Sashe 50
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A lokacin da suka fito zasu tafi, shi ma ya fito zai masu sallama, bai bari kansa ya kulle ba, sai ya ce su Luna dik su bashi phone number ɗinsu dan su dinga gaisawa, dik basu kawo komai a ransu ba, suka bashi. Da ya zo kan Lisa sai taki badawa, can ƙasa ta ce. "Daddy I don't have phone". Cikin zolaya ta faɗa, amma bata bari ya gane zolayarsa take yi ba.
Ɗan kamewa ya yi kafin ya ce. "Please daughter, I know you have it". Ya faɗa yana ɗaga mata gera guda...... Satar kallon daddynta dake tsaye da su V and Angelie ta yi kafin ta ce. "Faɗa mun meyasa kake son numberta?". Ta yi maganar ta yadda babu wanda zai iya jiyota sai shi...... Shi ma satar kallon su Arya dake can gefe da jama'a ya yi, sun keɓe kansu ita da Manassa suna tsaye, dole ce tasa suka fito, da ba zasu zo ba ma!.
"Please daughter, zan faÉ—a maki dalili ta waya"........ "Are you sure?". Ta faÉ—a tana mai da kallonta gabaÉ—aya a kan kyakkyawan face É—insa. Uhm wai wata farar hula ce ta samu damar cewa GAT da kansa are you sure, kai ku tafawa mata, da namiji ne fa da ya ji kamshin lahira, watau mata dik mulkinsa sai ka jira!.
Gyaɗa mata kai ya yi alamar he's sure, dik a takure yake, baya son hankalin su Arya ya dawo kansu, kuma baya son daddynta ita ma ya farga, gara mashi idan suka fahimci juna sai ya yi magana da daddyn nata kai tsaye, su Arya kuwa yasan za'a kai ruwa rana, dan saboda Arya ya ki sake yin wani aure tsawon shekaru, mugun kishi gareta, kuma mom ɗinsu take tayawa kishi, dik matar da ya nema yaran nan sai sun yi ƙullah-ƙullah sun watsa maganar, tin suna ƙanana sosai basa jin magana, ga iya shirya munafurci, dalilin kenan da ya sanya ya maidasu jami'ai, dan ya gano akwaisu da kaifin ƙwaƙwalwa tin da har suke iya shirya munafurci kuma ba'a iya gane su, yaga gara ya kaisu can da ya bari kwakwalwar tasu ta tafi a banza wajen shirya makirci da munafurci, yanzu baya son su sani ne, yana son idan abin ya tabbata sai dai su ga an shigo da amarya kawai!. E KAM AKWAI DARU KUWA!.
Sai da ta dinga ja mashi rai kafin ta bashi number, sanna ya wuce zuwa in da su aunty luna ke tsaye kusa da daddynsu dake bankwana da su V, V sarkin son jiki tini ta rungume daddy Noor ta ɗan kwanto da kanta a saman shoulder ɗinsa tana yi mashi shagwaɓa, tin da ta ji shi ne daddyn heartbeat ɗinta shikenan kuma.
A daidai lokacin Noor ya shigo gidan, dan daddynsa ya kirasa kan ya zo gidan GAT ya samesu daga nan zasu wuce airport. Yana goye da jakarsu na sojoji a bayansa mai ɗauke da kayansa, hannunsa rike da wayansa da na V, da zai shigo gidan sai ya ɓoye wayan V a aljihu, ya yi sallama da su Leo, Zaysh and Vash kafin ya taho, ba dan sun so ba suka rabu.
Ya sha mamakin ganin V a jikin daddynsa, ɗan zuba mata ido ta kallon ƙasan ido ya yi tare da karisowa gaban daddynta, ya ƙame tare da sara mashi cikin girmamawa, sai da GAT ya jinjina mashi kai alamar ya karɓi gaisuwar kafin nan ya wuce ya nufi wajen daddyn nasa.
Sai kallonsa V take yi tamkar zata cinyesa da ido har ya kariso, ta gefen da take ya tsaya, sai faman kallonta shi ma yake yi, ga shi har lokacin sleeping dress ne a jikinta, sam bai lura da su Arya ba, ita kawai yake ta faman kallo.
"Good morning daddy". Ya faÉ—a yana zura hannayensa a cikin aljihu. Su Aunty Lisa zasu yu magana ya yi gaggawar yi masu alamar da su yi shiru. Basu san dalilinsa na hana su yi magana ba, dan haka sai suka yi shirun. Cikin dabara ya zaro wayarta daga aljihunsa, ya matsa tamkar zai cirewa daddynsa wani abin a fuska, cikin zafin nama ya zura mata wayar tata a aljihun gajeran wandon jikinta, sannan ya É—an shafa fuskan daddy kamar ya share mashi wani abin.
Da sauri ta É—ago ta kallesa jin waya a aljihunta, kallon gefen ido ya wurga mata kafin ya matsa daga wajen ya koma jikin motocinsu, ya jingina da jikin motar yana ta binta da kallon kasar ido har suka gama sallama kowa ya shiga cikin mota. Tana ta kallonsa ta turo É—an bakinta gaba.
Dab zai shiga cikin motar ya kashe mata ido É—aya tare da motsa lips É—insa ya furta so cutie a yanayin da sam sauti bai bayyana ba bare a jisa, amma ita ta gane me ya ce daga karantar motsin lips É—insa da ta yi. Da sauri ta mayar mashi da martanin kashe ido É—aya kafin ta matsa da sauri wajen motar. A kusa da shi ta tsaya tare da cewa. "Aunty baku bani phone number É—inku ba".
Su biyu ne a gidan baya, da Lisa and Lusi, sai Noor da ya shiga yanzu, Aunty Luna na ɗayar motar da daddynsu!. Ciro wayarta da ya sanya mata a aljihu ta yi tare da miƙawa Aunty Lisa kan ta sanya mata number, sai ta ɗan jingina da jikin marfin door da Noor ya rufe tin shigarsa, ta ɗan zuro kanta ta glass ne ta miƙa masu wayar.
A zaton daddynta kawai number zata karɓa sai ya ja da baya yana kara ɗagawa daddy Noor hannu. Karɓar wayar Aunty Lisa ta yi ta fara shigar mata da number. Dik da sojan da zai yi driving ɗinsu yana cikin motar hakan bai hana Noor da V kurawa juna ido ba, tana jin kamar tasa hannu ta shafi lallausan kumatunsa, amma tana shakkarsa.
Har suka gama sanya mata number suka miƙo mata wayar tana duniyar kallon love ɗin nata. Sau uku suna magana bata jisu ba, sai da suka ɗan taɓa hannunta, ƴar firgita ta yi tare da sanya hannu ta karɓi wayar, tana ƙoƙarin janye jikinta ta basu hanya sai jin soft lips ɗinsa ta yi ya suman lallausan kumatunta ya bata hot sumbata, da sauri ta kallesa, ya yi ƙasa da kai tamkar bashi ya yi ba.
Ganin su Aunty Lisa na kallonta suna murmushi ne yasa ta yi saurin zare kanta a wajen glass ɗin, da sauri ta nufi cikin gida, murmushi ne ya cika mata baki tab, amma ta danne kar su daddy su ganta, da gudu ta shige ciki. Tana zuwa ta faɗa saman bed tare da sa hannu ta rungume in da ya sumbaceta ɗin, wani irin ƙayataccen murmushi ta saki har sai da open teeth ɗinta ya bayyana wanda ya kara fito da kyanta.
Jin tashin motocinsu Noor yasa ta diro kasa da gudu ta nufi balcony, tana zuwa daidai lokacin motocin suka fita waje, kurawa motar da Noor yake ciki ido ta yi. Kamar yasan tana kallonsa ya sauke glass ɗin motar, da yatsunsa biyu ya kyasta mata tare da yi mata alamar heart da hannu kafin ya ɗaga glass ɗin. Wani irin daɗi ne ya mamayeta, da sauri ta ɗauki numbersa a wayan Angelie, ta koma cikin ɗaki ta hau ƙoƙarin shigar da shi Whatsapp ɗinta dan ta faɗa mashi ya yi kyau sosai yau cikin shigar suit da ya yi.
A can waje kuma wucewa daddy ya yi, ya fita office, su Arya suka dawo ciki saboda basu da zuwa school yanzu!.
--------------------------🔥
Mu koma baya kaɗan. A lokacin da Zaysh ya bi Ummie suka sauƙo ƙasa waje suka fita, suna fita ya sake jawota zai rungume cike da murya. Sai yaga ta yi baya da sauri tana faɗin wash. Cike da mamaki ya kalleta kafin ya ce. "Ummie lafiya?"....... "Lafiya, cikina ne yake ciwo shiyasa, a ciki ma da na rungumeka kawai karfin halice na yi, amma ina da ciwo a ciki".
Ai wani irin zabura ya yi tamkar wanda aka kwaÉ—awa guduma a kai, ciwo kuma ya maimaita a gigice. Murmushi ta É—an yi kafin ta ce. "Anmun aiki ne last week a ciki, mun je asibiti ne da yayanka aka gwadani a kan rashin haihuwar nan, a nan muka samu wani kwararren likita da aka haÉ—a yayanka da shi, shi ne ya ce wani kuraje ne suka fito a bakin mahaifata suka hana ciki shiga, sai ya ce sai an mun aiki an cire, shi ne aka yi aka cire mun dik wata cuta, ka tayani murna, ina sa ran In Sha ALLAH zan samu lafiya har in samu ciki".
Wani irin sanyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da cewa. "In Sha ALLAH kukanki ta zo karshe, yanzu mu je in ɗauki jakata mu wuce hotel da kika sauƙa, a can zan kwana, da sassafe gobe zamu wuce, na ƙosa mu je gida in ganki da kyau"....... Cikin zolaya ta ce. "Ka zama cikakken namiji, gwarzo kuma jajirtacce, yanzu saura aure, ya batun surukar tawa?".
Hannunta ya kama suka wuce yana faɗin. "Na bar maki zaɓi"..... Zazzaro mashi ido ta yi kafin ta ce. "Kana nufin baka yi budurwa a nan ba?"..... Shiru ya ɗan yi, can ya ce. "Na dai taɓa kallon wata, ta shiga raina, kuma har yau ban sake ganinta ba, kyakkyawa ce sosai, ban san a ina take ba, dan haka manta da ita kawai".
Kai ta girgiza tare da cewa. "Ba zan manta da ita ba, zan cigaba da addu'ar ku sake haÉ—uwa, ba zan so ka rasa wacce ka fara jinta a ranka ba"..... Shiru ya yi bai sake magana ba har suka shiga gidansu, ya É—auki jakarsa, ya shiga room na su Leo ya yi masu sallama, a lokacin ya iskosu suna magana da Noor, dik da basa magana da Leo har lokacin amma ya shiga dan yi masu sallama, saboda bai san me zai faru gaba ba, kun san har yanzu zazzafar gasa ce take a tsakanin mutane ukun nan, Leo, Zaysh and Unays, baa jituwa, musamman da Leo ya zama shugaban tawagarsu a yanzu, ban san sai yaushe Unays and Zaysh zasu zubar da makaman yakinsu su rungumi dahir ba.