Sashe 197
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga nan Faryan ya tada mota suka wuce suka barta tsaye. After 10 mins da tafiyarsu sai ga daddy ya faka a gabanta, a daidai lokacin kuma Aisha ta ƙariso wajen....... Gidan baya ta buɗe ta shiga tana ɗagawa Aryan gaisuwa. Bai amsa mata ba, hankalinsa gabaɗaya yana a kan Seraphina da taki shigowa, ta yi folding hands ɗinta a kirji tana kallonsa cike da tsantsar so.
Sauke glass na motar ya yi game da cewa. "Kema yau sarautar ce ta motsa irin uncle............". Sai kuma ya yi shiru tunawa da ya yi yanzu kowani magana ya yi rikewa take bata mantawa, dama zai ce irin Uncle É—inta Zayra'an dake can gida yana zuba masu sarauta ne, sai kuma ya tina tsab zata ce sai ya nuna mata shi, ko ma ta tuhumesa da wani abin.
Dik da bai ƙarisa maganar ba sai da ta titseye shi da cewa. "Daddy wani uncle kuma?"...... Shiru ya ɗan yi kafin ya ce. "Wanda na haɗaki da shi a waya ranar"....... "Daddy yaushe zaka zo da shi?". Shiru ya ɗan sake yi, sai kuma ya ce. "Ranar aurenmu zai zo, yanzu dai shigo mu je".
Tana ɗan tura baki ta buɗe ta shigo, ta ɗaura rucksack ɗinta a kan laps ɗinta tana kallonsa. Tada motar ya yi suka nufi gida. Yana parking ta fito tana turo baki, fitowa ya yi shi ma game da karɓar rucksack ɗinta, Aisha ma ta fito suka nufi cikin elevator.
A parlo suka isko Madam da su Aunty Safiyya suna hira, suna ganinsu suka hau yi masu welcome, kai tsaye É—akin Seraphina ya nufa ba tare da ya yi masu magana ba, ko kallon in da suke ma bai yi ba. Yana shiga ya É—aura rucksack É—inta a saman table, ya wuce ya hau saman bed. "Zan yi barci kada ki tasheni".
Tana turo baki, ta kai hannu ta rike waist ɗinta, tana kallon kyakkyawan face ɗinsa kafin ta ce. "My gentle chaos, waye zai yi feeding ɗina lunch?"...... Wani irin kallo ya bita da shi da idanunsa dake rikiɗewa zuwa na mai jin barci sosai, can ƙasan maƙoshi ya ce. "Aikinki nike yi ne? Maza je ki yi wanka ki je ki yi feeding kanki da kanki, dan kin samu da safe na baki ko?".
Turo baki ta ƙara yi, take ta hau hura numfashi sama-sama tamkar zata fashe da kuka. Zazzaro idanunsa ya yi. "Awwa my cherry, jeki yi wanka sai ki dawo in yi feeding ɗinki, barcin banza, ni ai naki ne, komai nike saboda ke ce"..... Wani irin murmushi ta saki wanda ya sanya shi lumshe idanu saboda kyan da ta ƙara, da sauri ta nufi closet ɗinta.
Nisawa ya yi, a cikin zuciyansa ya ce. "My first love Seraphina, my rigima, my shagwaɓa, my drama, my everything, ALLAH ka mallaka mun ita, kasa tawace". Ya faɗa tare da waro idanunsa kai tsaye sai cikin violet eyes ɗinta a dab da shi.
Wlh ta yi mugun bashi tsoro, unexpected haka, dole ya razana, ga violet É—in ya ciza sosai, ta zazzaro mashi a dab face É—insa, ya lumshe idanu yana tinani bai san lokacin da ta fito har ta iso in da yake ba. ÆŠan ja da baya ya yi yana kallonta, a zahiri ko kaÉ—an ba zaka zaci ya tsorata ba, dan bai nuna alama ba.
Murmushi ta ɗan sakar mashi kafin ta ce. "Daddy ina dubawa ne in ga kayi barci ne ko baka yi ba"...... Harara ya dallah mata kafin ya ce. "To ban yi ba, jeki yi wanka ki zo"....... Dama ta rankwafo kansa ne, sai ta ɗan miƙe tana murmushi.
Unexpected idanunsa suka sauƙa a kan tudun kirjinta da suka bayyana ta wuyan bathrobe ɗin jikinta. Ai ji ya yi barcin nasa ma ya watse, ɗan lumshe idanu ya yi ya sake warowa a kansu, sai kuma slowly ya ɗago da kallonsa a kan face ɗinta dan yaga shi take kallo ne ko yaya. Da sauri ta ɗauke idanunta daga kansa, sarai ta ga in da yake kallo, amma ta yi kamar bata gani ba.
A bayyane ya sauke ajiyar zuciya ganin cewa bata kallonsa, slowly ya dawo da kallon nasa a kan kirjin nata, ya rabb, watau matasan tula-tulan nan nata sun yi matuƙar tafiya da dik wani tinaninsa na yau. Wani irin nyawu ya haɗiya har sai da ƙashin maƙogwaronsa ta harba sama ta sake yin ƙasa. Ita kuma ja da baya-baya ta fara yi tana faɗin. "Daddy ko zaka zo ka mun wankan ne?". Da sauri ya lumshe idanu game da warowa a kan face ɗinta, ta ɗan tsaya a tsakiyar ɗakin tana kallonsa.
"Jeki yi wankanki, akwai lokacin da zan dinga yi maki ɗin yana zuwa". Da kyar ya faɗa saboda nauyi da tongue ɗinsa ya yi mashi. Slowly ya ɗan yi ƙasa da eyes ɗinsa izuwa kan tsala-tsalan cinyoyinta da suke jajir tamkar ka taɓa jini ya fita, suna wani sheƙi, ga shi kunsan gaban bathrobe ɗin a buɗe yake, sai wannan igiya tasa da ta ɗaure tsakiya, so sama wajen wuyan a buɗe, haka ƙasa daga wajen igiyar cikinta a buɗe yake.
A iya tsakiyan cinyoyinta rigar ya tsaya mata, ga shi a buɗe, har farin pant ɗinta na ciki yana iya hangowa. Da kyar ya danni zuciyansa ya ɗauke kallonsa daga kanta, muryansa tamkar wanda yake a cikin maye ya ce. "Cheery kina buƙatar shopping, waɗan nan riguna din sun maki gajarta, kin cika tsawo dayawa, kina saurin girma sosai".
Tana ɗan murmushi na ganin ta rikita shi ta amsa da. "Daddy ni su nike so, sun fi daɗin sakawa, so ba sai an mun shopping ba". A shagwaɓe sosai ta faɗa, in baku manta ba ai ta cewa Rimsha zata yi maganin daddy very soon, shi ne ta fara tin yanzu, tana goge mashi hadda.
Baya son sake juyowa ya kalleta, sai ya ɗaga mata hannu kawai yai mata alamar taje. Tsabar rashin ji irin na yarinyar nan a maimakon ta je ɗin, sai ta nufosa, tana turo baki game da shagwaɓa ta ce. "Daddy nice baka son gani?".
Yana ƙoƙarin ce mata a'a sai ji ya yi ta haye gadon, ta dawo ta in da face ɗinsa yake facing tana saka mashi kukan shagwaɓa. Ai kawai zuba mata idanu ya yi, ya gagara motsa ko da ɗan yatsansa ne. Ita kuwa kuka take sosai na shagwaɓa game da rike hannunsa da yatsunsa suke ɗan rawa saboda yanayin da jikinsa yake.
Ai bai san time ɗin da cikin zafa ya fisgota ta faɗo jikinsa gabaɗaya ba, da yake bai saba ba, bai taɓa jin irin wannan yanayi ba, sai gabaɗaya jikinsa ya hau kerma, musamman yatsun kafafunsa dana hannayensa. Juyawa da ita ya yi, ya mata runfa da lion chest ɗinsa, hannunsa na rawa ya kai saman wuyar rigar jikinta, ya yi ƙasa da wuyar yana ƙoƙarin taɓa mata tula-tulanta.
Ƴar ƙaniya gabaɗaya ta rikice, wani irin tsoro ne ya dira mata a rai, take jikinta ya fara kerma, turesa ta fara ƙoƙarin yi tana ambatar sunansa game da bashi hakuri, hakan ne ya dawo da shi cikin hayyacinsa. A zabure ya dakatar da kai hannunsa kirjinta, a zabure ya miƙe daga kanta, ya saketa da sauri. Cikin zafa ya diro kasan bed ɗin.
Door ya nufa, ko sau É—aya bai waiwayota ba har ya fice cikin zafin jini. Yana fita ya nufi benensu yana furta auzubillahi minasshaiÉ—anin rajin, yana koran shaiÉ—anin da ya kusa galaba a kansa, ya dafe kansa dake barazanar tarwatse mashi da hannu É—aya, har wani irin jiri yake gani.
Ita kuwa yana fita ta diro ƙasa, jikinta na kerma ta afka toilet da gudu, ƴar ƙaniya ta tsorata.
Zaune ya isko Vir and guru a saman sofas dake balcony suna hira, Lion yana wanka. Jikinsa sam babu kwari ya wuce ya kwanta saman sofa, ya tada kai da cinyar guru yana mayar da numfashi a hankali-hankali.
Duka Vir ya kai mashi a damtsen hannunsa yana faÉ—in. "Yana ganka a wannan yanayi?"........ Shiru bai amsa masu ba, ya lumshe idanu kawai. Gashin kansa guru ya fara shafawa yana faÉ—in. "Kai Vir ka kyale champion, yanzu ya wuci yadda kake tinani".
Vir zai yi magana Lion da ya fito wajen yanzu ne ya ce. "Aryan come". Ya faɗa tare da juyawa yana hararar Vir ya koma ciki. Da kyar Aryan ya iya miƙewa ya rufa mashi baya, Vir ya dawo da kallonsa a kan guru kafin ya ce. "Kamar wani abin na damun ɗan uwanmu"......... "Ba komai". Guru ya bashi amsa, watau idan kuna neman mutum mai mugun zurfin ciki na wuce misali to ku samu guru, kunga dai ba laifi bane ya nunawa Vir cewa Aryan ya faɗa soyayya ne tin da basa ɓoyewa juna komai, amma ba zai iya faɗa ba tin da Aryan ɗin bai faɗa masu ba.
Shi in kun fahimcesa ko a tsakaninsu ne ba zaku taɓa jin maganar waninsu yana faɗawa wani ba, zai nuna kamar bai san komai ba, idan Aryan ya faɗa masu to fine, in bai faɗa masu ba shi dai ba za'a ji daga bakinsa ba.
Sosai Vir ya damu yana ganin kamar Arya bashi da lafiya ne. Amma guru ya hakikance lafiyansa lou. Dole Vir ya rufe zancen suka É—auko wani chapter.
A can kuwa Lion ne zaune a gefen bed suna fuskantar juna da Aryan, cikin tsantsar natsuwa Lion ya ce. "Na nemi zaɓin ALLAH kan komawa gidan daddy da bayyana manufarmu ga duniya, na samu natsuwa a kan hakan, sai dai ina jin zuciyata babu daɗi sosai". Ya yi shiru yana yin ƙasa da idanunsa.
Babu mai fahimtar Lion biyun yadda Aryan yake fahimtarsa a duniya. Shiyasa magana irin wannan yake fara yi da Aryan ɗin kafin su Vir, kuma a irin wannan gaɓa ya fi son jin ra'ayinsu one by one ba tare da sun ji ra'ayin da ɗan uwansu yake badawa ba, shiyasa sai ya yi zama da su one by one.
Nisawa Aryan ya É—an yi, tuni ya wastsake daga komar da ya shiga na love, ya dawo daidai É—an duniya, ai Lion ba'a kawo mashi wargi da shirme............... "Tin da har kayi addu'a, kuma ka samu natsuwar zuciya kan can É—in, to ina ga is better ne can É—in shiyasa".