← Book details Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 113 OF 227

Sashe 113

Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aryan yana fita wajen Lion ya nufa, a cikin ransa yana tinanin yadda ya barota tana hawaye, wai daddy ka aureni, this word sweet him more ooooo, a cikin ransa ya ce soon zaki ga aure kam, ba sai kin yi sauri ba, auren sirri ma zamu yi, babu wanda zai sani sai Ammie na da guru, watau yasan Ammie tana son abin da yake so, dan haka zata goya mashi baya, kuma yana da yaƙinin guru zai goya mashi baya, zasu munafurci Lion kenan, yana da gaskiya dan yasan ko mutuwa yake yi idan Lion ya ji ba zai aminta ba, sai dai ma ya rabasu, dan haka a sirrance za'ayi komai. Ni kam na ce akwai kuwa kura in dai haka ne, muje dai zuwa, za'a munafurci Lion, sannan a munafurci Abba da ya haramta auren soyayya, lallai akwai case, jama'a wai kuna hango cakwakiyar da nike hangowa a gaba kuwa? Wani dirama ma ai sai mun shiga book 2, sai mun natsa cikin labarin, oooooo, kai ni kaɗai nasan me ƙwaƙwalwata ta shirya maku jama'ar arziki!.

Yana shigowa main parlo ya isko guru bawan ALLAH rike da waya yana magana ƙasa-ƙasa kamar yana magana da mace. Harara Aryan ya dallah mashi kafin ya ce. "Are you okey?"....... Hararansa gurun ma ya yi kafin ya zare wayar daga kunnensa, ya katse kiran tare da cewa. "Mr president ne, magana yake son yi da Lion, Lion ɗin kuma yana barci".

"Har yanzu bai tashi ba? Ni fa wani lokaci zuciyar Lion tana rikitani tana kuma É—aga mun hankali, ko da yake gado ba karambani ba". Ya kai karshe tare da nufar hanyar room da Lion yake ciki.

Sign guru yai mashi da baki da ta fita da ɗan karamin sauti wanda ya sanya shi juyowa, cikin zolaya ya ce. "Ina ka fito ne haka?"........ Harara ya dalla mashi kafin ya amsa da. "In da ka aikeni". Da sauri guru ya ce. "Ni ban aikeka in da zaka je ka dawo mun a harkitse komai a miƙe ba".

Da sauri shi ma ya ce. "Ban gane ba?"..... Da ido guru ya nuna mashi gaban wandonsa dake miƙe sosai, cike da zolaya ya ce. "Menene wannan a wandonka yake tsaye haka?"...... Ɗan rintse idanu ya yi irin oh s*** ɗin nan, da wayarsa ya saita guru ya harbesa yana faɗin. "Baka da aiki sai sa ido! Ina ruwanka dani?".

Tsalle guru ya daka ya caɓe wayar tare da faɗawa saman sofa, ya ɗago ido suna kallon juna, gera guda ya ɗaga mashi kafin ya ce. "Arya Seraphina zata haukataka wani lokaci, wlh ka yi a hankali kafin Zayra'an ya damkeku, da kai da ita dik ba zaku ji ta daɗi ba".

Zazzaro ido Aryan ya yi, cike da mamaki ya ce. "Ya aka yi kasani?"...... Kashe mashi ido ɗaya guru ya yi kafin ya amsa da. "Soyayyar IRON FIST a jini take ba a iya baki ba, ai idan har ɗayanmu bai san me ɗan uwansa yake ciki ba bamu cika masu kaunar juna ba, ka kwana da sanin cewa Lion yasan kana zuwa wajenta a koyaushe, but he didn't know you fell in love with her, ka dai kara taƙa tsantsan".

Shiru Aryan ya É—an yi yana tinanin yadda suke tsananin kaunar juna, a cikin ransa ya ce. "Ya ALLAH kada ka jarabcemu da rasa É—ayanmu a kusan nan, dan ba zamu iya É—auka ba".

Ganin ya yi shiru ne yasa guru cewa. "Ka daina shigo mana gida wando a tsaye, ka tabbatar ka kwantar da komai da ka tayar a in da ka tada shi É—in kafin ka dawo ka ji ai?". Yana É—aure fuska ya faÉ—a........ Zuba mashi ido Aryan ya yi, ai ya shiga uku tin da guru ya gano shi, ya dinga tsokanarsa kenan.

"Aryan ka bani kunya, under 13 years ce kake wa irin wannan birkicewa, Seraphina fa yanzu 12 years 7 months take da, bata cika 13 years É—in bama ai, ka zubarwa da IRON FIST mutunci a gaban Æ´armu". Yana kara É—aure fuska ya faÉ—a.

Nisawa Aryan ya yi kafin ya ce. "Ba laifina bane, ta haɗu ne, ta zarce under 13, idan ka ganta zaka zaci she's 15 or 16"........ Gera guda guru ya ɗaga, cike da shakiyanci da iskanci ya ce. "ALLAH koh? Ka ce shiyasa komai yake miƙewa mana, to fatan dai baka zubar da mutuncinka na matsayin uba kana taɓa mana yarinya ba? Ka bari sai ka zo ka durkusa a gabana matsayina na mahaifinta, ka rokeni na baka ita an ɗaura, idan ka kuskura na kamaka kana taɓa mun ita to na haramta maka ita, dan na ji ka wani fara cewa kamar ƴar 16 years take, watau akwai komai kenan ko? Nasan halinka da shegiyar feeling, nasan zaka aikata matse mun ƴah! To wlh ka kiyayeni, zan ɓata maka......". Ai bai iya ƙarisawa ba ya miƙe da gudun gaske ya yi sama saboda nufosa da Aryan ya yi.

Da gudun gaske Aryan ɗin ya rufa mashi baya yana faɗin. "Ka tsaya in gwada maka dani da kai waye ne uban nata na gaske, bari in fara daka uban nata, ka bari in kamaka zaka cika bakin cewa ka haramta mun ita ne!". .......Guru na gudu yana faɗin. "Idan kana sonta sai ka zo ka durkusa a ƙasa a gabana ka girmamani, na shafa kanka na sanya maka albarka kafin in baka aurenta, in baka yi biyayya ba na haramta maka ita matsayina na original ubanta ba kai fake da kake fakewa da sunan daddy kana kalle mana yarinya ba".

"Tsayawa zaka yi ka fuskanceni gaba da gaba sai ka faÉ—a ba wai kana gudu ba". Arya ya faÉ—a.

Da gudu guru ya fito babban filin sauƙar jirginsu dake sama. A tsakiyar wajen ya tsaya tare da rike waist ɗinsa yana faɗin. "Kai dai baka cika uba na gari ba, zo nan ka faɗa mun ma me ka je ka yi mata da yasa wannan abar ta miƙe haka?". ....... Da gudu Aryan da ya hauro yanzu ya nufesa yana faɗin. "Wait let me show you abin da na yi mata abar ta miƙe".

Ai guru yana ganin ya kusa iso shi ya watsa da gudu ya nufi bayan wata haɗaɗɗiyar jet ɗinsu dake pake a sama, jama'a jet ɗin nan ya haɗu, karshen haɗuwa, sai kyalli jirgin yake yi tamkar ba'a taɓa hawa ba.

Da gudu Aryan ya bisa suka fara kewaye jet É—in yana faÉ—in ya tsaya ya fuskancesa ya maimaita abin da ya faÉ—a. Suna tsaka da wannan gudu aka kira number Aryan, in baku manta ba wayar a hannun guru take. Picking ya yi yana cigaba da gudu.

Yana gani anyi saving number da my cherry bloom amma ya ɗauka dan neman magana, saboda yasan Seraphina ce. Aikuwa yana ɗauka ta sanya mashi kukan shagwaɓa tana faɗin. "Daddy ka zo knife ya yankeni a hannu jinina nata zuba". Ga shi ya sanya wayar a H-Free.

So Aryan ya ji, ai cikin zafa ya yi taku biyu ya iso shi, kwace wayar ya yi, yana sauke haki a hankali ya ce..... "Meyahaɗaki da wuƙa har zai yankeki?". A ruɗe ya yi maganar. Tana kuka ta ce. "Zan yanka beef ne in ci sai ya yankeni".

Yana hararar guru ya fara faÉ—a a kan ina Madam da ba zata yanka mata ba, ina masu aikin gidan dikka?. Shiru bata amsa ba tana ta faman kuka. "I'm coming now". Ya faÉ—a tare da katse kiran, ya zura wayar a aljihu kafin ya damko gashin kan guru dake tsaye yana kallonsa. Jan gashin ya yi da karfi yana faÉ—in. "Maimaita abin da ka ce a kan matata! Ta haramta gareki ka ce?".

Da sauri guru ya ce. "A matsayina na ubanta na baka ita na ce". Ya san idan ba haka ya ce ba gashin kansa sai ta kusa tsinkewa saboda jan da Aryan zai mashi....... "Ka taimaki kanka". Aryan ya faɗa tare da sakesa. Da sauri ya juya ya bar wajen, yana jiyo muryan guru na tsokanansa amma bai tsaya ba ya sauƙo ƙasa har yana haɗawa da gudu dan ya koma benenta ya dubata, dik hankalinsa ya tashi.

------------------------ DOL🔥

Zama a ƙasan wata bishiya Arya ta yi, kawai sai ta tsinci kanta da yi wa Leo kuka, tana addu'ar su kuɓuta, tana jin tamkar ta tashi ta ɗauki bindigarta ta je ta kwatosu. Ita kuwa V kuka sosai take yi, ta lafe a jikin Angelina, har da shessheƙa.

A yayinda su kuwa su Leo an shigar dasu can cikin sansanin Æ´an ta'adda, an É—aÉ—É—auresu da igiya, sun kwana sun wuni ba abinci babu ruwan sha. A rana ta biyu da yamma wani mutum shirgege da shi bakinkirin ne ya fito daga cikin wata É—aki na tampol da aka yi, wani katon gaske da shi, ga shi bakinkirin mai zubin samudawa, jikinsa a murÉ—e sosai, yana wani hura hanci.

A gabansu Leo dake ɗaɗɗaure ya tsaya, yana wani buɗe hannaye, yai faɗi, da wata fasasshiyar muryansa kalar ta samudawa ya ce. "Ku saita camera, kua kawo mun wuƙar da bata ci sosai wanda sai na yi ta dirza wuyarsu kafin ta yanzu, ina son su ɗanɗani kalar azabata, ko mutuwa sai ta shaida da sun shigo yankina, sai ta shaida a yankina aka ɗauki ransu".

Take dik ƴan ta'addan dake wajen suka hau ihu suna ɗaga bindigu sama alamar jinjinawa a garesa, Leo da Noor ko a jikinsu, dik da sun kwana sun wuni basu ci abinci ba amma wlh basu jigata ba, bayansu na manne da na juna, suna bin ƴan ta'addan one by one da kallon walaƙanci da ƙasƙanci.

Wani ɗan ta'adda ne ya karisi wajen hannunsa rike da katuwar wuƙa, ya miƙawa ogan nasu, wani kuma daga can gefe ya saita camera dan ɗaukar yadda za'a yankasu a turawa duniya ta gani.
Chapter 113 · 0% Book details