Sashe 71
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokaci guda ya ɗan ɗauke wuta, kalaman Ammie ne suka dawo cikin kansa, in da take ce mashi. "Arya ba zaka taɓa iya barranta kanka da Rimsha ba, kai ubanta ne, dik wanda ya ganka ya ganta yasan kai mahaifinta ne, jini ba wasa ba, ka daina nuna tsana a gareta, ina mai tabbatar maka dik in da ka shiga in dai an sanku to fa sai an kira maka sunanta, ka sani da ku Rimsha ta yi kama yadda zai baku tabbacin ita ɗin taku ce ba ta mahaifiyarta ba, kamanninku ALLAH yasa mata ba kamanin uwarta ba, meyasa zaku cireta daga cikin ku?".
Shafa lallausan kumatunsa da Seraphina ta yi ne ya dawo da shi cikin hayyacinsa, da sauri ya nisa tare da dawo da kallonsa da kyau a kanta.............. "Daddy tinanin me kake yi?".... Kai ya girgiza mata alamar babu komai. "No daddy, kana tinani mana, faÉ—a mun abin da kake tinani in tayaka tinani a kansa?".
Yarinya mai shegen wayau ga hankali da tinani. Sumbatar lallausan kumatunta ya yi tare da cewa. "Muje toilet ki yi brush queen of pressing phone"...... Turo É—an bakinta ta yi tare da cewa. "Daddy ka bari in kira Rimsha to"..... Yana binta da wani irin kallo da idanunsa da yau suka yi zubin munafukai marasa gaskiyar nan ya girgiza mata kai alamar a'a bai yarda ba.
Shagwaɓa ta sanya mashi tana turo mashi ɗan bakinta, sumbatar ɗan bakin nata ya yi, wani irin yanayi ya ji lokacin da lips ɗinsa suka taɓa soft lips ɗinta dake da laushi kamar audiga, sai da ya ji shock a jikinsa, da sauri ya miƙe da ita tsaye tare da nufar toilet da ita. A gaban wash hand base ya sauketa tare da ɗauko brush ya hau zuba mata mayukan goge baki.
Tana turo baki ta ce. "Daddy i realized something"...... Da sauri ya kalleta yana jiran jin me zata ce ba tare da ya yi magana ba. "Daddy why, why baka son Rimsha? Anytime idan na ce zan yi magana da ita sai ka ce I should leave her, kuma idan ina faÉ—a maka hiranmu baka son ji, ka santa ne daddy da yasa baka sonta?".
Zazzaro mata idanu ya yi, bai yi tinanin Seraphina tana da wayo da kaifin kwakwalwar iya dogon tunani haka ba, yarinya sosai yake É—aukarta. Gudun kada ta gane yasa ya ce. "Baby ni ban santa ba, kawai bana son ki dinga yin friends ne, koba ita ba haka zan yi wa kawayenki dan bana son abota".
Wani irin kallo ta wurga mashi mai kama da na tuhuma kafin ta ce. "Daddy is seems like you're hiding something, you look like Rimsha! And you don't.......". Da sauri ta danna mata brush a baki, yanzu ya fahimci yarinyar nan ba dai wayau ba, ka ji wani kaifin tinani da basira, har ta fara É—agosa, ya yi nadamar nuna mata ainain face É—insa, ya nuna mata ne kuma ba dan komai ba sai dan kada shakuwarta da wancan face É—in nasa ta yi yawa ta yadda hakan zai zame mashi matsala a nan gaba, amma gashi yana shirin kwantowa kansa ruwa, a ransa ya ce dole ya rabata da Rimsha ko kuma ya sanya aje ayi wa Rimsha surgery a canza mata kamanni, dik sai ya ji zafin yadda yarinyar ta É—auko kamanin dangin ubanta bata yo uwarta ba.
Goge mata baki yake yi amma ya luluƙa duniyar tinani, dan har sai da ta ce. "Daddy is okey". Cire brush ɗin ya yi yana kallon kyakkyawan fuskanta ta cikin mirror, dika-dika tsayin Seraphina ko kirjinsa bata kai ba, shiyasa yake kara ɗaukarta a yarinya kamar sosai. Ɗauraye mata bakin ya yi kafin ya ce ta yi wanka ta zo. Daga haka ya fito waje zuciyarsa cike da tunanin meyakamata ya yi dan cire mata zargin yasan Rimsha da take yi.
A saman bed É—inta ya kwanta yana tinanin har barci ta yi awon gaba da shi. Lokacin da ta fito daga wanka ya yi barci, a kusa da shi ta tsaya tare da zubawa kyakkyawan fuskansa ido na É—an lokaci, kamar zata tashesa sai kuma ta fasa, yanzu É—an zamanta da Madam har ta kara natsuwa da hankali, ta fara sanin daidai da ga daidai ba. Madam Rohisha musulma ce cikakka, dik wani É—abi'u da abin da ya dace da musulmai shi take koyawa Seraphina.
Yanzu haka ta cusa mata kaunar son rufe jikinta, shiyasa ma kuka ji bata ce yau Aryan yai mata wanka ba, Madam ta faÉ—a mata jikinta sirrinta ne, kada ta bari kowa ya ganin mata, hakika Madam tarbiya take bata irin yadda uwa take baiwa yarta, amma kuma sai wanda Seraphina ta yi ra'ayi take É—auka, ga É—aura É—ankwalinan ba yadda Madam bata yi da ita ba amma yarinyar nan taki, haka take sakin gashi abinta, ko toilet haka take shigewa.
Closet É—inta ta nufa dan ta shirya. Wandon jeans guntu zuwa gwiwa ta sanya da riga mai kamar hannu, ta wuce wajen Madam ta gyara mata kai, sai tashin kamshi take yi ta dawo room É—in. Da Madam ta ce ta zo ta yi breakfast sai ta ce tana zuwa. Ta zo ta zauna a saman side sofa tana ta faman kallon kyakkyawan fuskansa.
A daidai lokacin wayansa dake cikin aljihu ta fara kara, hakan ya yi sanadin farkawansa, a kan fine face É—inta ya sauke idanunsa. Ba tare da ya É—auke kallonsa daga kanta ba ya ciro wayarsa daga aljihu, ko bai diba ba yasan Lion or guru ne suke giransa, su biyu ne kawai suke da wannan number da aka kira yanzu watau sim 2 É—insa.
Idanunsa a kanta ya yi picking tare da karawa a kunne, sannan ya ɗaura yatsansa ɗaya a saman lips ɗinsa yana mata nuni da ta yi shiru. Slowly ya motsa kyakkyawan soft lips ɗinsa wajen cewa. "What's going on? Meyasa kake tambayar ina nike?"....... Ɗan bakinsa kawai Seraphina take kallo, ya yi magana amma ba zaka taɓa cewa ya motsa lips ɗin ba.
Shiru ya ɗan yi for almost 1 minute kafin ya sake cewa. "Give me some minutes I'm coming". Yana gama faɗar haka ya ciro wayar tare da katse kiran. Miƙewa zaune ya yi idanunsa dik barci, har sun yi ja. Kasan bed ɗin ya sauƙo tare da cewa. "Baby zan dawo anjuma". Ya faɗa yana ɗaura hannunsa a saman shafaffen cikinsa dake ɗan murɗa mashi a hankali-hankali. Bai jira amsarta ba ya yi saurin ficewa. Kai tsaye ya koma benensu da sauri, dan yadda ya ji muryan Lion tamkar akwai matsala.
Yana saƙo kafarta cikin main parlonsu sai ga Leo tare da hero sun fito, Leo yana shirye cikin shigar ƙananan kaya, wandon ripped jeans baki, da polo shirt fari, ya ɗaura winter jacket a sama, ya yi masifar kyau, still dai yana sanye da nose mask a face ɗinsa, kafafunsa cikin socks kuma cikin boot kalar rigarsa, sai tashin kamshi yake yi.
Yana ganin Champion ya ce. "Bro dama wajenku zan je, jibi zan koma, zan je shopping yanzu"..... Guru dake kallon heronsu ne ya amsa da. "Take my ATM card". Ya faɗa yana ciro card ɗin daga aljihunsa ya miƙa mashi. Karɓa ya yi tare da sa kai zai wuce, da sauri zakin ya bi bayansa. Champion ne ya yi wa zakin magana da wani yare, ya ce. "Hero zo mu tafi ka bar Leo ya fita".
Kun san me? Iya wuya basa taɓa yarda su fita da zakin nan waje, kullum yana cikin gida, ɓoyesa ma suke yi saboda wani dalili nasu na kansu, akwai masu kiwon zaki sosai, ko gidansu Noor akwai damisar da suke kiwo, kuma idan zasu fita shan iska a cikin CP suna fita da shi lafiya lou, amma zakin IRON FIST baya leƙa ko kusa da elevator bare fita, kuma wannan zakin tin Leo yana jariri yake tare da su. Mutumin da ya reni Lion kamar shi ya basu zakin, kun san sun girma ne a hannun wani tsohon soja, bari zasu baku tarihinsu da kansu, zaku ji daga ina suka samo karfin zuciya da jajircewa kan duniyar nan, daga wanda ya rikesu har suka girma ne!.
Da gudu hero ya bi Aryan suka wuce ciki. Kai tsaye room na aikinsu ya shiga, dan yasan a nan zai isko su Lion. Kamar kuwa ya sani, zaune ya iskosu gaban computer suna ta aiki. A gaban nasa computer ya je ya zauna tare da miƙa hannu ya taɓa mouse ɗinta. Take ta kawo haske, nan ya ga tarin bayanai da Lion ya tura mashi kan WORLD SYSTEM.
Bayanai ne kamar haka, a natse ya fara karantasu a cikin ransa ni kuma na rubuta maku a zahiri.
Shirye-shirye WORLD SYSTEM ga duniya a cikin waɗan nan shekaru mafi kusa dake zuwa, babban shirinsu na farko shi ne cure duniya ta zama abu guda ɗaya, su fitar da shugaban ƙasa guda ɗaya addini ma guda ɗaya, hakan ba zai faru ba sai sun shafe dikkan addinai na duniya, sannan hakan ba zai faru ba sai sun rage population na al'ummar duniya, dan haka dole su kirkiro ta'addanci, cututtuka, ambaliyan ruwa, girgiza ƙasa, canzawar yanayin sararin samaniya dan a samu yawaitar faɗuwar jirage sama. Babban aikin da suka ɗauko dan rage yawan al'umma a yanzu ya haɗa da, digital identity harvesting, satar bayanan nutane a yau, da yawancin na'urori da apps ana tattara bayananka a ɓoye kama daga kan DNA, yatsanka, kalmomin da kake faɗi, inda kake tafiya, ana amfani da shi wajen gina maka digital clone dan su iya yi maka amfani nan gaba ba tare da izinin ka ba, bafa amfanin kirki zai maka ba, a'a za'a juya kwakwalwarce a lokacin da zasu fito da addini guda ɗaya wa duniya, ba zaka iya yi masu gardama ba, dan sun sace komai naka an juya maka ƙwaƙwalwa.