Sashe 160
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Can ya hango sister Zinta kwance saman bed, kudundune a cikin bargo, idanunta a lumshe. Karisawa wajen ya yi, a gefen bed ɗin ya zauna tare da kai hannu ya janye bargon ƙasa, wutar ɗakin a kunne, ko'ina tankar........ Waro idanunta da suke jajir waje ta yi, kai tsaye sai kan face ɗinsa.
Tana ganinsa ta fashe mashi da kuka. Hannu bibbiyu yasa ya ɗagota sai saman laps ɗinsa, ɗan zubawa kayan jikinta idanu ya yi, rigar ta tafi da shi, rigace shara-shara maras nauyi sister Maya ta ɗauko mata daga ɗakinsu. Cike da kulawa ya ce. "Sorry princess of my heart". Ya faɗa yana taɓa goshinta da yau zafi sosai.
Kwantar da ita ya yi, ya miƙe ya fito waje, kitchen ya shiga, akwai manyan gas guda uku a cikin kitchen ɗin, sai glass na pots, sai kuma ƙaramin store na kayan abinci a ciki. Da kansa ya dafa mata indomie, ya soya two eggs da kyau, sannan ya haɗa mata tea mai kauri da zafi, ya jera a saman tray, ya ɗauko ya nufi room ɗin. A saman carpet ya ajiye tray ɗin kafin ya nufi wajen drawers dake ɗakin.
Wasu drugs ya ɗauko tare da kawowa saman carpet ɗin ya ajiye, ya nufi toilet. After 20 mins ya fito ɗaure da towel a waist ɗinsa. Shiryawa yai cikin pjs sky blue, ya dawo wajen bed ɗin, ƙarisa yaye mata bargon ya yi kafin ya ɗauketa cak. Bai direta a ko'ina ba sai a saman carpet ɗin, zama yai da ita a jikinsa, tana ta kuka.
Cikin salo ya fara rarrashinta ta yadda dole ta yi shiru ba dan ta shiryawa hakan ba. Ya ɗauko fuck ya fara naɗar indomie ɗin yana bata a baki, da farko taƙi karɓa, amma da ya jawota jikinsa, cikin sanyin murya ya ce. "Idan baki ci ba zan ƙara yin abin da na yi". Sai ta buɗe baki ta fara karɓa. Da ta ce yai mata zafi idan ya ɗebo sai ya hura mata da bakinsa yai sanyi, sannan ya bata.
Haka ya dinga bata har sai da ta ci kusan rabi, sannan ta ce ya isheta, ya ɗauko tea ya bata, shi ma kusan rabi ta sha, sannan ta ce ta ƙoshi, ya ɓalle magungunan da ya ɗauko, ya bata ta sha, ya ɗauketa cak sai kan gado. Bayan ya kwantar da ita ya rufa mata bargo, a gaban gadon ya tsugunna game da ce mata. "Zan koma office, sai yamma zan dawo, akwai wani abin da kike so?".
Kai ta girgiza bata yi magana ba, sumbatar ɗan bakinta ya yi tare da miƙewa ya nufi closet ɗinsa, ya shirya cikin suit, ya ɗaura rigar aikinsa a kai, ya fito ya koma office. Ya wuce Maya a parlo yarda ya barta, ta dukufa a karatu haiƙam. Yana fita ta miƙe da sauri ta koma cikin ɗakin dan duba sister Zinta ɗinta.
Bari mu leƙa DOL mu dawo.
DEATH OR LIFE (DOL).
Yana fita V ta fashe da sabon kuka tare da kwantowa jikin Angelina tana ɗan shessheƙa, yau Romeo ya yi fushi mai zafi da ita, da gudu ta miƙe ta yo waje, su Angelina na kiranta amma taki tsayawa, a tsakiyar tantunansu ta zube gwiwowinta cikin ruwan saman, yau tana jin kamar mutuwa zata yi.
While su kuwa su Leo suna zauna a cikin room na Leo. Da Noor, Leo, Vash and Zaynish, Leo ne ya dubesu da kyau kafin ya ce. "Bani son dikkan sojojinmu su san me yake faruwa yanzu, zamu fita izuwa wancan wajen da hayakin yake, zamu je mu duba menene, sai mu dawo mu san irin shirin da zamu yi masu".
Jinjina kai suka yi, Zaynish ya ce. "Ina tinanin wata ma'aikata ce a wajen ko wani abin makamancin haka, duba da irin kurɓataccen bakin hayakin dake tashi, dole wasu sinadarai ne a haɗe a wajen".
Kai suka jinjina, Leo ne ya jawo laptop É—nsa ya kunna, a tsanake yake fito da taswirar dajin, cikin sanyin murya ya ce. "Wannan waje yana ta yamma da Avaris ne, a yammar ma ba tsakiya ba, ya gota ta gudu kaÉ—an, yamma maso kudu kenan".......... Zubawa taswirar idanu suka yi, suna sauraron bayaninsa.
Noor ne ya amsa da. "Wani lokaci yakamata mu tafi?"....... Shiru suka É—an yi, can Leo ya ce. "This coming two days". Kai suka jinjina alamar to, a sirrance suka tsara komai, basu bari sojojinsu sun sani ba.
A can gefe kuma Angelina sun kamo V suka dawo da ita, sai kukan dai take ta faman yi. Zaman rarrashinta suka yi, da kyar barci ya saceta saboda ta ci kuka ta ƙoshi. Bayan ta yi barci Anglina ta fito da laptop ɗinta, ita kuma Dr Manassa ta ɗauki wayarta ta koma saman mattress ɗinsu ta zauna.
Angelina na buɗe laptop ɗinta sai ga saƙon ɓoyayyen email ya shigo mata, da sauri ta shiga kan saƙo. Ɗan zazzare idanu ta yi a kan saƙon, dogon note ne kamar haka. "Assalamu alaikum my flowers, how's your day and hope you're enjoying this rain weather?. From the very first moment I looked into your eyes, I didn't just see beauty, I saw strength, discipline, and a calm fire that only a true soldier carries, you wear your courage with grace, and your confidence with elegance, your beauty isn't only in your face, it lives in your voice, your posture, and the way you stand firm even when the world tries to shake you, you are a warrior with a gentle soul, in a life where we are trained to face chaos, you are the calm that steadies my mind, your presence brings me peace in ways no battlefield ever could, when I think of rest, safety, and quiet strength, I think of you, we both know the weight of this uniform, we understand sacrifice, loyalty, and silence, yet with you, I feel understood without speaking, protected without armor, you remind me that even soldiers deserve softness, love, and a place to breathe, so today, I lay down my pride and speak from my heart, I have fallen in love with you, not out of weakness, but out of certainty, i choose you, not just as a fellow soldier, but as the woman who calms my storms and strengthens my spirit, If love is a battlefield, then you are the only one I would gladly stand beside in peace and in war"............ Aa lallai, irin waɗan nan kalamai haka, e lallai mun shaida soldiers deserve love and peace, jama'a saƙon na sojoji ne fa, Unays ko Juraiz waye da wannan kalaman masu melting heart ɗin?.
Tin da ta fara karantawa take murmushi har ta kai karshe, da sauri ta ce. "Manassa come and see something"......... Sauƙowa ƙasa Manassa ta yi, ta zo da gudu dan ta gani.
Likes comments and share fisabilillah.
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸
QUEEN OF SURPRISE âœï¸ðŸ”¥
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
For more information 08161390581 Whatsapp me only.
STEP 1🔥
2025-12-18.🔥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
E_____________ 55 & 56
Tin da ta fara karantawa take murmushi har ta kai karshe, da sauri ta ce. "Manassa come and see something"......... Sauƙowa ƙasa Manassa ta yi, ta zo da gudu dan ta gani. A gaban laptop ɗin ta tsaya ta bayan Angelina, a natse ta fara karantawa.
"Assalamu alaikum my flower, kin wuni lafiya? Fatan kina enjoying wannan yanayi na ruwan saman?. Tun daga farkon lokacin da na kalle ki, ban ga kyau kawai ba, na ga ƙarfi, ladabi da jarumta, ga natsuwa dake cikin zuciyar soja na gaskiya, kina ɗaukar jarumtarki da kima, kuma kina cike da kwarin gwiwa, kyanki ba a fuska kaɗai yake ba, yana tattare da muryarki, tsayuwarki, da yadda kike tsayawa daram ko da duniya na ƙoƙarin girgiza ki, ke jaruma ce mai zuciya mai taushi, a rayuwar da aka horar da mu mu fuskanci rikici da hatsari, ke ce nutsuwar dake kwantar min da hankali, kasancewarki kusa da ni ya kawo min salama fiye da duk wani filin daga, idan ina tinanin hutu, kariya da ƙarfin zuciya game da natsuwa, to ke nake gani, dikkanmu mun san nauyin wannan uniform ta soja, mun san ma'anar sadaukarwa, aminci da natsuwa, amma tare da ke, ina jin an fahimce ni ba tare da na yi magana ba, ina jin kariya ba tare da makami ba, kina tuna min cewa ko sojoji ma suna buƙatar peace, soyayya da wuri na numfashi mai kyau, saboda haka yau, na ajiye girman kai na, na furta maki daga zuciyata cewa na kamu da sonki, ba dan rauni ba, sai dan tabbaci, na zaɓe ki ba kawai a matsayin abokiya soja ba, sai dai a matsayin macen dake kwantar min da guguwata kuma ke ƙarfafa ruhina, idan soyayya fagen daga ce, to ke kaɗai ce wacce zan tsaya a gefenta da yardar rai, a zaman lafiya da a lokacin yaƙi"......... To jama'a ga shi nan na fassara maku kalaman na jiya, gaskiya kun sakani dariya jiya, to anyway ga shi nan dai na fassara.
Bayan ta gama karantawa ne ta É—an rungumo Angelina tana murmushi, a sanyayye ta ce. "Angelie ki amince mashi, waye ne ma? Kuma kaman soja ne ko? Ya iya kalamai"......... Kai ta jinjina. "Soja ne, a cikin sojojinmu yake, ina tinanin ma shi ne wanda yake mun magana, ba shi ne wanda É—azun ya ce zai É—auka mun V ba".
ÆŠan zazzare idanu Manassa ta yi. "Wow he's so handsome ai, chocolate guy, ya haÉ—u, look at his eyes, his gorgeous body, ta ko'ina ya haÉ—u"...... Nisawa Angelina ta yi. "Ni ina da wanda nake so, bawai Unays bai haÉ—u bane, ya haÉ—u, but ina da wanda zuciyata ta kamu da sonsa tin farkon mission É—inmu".