Sashe 129
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwantar da baby suka yi a kan wani ƙaramin bed, take yaron ya yi shiru tamkar sun rufe mashi baki. Wani na'ura mai matuƙar hasken gaske suka kunna mashi a kan fuska wanda yasa yaron ya datse idanunsa yana ɗan girgiza jikinsa kaɗan alamar baya son wannan haske.
Sosai hankalin su Maya ya tashi, da yake a wurin yau sister Maya ɗin ta fi rike babyn, sun fi shakuwa sai ta ji kirjinta na bugawa da karfi, jikinta ya fara kerma, ta dakata daga goge jikin sauran babys da take yi, gabaɗaya ta tsayar da kallonta a kan 3D take ƙoƙarin tura yaron nan cikin na'urorin dake jikin gadon da yake kwance.
Ko me zasu yi mashi kuma? ALLAH masani sai kuma alƙalamina.
Likes comments and share fisabilillah.
STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥 For more information 08161390581 Whatsapp me only.
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
STEP 1🔥
2025-12-9.🔥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
E_____________ 44 & 45
Scanning na ƙwaƙwalwar babyn suka yi, Dr James na kallon Dr Mark and Dr Kamal da suka tsare na'urar dake ɗaukar girman kwakwalwar yaron.
Kallon na'urar shi ma ya yi kafin ya sake kallonsu, a lokacin dik suka É—ago suka haÉ—a ido, wani irin kallo suka yi wa juna kafin Dr Mark ya fara kashe na'urar, sannan suka fitar da yaron.
Rungumesa Dr James ya yi izuwa wajen wani bed, kwantar da shi suka yi kafin su fara kokarin É—ibar jininsa. Dik abin da suke yi su sister Maya suna kallonsu, da yake sister Maya ta fi raunin zuciya har idanunta sun fara ruwan hawaye, dik ta kiÉ—ime, saboda wannan ba side na aikinsu bane, amma dik da haka sun fahimci gwada yaron ake yi, kowacce a cikin ranta tana tambayar kanta meyasa suke mashi wannan uban gwaje-gwajen yana É—an jariri?.
Bayan sun kammala suka fito da babyn, sister Zinta ya zo ya miƙawa baby, jikinta na ɓari ta karɓa, da karfi ta sauke ajiyar zuciya ganin yaron ya dawo lafiya lou. Ɗago ido ta yi karaf suka haɗa ido da Dr James, wani irin spark ta ji zuciyarta ya yi, ALLAH ya gani tana tsananin son wannan guy ɗin.
ÆŠan shagala ya yi da kallonta na Æ´an mintoci, sai da darling ya fara kuka ne ya fargar da yana kallonta, da sauri ya zare kallonsa daga kanta yana É—an wani Æ´an kame-kame kaman mara gaskiya. Dr Kamal and Dr Mark sai kallonsu suke yi suna sakin one side smilling na munafurci, sun san Dr James ya gama faÉ—awa, yana masifar son Zinta, amma yaki bada kai, sai ya dinga basarwa.
Baiwar ALLAH bata san komai ba, sonsa kawai ta sani. Ganin su Dr Mark suna kallonsa ne yasa ya wuce gaba, har ya kai kofa zai fita kuma sai kuma ya juyo, a kanta ya sauke kallonsa, while shi take kallo tana faman jijjiga babyn. "Idan mun tashi aiki ki sameni a office". Daga haka ya sa kai ya fice ba tare da jiran amsarta ba.
Sister Maya ce ta ce. "Sir please ayi hakuri a dawo mana da nurses É—in can ko mutum 10 ne su tayamu aikin nan, akwai wahala, ba zamu iya ba". Cike da tsoro ta faÉ—a, muryarta na rawa.
Idanun Dr Kamal a kanta ya amsa da. "Za'ayi hakan"........ Ta yi matuƙar mamakin jin kalamansa, bata taɓa zatan samun sauki daga garesa ba, ashe yana da saukin kai, sai ta ji wani irin sonsa ya shigeta, bata san time da murmushi ya kubce mata ba. Ni kam na ce yaro yaro ne, saboda dai akwai abin da suke so a wajenku ne, amma ban da haka ai ba zasu sauƙaƙa maku ba.
"Keep smiling beb". Dr Kamal ya faÉ—a tare da juyawa ya nufi kofar fita, kara faÉ—aÉ—a murmushinta ta yi, rufa mashi baya Dr Mark ya yi.
Suna fita Maya ta daka tsalle tare da haye jikin Zinta, cike da farinciki ta ce. "Sister ashe 3D suna da kirki, kinga sun amsa buƙatarmu a karo na farko a rayuwarmu"....... Zinta da gabaɗaya soyayyar Dr James ya gama narka zuciyarta ce ta amsa da. "Sun wuci haka, sister son Dr James yana neman yi mun illah".
Hannu Maya ta sanya ta karɓi darling, sumbatar yaron ta fara yi tana ta murmushi kafin ta ce. "Zai zama naki ne, ki kara dagewa, dan naga wani irin kallon da yai maki yanzu tin da muke a hospital ɗin nan ban taɓa ganin ya yi wa wani irin wannan kallo ba".…..... Tana murmushi ta ce. "Nima ban taɓa ganin ya yi irin wannan kallo ba, kina gani ya jima yana kallona, his eyes melt my heart all".
Rungumeta Maya ta yi, suka cigaba da tattaunawa suna farinciki. Da fitar su Dr James da kamar mintuna biyar sai ga nurses guda goma sun shigo, zazzaro idanu Maya ta yi kafin ta ce. "Lafiya?".
Ɗaya daga cikinsu ce ta ce. "Dr Kamal ne ya ce mu dawo nan, daga yau zamu dinga tayaku aiki". ...... Wani irin farinciki Sister Maya ta ji, ta kara rungume darling tana murmushi. Zinta ta ce to su tayasu su ƙarisa gyara babys ɗin, da sauri suka zo suka cigaba da aikin.
A can gefe kuwa, Dr Kamal and Dr Mark a tare suka karisa office na Dr James, zaune suka iskosa, ya kwantar da kansa a saman kujerarsa, ga hannunsa a kan laptop, da alama aiki yake yi ya shiga duniyar tinani. Taɓa shi Dr Kamal ya yi saboda bai ji shigowarsu ba.
Slowly ya sauƙo da kallonsa a kansu, nisawa ya yi kafin ya ce. "Soyayyarta yana nema yi wa zuciyata illa"....... Dr Kamal ya ce. "Ga alama nan mun gani". ..... Dr Mark ya ce. "To what are you waiting for?".
Cigaba da pressing na laptop É—insa ya yi tare da cewa. "Jira ya kare, daga yau na mallakawa kaina ita, dama tin asali kaina na halittawa ita, ba zan sake jira ba"......... Zama Dr Kamal ya yi a saman chair. "I love Maya, but ba yanzu zan mallakawa kaina ita ba, zan bari sai gaba". Dr Kamal ya faÉ—a.
Siririn tsaki Dr Mark ya ja tare da cewa. "Ya batun aikin W-S?". Shi bashi da lokacin mace a cewarsa.... Shiru Dr James ya ɗan yi kafin ya ce. "Aikinsu babba ne, dogon project ne, yanzu kuma wai jarirai 2000 suke da buƙata".
Ɗan zare idanu Dr Kamal yai kafin ya ce. "Apart from 500 da muka basu last two months ago? To me zasu yi da su?"........... Siririn tsaki Dr James ya ja kafin ya ce. "Sabuwar addinin da suke son kirkiranwa duniyar nan ne suke plan a kansa, zasu reni waɗan nan babys ɗin, su koya masu abu guda, watau addinin da suke so, idan yaran suka kai 18 years sai su bayyanasu a duniya, zaku ji ana cewa wasu sabbin mutane sun bayyana da sabon addini, mutane da dama zasu bi wannan addinin saboda hujjojin da suka shirya, sun shirya ɓatar da hankali mutane, kun tina project da suka sanya muka kai masu kan tattara bayanan jama'a?".
(Kun tina su Lion sun faÉ—i cewa a plan na WS akwai fito da addini guda É—aya? Kuma akwai satar bayanan mutane dan ayi amfani da kwakwalensu? To ga maganar ya fito a bakin Dr James kun ji.)
Jinjina kai Dr Kamal and Dr Mark suka yi, cigaba ya yi da cewa. "To da wannan zasu yi amfani wajen dakushe tinanin mutane, zasu canza masu ra'ayi ta dole, zasu juya abubuwa da dama, nan da shekaru kaɗan ne, yanzu wuyarta kyankyasan babys ɗin ne, sun hura mun wuta, suna neman ɗaura mun pressure kan nan da next year in basu 2000 babys, ga waɗancan mutane dake son 1000 babys, sannan WS again sun ce suna buƙatar babys mata zallah guda 1000 nan da 2 years masu zuwa, abubuwan sun yi mana yawa, ga ƙarancin mahaifa, dole mu san tsarin da zam yi a shekara mu samu koda 2000 babys".
Dr Kamal ya ce. "Su waɗan can me zasu yi da babys mata? Sun manta dokarmu ne? Bamu kyankyasan mata mu sayar, maza kawai muke sayarwa, ko mu da muka kyankyashewa kanmu mata ai da akwai dalili, dan su mana aiki ne, meyasa zamu karya dokanmu a kan wannan aiki?". ........ Siririn tsaki Dr James ya ja kafin ya ce. "Kasan sun ce mai gidansu dijjal ya kusa bayyana, shi ne suke buƙatar babys mata dan su raina mashi, hanya suke share mashi ai".
One thing about this 3D, Dr James shi ne kaÉ—ai yasan dik wani sirri na kasuwancinsu, kuma shi kaÉ—ai yasan su waye WS, dik abokan kasuwancinsu shi kaÉ—ai yasansu, kuma shegen wayau ne da shi, yasan da cewa su Dr Kamal abokansa ne kawai da suka haÉ—u a makaranta, shiyasa yaki yarda ya haÉ—asu da abokan kasuwancin nasa wai dan ma kada watarana su ci amanarsa, ba komai yake buÉ—e masu ba, ko computer daddyn Lion shi kaÉ—ai yasan password É—inta, shiyasa kuka ga komai shi ne ke masu bayani.
Haka suka cigaba da tattaunawa suna tsara yadda project ɗin zai tafi har ya basu abin da suke da buƙata.
--------------------------🔥
CRYSTAL PALACE.
Bayan Lion ya kammala wayarsa da Mr president cikin room ɗinsa ya dawo, a kusa da guru ya zauna tare da miƙa hannu ya bugi heronsu. Da sauri zakin ya ɗago kai, wani irin mugun kallo Lion ya kurga mashi kafin ya nuna mashi hanyar sauƙa daga gadon da hannu ba tare da ya yi magana ba.
Ai a kule hero ya ɗago hannu zai kai mashi yagushi a jiki da waɗan nan shegun faratunan nasa guru ya tare. Shi kuwa Lion da ya tsaya yana jiran ya kawo hannun ne ya sake watsa mashi harara, da alama yau zazzafar faɗa suke yi, kun san wani lokaci idan ta kwaɓe masu faɗa sosai suke yi, kuma dan balai Heron ya fi son Lion, kuma Lion ɗin ne mai bashi mugun wahala a gidan.