Sashe 29
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wajen gadon Noor ɗin ya dawo, miƙar da shi zaune ya yi tare da ɓalle drugs ɗin guda bibbiyu, ya ɓalle bakin robar ruwan, sannan ya bashi a baki. Dole ya buɗi baki ya karɓa, bayan ya sha Leo ya koma bed ɗinsa, ya mai da sauran drugs ɗin, ya kuma ajiye ruwan kafin ya haye ya kwanta. Shi ma Noor kwanciya ya yi, kusan a tare barci yai awon gaba da su.
Washegari, yau ta kama Saturday, babu horo suna off. Tin da sassafe suka tafi yawace-yawacensu a cikin barrack ɗin, dan ba'a yarda su fita waje ba idan suna karar horo. Zaynash ya ce bari ya je yawo ta wajen dajin da suke zuwa horo ya gani, sai ya ɗauki camera ɗinsa wai zai ɗaɗɗauki wajen horon nasu hoto, in sun yi passing out ya kaiwa Ummie ta ga wuraren, dan haka sai ya nufi ma'ajiyar kekunan horonsu, ya ɗauko keke guda ya haye kai, sanye yake da three quarter jeans baki da lallausan t-shirts ash color, ya yi kyau sosai, sai ya ɗaura army p-cap a kansa. Vash kuma fita ya yi dan ya samu damar kallon sauran matasan sojojin. Noor har yanzu yana ta faman barci wahala, Leo yana kwance saman gado bai sauƙa ba tin bayan sallar asuba da ya dawo, idanunsa biyu kuma!.
A natse Zaysh yake tuƙa kenan nan nasa yana ɗan kalle-kalle, ya sanya helmet a kansa wanda ya ɗauka a jikin keken, kowani kenen akwai hular kwanon a ɗaure a jikinsa, dan dokace basa hawa keke babu shi. Wata doguwar hanya ya miƙa, nan yaga matasa dayawa a kan keken, wasu suna dawowa, wasu kuma suna tafiya, a ransa ya ce yau ba training sai yawo, watau kowa ya je ganin wuraren da muke zuwa horo dan ya ɗauki hoto ya ajiye tarihi.
Yana sharan wata kwana da zata sada shi da cikin dajin suka ci karo da wata keke da ta sharo kwana ita ma, hakan yasa sarkan keken ya zube ƙasa, saura kaɗan su faɗi daga shi har wancan ɗaya mai keken. Amma suka yi saurin sanya kafafunsu a ƙasa. Kusan a tare suka ɗauko ƙasa, ya tsayar da kekensa a gefe, shi kuma wanda suka yi karon ya tsugunna yana ƙoƙarin gyara sarkar keken nasa da ta zube.
Da yake yasan shi ne da laifi da ya shiga kwanar da gudu, sai ya yi saurin tsugunnawa a wajen tare da kama sarkar yana faɗin. "Sorry bari in gyara maka".......... Miƙewa tsaye ya yi ya bar mashi sarkan ya gyara. Tsab ya mai da shi ya gyara tare da rike kan keke ya miƙe tsaye, a sanyaye ya ce. "Sorry ba da gangan na yi ba, na shiga duniyar tinani.......". Bai iya karisar da maganar ba ganin cewa macece ba namiji ba.
Zazzaro ido ya yi, ta cire hukar kwanon kanta, ta kuma ɗan buɗe zip na ƙatuwar jacket ɗin jikinta da ya hana ake iya kallon kirjinta har a gane macece, daga ta ƙasa wandon jeans dogo ne a jikinta, kafafunta da Boot bakake, hannunta da army hands gloves, ba ta yadda zaka iya gane macece har sai da ta cire hular kwanin dogon gashin kanta da kyakkyawar face ɗinta ya bayyana.
Ai kusan suman tsaye ya yi a kallonta, ga shi da helmet a kansa mai cover, bata iya ganin face ɗinsa, hakan yasa ya zubawa kyakkyawan face ɗinta idanu, bai iya ɗauke kallonsa daga kanta ba, sai da ya ga ta motsa ta miƙa hannu zata karɓi kan kekenta da ya rike ne yasa ya farga, da sauri ya ɗauke kallonsa daga kanta tare da fara juye-juye yana neman namijin, dan bai gama yarda ita ce mai wannan keken ba yafi tinanin da ya tsugunna gyara sarkan ne namijin ya gudu mace ta zo. Kun san a matasan sojojin harda mata? Ban taɓo maku ɓangarensu bane saboda labari bai biyo ta nan ba, amma harda matasan mata dake sha'awar shiga aikin.
A ransa ya ce. "Yanzu wannan kyakkyawan mai zubin taliyar ma a training na soja take kenan? To yanzu wannan ba zata karye bane ma?". A fili kuma karɓar kan kekenta da ta yi ne ya dawo da shi daga tunanin da ya afka. Ya gagara sake yi mata magana, yana gani ta mayar da helmet ɗinta a kanta, sannan ta gyara ta haye kan keken ba tare da ta yi mashi magana ba. Sai da ta gyara hands glove na hannunta kafin ta fara tuƙa keken ta bar wajen.
Mutuwar tsaye ya yi yana kallonta har ta kurewa ganinsa, ajiyar zuciya ya sauke tare da jawo nasa keken, ya hau ya cigaba da tafiya zuciyansa cike da tinanin dama akwai kyawawan Æ´an'mata a barrack É—in nan kenan? Kaga wata zaka ce an kure halitta a kanta!
STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
STEP 1________🔥
6-11-2025.🔥
FIVE LIONS, FIVE MISSIONS, ACTION, DEATH OR LIFE, ADVENTURE, BRAIN GAMES, REDRESS, A BREATHTAKING LOVE THAT STEALS THE HEART AWAY.♥ï¸ðŸ”¥
E_____________7
A can gefe kuwa Leo sai da ya gama kwanciyansa ya miƙe ya yi wanka, shirinsa ya yi cikin ƙananan kaya masu kyau, yau ɗin ma dai ripped jeans ɗin ne, da alama ripped sun fi yawa a cikin kayansa, kyansa ya kara bayyana, amma kuma ya ɗan rame kaɗan alamar wahala a tattare da shi.
Har zai fita daga room É—in sai kuma ya dawo ya hau shin Noor daga barci, dan yana son koyawa yaron komai a tsari. A firgice Noor ya tashi yana ambatar sunan daddynsa, da alama mafarkinsa ya yi, wlh ba dan GIDAN SOJA ba ba'a tashin Noor daga barci, saboda ciwon nan nasa, yana firgita, amma yanzu har ya fara sabawa da tashin nasa da ake yi.
In a cool way Leo ya ce. "It's breakfast time, get up and let's go eat"........ Jin voice É—in Leo yasa Noor sauke ajiyar zuciya, a natse ya É—ago jajayen idanunsa a kan Leo É—in, tamkar zai yi kuka ya ce. "Please brother let me sleep, I really want to sleep". Da kyar yake maganar.
Sosai Leo ya ji tausayin yaron ya kama shi, sai ya ji yana buƙatar jin labarin Noor, kamar zai fita, sai kuma ya fasa, komawa saman bed ɗinsa ya yi, ya zauna tare da jawo jakarsa, buɗewa yai. Biscuits manya-manya masu daɗi ya ciro kwali biyu, da hannu ya yi wa Noor alamar da ya zo. Ba musu ya sauƙa ya je, gefensa ya nuna mashi, zama ya yi yana ta faman daka hamma.
Miƙa mashi biscuits guda ɗaya Leo ya yi, ba musu ya karɓa yana cigaba da kallonsa. Ɗan nisawa ya yi kafin a natse ya ce. "I want to know your history, who are you? Why don't you want to focus on the work that brought you here?".
Da sauri Noor ya waro idanunsa a kan Leo É—in, lokaci guda ya ji murmushi ta kubce mashi, wani irin musulmin daÉ—i ya ji, wai yau Leo ne yake kula shi haka? Har yana neman jin tarihinsa? Bai san cewa dikkansu a É—akin sarai Leo yana karantarsu ba, dik wani motsinsu yana sane da su, shi mutum ne da ya tsani haÉ—a hanya da dolaye marasa basira, sai da ya gama karantarsu tsab a É—akin sannan ne kuka ga ya É—an fara kula Noor, ya fahimci a É—akin dikka babu dolo sai dai rashin mai da hankali a kan aiki, amma dikkansu akwai kaifin basira.
Shi Noor na daban ne a cikinsu, kwakwalwansa tana da saurin gudun tinani, akwai wani baiwar da ALLAH ya ajiye a tattare, kawai tsabar sangarta ne da shiririta da ƴan uwansa mata da daddynsu suka yi mashi har tai mashi over yasa baya taɓa abin arziki, amma da zai taimaka mashi wlh za'ayi alfahari da shi a hukumar soja, zai kafa babban tarihin da zai yi wuya a sake samun wanda zai sake kafa irinsa.
Shin kun yarda da zancen Leo dake cewa Noor zai kafa babban tarihi? Wace iriyar tarihi kenan? Wace iriyar baiwa ce a tattare da Noor? Mu je zuwa.
Gyara zama ya yi, take ya ji barcinsa ta gudu, a natse ya ce. "My name is Nooriel Fayruz Zaheeran, ainahina European ne, mahaifina European ne, mahaifiyata Æ´ar kabilar scandinavian ce a kasar Mexico yankin Amurka kenan, amma mu mazauna CRYSTAL PALACE ne a cikin Us, mahaifiyata ta rasu a ranar da nike shirin zuwa duniya, na taso a tare da sisters É—ina mata su uku, sune komai nawa, sai daddyna". Nan ya kwashi dikkan labarinsa, yadda daddynsa ya kwallafa rai kan neman É—ah namiji, dukiyar da ake jiran ya kula da shi, da komai da komai ya bashi labari.
Kai jama'a ashe dole Noor ya haɗu ba karya, mahaifinsa European, mahaifiyarsa scandinavian a Mexico, kun san da cewa kabilun scandinavian suna daga cikin top ten kabilu mafiya kyau a duniya? Tushensu a Sweden suke, amma suna iya zama a ko'ina. A top ten ɗin ma su ne na 4 a kyau! Shiyasa ɗan yaron nan ya haɗu, ga kyawawan European eyes masu ɗaukar hankali. Mutane dayawa basa banbanta Europe da Ethiopia na Afirka, to bari in banbanta maku, idan kun ji Ethiopia to nan gida Africa ake nufi, amma idan kun ji Europe yana ɗauke da ƙasashe kamar haka, United Kingdom watau Uk kenan, ko ku ce England, ita ce uwa ga Europe gabaɗaya, sai Ireland, France, Spain, Portugal, Belgium, Netherlands, Luxembourg, Germany, Switzerland, Italy, Austria, Poland, Czech Republic, Slovakia, Hungary, Slovenia, Croatia, Bosnia and Herzegovina, Serbia, Montenegro, Kosovo, Albania, North Macedoni, Greece, Bulgaria, Romania, Moldova, Ukraine, Belarus, Lithuania, Latvia, Estonia, Finland, Sweden, Norway, Denmark, Iceland, Russia ta wani ɓangare sashen turai ne, wani ɓangaren nasu kuma yana sashen Asia, su dai suna tsakiya. Haka Turkey suna tsakiya, Andorra, Monaco, San Marino, Vatican City, waɗan nan su ne Europe, kuma sune ainahin turawa ba Amruka ba, America dik ƴan bariki ne a cikinta bakin haure! Na faɗa maku ne da dayawan lokuta idan na ce Europe sai in ji kuna fassara mun shi da Afrika! To ba ɗaya bane!.
------------------------