Sashe 3
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ina mutumin da ya shigo gidan nan?". Wannan da ya kyasta hannu shi ya yi maganar, ba zaka taɓa iya tantance voice ɗinsa wace iriya ce bace saboda nose mask ɗin ta hana fitar muryar da kyau.
"Ba..... Babu wanda ya shigo gidan nan!". Da kyar ta basu amsa saboda tsoro........ Shiru gabaÉ—aya suka yi, tamkar ba zasu tanka mata ba, har ta É—an saki jiki unexpected ta ji wani irin gigitaccen marin da yasa ta yi baya-baya kamar zata faÉ—i. Wanda ya yi maganar ne ya dallah mata wannan marin, lokaci guda ta ji kunnuwanta sun É—auke ji na É—an lokaci kafin ta sake dawowa daidai.
A karo na biyu ya sake cewa. "Ina mutumin da ya shigo cikin gidan nan? Bana magana sau biyu, a kanki na fara, kada ki bari hannuna ya sake motsawa! Dan innai duka na biyu sabauta ake yi".
Zazzare idanu ta yi a kansa ko zata iya rike komai kankantar makama da zata iya ganesu ko a gaba ne, sai dai babu wani abin da take iya hangowa. Tana cikin tinanin neman makama a tattare da su ta ji wani irin azaba ya ziyarci gaban goshinta, kan kace me jini ya fara wanke mata fuska, duka ya yi mata da gindin bindigar da ya fitar daga aljihunsa, irin police pistol gun É—in nan ne.
Wani irin jiri ne ta ji ya kwasheta, tana ƙoƙarin faɗuwa ɗaya daga cikinsu ya damki gashin kanta ta baya, hakan yasa ta tsaya a kan kafafunta. Da hannun wannan na tsakiyar ya yi masu nuni da upstairs a kan su haura sama. Tsabar rashin imanin da gashin kanta suka jata da karfin gaske suka yi sama da ita, suna wani irin taku dake nuna koma su waye su lallai gurayene ba ragwaye ba, sannan basu da tausayi.
Sai da suka fara hawa upstairs ɗin suka lura da blood da ya yi ta ɗiga a ƙasa, na mutumin da ta yi treating kenan. Blood ɗin suka fara bibiya suna haurawa har zuwa bakin wanna room ɗin. A nan eagle ɗin nasu ya dakata tare da ɗan matsawa gefe, ɗaya daga cikin yaransa ne ya yi gaggawar shigowa gabansa ya sanya kafarsa ɗaya ya take door ɗin da karfi sai gata ta wagale gabaɗaya.
Biyu daga cikin yaran dake bayansa ne suka yi gaggawar wucewa gaba suka shige ciki. Sai da suka shiga eagle ya tako cikin ƙatsaita. A tsakiyar ɗakin suka dakata suna muzurai, zazzare idanu suka hau yi a cikin room ɗin ko zasu hango wani abin. Sai dai kuma ɗakin wayam babu kowa.
INA MUTUMIN YAKE?.
Eagle ne ya fara wuwwurga idanunsa ta ko'ina yana bin É—akin da kallo, can ya tsaida kallonsa a kan bullet dake cikin silver bowl da ta ajiye saman table, sai kuma alamar jini-jini dake jikin bedsheet da bata gama gogewa da kyau ba, saboda mutumin na kwance. Kasa da idanu eagle ya yi sai ya ga alot of blood a kasa ya malala har karkashin gadan.
Cikin natsuwa eagle ya taka zuwa gaban bed É—in, hannu yasa cikin bowl É—in ya tsamo wannan bullet É—in, kura mashi idanu ya yi na Æ´an sakanni kafin ya juyo da kallonsa a kan sauran yaran nasa.
"This bullet is mine, daga gun ɗina ya fita, dan haka yana cikin gidan nan, weeding 2 mins ku kawo shi nan". Yana rufe baki uku daga cikin yaran suka bazama waje dan nemosa. Ɗayan kuma ya cigaba da rike matan, shi kuma eagle ya hau kewaye room ɗin yana dube-dube. Har toilet ya buɗe ya leƙa babu kowa.
After two minutes sai ga waÉ—an nan yara nasa sun dawo da yar gudunsu mai kama da jungling. "Eagle babu kowa fa a cikin gidan nan, ita kaÉ—ai ce".
Gabanta Eagle ya dawo ya tsaya. "Ina yake?!". Ya faɗa in a harsh way. Tana kokarin dawowa cikin hayyacinta na azabar ja mata gashi da suka yi ta sake rasa sauran hayyacin da ta yi ƙoƙarin tattarowa saboda marin da Eagle ɗin ya sake ɗauketa da shi. Taga-taga ta yi tin daga nan ta rasa hayyacinta.
Hannuna yasa ya damki gashin kanta da ɗayan yaronsa yake rike da shi, jijjigata da karfi da gashin ya yi kafin ya hankaɗeta ta tafi ta bugu da jikin bango ta yi baya-baya ta faɗi kasa. Takowa ya yi zuwa in da take, kafa yasa babu imani ba tausayi ya fara kai mata hamɓari a ciki da karfin gaske, ga wannan uban boot ɗin nasu mai balain tauri.
Matsawa kusa da shi dikka sauran yaran nasa suka yi suka yi mashi zube suna kallonsu. Hamɓari bana wasa ba yake kai mata a ciki, tin sautin kukanta haɗe da nishi yana fita da ɗan karfi-karfi har ya koma fita a hankali numfashinta na sama-sama. Sai da ya ga bakinta ya fara fitar da aman jini sannan ya duka ya sake damko gashin kanta, da shi ya sake ɗagata, ya hau janta har izuwa gaban mirron dake ɗakin.
Da karfi ya sake jijjigata kafin ya rotsa kanta a jikin mirror É—in. Wani irin marayar kara ta saki mai É—auke da nishin gaske. Jawota baya da gashin nata ya yi, take fuskarta ta yi damege, jini ta ko'ina yana ketowa ne, glass na mirror dik ya caccake mata fuska.
Ko kaɗan babu alamar Eagle zai tausaya mata, ya sake janta zuwa jikin bango, da karfi ya jijjiga kanta ya sake bugata da bangon, ji kake dum. A daidai wannan lokaci ko numfashi bata yi, jifa da ita a ƙasa ya yi, ta kwanta flat. Wannan shegiyar boot ɗin nasu yasa ya take mata wuya da shi.
Sai da ya ga alamar ta daina numfashi gabaÉ—aya, sannan ya zare kafarsa tare da É—agowa ya kalli yaran nasa. "Nasan tabbas yana cikin gidan nan, dan ta yi mashi aiki, kuma ba zai iya gudu ba saboda yaranmu dake bakin kofa, dan haka ku sake bazama ciki, dik wata halitta mai rai dake ciki ku tabbatar kun kashesa koda kare ne, sannan dik wasu tankar gas dake gidan nan ku kunnata, in har bai fito da kansa ba to zai mutu a cikin wuta ne!!". With harsh voice ya yi magana, kuma cikin bada umarni.
Da okey suka amsa mashi kafin su bazama waje dan cika aiki. Shi kuma waje ya samu a saman gefen bed ya zauna tare da ciro wata waya yar karama irin wacce ake haÉ—ata da tauraron É—an adam, wayace da dik balain mutum bai isa ya bi diddiginka ba, sannan wayace da sam-sam ba'a isa a kiraka ba sai dai kai ka kira mutum, ita akewa labari da s-phone, dayawa daga cikin shugabannin manyan kasashe na duniya da ita suke amfani dan tana da mahaukacin tsaron gaske, gata yar karama tamkar nokia mai sim card guda É—aya.
Latsa botiran wayar ya yi for some minute da ba zasu gaza biyu ba kafin ya karata a kunnesa. Ba'a iya jin me ake faɗe on the other side, shi dai ya ce. "Done the work isn't means success for you, but for me......". Yana gama faɗin hakan ya kase kiran tare da mai da wayar cikin aljihunsa, sannan ya yunkura zai miƙe kenan yaran nasa suka shigo da gudu irin na shahararrun gangsters.
A gabansa suka tsaitsaya, cikin girmamawa suka ce. "Aiki ya cika, harta karen dake gidan nan bamu barshi da rai ba, sannan akwai gas har guda uku a kitchen na kasa, sai kuma fetur da muka sami a gen room three jarecan, shi ma mun bi ko'ina a gidan mun daddala shi, bamu bar wata alama ta makama da za'a iya gane ba wuta ce ta tashi ba!". Yadda suke magana cike da kwarewa a aiki, da alama sun jima a wanna harka sun kware.
Jinjina kai ya yi cikin nuna alamar yarda da aikinsu, sannan ya miƙe tsaye ya nufi bakin kofar fita. Sai da ya fita ta waje sannan ya ce. "Kuna sauka parlon kasa ku danna wuta". Yana gama faɗar hakan ya yi gaggawa wucewa.
Da sauri suka rufa mashi baya. Kamar yadda ya faÉ—a suna fitowa suka dannawa gidan wuta tare da yin gaggawar ficewa waje. Take ko'ina ya kama bal-bal-bal.
A jere suka fito waje, suna fitowa suka nufi wasu jiga-jigan motoci masu rai da lafiya bakake kirin dake can nesa da gidan. Motoci biyar ne cir, da gudu irin na gangstars suka karisa wajen motocin. Nan suka isko Eagle DA sauran yaransa a cikin motocin yana zaune, ciki suka shiga, da gudun gaske suka figi motocin nasu suka danna kan shararriyar titin dake shinfiÉ—e har barin unguwar.
Wutar kuwa ci take bal-bal-bal har sama wanda hakan ya yi sanadiyar farkawar al'umma daga barci. Nan fa aka fara ihun gobara-boraba, take suka kira fire service. Abinku da babban ƙasa cikin ƙanƙanin lokaci sai ga fire service guda uku manya-manya. Basu ɓata lokaci wajen ƙoƙarin kashe wutar ba, sai dai kuma ina, ta rigada ta kama over, har tana shalle ta capki makota. Wani gas da ya fashe wutar ta yi sama sai ga shi ta kama gidan dake kusa da su.
Hankalin jama'a ne ya kara tashi, kowa faÉ—i yake ina Dr Hushaima da É—iyarta suke?. Nan fa hankalin al'umma ya kara tashi sosai, take aka kira hukumar cetar rai daga gobara, abin ku da manya kasashe ko mintuna biyar ba'ayi ba sai ga jami'an sun iso, wasu jiga-jigai da su, suna sanye da kayan karisa daga gobara mai É—auke da chemicals da dama.
Ji kake dirim dim suna dirowa daga saman bayan motocinsu da wani mahaukacin gudu, hannunsu rike da wani talanki mai karfin gaske da zai taimaka wajen kare masu wutar. Kan kace me ga jeri gwanon motocin jiga-jigan sojoji, Æ´an sanda da kuma hukumar CIA. A wannan rana dai wannan unguwa sun ga tashin hankali na kin karawa.
Da gudu jami'ai biyar suka kutsa cikin gidan, wutar nan kara ci take tamkar ana kara rurata, gabaÉ—aya fire service da suka zo tamkar basa yunkurin kasheta, saboda gaba take ci over.