← Book details Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 227

Sashe 83

Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A gefen bed ɗin ya zauna tare da kai hannu ya karɓi wayar tata, a saman phone set ya ɗaura wayar. Kyakkyawar silky stretch hair ɗinta da ya gangaro mata a fuska yasa hannu ya fara tattare mata gashin gefe, zuba mata idanu na ɗan lokaci ya yi kafin ya kai hannu ya fara ɓalle botiran rigar pjs ɗin jikinsa, ya zame rigar ya ajiye a gefe tare da hayewa saman bed ɗin da kyau, ya yi mamakin yadda barci ya ɗauketa, yanzu fa ta gama mashi rigima a parlo suna kiran number su Arya baya shiga, ta dinga damuwa tana faɗin sunan V tana maimaitawa, a gidan ta fi shakuwa da V and Angelina, tin da ta zo su ne ke kulata, har kwanciya a jikinta suna yi a sha hira, amma da Arya da Manassa sai shirin ALLAH, ita Manassa idan Aunty Lisa ta ce mata ta zo tana zuwa, idan ba'a kirata ba tana gefe, kun sani ai, bata da matsala da kowa, to ita kuwa Arya ko an kirata ba zuwa take yi ba, ta ce bata da haɗi da Aunty Lisa, dan haka ba zata je wajenta ba.

A ta bayanta ya kwanta tare da jawota jikinsa, kaÉ—an ta É—an motsa kafin slowly ta waro idanunta a kansa, da alama bata da nauyin barci. Da yake ya juyo da ita suna fuskantar juna sai ta sauke kallonta a cikin kwayar nashi idanun.

Cikin murya ta masu barci haɗe da shagwaɓa ta ce. "Daddy barci ne ya ɗan ɗaukeni, na kwanta ina tinanin su baby V ne sai barci ya ɗaukeni"....... Ɗan rankwafo da kansa kaɗan yai, in a romantic way ya ɗan fiddo da tongue ɗinsa ya ɗan lashi lips ɗinsa kafin ya ce. "Ba zaki daina ce mun daddy ba ko? Now I'm your husband, why cant you call me honey?".

Hannu ta É—aura a saman bayansa, ta É—an rungume shi da kyau kafin ta ce. "For now ai ban É—anÉ—ana na ji kai horney É—in ne ko a'a, so i will continue calling daddy until you give me your test". Tana magana tana rarraba idanunta a kan nasa, a yadda ya riketa yana jin kirjinta yadda yake bugawa da sauri kuma da karfi alamar ita kanta tana tsorace da kalamanta, amma saboda karfin hali irin nata kunga abin da take faÉ—e.

Ɗan zuba mata idanu ya yi, wani irin kallon da yake binta da shi har bata san time da ya yi melting na zuciyarta ba, kara rungume kayanta ta yi, sabuwar soyayyarsa ne take shigarta, GAT akwai iya kallon soyayya, bai cika yawan magana ba, but his eyes suna da kaifin isar da saƙon da sai dikkan zuciya da gangan jiki sun amsa.

"Are you ready to test my test?". Can ƙasan maƙoshi ya faɗa. Tana ta faman rarraba idanunta a kan face ɗinsa ta ce. "But not now"........ Ya gano ta tsorata ne, ya kiɗimata da wannan kallon nasa.

Nisawa ya yi tare da kai hannunsa saman kumatunta, can ƙasa ya ce. "I love you my wife, I love you so much, please accept my heart". Ya faɗa yana yin ƙasa da hannunsa zuwa saman dogo kuma siririn wuyanta mai ɗaukar hankali.

Bai jira ta bashi amsa ba ya juya da ita, ta koma saman mattress É—in shi kuma ya mata rumfa da kirjinsa, zubawa juna ido suka yi, da hannu É—aya ya dafa mattress É—in, É—ayan hannun nasa kuma ya kai saman sleeping dress É—in nata.

Da yake hannun rigar irin wanda ake ɗaurewa ne, a hankali ya kwancesu gabaɗaya, yai ƙasa da hannun rigar, take manya breast ɗinta suka bayyana, a ransa ya ce ta cika ta ko'ina, a fili kuma ƙasa yai da kansa zuwa daidai cikinta, yasa bakinsa ya kama chain dogo dake wuyanta. In a romantic way yake komai, dole ya sanyata shiga feeling mood ɗinsa, gabaɗaya ta rikice mashi.

Zame chain É—in daga wuyanta ya yi tare da ajiyesa a jefe, intently ya É—an kwanto kanta kaÉ—a, yatsansa É—aya ya É—aura a saman lips É—inta, in a romantic way ya fara É—an shafa lips É—in nata yana kallon cikin idanunta, tin bai je ko'ina ba ta fara rikice mashi. Slowly ya sunkuyo ya haÉ—e bakinsu waje guda tare da mayar da hannun nasa saman breast É—inta.

A tare suka sauke dogon ajiyar zuciya, cikin wani irin yanayi ta rungumo shi sosai a jikinta, hannayenta dikka biyu ta ɗaura a saman bayansa, tin bata bashi martanin kiss tana wani noƙewa har ta bada kai bata san ta bada ba, dan wani irin rikitaccen salo da yake mata bata san lokacin da ta shiga mayar mashi da martani ba, a ranta tana faɗin lallai mommyn su Arya ta more miji a lokacinta, lokacin ma yana matashi, gaskiya daddy GAT ya iya sarrafa love yadda yakamata.

Ai in takaice maku wani irin salo daya mata sai da ta rikice, da kanta bai tambaya ba ta buƙaci da ya shiga kawai, daga karshe ma da kanta ta kama bananan nasa tana son sawa, kama hannunta ya yi tare da rike bananan nasa da kansa, a maimakon ya yi abin da take so sai ya kara rikitata da salonsa ta hanyar wasa da bananan nasa a wajen yaki shiga. Tin tana daurewa har ta fara mashi kuka, buƙatarta ɗaya kawai ya yi, kuka ta dinga mashi sosai, sai da ya gama kiɗimata dik ta fita hayyacinta sannan ya yi abin da yakamata.

Shigar ma cikin salo in a romantic way yai mata, ya kai hannayensa dikka biyu ya riko breast ɗinta. Dik da ya gama kiɗimata, ta tsumata sosai da ya shigeta sai da ta dawo cikin hayyacinta, turesa ta fara ƙoƙarin yi tana faɗin it hurt daddy. Kwantowa kanta ya yi, haɗe bakinsu ya fara yi, yana bata hot kiss yana wasa da breast ɗinta, cikin ƙanƙanin lokaci ya ɗauke mata hankali daga kan abin da yake yi, ya kara rikitata da salonsa yana sucking ɗinta a hankali, dik yadda yake jin kansa a zafa, jikinsa take tsuma tamkar alluran sojan zata motsa, ya yi ƙoƙarin rike kansa sosai, ya daure yana binta a hankali saboda shi ɗan love ne, ba zai yi mata abin da zata zo tana gudun shi ba, ta ɓata mashi dik wani jin daɗi, gara ya daure ya bita a hankali saboda gobensa, gaba ayi komai yadda ake so, amma yanzu kam abi a hankali.

Dik da ya ɗauke mata hankali kuma yana binta a hankali sai da ta yi kwallah, ta ƙanƙame shi sosai, ya dinga binta da salo har ya samu abin da yake so, ya samu natsuwa, sannan ya yi zaman rarrashinta. Cak ya ɗauketa suka yi toilet. Ko da suka shiga cikin Jacuzzi ma sai da ya dinga binta da salon love ɗinsa mai narka zuciya, ya dinga sarrafata a cikin ruwan na ɗan lokaci kafin ya gasa mata jiki, suka yi wanka, ya naɗota a bathrobe ɗinsa, bai bari ta taka da kafafunta ba ya ɗauketa cak sai saman katafaren bed ɗinsu da aka ci amarci aka gwangwanje.

Fasa sauketa a saman bed ya yi, ya sauketa a saman side sofa, da kansa ya canza bedsheet ɗinsu dan ya ɓaci ya gyara bed ɗin, sannan ya ɗauketa ya mayar da ita saman bed, sai kallonsa take yi, shi kuma yaki yarda su haɗa ido, kamar yana jin kunyanta ne.

"Honey ina son sanya kaya". Ta faɗa cikin sigar shagwaɓa, sai a lokacin ya ɗago da kallonsa a kanta. "Now i deserve honey?". Ya faɗa can ƙasa yana zama a kusa da ita. Da sauri ta gyaɗa mashi kai alamar e. Sumbatar gefen kumatunta ya yi tare da ƙara jawota jikinsa. "No need ki saka kaya, a haka mijinki yake son ganinki". Ya faɗa yana kai hannu saman igiyar bathrobe ɗin nata, ya ware rigar tare da zura hannunsa ciki.

Kai tsaye kan babban sashenta ya ɗaura hannunsa, a hankali ya fara motsa yatsunsa a wajen tare da cewa. "I hurt it more, sorry my angel". In a romantic way ya faɗa yana ɗan ciza laɓɓa. Ai bata san lokacin da ta juya da sauri ta shige jikinsa ba, dan yana neman sake kiɗimata ne ba rarrashi ba.

Hayewa saman bed ɗin gabaɗaya da ita ya yi, ya cigaba da motsa yatsunsa a wajen a hankali yana ce mata sorry........... Slowly ta ɗago kai tare da cewa. "Honey i want to tell you something"......... Waɗan nan tiger eyes ɗin nasa a kanta ya amsa da. "Okey I'm listening"........ Hannu ta ɗaura saman bananansa dan ita ma ta kiɗima shi kafin ta ce. "Degree ɗina na farko ne na yisa a ɓangaren lafiya, na biyu ba shi na yi ba kamar yadda daddy yake zato, please honey ka tsaya mun, kada kaki aikin jarida yadda daddyna yaki, ya ce akwai haɗari da kasada, baya son dik abin da zai taɓamu ko ya kawo mashi tashin hankali, ni kuma ina da burin taimakawa duniya, ina son in ga ina bankaɗo dik wata gaskiya, shiyasa na ɓoye second course ɗina".... Nan ta shiga bashi labarin ashe ita ƴar jarida ce cikakkiya, da yake daddynta mutum ne mai baiwa mutane ƴancinsu, ya basu freedom shiyasa har ta shiga harkar jarida bai sani ba, a degree ɗinta na farko ne ya sanya mata idanu sosai, dan tana yarinya lokacin, amma bayan ta gama ya san ta girma sai ya bata freedom.

Sosai GAT ya ji daɗin jin yar jarida ce ita, cikin kwarara gwiwa ya ce. "Soja and ƴar jarida, abin ya yi making sense, ki bankaɗo masu laifi mu hukuntasu, like wow"...... Shi bai ga wani ƙasadar dake tattare da aikin ba, saboda soja ne shi, basu ɗauki mutuwa a bakin komai ba, dan haka kwara mata gwiwa sosai ya yi, sannan ya ce zai yi magana da daddynta, kuma tabbas zata fara aiki kamar yadda take sha'awa, yana tare da ita.

Ta ji matuƙar daɗi, ta rungumesa sosai tana ɗan shafa bananansa dake a tsaye sosai har yanzu. Shi ma ya cigaba da wasa da gabanta suna hira cike da tsantsar so da kauna.

--------------------------🔥
Chapter 83 · 0% Book details