ya juyo baya. Yana juyowa guru da Aryan suka zo suka yi hugging ɗinsa, rungumesu shi ma ya yi, still bai yi magana ba, babu ma alamar zai motsa kyawawan laɓɓan nasa.
Sun ɗauki 5 mins a haka kafin ya sakesu ya nufi cikin jet ɗin nasu. Cikin zafin jini guards ɗin suka take mashi baya izuwa cikin jirgin, sai da ya shiga ya zauna sannan guards biyar suka shiga tare da shi. Kansa a ƙasa yana kallon wayarsa, amma a zahiri su Aryan yake kallo, yana mugun son mutane biyun nan, a duniya a yanzu dai wlh daga Leo ɗinsa sai su yake so, kai baya ma iya banbanta su ya fi so ko Leo.
Idan baku manta ba a farkon littafin nan na faÉ—a maku Leo yana da kaka, amma kakan nasu basa tare da su? To suna da kakanni mace da namiji, amma da mutum É—aya suke magana, basa yi wa É—ayan magana, hasalima basa zuwa in da É—ayan yake saboda laifin babansu da ya shafesu. Amma mu bi Lion zaku gani!.
jirginsu na ɗagawa basu dira a koina ba sai a birnin ELDORIA cinin ƙasar AVARIS. Ya ilahi, kunga wani irin mahaukacin cikar da international airport na ƙasar ta yi da dubban jama'a da motoci kuwa? Ƴan jaridu ta ko'ina, jama'a manya-manyan a ƙasar dik sun ziyarci wannan airport ɗin, Prime Minister na Avaris da kansa ya dira a wannan Airport ɗin domin tarbar Lion da ya zo masu a matsayin Prince ɗinsa.
Jerin comboi na motoci dankara-dankara kawai sai da aka jera motoci guda hamsin ciff waÉ—an da suka zo É—aukarsa, sojoji, Æ´an sanda, da dik wasu kaki sai da suka dira a wannan airport É—in, jiniya tamkar filin yaki zasu tafi, motocin sojoji 10 ciff suka zo dan takewa motocinsa baya.