Sashe 120
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dr James dake faman cike form da rubuta jariran da ake fita da su ne ya amsa da. "Taimakona ta yi ai"...... "Ban gane ba". Dr Kamal ya faÉ—a cike da mamaki a kan face É—insa...... ÆŠagowa Dr James ya yi, a kansa ya sauke idanu kafin ya amsa da. "Dama ina neman hanyar da zan wahalar da su Zinta ne ai, su saba da juriyar da kwarin zuciya, kasan bana son mutum mai rauni, kuma I love Zinta more, shiyasa nike son horata ta zama mai taurin zuciya".
(ALLAH yasa ka horata ta zama mai taurin zuciya ta fara cin ubanka! Jama'a ku ce Amin, shege tsinanne!)
Wani shu'umin murmushi Dr Kamal ya saki kafin ya ce. "Shiyasa kake fakewa da ka yarda da karyar Lazy kana soke masu aiki ko? Gaskiya mutumin baka da kyau fa"....... "A tinanin Lazy ita ta mum wayau ai, I will continue using her to achieve my goals, but one day one time".
Dr Kamal ya karisar mashi da. "The game will be over"........ Shiru ya É—an yi tare da mayar da hankali kan rubuce-rubucen da yake yi. Bayan ya kammala ya cire wasu fareren takarda guda biyu. A saman keyboard laptop dake gabansa ya É—aura su, sannan ya É—auki table phone É—insa, sister Lazy ya dannawa kira.
Bugu ɗaya ta ɗauka tana wani karya murya. "Jeki turo mun Maya da Zinta". Ya faɗa ba tare da jiran amsarta ba ya katse kiran. Takaici tamkar ta haɗiyi zuciya ta mutu, wani irin dogon tsaki ta ja tare da miƙewa tsaye. Fuuuu ta fita tana wani huci tamkar zata kama da wuta.
Kai tsaye SECTION C ta nufa, yau suka kammala aikin haÉ—a chemicals da aka rubuta masu a document É—in, dik sun gama haÉ—awa, a yau suka koma ainahin office É—insu sai ga sabon sammaci, ko hutawa bai bari sun yi ba.
Sai da Lazy ta zagesu fes kafin ta ce su wuce 3D na kiransu. Da sauri suka miƙe, dama kiran suke jira, sun kammala aiki suna jiran su ji result ɗinsu. Sai masifa sister Lazy ke zazzaga masu, amma basu wani damu ba. Suka bi bayanta, a office ɗinta ta tsaya tare da ce masu su wuce ciki.
Da sauri suka shige ciki suna dafe kirjinsu dake bugawa da karfi. Tin da suka shigo ta ƙasar ido Dr James ya fara satar kallonsu har suka iso in da yake, har ƙasa suka durkusa suka ɗaga masu gaisuwa.
Basu amsa ba, cike da bada umarni Dr James ya miƙo masu paper ɗin tare da cewa su yi sign. Jikinsu na rawa suka miƙe suka fara sign da pen ɗin da ya basu. Sai da suka yi sign ɗin suka gama sannan ya miƙe tare da ce masu su ɗauki paper ɗin su biyosa.
Ya faɗa tare da wucewa gaba, da sauri kowacce ta ɗauki nata paper ɗin suka rufa mashi baya. Miƙewa Dr Kamal ya yi ya rufa masu baya yana cigaba da yaba kyau irin na jinin Muhammad, yaran sun haɗu, a cikin ransa ya ce. "Gaskiya karshen Muhammad bai yi kyau ba! Ya yi mana aiki cikin ruwan sanyi yaki, ga shi ya jawa kansa, mun saka shi yin aiki dole, mun kashe banza, mun kuma cire abin da yake taƙama da shi, sannan yau in mun ga dama zamu sake kyankyasan Muhammad sabo tin da muna da spem ɗinsa, mun kashesa kuma muna shirin mallakan ƴaƴansa, su haifa mana masu irin ƙwaƙwalwar tasa, ya zo a banza kuma ya koma a banza, ja da 3D baa haifi mai yin wannan ba!! Mutuwa da kanta tsoron 3D take ji bare ɗan adam".
Ni kam na ce mu faÉ—awa Dr Kamal cewa IRON FIST jinin daddy Muhammad É—in ne ko kuma dai mu yi shiru su faÉ—a mashi? Mu faÉ—a mashi Lion watau Zayra'an first born of daddy Muhammad yana numfashi a doran duniya ne ko mu yi shiru? Na ce mu faÉ—a mashi daddy Muhammad ba zai mutu a banza bane ko dai mu yi shiru? Na sake cewa mu faÉ—a mashi cewa Lion shi kaÉ—ai gayyace, shi kaÉ—ai bataliyar runduna guda ne ko kuma dai mu yi shiru? Na sake cewa mu faÉ—a mashi Lion ya dame daddy Muhammad a dik abin da suke zato ne ko kuma mu yi shiru?.
To ku ba don abubuwa da suka sha kan IRON FIST ba kuna tinanin izuwa yanzu ba zasu zaƙulo 3D bane? Abubuwa sun masu yawa, ba ƙasa ɗaya ba, suna cikin ƙoƙarin warware wannan basu gama ba wata ta kunno masu kai, amma very soon zasu samu natsuwa, zasu juyo ta kanku ne! Kuna ganin kamar ba wanda zai iya zaƙuloku, to sai dai idan ba jinin daddy Muhammad ba!!
Kai tsaye cikin SECTION D Dr James ya shiga, su Maya na biye da shi. Ɗakin da babys ɗin suke ya shiga da su. Tin daga bakin kofa suke jiyo kukan wannan baby mai kama da Seraphina namu, hakan yasa da Dr James ya shiga ya umarci a miƙo mashi yaron. Da sauri nurse dake rike da babyn ta kawo mashi shi.
Maya tsabar son yara har ta kai hannu zata karɓesa, tamkar zata kwacesa ma, ta manta cewa 3D ne ya ce a miƙo mashi shi. Karɓarsa Dr James ya yi tare da ɗagasa kaɗan yana kallon babyn. Da ya haɗa ido da babyn sai da ya ji gabansa ya faɗi, amma sai ya yi tinanin saboda violet eyes na yaron ne yasa ya ji hakan.
A saman shoulder ɗinsa ya saɓa babyn tare da kallon nurses da suka zube gwiwowinsu a ƙasa suna zuba masu gaisuwa....... "Dik ku kwashi komai naku ku koma hostel ɗinku, daga yau aikinku ya kare a nan". Cewar Dr James.
Dik da suna son sanin meyasa, amma basu yi gigin tambaya ba, saboda babu fuska. A hanzarce suka kwashe komai, da sauri suka fice. Zinta da Maya sai kallon babys É—in suke yi suna jin tamkar su je da gudu su rurrugumi babys É—in. Amma babu dama, sun natsu saboda 3D dake wajen.
"Daga yau ku zaku dawo kula da wannan sashe, zan turo nurse ɗaya ta faɗa maku yadda zaku kula da babys ɗin"........ Cike da mamaki Dr Kamal ya ce. "Su biyu kacal? Babys ɗin sun yi yawa ai"......... A dake ya ce. "To aikin me suke yi? Sai su wuni aikin babys ɗin! Dama ban kawosu nan dan su huta ba!". Babban magana, ta ya za'ayi su iya kula da babys guda 55 su biyu kawai? Kuma ba wai sun iya bane, hasalima basu taɓa koda rike baby ba sai yau zasu fara, amma da yake basu san wahalar aikin ba sai daɗi kamar ya kashesu suke ji, har da murmushi.
Miƙawa Zinta babyn hannunsa ya yi yana faɗin. "Kada ki bari ya sake yin kuka!". Tin da ya karɓi babyn yaron ya yi tsit...... Jikinta na kerma ta miƙa hannu zata karɓesa, a lokacin da hannunta ya haɗu da na Dr sai da ta ji wani irin narkakken kaunansa ya ratsa mata zuciya, take ta ji ta kara tsananin son shi. Shi ma wani irin spark ya ji zuciyansa ta yi, amma ya ɗauke kai tare da sake mata babyn.
A natse ya juya ya fita ya barsu tsaye kamar wasu dolaye, bayansa Dr Kamal ya bi yana waigo Maya dake ta faman sakin cool smiling tana leƙa fuskan babyn da Zinta ta rike, basu iya rike baby ɗin sosai ba, sun lankwasa mashi wuya kaɗan.
Suna fita sister Maya ta ce. "Sister Zinta kina ga babys dayawa, to yaran waye? Ko dai a nan sister Lazy ta É—auko wancan babyn dama? Yanzu kullum zamu kasance da babys É—in nan? Wayyo daÉ—i". A kiÉ—ime take magana tana zaro idanu, irin she was so surprised na ganin yaran.
Murmshi tamkar bakinta ba zai rufu ba, da gudu ta nufi wajen sauran babys ɗin, ta zama tamkar zarariya, tana ganinsu tana murmushi, sai tattaɓasu take yi tana tsalle, dik yaran suna ta wasa na ɗaga kafafu da hannaye, gwanin burgewa, yarinyar nan Maya dik kiɗime ta zauce a kan yaran nan.
Ita kuwa Zinta sai faman jijjiga babyn hannunta take yi amma yaki yin shiru, Dr James na bata shi ya fara kukan again, yana ta irin feket-feket kamar yana son yin kukan mai karfin nam, baiwar ALLAH bata taɓa aikin yara ba sai yau, ta ma rasa me zata yi mashi ya yi shiru, sai cewa take yi sorry my baby. Amma ina babu alamar zai natsun nan fa.
Kafin ta farga ya fashe da kuka mai sauti, hakan ya jawo hankalin Maya a kanta, idanun Zinta ne ya cicciko da kwallah wai babyn yaki ya yi shiru, har ta gaji, kuma tausayinsa take ji, bata son ya yi kuka.
Da gudu Maya ta dawo gareta, a gabanta ta tsaya tare da miƙa hannu ta karɓi yaron, haka kawai suka ji wani irin tsananin kaunar yaron, sai suke jin tamkar jininsu ne koma ɗan cikinsu, har cikin ransu suka jisa.
Rungumesa sister Maya ta yi a kirnjinta, ta fara jijjigasa, amma yaki yin shiru. Hakan yasa ta ɗan yi ƙasa da shi, ta haɗe fuskokinsu, tongue ɗinta ta zura mashi a baki. Ai da sauri ya capke ya fara tsotsa tare da yin tsit.
Aikuwa Maya sai ta hau tuttula mashi yawonta a baki, shi kuwa yana tsotsan harshenta yana shan yawun nata. Tsalle sister Zinta ta yi, tana farinciki wai sun samo hanyar saka babyn yin shiru, kullum idan yaron ya yi kuka haka zasu dinga yi mashi. Wlh kan ka ce me yaron nan barci ta É—aukesa, da alama shi nonon uwa na gaske yake so ba madara ba.
Ganin ya yi barci ne yasa ta zame tongue ɗinta a hankali, ta saɓa shi a saman shoulder ɗinta, can ƙasa ta ce. "Ina zan kwantar da shi?"..... Nan sister Zinta ta fara rarraba idanu, can ta hango gadon da yake empty, a nan ta gane ga wajensa, ta ce su kai shi wajen.