Sashe 12
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune Zaynash ya isko Leo yana cin abincinsa cikin natsuwa da tsari yana kuma ɗan naɗe yatsun hannunsa kamar yana tasbihi, ya duƙar da kai ƙasa, dikkan sauran matasan ma suna zazzaune suna cin nasu abincin cikin tsari da natsuwa. Saman chair Zaynash ya zauna tare da jawo plate ɗinsa dake rufe ya buɗe.Wake ne da ƙwai dafaffa domin ƙarfafa jikinsu da ƙara masu kuzari, sai black tea mara madara, dan madara tana sanya kasala, su kuma ba'a buƙatarsu da kasala, ga bread a gefe, sannan ga lemu guda ɗaya domin kuzari da rage gajiya. Waken Zaysh ya fara ci yana ɗan satar kallon yadda Leo yake cin abincinsa tamkar baya son motsa baki, shi da yake namiji ma sai da abin ta burgesa bare mace.
A lokacin cin abincinsu fa ba a yarda a yi magana ba. Kowa yana ci da gaggawa, saboda su gama cikin 30 zuwa kasa kacal! Idan soja ya yi kuskure ko ya kasa gama cin abincinsa a cikin waÉ—an nan Æ´an mintocin, to za a tura shi ya yi tsalle kwaÉ—o guda 100 ko gudu na musamman kafin a bar shi ya tafi, kuma ba zai cinye sauran abincinsa ba.
A haka su Noor suka kariso suka sami su Leo, zama suka yi suka hau cin abincin suma a cikin gaggawa, dan saura 5 mins 30 mins da aka ɗeba masu ya cika. Kafin 8 ya cika sun kammala cin abincin nasu, a nan Captain ya umarcesu da su tashi su nufi wajen da aka tanada dan ɗan miƙe kafafunsu kafin 8:30 ya cika. Da sauri suka miƙe suka nufi wajen.
Zama suka yi Zaysh and Vash suna ta gulmar Leo, kai Vash har da cewa. "Tun da ya zo yana wani naɗe yatsu ko me yake yi haka oho?".......... Zaysh ya ce. "Ni ban yarda da shi ba, daga gani daga familyn gangsters ya fito, ji wani kitso dake kansa ta bayan wuya fa". Da sauri Noor da Vash suka kai kallonsu kan bayan wuyansa ta ƙasan p-cap ɗin, a nan suka lura yana da wani abu a wajen dab gashin kansa tamkar wani zanen fuskar wani abu haka, kurawa wajen idanu Vash ya yi.
Shi kuma Noor da É—an ba ruwana ne sai ya É—auke kallonsa daga wajen tare da cewa. "Kuma kyakkyawa ne sosai wlh guys"........ "Ana cin kyau ne?". Zaysh ya faÉ—a a kufule. Murmushi kaÉ—an Noor ya yi wacce ta kara fito da kyansa. "To ai kaima Zaysh kyakkyawa ne, ni wlh suna mun kama da Vash ma wani zubin"...... Vash É—in ne ne ya yi sauri cewa. "Noor banda kalaman yaudara, ta ina muke kama?".
"Seriously kun mun kama". Cewar Noor. Da sauri Vash ya sake cewa. "Baka son gaskiya dai"........ Zaysh ne ya ce. "Ku daina wannan zancen muyi focusing akan abin dake gabanmu na horo".
Kun san wani abu? Shi fa Zaynash so yake yi ya zama na ɗaya, yana jajircewa ne sosai dan ya tsallake horo lafiya ya fita da result mai kayu da karfi, ya fita a babban soja, to ya ga kuma dik ƙoƙarinsa Leo yana wucesa, ya yi iya yinsa ya isa waje sai ya samu Leo ya rigasa, to wannan abin ne yasa yake jin haushin Leo ba komai ba, yana son idan suka kammala horon nan ya zamana shi zai fito da matsayin shugaban rukuninsu, dik matasan sojijin nan su zama a karkashin ikonsa, amma yaga Leo na ƙoƙarin kawo mashi cikas.
Kuma a cikin wannan rukuni na horon shekarar nan, su uku ne zakwaƙurai wanɗan da tin a horon farkon nan manyan sojojin suka gane hakan, da Leo, Zaynash sai wani ɗan Nigeria mai suna Unays a room number 2 yake, suna da jajircewa matuƙa, dan dik horon da suka yi yau su ukun nan ne a gaba, sai dai da alama za'ayi zazzafan gasa a tsakanin su ukun nan wajen tsai da goni ɗaya, saboda yadda suke jin haushin juna, Zaynash yana jin haushin Unays da Leo, while Leo baka gane ainahin ina ma ya dosa, yana jin haushinsu ko baya ji dik ba'a gane mashi, shi ma Unays haushin Zaynash and Leo yake ji, saboda suna zuwa daidai da shi, ya so ace ya fi kowa, ga shi ɗakinsu makwabtan juna ne. KAI AKWAI KALLO FA A GIDAN SOJA WLH, ZAZZAFAR GASA, KU DAI MU JE ZUWA.
8:30 daidai Captain ya dawo hannunsa rike da wata sharɓeɓiyar bulala wacce ganinta kawai tashin hankali ne. A saman stage dake wajen ya tsaya yana faɗin. "Ready! Zaku fara horon daidaito a yanzu, zaku koyi yadda za ku tsaya da ƙafafunku ba tare da fargaba ba a lokacin harbi ko farmaki ƴan ta'adda".
Mimmiƙewa tsaye suka yi, sai suka fara kallon juna. Muryan Captain ɗin ne ya katse masu kallon da suke yi da cewa. "Kowannenku ya kama abonkin matsaya a tare"........ Basu gane nufinsa ba, hakan yasa suka sake binsa da kallo.
Ɗan gyara murya ya yi tare da sake cewa. "Ku shiga rukuni guda, dik ƴan ɗaki ɗaya su kasance a tare waje guda, zaku tsaya ne da kafafunku ɗaya a kasa, ɗaya zaku ɗangalesa a sama, dik wanda ya saki kafansa ɗayan kafin lokaci ta cika, to dikka saura mutane ukun da suke ɗaki guda zasu je da gudun gaske su taɓa wancan post dake can, wanda ya yi karshen dawowa kuma zai karɓi bulalu guda biyu masu kyau".
A miliyan suka juya suka kalli post ɗin da yake magana a kai, mugun nisa ne da shi, suka sake juyowa suka kalli bulala dake hannunsa, lallai fa babban aiki, kuma dikka wannan ace farko ne ake masu kaɗan-kaɗan? Tab gaba sai yaya kenan? Kallon juna suka sake yi, a fili Noor ya ce. "Wani kaddara ya kawoni aikin soja ne wai?". Yana kwaɓe fuska ya faɗa. Sai kuma ya juyo da kallonsa a kan Vash, Zaynash da kuma oga Leo.
Wani irin kallo Leo ya wurga mashi har sai da ya ji maƙoshinsa ta bushe yana buƙatar ruwa, in a cool way sosai Leo ya ce. "If you people cause us to fail, then what?". Then he went silent as if they already knew what would come next.
"Ready". Captain ya faÉ—a yana kallonsu. "Start"....... Da sauri dik suka É—aÉ—É—age kafafunsu É—aya sama suna bubbuÉ—e hannaye tamkar zasu tashi sama. Zubawa lokacin ido Captain ya yi a agogon dake hannunsa, lokacinsu ya fara daga yanzu kenan.
Unexpected from nowhere suka ji karar harbi da bindiga, ai kusan rabi da kwatan waɗan dake wajen sai da suka sauke kafafunsu, wasu ma har ƙoƙarin gudu suka yi, su da ake koyawa yadda zasu saita natsuwarsu a lokacin yaki, amma sune suka razana har haka daga jin karar bindiga, tab da aiki kenan, da gangan aka buga bindigar dan a gwadasu dama.
Nan fa Captain ya sanyasu gudu zuwa taɓa post, bayan sun dawo waɗan da suka yi last a kowani team suka sha bulalu bibbiyu a gadan baya, haka ya sake cewa su ɗage kafafunsu, Leo and Zaynash da Unays makocinsu sun jajirce sosai, ko da wasa basu sauke kafafunsu a lokacin karar bindigar ba, dik da cewa sun ɗan razana.
A karo na biyu suna ɗage kafafu da ƴan mintuna aka sake buga bindigar da karfi, a yanzu ma dai su dayawa suka sauke ƙafafuwa suka kuma razana, haka suka sha gudu suka kuma sha bulala. Sai a karo na uku ne suka fahimci lallai wannan bindigar saboda su ake bugawa, dan haka sai basu sake razana ba, suka tsaya, a karo na huɗu aka sake buga bindigar, nan ma dai suka tsaya cak, abin ya yi mugun burge Captain, lallai ya shaida suna da kaifin ƙwaƙwalwa da saurin gane abu, sun fahimci saboda su ake buga gun ɗin har sun ɗauki mataki, lallai suna da jajircewa da zafi nama, ya jinjina masu.
Lokacin da suka saba da karar bindigar suka gano saboda su ake yi, sai suka tsaya kyam tamkar saƙaguguna, ana buga bindigar ko a jikinsu, sai dai kuma basu fi minti uku da fara tsayawa cak ko da karar bindigar ba Noor ya sake ɗayan kafansa yana faɗin. "Wlh na gaji"........ Zaysh and Leo a tare suka haɗiyi wani irin yawun takaici, dan dikkansu burinsu team nasu ya zo na ɗaya, ransu ya sosu. Vash ma ya ji haushin sake kafa da Noor ya yi.
A tare dikkansu suka sauke kafafunsu suna É—aure fuska, juyawa suka yi da gudu su ukun, suka nufi wannan post É—in, shi kuma Noor ya sake É—aga kafansa É—aya sama bisa umarnin Captain.
Leo ne ya fara dawowa da gudu sai Zaysh ke take mashi baya, Vash ne last ɗin dawowa, ya karɓi bulalu biyu masu lafiya a gadan bayansa. Sake komawa suka yi suka tsaya suna kwaɓe fuska, Zaysh ne yake faɗi a ransa dole a canzawa Noor ɗaki, a raba shi da su tin da rago ne, su kuma ɗakinsu dikka jarumai ne!.
A karo na biyu Noor ya sake sauke kafafunsa har da durkushewa kasa yana numfashi sama-sama. Ai tamkar Zaysh ya rufe shi da duka haka suke ji. Ajiyar zuciya Leo ya sauke tare da kai hannu yana É—an shafa kirjinsa kafin ya sauke kafafunsa ya juya da gudu ya nufi wajen post É—in, Zaysh ya rufa mashi baya, sannan Vash.
Kamar ɗazun yanzu ma Vash ne ya sha bulala guda biyu, tamkar zai cinye Noor da harara haka suka sake komawa suka tsaya. Ina short kafin a tashi wannan horon sau uku Noor yana sasu gudu, yasa Vash karɓar bulala.
Da suka kammala sai faÉ—a Vash yake yi mashi, yana ta zaginsa wai ya cika ragonta, shi dai ban da ALLAH wadarai da aikin soja babu abin da yake faÉ—i. Shi kuwa Unays wannan faÉ—uwa ta Noor ta yi mashi daÉ—i, koba komai a yanzu team É—insu ta zo na farko tin da su ko É—aya babu nasu da ya faÉ—i, abin ya yi mashi daÉ—i sosai, ji yake tamkar ya baiwa Noor kyauta.
----------------------------TIME🔥