Sashe 130
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mari Lion ya kai mashi a fuska tare da ɗaure fuska sosai, ya sake nuna mashi hanyar sauƙa. Hannu guru yasa yana ɗan shafa wuyan heron alamar rarrashi kafin ya nuna mashi hanyar sauƙa.
Cikin zafa ya diro ƙasa tare da girgiza jikinsa da karfi, ya wani buɗe, kai ya ilahi, a gaskiya zakin nan ƙato ne, ga uban gashin da suka bar mashi a jiki wanda ya ƙara mashi girma da kyau, dik bayan watanni shida suna bashi alluran kashe mashi hakwara, hanasa cizo da sauransu, and suna ciyar da shi nama sosai, shiyasa ya yi kato matuƙa, wannan ka ci karo da shi ai sai ka kwanta kawai ka ce ka mutu.
Ko kallon in da yake Lion bai yi ba, ya gyara ya kwanta tare da jawo bargo, ya lumshe jade sleeping eyes É—insa, a cikin ransa ya fara karanto addu'ar barci. While shi kuma guru ya kashe masu light na É—akin, ya kunna dim kafin ya kwanta shi ma, ya jawo wayansa ya fara pressing. Shi kuma hero ya kwanta a kasa saman carpet dake gaban bed É—in nasu.
After some minutes barci yai awon gaba da su dikka. A lokacin shi kuwa Aryan yana can yana ganawa waɗan nan mutane uku azaba, can underground room ya kaisu, ɗaki ne da su kaɗai suka san in da yake a faɗin ƙasar, a nan suke kashe na kashewa, su hora na horarwa, su ganawa wanda zasu ganawa azaba azaba.
Dik wani nau'i na kayan azabtar da mai laifi akwaisa a wannan É—aki. Ba yadda bai yi da mutanen nan kan su faÉ—a mashi meyasa suke bibiyar rayuwar Seraphina ba, amma sunki faÉ—a mashi, har kunne É—ai-É—ai ya yanke masu, amma suka kafe fir cewa wlh su basu san komai ba, kawai an kirasu ne a waya aka basu wannan aiki, basu san wanda ya basu É—in ba.
Aryan bai yarda da su ba, dan haka cikin fushi ya datse maƙogwaron ɗaya daga cikinsu, ya razana biyun da su faɗa mashi su ma ko su baƙonci lahira. Ƙoƙarin fahimtar da shi suka yi kan cewa su basu san komai ba, amma ina bai yarda ba.
Kuma da gaske ne basu san komai ba, kawai contract aka basu na su kawota, su kuma suka baiwa Aunty Saffiya suka cire nasu kamisho. Harta number da aka kirasu aka basu aikin ɓoyayyar number ce.
Karɓar wayoyinsu Aryan ya yi, faceluck ne security ɗinsu, dan haka ya saita fuskokinsu ya buɗe wayoyin, ciki ya shiga ya fara bincike. Da yaga number ɓoyayyar number ce, sai ya shiga message ɗinsu, nan ya ga an tura masu dala miliyan 50 kan su kawo Seraphina.
Lokaci guda ya wani irin zabura ya miƙe tsaye yana kallon sms ɗin. Zazzaro eyes ɗinsa a kan screen na wayar ya yi, ya ilahi, hasbiyallahu waniimal wakil ya maimaita sama da sau 30 kafin ya ɗago da kallonsa a kansu.
Lallai ba shakka da wannan account ɗin aka turawa mommynsu Lion kuɗi, kuma da wannan account ɗin aka turawa Dr Hushaima kuɗi, dama ya ɓoyewa Lion cewa da wannan account da aka turawa Dr kuɗi da shi aka turawa mom ɗinsu kuɗi, akwai abubuwan da Aryan ya ɓoyewa Lion sosai dangane da case ɗin daddynsu, saboda kada zuciyar Lion ta buga, yana tsananin sonsa sosai, so ya gwammaci ya rufe abin shi kaɗai kada ya rasa ɗan uwan nasa.
Tabbas Aryan yasan cewa an yi wa daddyn Lion tiyata an É—ebi sperm É—insa, domin kuwa shi ne mutum na karshe da ya yi magana da daddyn, a lokacin da ya kira table phone nasu dake parlo a gida, lokacin suna yara da basu wuci 10 to 12 years ba, Lion yana sama yana karatu, shi kuma da wani babban amininsu mai suna MAHVIR wanda suke ce mashi VIR ko Barde, suna zauna a parlo suna buga game na ludo.
Da table phone ɗin yai ƙara Aryan ne ya je yai picking, a lokacin ba zai iya tantance a wani hali daddy yake a ciki ba, amma tabbas yana tsaka mai wuya, a wannan lokacin ne daddy ya faɗawa Aryan abubuwa dayawa, ciki har da tiyatar da suka yi mashi, ya ce yasan kashe shi zasu yi, ba zai rayu ba, Aryan ya faɗawa Zayra'an ya ɗauki Nirash su dikka su gudu, mom ɗinsu ta ci amanarsu, a wannan rana ne suka san cewa mom ce ta jefasa cikin wannan hali.
A wannan rana daddy ya faɗawa Aryan abubuwa da dama, sai dai a lokacin saboda ƙarancin shekaru Aryan bai damu da son sanin su waye suka yi mashi hakan ba, kuka kawai yake yi yana tambayarsa ina yake yanzu.
Da gudu Vir ya yi kansa yana tambayarsa lafiya? Aryan bai iya amsa mashi ba, hakan yasa Vir ya yi sama da gudu ya kira su Lion da guru dake É—aki.
Kafin su sauƙo wayar ta katse, daddy ya katse kiran, da alama kwace wayar daga hannunsa aka yi, lokacin da suka sauƙo ne Lion ya rungume Aryan yana tambayarsa menene yake faruwa. Da kyar Aryan ya faɗa mashi yadda suka yi da daddy, mom ya sayar da daddy gabaɗayan shi, dan haka ya umarci da su gudu yanzu, dan mom tana hanyar dawowa. So a wannan rana ba komai ya faɗawa Lion ba, dan abin zata mashi yawa, ace mahaifiyarka ce zata aikata wannan zalunci, dan haka sai ya rufe wasu maganganun ya barwa kansa sanin wasu abubuwan.
Cikin abin da ya rufe har da wannan account É—in, da Lion yasan cewa da wannan account da aka turawa mom É—insu kuÉ—i da shi aka turawa Dr Hushaima hakika da Lion zai kashe Dr da Seraphina da kansa, saboda tsananin takaici, amma yanzu Lion yana ganin kamar wasu ne suka baiwa Dr contract na daban dik ba tafiya É—aya bane.
Sosai Aryan ya gigita gani dik account ɗaya ne. Cikin tsananin fushi ya ɗauki wuƙa ya datse maƙogwaron dikkan maza biyun, jikinsa na wani irin tsuma, kirjinsa na tafarfasa, a fili ya ce. "Koma wanenen lokacin waiwayarka ya isowa IRON FIST, tabbas ni kaɗai na isheku koma su wanenen ku!!".
A wajen ya bar gawarwakinsu, ya fito ya shiga motarsa, dan yasan suna da masu tsabtace masu wajen. Kai tsaye ya nufi komawa gida, sai hasbiyallahu waniimal wakil yake nanatawa a cikin ransa, dan kirjinsa na dab da tarwatsewa zuciyarsa ta fito waje tsabar tashin hankali.
Yana a kan hanyar komawa ne aka kira wayar wancan mutumin, dama ya tawo da wayoyin. Picking ya yi tare da karawa a kunne. Daga ɗayan ɓangaren aka ce. "Ɗauko yarinya ɗaya kawai ya gagareku, to idan ba zaku iya ɗaukota ba ku sare mana kanta, kwakwalwarta da kuma eggs ɗinta ƙawai muke da buƙata ba wani abin ba.......". Wata mahaukaciyar birkin da Aryan ya taka sai da shi da kansa ya yi gaba ya buga kansa da jikin glass, wayar hannun nasa ta faɗi.
Ba komai yasa ya yi wannan firgicewa ba face irin murya Harleen sak da ya ji, tabbas ba wai kunnensa bane, irin murya Harleen ne, wlh babu banbanci, kai zai iya rantsuwa wannan shi ne ma.
Amma dan ya tabbatar sai ya lalluɓo wayansa cikin kiɗima, hannunsa har wani kerma yake yi, jikinsa na wani irin tsuma, number Harleen ya kira, at this time sai ya ji wayar busy alamar ana call da ita, hakan ba ƙaramin ƙara gigita shi ya yi ba, lokaci guda ya ji tamkar an yi formatting na brain ɗinsa, ya ji kamar ba shi ba.
Dropping phones ɗin ya yi a saman seat, kifa kansa a saman steering motar ya yi, jim for almost 30 mins ya yi, bai ma san time da aka katse kiran ba, sai da ya wastsake ya dawo cikin hayyacinsa, ya yi ƙoƙarin koran shaiɗanin da ya shiga kansa, dan shi yasan Harleen bashi da power ɗin iya aikata wannan abin, idan har da sa hannunsa, to akwai jiga-jigan dake bayansa waɗan da suka tsaya mashi, wanda sam baya fatan hakan, yana fatan ALLAH yasa kamannin muryan ce kawai.
Da kyar ya iya kunna motarsa ya nufo gida. A tinaninsa zai sami su Lion suna barci, sai ya isko Lion a zaune a parlo rike da laptop yana pressing, ya ɗan yi barci ya farka. Bai yi mashi magana ba ya nufi hanyar wucewa cikin room ɗinsu, jikinsa har yanzu tana wani irin rawa na tsananin ɓacin rai, baya son motsa laɓɓansa da suka yi mashi mugun nauyi.
"Aryan!". Lion ya ambaci sunansa. Shiru ya É—an dakata da tafiyar ba tare da ya juyo ba. Kallon tsab Lion ya mashi kafin ya ce. "What are you trying to hiding for us?"
Wani irin yawu mai ɗaci ya haɗiye, da kyar ya iya juyowa, nisawa ya ɗan yi kafin ya fara kokarin motsa lips ɗinsa da suka gagara yin magana. Sake binsa da kallon mamaki Lion ya yi, sai kuma ya nufi ajiye laptop ɗin ya miƙe.
Daga cikin laptop ɗin wani golden voice mai sanyi da mugun daɗi ya ce. "What's going on there bro?". Ɗaura laptop ɗin a saman table yai, in a low way sosai ya ce. "Some minutes VIR". Ba tare da ya jira amsarsa ba ya miƙe ya nufo Aryan dake tsaye.
Yana zuwa ya riko shoulders ɗinsa yana sake tambayarsa lafiya yake kuwa?. Faɗowa jikinsa gabaɗaya Aryan ya yi, take sautin numfashinsa ta canza, ya yi ƙoƙarin rike kansa amma kamar ba zai iya ba, zuciya shegiyar aba ce, shi da Lion akwai zafin zuciyar balai, ya gagara magana ko kaɗan.
Sosai Lion ya ji matuƙar mamakin jin bugawar zuciyar Aryan ta canza, tana fita da karfi-karfi irin wanda ya razana da abu haka, abin mamaki IRON FIST da razana? Meya razana mashi ɗan uwa? Lion ya tambayi kansa. Ni kam na ce ba dole ya razana ba, ace ƙaninka uwa ɗaya uba ɗaya ka ji muryansa a irin wannan waje da yanayi, dama can ga abubuwan da ya faru, ka ɓoyewa Lion abubuwa da dama, ka barsa a zuciyarka kai kaɗai saboda son da kake yi mashi, ka shanye zafin kai kaɗai baku raba ba, kuma ace da sa hannun wani naka ai dole ka kuɗime.