← Book details Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 202 OF 227

Sashe 202

Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A kiɗime sister Zinta ta ce. "My Dr kazo ka gani babys ɗinmu babu wasu, su 55 ne dama, yanzu kuma saura 30, bamu ga 25 ba". Tsabar kiɗimewa har haɗewa words ɗinta yake yi..... Wani irin rass Dr James ya ji gabansa ya faɗi, tin da suke babu wata nurses mai kula da babys da ta taɓa kirga adadin yaran da suke kaiwa wannan ɗakin har su gama kwashesu, yau ɗaya an samu haziƙan da suka kirga babys ɗin tin a farko kawosu, lallai kuwa akwai matsala....... Nima na ce matsala kam ba karama bama.

*Jama'ar kirki littafin ZAKUNA BIYAR STEP 1 ya zo gangara, zamu shiga STEP 2 wanda shi ne ainahin labarin yake cikinsa, ZAKUNA BIYAR iya STEP 1 ne kawai free, daga STEP 2 zuwa karshe paid ne, 1k kacal yake, ki hanzarta making payment kada mu tafi mu barki, dan labarin bai ma fara ba, tarin ilmin, faÉ—akarwa, waazantarwa, wayar da kai, nishaÉ—antarwa dik yana cikin STEP 2, yanzu dik ba'ayi komai ba, STEP 1 dik sharar fagece, ainahin labarin yana gaba, in kin shirya makin payment ga account É—ina, 2308489938, Musa Fatima Zahra UBA bank. Sai ki turo mun evidence ta wannan number 08161390581. Mutanen Niger ku mun magana ta numberta sai in baku Nita É—in da zaku yi payment É—inku a ciki, idan kuma kati ce ku mun magana dai zan faÉ—a maku komai.*

Likes comments and share fisabilillah.

QUEEN OF SURPRISE ✍️🔥
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥

PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.

For more information 08161390581 Whatsapp me only.

STEP 1🔥

2025-12-29.🔥

اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️

E_____________ 69 & 70

WS-HOSPITAL.

Daurewa ya yi game da fara pretending, ya nuna kamar bai gane me take magana a kai ba, a dake ya ce. "Waye ya ce maki 55 babys ne a wajen dama?".

Karisowa in da yake ta yi, ta riko hannunsa tana faɗin. "They're 55 sir, we already caunt them since before"....... Nan fa ya ji kansa ta ɗan buga, bai taɓa zatan irin wannan rana ba a rayuwansa, so bai shirya mata ba. Shiru ya ɗan yi yana tinanin solution, katse mashi shirun ta yi da cewa. "Ko dai wani ya sace babys ɗin ne? Na shiga ukuna!".

Ganin yadda hankalinta ya yi mugun tashi ne yasa ya jawota jikinsa, bai san lokacin da bakinsa ya kubce wajen ce mata. "Meyasa kika damu da yaran da ba naki ba?"....... Da sauri ta É—ago da kallonta a kansa. "Because i love them all, ina jin kamar babys É—ina ne, please my Dr, help me to find them out".

Ɗan gyaran murya ya yi, ya daidaita natsuwansa kafin ya ce. "Ba jiya na ce maki wasu babys ɗin basu da lafiya ba?"........ Kai ta jinjina alamar e. "To shi ne aka kwashesu kada su raɓawa sauran yaran dake da lafiya ciwo, akwai wata sabuwar cutar da ta shigo mana ne, yanzu muna ƙoƙarin shawo kan cutar, maganin cutar kuka ga mun yi wa wannan darling ɗin naku ai, yanzu saura kwanaki kaɗan mu gama haɗa maganin cutar, daga nan darling zai dawo wajenku, sauran yaran ma za'a dawo da su, amma yanzu a kowani lokacin zamuna zuwa mu bincika yaran, dik wanda ya kamu da cutar zamu kwashesu mu kaisu safe room dan tsaron lafiyarsu har su samu lafiya". Ya faɗa hakan ne kawai dan bashi da mafita, kuma bai yi tinanin lallai zasu jira ranar da zai dawo masu da babys ɗin kamar yadda ya ce ba, a tinaninsa iya son fatar baki kawai suke yi wa yaran, so yana ganin ai zasu mance da yaran kafin nan da kwanaki.

Ta aminta da zancensa, dan ta tina ai babyn da Maya take kiransa my boy ma sun same shi da zazzaɓi, hakan na nufin jariran basu da lafiya da gaske kenan, ajiyar zuciya ta sauke game da ɗan sakesa kafin ta ce. "My Dr, ka kula da babys ɗin sosai har zuwa su samu sauki sai ka dawo mana da su, da yamma idan muka tashi aiki ma zamu je mu dubasu".

Kirjinsa ne ya É—an amsa jin ta ce da yamma zasu je su duba babys É—in, amma sai ya danne. Kai ya jinjina kafin ya sumbaci cheek É—inta. Murmushi ta É—an yi game da juyawa, tana murna ta nufi hanyar fita. Bayanta ya bi da kallo har ya fice, nisawa ya É—an yi game da girgiza kai yana furzar da iska mai É—umi daga bakinsa.

Tana fita ya kammala shirinsa tsab. Sannan ya fito ya nufi ɗakin da zasu yi wa macen tiyata. A nan ya isko su Dr Kamal suna jiransa a waiting room. Yana zuwa suka ƙarisa ciki.

Wata macece kwance a kan gadonsu na tiyata, tana sanye da blue gown irin wanda ake sanyawa waÉ—an da za'ayiwa tiyata, an shirya komai tsab, daga ganin wannan mata zaku san irin matan nan ne na kauye da basu waye sosai ba, basu san komai ba, cutarta aka yi da sunan ciwo za'a cire mata a mahaifa, kunga za'a cire mata shi gabaÉ—aya.

Cike da taka tsantsan suka fara aikin. Da yake sun kware kuma sun saba yi sai basu É—auki wani dogon lokaci ba suka kammala komai, bayan sun gama Dr Mark ya É—auki wata glass ball aka sanya mahaifar a ciki, sannan ya fita da mahaifar ta wata kofa. Su kuma Dr Kamal ya hau haÉ—a gyara wajen, Dr James yai mata É—inki tsab, sannan ya É—auki paper da pen, a natse ya yi rubutu the seme rubutun da ya yi wa matar farko da aka cire mata mahaifa.

Ya rubuta a dinga kula da ita sosai, a bata cima mai kyau har zuwa ta samu sauƙi, ta dinga shan abu mai ɗan ɗimi. Ya rubuta magungunar da yakamata a bata kafin ajiye paper kusa da hannunta, ya ƙara gyarata kafin ya kira nurses su fita da ita. Shi kuma ya bi bayansu Dr Mark.

A in da suke ajiye mahaifar suka nufa, a nan suka je Dr James ya sanya cikin kwalbar, ya saita na'urar dake jikin kwalbar ta fara bada yanayi daidai da cikin mace, suka tabbatar komai yana tafiya daidai, sannan suka nufi in da suka yi sashen eggs É—in nan.

Kewaye suka fara yi a wajen suna duba dik wasu motsin eggs ɗin. Dr Kamal ne ya ce. "Wai ina Lazy ne yau? Bata bimu ɗaukar rahoto ba".......... Dr James da ya ɗan yi shiru for 2 mins ne ya amsa da. "Ban taɓa sanin Lazy bata da hankali ba sai yau, wai US zata je".

Zazzaro idanu Dr Mark ya yi. "US kuma?". Suka haÉ—a baki da Dr Kamal wajen tambaya. Kai ya jinjina masu alamar e kafin ya ce. "Kila ajalinta ke kiranta, dik da Hussain baya raye, na tabbata su Zayra'an suna da labarin abin da ta aikata bayan mahaifinsu, na tabbata kafin Hussain ya mutu ya basu labarin komai, tabbas sun san cewa Farooq na WS yana rufe, na tabbata suna can suna neman Farooq É—in kamar hauka, kunga in suka kamata tasan me zai biyo baya".

Dr Mark ne ya ce. "Wai dama Lazy tasa aka kama Farooq?"...... Kai Dr James ya jinjina game da cewa. "Ita tasa aka kamasa, a lokacin da aka kama Haiza'an aka tafi da shi ta kira Farooq a waya ta shirya mashi gadar zare da sunan an far masu ya kawo masu ɗauki, yana zuwa aka kama shi, na tabbata Mahvir ba zai kyaleta ba, kai su Zayra'an ba zasu taɓa yafe mata ba".

Murnushi Dr Kamal ya yi. "Ai dik a tsananin yunwace suke da nemanta, ta kai kanta ga mutuwa"...... Dr Mark ya ce. "Ba zasu iya ganeta ba fa".

Siririn tsaki Dr James ya ja. "Sai dai idan bata ci karo da Zayra'an Bint Haiza'an ba, ina da tabbacin jinin Haiza'an zasu ganeta tsab, domin su baiwa da ita aka haifesu, kyauta ce daga ALLAH ba daga wasu ba, kuma Lazy ta manta abu guda, jinin uwa fusgan ƴaƴa yake yi, bugu da ƙari ta canza komai amma bata canza murya da gashin kai ba! Kamal ku baku san waye Haiza'an ba, na tabbata da ba zaku yi tantamar Zayra'an zai gane Lazy ba".

Kai suka jinjina kafin Dr Kamal ya ce. "Dik ba wannan ne ma ya fi damuna ba, na damu sosai a kan IRON FIST, ka sani na samu mun sani aiki suke yi domin al'umma, a shirye suke su dakatar da nasarar da muke samu, ina tsoron abin da zasu iya aikatawa, kun san suna da mugun haɗari"....... Siririn tsaki Dr James ya ja. "Ba zasu iya yi mana komai ba, dik bala'i mutum ba zai taɓa iya gano WS-HOSPITAL ba! Ba'a haifi mahaluƙin da zai iya ganomu ko ya dakatar damu ba, dan nasara aka haifomu a duniya!". With his full confidence ya faɗa, yana jin tamkar dan su aka shinfiɗa kasar duniya!.

Jinjina kai su Dr Kamal suka yi, dan suma sun san a irin tsaron mai masifaffen karfin da suke da shi sai dai in fita waje suka yi za'a iya kamosu, amma a cikin WS-HOSPITAL kam wane mutum ya iya kamasu, kofofin shiga masu shocking na lantarki, sai Dr James ya shigar da password shocking ke É—aukewa, kuma shi kaÉ—ai yasan password É—in, ai kunga kuwa ba zasu kamu ba a ganinsu!.

Haka suka cigaba da aiki suna tattaunawa game da nuna cewa IRON FIST ba su isa su dakatar da su ba, sun yarda da kansu kuma sun yi imani sune kawai masu nasara, dan nasararsu aka shinfiÉ—a duniya.

A gefe kuwa, Sister Zinta ta koma ɗakin jariran, nan ta tarar Dr Kamal ya gaba duba boy ya bashi dik wani abin da ya dace, ta dawo rike da yaron tana lallaɓa shi tamkar kwai a faranti. Ita kuma sister Zinta ta ɗauki wannan haɗaɗɗen yaro mai blue eyes da aka kashe ɗan uwansa jiya, ta rungume yaron tana yabon kyansa, daga nan ta ce. "As from today this is my baby, kuma na bashi sunan Haiza'an".
Chapter 202 · 0% Book details