Sashe 150
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Slowly ya ɗan fara yin ƙasa da idanunsa daga kan face ɗinta, ya fara bin sassan jikinta da kallo. Hakika idan ya ce bata haɗu ba ma ya yi karya, yaudarar kansa zai iya idan ya ce ba haɗaɗɗiya bace, kuma wlh idan kuka ganta ba zaku zaci ta kai 20 years bama, ai kun san yadda jikinsu yake da mugun kyau, gata ƴar kwalisa.
Ganin ya yi shiru yana bin jikinta da kallo ne yasa ta kai hannu saman soft cheek É—insa, ta shafi wajen sajensa dake kwance luff kafin cikin salo mai É—aukar hankali ta ce. "I love this". Tana shafa sajen ta faÉ—a, sai kuma ta sake cewa. "Ka zo har gida, ka barni for more then 20 mins a tsaye, kana tinanin ka ci banza ko? You most pay it as soon as possible". Ta dakata da maganar tana kallon face É—insa da kyau.
Slowly ta mayar da hannunta izuwa kan kyakkyawan wuyansa, ta gangaro zuwa kirjinsa. "Everything of yours is so special"....... Yunkurawa yai zai yi magana kenan ta yi gaggawar mai da yatsanta saman soft lips É—insa, ta É—aura yatsan nata game da cewa. "Shiiiiiiiii". Ta faÉ—a tana matso da face É—inta dab shi.
"Now is my time, ka gama naka time da ka je gidanmu". Ta faɗa cikin wani irin romantic way, shi kansa maganar nata cikin wani irin yanayi ya fita, wanda sai da ya sanya gabaɗaya jikinsa ya amsa, to shi tin da ba dutse ba ai dole ƙararrawarsa ta buga! Sai ga malam Harleen ya shiga natsuwarsa, wasu malam shiru ne suka shigesa, tsit kake ji.
Kara matso da face ɗinta dan shi ta yi, ta zame yatsan nata daga bakinsa, suna iya shaƙar numfashin juna, can ƙasa ta ce. "Meyasa ban yi maka a matsayin mata ba? Faɗa mun in ji"...... Ba sai ga malam Harleen da rarraba idanunsa a cikin nata ba, ya gagara yin magana.
Haɗe fuskokinsu waje guda ta yi, ta sanya ɗayan hannunta ta zagayo da shi ta bayansa, ɗayan hannunta kuma ta saƙalo wuyansa, kafin ya farga ta haɗe bakinsu waje guda.......... 👀
Hot kiss ta bashi na just 5 second, slowly ta fara zame bakinta daga nasa, sai dai ga dikkan alamu munahiki bai so ta cire bakin nata ba, dan har É—an wani kama lips É—inta yake yi, ta jisa sarai, amma ta basar ta zame bakinta, dan dama burinta ta kwaÉ—aita mashi, ta kuma rikita shi sai ta gudu ta barshi ta yadda dole ne ma yai tinaninta har ya biyota gida.
Tana zame bakinta ta kalli cikin kwayar idanunsa da suka fara rikiɗewa izuwa ja. "Sai kazo gida"...... Ta faɗa tare da sakesa, ta miƙe tsaye, ai tamkar wawa haka ya zama, sai ya bita da idanu kawai yana kallon yadda take taku tamkar wahainiya, gabaɗaya ya jisa a duniyar sama jannaty.
Sai da ta fice ya ja dogon numfashi tare da saukewa a hankali, ɗan lumshe idanu ya yi yana tariyo daɗin soft lips ɗinta, ya ALLAH, shi kaɗai yasan me ya ji, a ƙasan zuciyansa ya ce zuma, a fili kuma da miskilancin ta motsa sai ya yi gaggawar kawar da tinaninta, har da sa hannu ya fara goge bakinsa yana jan dogon tsaki, shi a dole zai yi avoiding ɗin abin, bayan kuma ƙasan zuciya ta kyatsa har da lashe baki, munahiki bai so ma ta dakatar da kiss ɗin iya haka ba.
Ita kuwa tana fitowa ƙasa ta sauƙo, a cikin ranta taka faɗin ta kunnasa kenan, da kansa zai kawo kansa ne ma, tana sonshi so na tsakani da ALLAH, ga shi bata da matsala, wayayyiya ce kuma sosai, bata bari kanta ya kulle.
Yadda ta bar su Abba haka ta iskosu, ƙasa ta ɗan duƙa tana yi masu sallama kenan suka ji knocking. Abba dake rike da waya ne ya duba wanene? Can ya gano grandpa ɗinsu Noor ne. Buɗe masu kofa ya yi. Cikin faɗa dattijon ya afko ciki, yana wani muzurai tamkar zai saka duka, cike da sababi ya fara zazzaga masifar ina jikarsa? Ai Aunty Lusi ta faɗa mashi nan ta yo, ya sha alwashin ba zai rabu da Khaiza'an ba, zai sace mashi ɗiya ya lalata.
Tin da ya shigo yake wannan balai har ya kariso tsakiyar parlon. Daidai lokacin Faryan da Rimsha suka shigo. A natse Harleen ya sauƙo ƙasa jin banbamin dattijon. Shi kuwa daddyn Noor yana office bai san wani waina ake toyawa ba, shi dai kawai ya ce Aunty Luna ta zo ta bawa Abba hakuri a madadinsa tin da Aryan ya hana shi shiga.
Da sauri dattijon ya zo ya rike Aunty Luna yana faÉ—in. "Basu yi maki komai ba ko?".......... Faryan da ya shigo yanzu ne ya ce. "Ammie ina son yin magana dake". Daidai lokacin grandpa ya nuna family da sandar hannunsa, cike da masifa ya ce. "Ba zan kyaleku ba! Dole hukuma ta É—auki mataki a kanku, dole a shiga tsakanina da ku! Sai na gwada maku karfin dukiya! Sai na É—aure dikka zuriarku, mutanen banza kawai". Aunty Luna na kokarin dakatar da shi amma ina, ta in da yake shiga ba ta nan yake fita ba.
Wucewa Harleen ya yi, ya zauna a saman carpet kusa da Abba tare da miƙe kafafunsa, tamkar bai ga grandpa ba, while ita kuma Rimsha ta nufi sama tana faɗin. "Ammie bari in cire uniform ɗina ina zuwa in baki labarin Seraphinata yau ma". Ammie dai bata da aiki kullum sai sauraren labarin Seraph, dik Rimsha ta addaba masu.
Faryan da ya zauna kusa da Ammie tare da kwanto da jikinsa a jikin Ammie É—in ne ya ce. "Ammie na gaji, zo mu je in baki wani labari".......... Abba ya ce. "Gulma zaka kai mata ko?". Yana É—an murmushi ya ce. "Kai Abbanmu, ai mu bama gulma, wani labari zan bata fa, ina wannan kawar Rimsha Seraphina É—in?".
Jinjina kai su Abba suka yi, dan dik wanda yake tare da Rimsha yasan labarin Seraphina. "To yarinyar yau saura kaɗan daddynta ya mun duka, wai dan kawai Rimsha ta ce mu yi dropping ɗinta a gida, zamu ɗauketa sai ga daddynta, labarin nike son baiwa Ammie fa Abba"....... Abba na ƙara tsare gida ya amsa da. "Waye shi da har ya isa ya taɓaka? Waye shi? Dame yake taƙama? Autan nawa zai taɓa? Waye ubansa a faɗin US!". On a serious note Abba ya yi magana......... Ni kam da nike laɓe a gefe na ce waye ubansa kuma ya wuce Muhammad Khaiza'an dake wannan magana! Ko ya kuka ce ƴan amana?.
Watau Khaiza'ans family muggan Æ´an mannin hauka ne, sun baiwa banza ajiyar grandpa, tamkar basu san yana wajen ba, sai zazzaga masifa yake yi, ya gama kuri da nuna isansa, ya ce zai kira hukuma tai masu iyaka, dik babu wanda ya kulashi, ya nunasu da sanda, ya kirasu da mutanen banza, amma tamkar basu jisa ba.
One thing about Abba, ko in ce Khaiza'ans family, su fa suna kula waɗan da suke ganin sun kai ne, waɗan dake da ilimi, ko musayar yawu zasu yi a cewarsu basa yi da dakiku waɗanda kansu baya ja basa fahimta! Sun raina isar grandpa ne, sun raina izza da taƙamansa, basa son harkar ƙaranta, shiyasa suka baiwa banza ajiyansa, basu da lokacinsa. Dama dai daddyn Noor ɗin da kansa ne to da sai Abba ya tanka, dan daddyn Noor akwai ilimi da sanin yakamata, amma grandpa, gargajiya kawai ya sani sai masifar tsiya da kullatar mutane a zuciya!.
Yanzu me laifin auren nan? Banda hajilci irin na grandpa me laifin dan baku addini É—aya kun yi aure? Musulunci bai haramta ba, dan haka ba zamu haramtawa kanmu ba, idan aka yi auren ma ai in su Aunty Luna na da rabo sai su musulunta.
Ganin basu kulasa bane, suna ta sabbagar gabansu ne yasa grandpa jan hannun Aunty Luna, suka nufi hanyar fita yana faɗin. "Talakawa kawai, sai na gwada maku karfin kuɗi, sai na ƙasƙantar daku na walaƙanta rayuwarku, in ja ku a titi, ku jirayi dawowata, har ni zaku ɗaukawa jika ku kawo gidanku? Ku jirani".
Suna jinsa, amma babu wanda ya tankasa, suka baiwa iska ajiyansa, har ya fice yana sababi. Yana fita Harleen ya miƙe ya koma sama, Faryan ma ya nufi wajen Rimsha dan ya faɗa mata cewa shi fa ko zai rasa ransa ba zai fasa son Seraphina!
Abba da Ammie suka cigaba da tattaunawa kan yadda za'ayi biki, Abba ya ce baya son taro, a sirrance za'a É—aura aure, a cikin masallacin dake nan CRYSTAL PALACE É—in, Ammie dai da ta ga da gaske babu gudu babu ja da baya a lamarin Abba kan batun auren nan, kuma tasan halinsa in yai magana É—aya ko duniya zasu haÉ—e ba zai canza ba, sai kawai ta bada kai, ta hakura ta biye mashi suka hau tsara yadda komai zai wakana.
DEATH OR LIFE! 🔥(DOL🔥)
Tsaye Leo yake a gaban wani tapkeken tekun da ka kar iya kallonka ba zaka iya ganin karshen tekun nan ba, ga wasu manyan jiragen ruwan dake shawagi a tsakiyar tekun, bodace ta arewacin AVARIS, teku ce da ta haɗa manyan ƙasashe da dama ana kasuwanci ta cikinta, ana shigo da kaya a sake fitarwa, tana da girma matuƙa, to su suna kusa da ita ne ta cikin Avaris, a nan ɗan nesa kaɗan da ita Leo ya ce su kafa tantuna, saboda wani tinani nasa da ya barwa kansa sani! A cikin ransa yana jin yana mugun zargin wannan ɓangare da dajin da suke ciki, sannan yana zargin wannan tekun, yana da yaƙinin dik wani fitina dake shigowa Avaris daga nan yake farawa, ya yi imanin wannan dajin ita ce matattalar dik wasu manyan ƴan iskan ɓatagarin cikin Avaris, shiyasa ya zaɓa masu wannan waje.
Sun kafa tantunansu yadda suka saba, ya yi matuƙar kyau, sun kuma rungumi rayuwar dajin nan tamkar gidansu, basu wasa da aikinsu ko kaɗan, musamman waɗan nan team na room 1 da kuma Arya, basa wasa ko kaɗan.
Yana sanye da tactical tshirt da tactical trouser, ya rungume hannayensa a saman buÉ—aÉ—É—iyar kirjinsa, ya É—aure kitson kansa a tsakiya, while pistol gun É—insa na waist É—insa a mazauninsa. Ya kurawa jiragen ruwan dake shawagi can nesa tsakiyar tekun idanu.