Sashe 86
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Amma daddy ina son milk sosai fa". Hannu yasa ya ɗago haɓarta suna fuskantar juna. "Zaki rinƙa sha amma ba yanzu ba kin ji? Sai kin ƙara girma"...
....... Kai ta gyaÉ—a mashi alamar to ba wai dan ta so hakan ba, sai dan kwayar idanunsa dake cikin nata sun haifar da kwarjininsa da yasa ba zata iya cigaba da ja in ja da shi ba, amma fa ba daina shan milk É—in nan zata yi ba.
"To tashi mun a jiki". Ya faɗa ganin ta tsare shi da kallo, a zahirin gaskiya ba kai tsaye shi take kallo ba, ta afka duniyar tinanin yadda take jinsa a ranta ne, kowacce zuciya tana son mai kyautata mata ne, a hankali tsananin kaunarsa ya fara shigarta, ga shaƙuwa, zuciyarta na ta yaba kyansa musamman eyes ɗinsa da lips ɗinsa.
Jin ya ambaci ta tashi mashi a jiki ne yasa ta dawo daga duniyar tinanin da ta afka, tamkar zata yi kuka ta ce. "But daddy last time you said you're mine, all your body nawa ne, meyasa yanzu zaka ce in tashi?"....... Ɗan sauke eyes ɗinsa kaɗan yai zuwa kan dogon wuyanta mai kara ɗaukar hankalinsa, ya ɗan saci kallon kirjinta kafin ya ce. "Kin kara girma, kin yi nauyi, zaki karyani ne, maza tashi karfina ya kare, kin ci girkin Madam kin zama lukuta". Ya faɗa tare da sake haɓarta.
"Ni ba wani nauyin da na yi, kawai dai ka ce ka daina sona ne". Ta faɗa tare da shigewa jikinsa sosai, har cikin ransa ya ji wani irin, da sauri ya miƙe tsaye da ita, a saman gado ya kwantar da ita tare da komawa saman sofa ya zauna, ya ɗauko wayansa ba tare da ya sake yin magana ba, amma ba kai tsaye wayar yake latsawa ba, ya dai rike ne, surar jikinta yake ta satar kallo.
Miƙewa zaune ta yi, bata san time ɗin da ta wurga eyes ɗinta ta dallah mashi harara ba sai da ta ga ya zare mata idanu, sannan ta yi saurin ɗauke idanunta tare da miƙewa tsaye, kaɗan ya ɗan kalli shafaffen cikinta da shape ɗinta da ya fita sosai saboda rigar irin mai robar nan ce ta kamata, kamar mai jin tsoron ɗaga ido haka ya saci kallo kirjinta a yadda take a tsaye, idanunsa suna ɗan rawa, a ransa ya ce baby ta girma sosai, a fili kuma ya ɗauke kansa tare da cigaba da danna wayar da bai san me yake dannawa ba.
Daidai lokacin Madam ta shigo hannunta rike da plate na abinci, ta yi mamakin ganinsa a É—akin, bata yi zaton yana nan ba. Kamar zata juya sai kuma ta kariso ciki tare da cewa. "Barka da zuwa babana"...... Kallo É—aya yai mata tare da É—auke kansa, yana danna wayar ya É—an jinjina mata kai ba tare da ya yi magana ba.
"Rigimammiya ga abincin nan na biyoki da shi tin da kin ki zama ki ci". Madam ta faɗa tana kallonta...... "Mom ni na ƙoshi, na sha golden morn"...... Madam zata yi magana ya rigata da cewa ta ajiye abincin ta je kawai. Ba musu ta ajiye ta juya ta fita. Ɗan ɗaure fuska yai tare da ajiye wayansa a gefe, ya sauƙe nose mask na face ɗinsa ƙasa, sai da ya watsa mata wani irin kallo mai kama da kallon love mai kama kuma da harara kafin ya ce. "Jeki ɗauko ɗankwali ki zo"........ Ya faɗa mata ta daina zama ba ɗankwali ne tin ranar, amma bata ji.
Turo baki ta yi tare da wucewa waje, bayanta ya bi da kallo har sai da ta fita, a fili ya ce. "ALLAH ya bani ikon taya É—an uwana sauke nauyin da ya rataya a kansa".
Ɗakin Madam ta shiga, nan ta isko Aisha na zaune tana buga game a wayar. "Aesh ina veil ɗinki?". Ta faɗa tana turo baki. "Daddy ya ce a sanya ɗankwali ko?". Aesh ya faɗa tana miƙewa........ Kai ta gyaɗa alamar e kawai. Veil Aesh ta ɗauko ta miƙa mata, karɓa tai ta fito, room ɗinta ta dawo tana yafa veil ɗin.
Zaune a saman karamin carpet dake gaban bed ta iskonsa, umarni ya yi mata kan ta zauna, ba musu ta zauna, ɗaukar spoon ya yi ya fara bata abinci a baki cikin natsuwa. Ba musu ta fara ci tana ɗan tura baki. A daidai lokacin wayarsa tai ƙara alamar shigowar saƙo. A natse ya jawo wayar tare da dubawa. Message ɗin Lion ne, yana buƙatar ganinsa yanzu.
Dole tasa ya ajiye spoon ɗin ya miƙa, goodnight yai mata, ba tare da ya jira amsarta ko ya jira ta miƙe ba bare har ta rungumesa yadda ta saba ya yi saurin ficewa ya barta tana ƙoƙarin miƙewa ta rungumesa ɗin. Kai tsaye benensu ya koma. Tsaye ya isko Lion and guru a tsakiyar room ɗinsu, dik suna sanye da sleeping dress iri guda.
A saman bed ya wuce ya zauna yana binsu da kallon mamaki, babu wanda ya ce mashi uppan, nisawa ya yi kafin ya ce. "General meeting za'a haÉ—a a kaina ne irin wannan tsayuwa da kallo haka haka?"........ Guru ne ya amsa mashi da. "Ashe kasan ka yi laifi".
Hararar guru ya yi kafin ya buɗe baki zai yi magana Lion ya rigasa da cewa. "Ina ka je Aryan? Da dawowarmu gidan nan ko minti 10 ba'ayi ba, ko wanka baka yi ba bare dinner har ka fita, ina ka je!". In a harsh waye ya karisar da maganar. Tin da Champion ya ji ya kirasa da Aryan kai tsaye to yasan yau akwai dirama kenan, dan haka sai ya miƙe, dama a kule yake da haushin Lion ɗin na abin da yake yi wa Seraphina, so ya shiryawa dik faɗar da zasu yi yau, amma sai ya faɗa mashi gaskiya.
Ido cikin ido ya kalli Lion, babu wasa a tattare da shi ya ce. "Nauyin da ka gagara saukewa ne nake tayaka saukewa! Zayra'an ka ji tsoron ALLAH, ka sani fa ƴaƴa amanace da ALLAH yake baiwa iyaye, me kaifin Seraphina? Me tai maka? Dan kana da matsala da mahaifiyarta Dr sai abin ya shafeta ne? Kada ka manta fa kun samu matsala da Dr ne tin cikin Seraphina bai wuci watanni biyu ba a duniya, to me ta sani? Meyasa kake cireta daga rayuwarka? Ka manta da ba'a sakewa tuwo suna ne? Ka manta da common sunan da ake kiranta da shi yau kai ka raɗa mata? Meyasa zaka tsaneta da laifin da ba ita ta yi maka ba? Na ji kuma na yarda mata rauni ne kuma barazana ga maza kamar yadda ka faɗa, kuma Dr tai maka laifin da ba zaka iya yafe mata ba, bugu da ƙari mom ma, amma ita fa Seraphina? Laifin me ta yi?....." Ku ji Aryan da wata magana, ya manta da cewa shi ma yana hukunta Rimsha da laifin da ba nata ba saboda ya tsaneta, da yake ita Seraphina yana sonta ai kun ji yana kareta har da cewa ba laifinta bane.
Bai iya karisa maganar ba saboda wani irin zazzafar marin da Lion ya wanke mashi fuska da shi, lokaci guda Lion ya canza tamkar ba shi ba, ya zama tamkar mayinwacin zaki, da alama Aryan ya fama mashi wata ciwon ne mai raɗaɗi, gabaɗaya jikin Lion tsuma yake yi, idanunsa sun kaɗa jajir gwanin ban tsoro da firgitarwa, ga wasu tsirarun jijiyo da suka bayyana ɓaro-ɓaro a kansa zuwa gaban goshinsa, idanunsa har kamar kumbura suka yi, damatsan hannunsa zaku ce an kara hura mashi su ne, ga wasu jijiyo ɓaro-ɓaro da suka bayyana a dikka damatsan hannun nasa.
Wuyar rigar Aryan ya damƙo da karfi, ya cukuikuye ya shaƙesa da karfi kafin with harsh voice ya ce. "Idan ka sake mun maganar wasu mata a nan sai na kashe ka Aryan! Na tsanesu, basu tsinana mun komai b a rayuwata face bakinciki da kunci game da danasanin saninsu! Wancan mata (his mother) ita ta zama sanadiyar kashe mahaifina, ta bi son zuciyarta da zugan mutane, aka haɗa kai da ita aka kashe mahaifina saboda abin duniya, sannan ta tafi ta bar mun Nirash bayan ta bashi poison dan ya mutu saboda bata son shi, ba dan yana da tsawon kwana ba da ya mutu, ta kuntara rayuwata ta jefani cikin haɗari da balain rayuwa tin ban san waye ni ba! Kada ka manta har gidan yari na je dik a dalilinta, bana son tina rayuwata ta baya, bana son sake ganin dik wata halitta ta mace a kusa dani, dan su ɗin guba ce a gareni!". Cikin wata iriyar murya ya kai karshen maganar, yadda zuciyansa yake tafasa yana jin tamkar ya kashe kansa ne, shi kaɗai yasan me ya ji a zuciyansa.
Take dik jikinsu ya yi sanyi, domin sun san tarihinsa sarai, sun san komai, ya sha bakar wahalar rayuwa kafin ya taka matsayin da yake a yau. Kuma confirm dik abin da ya faɗa gaskiya ce, wlh mahaifiyarsa ita ta kashe mahaifinsa da hannunta, ita ta bawa Nirash guba dan ya mutu, bugu da kari ta tafi ta barsu, bata yi zaton Lion yana raye ba, dan shi ya girma ne a hannun Hosainin mahaifinsa, da ita aka haɗa baki aka kashe mahaifinsa, aka cire kwakwalwar mahaifin nasa, saboda kwakwalwarsa aka kashesa, wannan kaifin ƙwaƙwalwa tasu gado suka yi, a dalilinsa aka zubawa mahaifiyarsu maƙudan kuɗaɗe ta yarda ta wuce gaba wajen kashesa aka cire ƙwaƙwalwar tasa aka yi wa wani dashensa, ba na ce maku daga ɗaukar fansa ya rikiɗar da su Lion haka ba? To labari ne mai tsawo wanda sai mun kai wani mataki a littafin zaku ji tarihinsa, amma an kuntatawa rayuwansa, mahaifiyarsa ta bi abin duniya da son zuciya ta cutar da su, har gidan yari sai da ya je a lokacin da bai wuci ɗan shekaru 8 ba, kuma dik a dalilinta ne, shiyasa kuka ga ya zama haka, ya azabtu a baya ne bawan ALLAH.