Sashe 185
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwance Lion yake a saman bed ɗin daddynsa a master room ɗinsa, ya tada kai da laps na wani kyakkyawan mutum wanda kana ganinsa kasan jininsu ne, dan akwai kamanni ta jini a tsakaninsu. Mutumin na sanye da tail coat a jikinsa, yana rike da hannun Lion ɗin, ɗayan hannunsa kuma yana shafa haɗaɗɗen golden hair ɗin Lion cikin tausasawa da nuna tsantsan kauna. Wannan mutumi ba kowa bane face Hussain ɗin daddynsu, ɗan biyun mahaifinsu wanda shi ya reni su Lion ɗin, da Lion ya shiga damuwa ne ya zo gidan daddyn nasa, sai ya ƙira uncle ɗin nasa kan ya zo su haɗu, kun san da cewa uncle ɓoye kansa yake yi? Baya son duniya ta san yana raye, yanzu haka duniya dik sun ɗauka ya mutu ne.
To meyasa yake ɓoye kansa? Ya aikata wani laifi ne?. Muje zuwa alƙalamina zai amsa masu.
"Zayra'an!". Daddy ya faɗa yana riƙo hannunsa a cikin nasa da kyau, shiru Lion bai amsa mashi ba, da alama ya yi barci. Ɗayan hannunsa daddy yasa yana ɗan shafa kansa a hankali, slowly ya ɗago idanu ya fara bin room ɗin da kallo, komai yana nan yadda yake, babu abin da aka taɓa face gyaran da ake yi wa komai.
Lokaci guda daddy ya ji tamkar Hassan ɗinsa yana raye, idanunsa na mashi kizo lokacin da dad ɗin Lion ya tsaya a gaban parlo, yana ɗaura necktie a wuyansa, cike da tsantsar kaunansu yake cewa. "Hussain ka tashi ka bar mun gida, ka bar mun yara cikin kewa da kaɗaici, ka je na sallameka, kuma kada ka sake zuwa sai na nemeka"...... Mom Lion tana sauƙowa ta ce. "Zaka koran mun ƙani a kanka yake zaune ne?".
"Tuba nike ranki ya daɗe". Dad ya faɗa yana miƙa mata hannu kan ta bashi wayansa dake hannunta......... Rintse idanu daddy ya yi, wani dogon numfashi ya ja game da sauƙewa a hankali, ya fama ciwon dake ransa na tina rayuwar baya. Dawo da kallonsa a kan kyakkyawan fuskan Lion dake ta zuba barci ya yi, cikin barcin ma sai sauƙe ajiyar zuciya yake yi alamar ya fara samun peace of mind, ALLAH sarki, idan ya tina rayuwar iyayensa in bai zo ya ga second daddyn nasa ba baya samun natsuwa, ganinsa kawai shi ne kwanciyar hankalinsa, shiyasa ya gudu ya bar su Aryan tin asuba.
"Ina sonka sosai Zayra'an, ina sonka fiye da kaina, ba wanda nike gani in ji daÉ—in rayuwata face kai da Æ´an uwanka, ina rokon ALLAH ya bani ikon cika alkawarin dana É—aukarwa É—an uwana na kula daku".
Ɗan motsawa Lion ya yi, hakan yasa ya zame hannunsa daga cikin na daddy, ya gyara kwanciyansa da kyau, ya cigaba da barcin da bai samu damar yi daren jiya ba........ Sake riƙo hannunsa gam daddy ya yi tamkar ance za'a rabasu ne, ya yi shiru yana ta kallon fuskan Lion. Slowly ya jingina kansa da jikin headboard na gadon, ya ɗan lumshe idanu cike da tinanika kala-kala.
Barcin good 2h Lion ya yi, daddy na zaune bai motsa ba gudun kada ya tashesa. A hankali ya waro idanunsa da suke jajir saboda barcin bata ishe shi ba. Kai tsaye sai kan fuskan daddy..... "Dad". Ya furta yana miƙewa zaune, kallon farko ya zaci dad ɗinsa ne ba daddy ba. Slowly daddy ya yo ƙasa da kai yana faɗin. "Ka tashi?".
Kai ya ɗan jinjina game da cewa. "What says the time?"...... Laluɓo waya daddy ya yi, ya kunna light ɗin screen.......... 4:00 PM. Iska mai ɗimi daga bakinsa ya furzar game da miƙa hannu ya jawo nasa wayan. "Daddy let me call Aryan, nasan yanzu yana can ya damu da rashin sanin ina nike".
Cikin zolaya daddy ya ce. "Sai yanzu ka tina da shi kaima ai"..... Shiru bai yi magana ba, ya fara laluɓar number Aryan, ya danna kira. Sai dai a lokacin dik suna barci a kan gadon Seraphina, wayar tana silent basu ji ma, message Lion ya rubuta mashi kan yana lafiya kuma yana dawowa yanzu. Wayoyinsu kusan a haɗe yake, sun saita shi ta yadda idan ya turawa ɗaya saƙo dikkansu saura ukun zasu samu saƙon.
Yana tura masu ya zuro kyawawan kafafunsa ƙasan bed ɗin, jikinsa dik a mace ya miƙe tsaye, toilet ya nufa, da kallo uncle Hussain ya bisa har ya shige katafaren toilet ɗin daddynsa, ajiyar zuciya Uncle ya sauƙe game da gyarawa ya kwanta.
After 2 hours, Lion ne tsaye a tsakiyar master room na daddyn nasa, yana sanya botiran tail coat na jikinsa, ya rabb, kayan sun zauna a jikinsa matuƙa, tamkar dan shi aka yi su, yai wa kaya mugun kyau, ya tara kitson kansa ya ɗaure, jade eyes ɗinsa sun ciza sosai, kyawawan soft lips ɗinsa sun ciza pink matuƙa, fuskansa ya yi very fresh sosai, ya ƙara kyau da cikar haiba da kamala.
Uncle dake zaune a kan gado yana kallonsa ne ya ce. "Zayra'an please ka dawo gidan nan da zama, tsawon shekaru 10 kenan yanzu ina binka kaki yarda, meyasa baka son zama a nan É—in?"..
Shiru ya yi bai amsa ba, har Uncle Hussain ya fidda ran zai amsa mashi ma sai kuma ya ji in a low way ya ce. "Nothing, kawai bana son gidan ne".
"Please, even because of Nirash, ku dawo ku raya gidan nan, ku sake raya ruhin Haiza'an É—ina, ku farfaÉ—o da gidan"....... Nan ma shiru for good 3 mins ya yi kafin ya ce. "Zaka dawo mu zauna a tare a nan É—in?"....... Rass uncle Hussaini ya ji gabansa ya faÉ—i, amma sai ya daure da cewa. "Zan yi tinani, amma idan na aminta zan dawo mu zauna gabaÉ—aya zaka dawo?".
Kai kawai ya jinjina ba tare da ya sake yin magana ba. Shiru uncle yai yana tinanin yadda zai dawo gidan su haÉ—e waje guda, da kuwa abin zai yi making sense. Katse mashi tinani Lion ya yi da cewa. "Bye uncle"....... "Bye my beloved son". ....... Daga haka bai sake magana ba ya fice waje, ya bar uncle, dik lokacin da yake so zai iya tafiya, shi dai ya koma benensu.
Yana fitowa waje wasu karfin jami'an SSO suka nufosa da gudun gaske, hannu ya ɗaga masu tin ma basu ƙariso ba, baya son hayaniya da gayya, baya cikin wani good mood sosai. Sauƙowa kasar wannan baranta ya yi, ya nufi gate na fita, da kafa zai koma benensu ba sai ya ɗauki mota ba, dama da kafa ya zo. Kafin ya fito sai da ya sanya wannan haɗaɗɗen nose mask ɗin nasu a face ɗinsa, sannan ya fito ya nufi benensu, a cikin ransa yana jin kamar zai iya dawowa gidan nasu da zama.
Dik in da ya zo ƙetarawa sai waɗan nan jiga-jigan jami'an sun kame tamkar basa numfashi sun sara mashi, bai ɗago ya kalli kowannensu ba, bai tanka kowannensu ba, ya wuce kai tsaye ya nufi benensu.
----------------------🔥
KHAIZA'ANS HOUSE.
Sai da aka zubawa Rimsha ruwa 3 bottle kafin su samu kanta ta farfaÉ—o, da kuka ta farfaÉ—o tana faÉ—in. "Abba yanzu uncle Aryan É—in ne mijina?".... A lokacin Abba baya kusa, sun baro room É—insa da ita, Faryan ya É—auke zuwa room É—in Ammie.
Rungumota Ammie ta yi, ta hau rarrashinta tana bata baki, sai dai ina Rimsha taki yin shiru, in short sai da ta É—auki kwanaki uku tana wannan kuka na ta shiga uku, dik Abba bai san tana yi ba, a rana ta huÉ—u ne ta kama Monday, a wannan ranar da asuba Faryan ya ce ta shirya ya kaita school.
Jin cewa aurenta ba zai hanata school bane yasa ta É—an saki jiki, burinta dik ta je makaranta su haÉ—u da Seraphina ta faÉ—a mata abin da aka yi mata, dik tayi sanyi baiwar ALLAH, daga umm sai uhm-uhm ta zama, bata hira, ta takura kanta sosai, amma yau da zata je school har da É—an murmushinta.
Ta shirya tsab cikin uniform ɗinta, har ta rame uniform ɗin yai mata yawa. Faryan na tsaye a parlo ta fito rike da rucksack ɗinta, karɓa mata ya yi yana faɗin. "Mu je in kaiki da wuri, Abba na jirana zamu je mu ɗauki amaryar Yah Harleen".
Kallonsa ta yi, muryarta a dashe sosai ta ce. "ALLAH yasa tana da kirki"....... Da amin ya amsa game da riko hannunta, suka nufi waje yana kara yi mata nasiha, yana tausan zuciyarta, yana faÉ—a mata kalamai masu daÉ—i, yana tunatar da ita ALLAH ya ce Annabi ya ce, a haka suka nufi school ni kuma na nufi DOL kafin mu dawo mu bisu school É—in.
--------------------🔥
D-O-L
Nutso take yi a cikin ruwan cike da farinciki, yana tsoma gashin kanta can kasan ruwa tana ɗagosa ruwan dake biyo gashin ya ƙara wanke mata fuska, hakan ba ƙaramin daɗi yake yi mata ba. Shi kuwa tamkar gunkin da aka sassaƙa haka yake tsaye a cikin ruwan ware kitson kansa dan ya wanke golden hair ɗinsa.
Tsoma kanta ta yi cikin ruwan tana É—an juyawa, É—agowa da zata yi tana faman yin sama da kanta sai ji ta yi...........
Likes comments and share fisabilillah.
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸
QUEEN OF SURPRISE âœï¸ðŸ”¥
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
For more information 08161390581 Whatsapp me only.
STEP 1🔥
2025-12-23.🔥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
Dedicated to all Aryan and Zayra'an fans.🫀♥ï¸
E_____________ 61 & 62
Tsoma kanta ta yi cikin ruwan tana ɗan juyawa, ɗagowa da zata yi tana faman yin sama da kanta sai ji ta yi ta bugi mutum, a razane ta ɗago kai tana ƙoƙarin sharce ruwan face ɗinta ta ga wanene?.
A lokacin ya saki gashin kansa yana warware kitson kalba É—in, hakan yasa gashin gabaÉ—aya ta rufe mashi fuska bata iya ganin wanene ba. Wani irin razana ta yi, dik tinaninta aljani ne, bare yadda gashinsa ya rufe mashi fuska, ya ALLAH. Wani irin dukan uku-uku kirjinta ya fara yi, baya-baya ta fara ja.