Sashe 111
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Madam ce ta shigo hannunta rike da cup and plate, a saman side sofa ta zauna tare da cewa. "Kin farka ne baby?".... Da kallo kawai ta bita, lips É—inta sun manne da juna, bata ce komai ba, ta zubawa Madam ido kawai........ "Tashi ki sha tea mai zafi ki É—umama cikinki". Ta faÉ—a tana kamo hannunta.
Dogon nunfashi ta ja, sai a lokacin ta iya motsa lips ɗin nata, da ɗan karfi ta buɗe shi, da kyar ta iya cewa. "Mom ina daddy?"........ Madam dake ta faman jujjuya mata tea da spoon dan ya yi sanyi ne ta amsa da. "Tin da ya dubaki daren jiya yai maki allura ya fita bai dawo ba"...... Shiru ta yi tana tinanin ba dai ya sake yin fushi da ita ba, in kuwa haka ne ta shiga uku, ALLAH sarki zuciyata, ita ba damuwarta dukan da ya yi mata bama, damuwarta kada ya yi fushi da ita, wlh tana tsananin son Aryan, ta kuma karɓi laifinta, a shirye take da ta bada hakuri.
Muryan Madam ne ya katseta da cewa. "Seraphina"........ Ɗago ido ta yi ta sauke a kan Madam...... "Meyasa da aka baku waɗan can littafan a makaranta baki nuna mun ba? Meyasa dik abin da su Aana suke yi a room ɗinku baki taɓa faɗa mun ba?"........ Idanunta ne suka cicciko da kwallah, da kyar ta yunkura zata miƙe Madam ta yi saurin ajiye cup ɗin hannunta a ƙasa ta taimaka mata, ta miƙe zaune game da jingina da jikin headboard na bed ɗin.
Zuba mata ido Madam ta yi tana tinanin irin birkice mata da Aryan ya yi jiya, kai jiya ta ga bala'i, yana barin gidan Abba gidan ya dawo, yana zuwa ya kwashi takardun na Seraph ya nufi room na Madam. Tana zaune a kan bed tana tinanin meyasa ya rufe kofofin gidan nan ya daki Seraphina bayan kuma ya sanar mata cewa ta kula da Seraph baya son ko kuda ya taɓata, saboda ta kula da ita yasa ta bar karantarwa a school ta dawo ta zauna da ita, ya ce Seraphina rayuwarsa ce, amma yanzu da kansa yake dukanta haka? To me ya yi zafi.
Tana tsaka da wannan tinani ne sai ta ji an buÉ—e kofa, kafin ta motsa ya faÉ—o cikin room É—in. Yana wani irin huci ya watsa mata waÉ—an nan takardun a kan fuska, a fusace ya ce ta faÉ—a mashi yadda aka yi Seraphina ta samu waÉ—an nan littafai a school?.
Hakika ta tsorata sosai, jawo littafan ta yi, ba karamin gigita ta yi da ganinsu ba, da sauri ta É—ago kai tana faÉ—in subhanallah. Muryarta na rawa ta fara faÉ—in. "Wlh bani da masaniya a kan wannan abin, sai dai mu tambayi director, ban sani ba... ....". Wani irin gigitaccen tsawar da ya daka mata ne yasa ta haÉ—iye sauran maganar.
"Bana son nonsense! A matsayinki na malamar dake kula da sashen É—aliban kwana da hostel É—insu ne zaki ce baki da sani a kan waÉ—an nan littafai? Okey na ji, amma ai kina da sanin cewa maza suna shigowa hostel na mata ko? Kina da sanin cewa Æ´aÆ´an mutane suna aikata zina ko? Kina da sani kan cewa har family planing drugs ake baiwa yaranmu suke sha! Kina kuma da sanin cewa ana É—aukar yaranmu a fita da su ana lalata masu rayuwa ko?!".
Tin da ya fara magana ta kiɗime, hankalinta idan ya yi dubu to ya tashi, a razane ta sauƙo ƙasan bed ɗin, jikinta har rawa yake yi, hankalinta ya tashi da jin wannan magana, kuma ta yi tsananin razana da ganin yadda ya rikiɗe mata gabaɗaya, tsoron ta daku a hannunsa take yi!.
Rantsuwa ta fara yi mashi da ALLAH kan wlh bata da sani kan dika waɗan nan tuhumar tasa. Ya fahimci tana da gaskiya bata san komai ba, ya gano daga sama abin yake, manyan makarantar su suke da sa hannu a kan wannan ɓarna, dan haka sai ya juya ya fita cikin fushi, shi ne ya dawo ya duba Seraphina ya fita zuwa makarantar tasu, dan wlh ya sha alwashin dole su yi aiki a kan nalaman makaranta, wannan ɓarna ta yi yawa.
To mu koma kan labarinmu. Tamkar zata yi kuka ta ce. "Mom ban san cewa hakan laifi bane, na É—auka tin da an bamu books É—in ana son mu koya ne, all thoughts abu ne mai muhimmanci da yakamata mu mayar da hankali mu koya, shiyasa muke karanta littafan ni da Rimsha".
Shiru Madam ta yi tana tinanin irin ɓarnar da yake cikin littafan nan ace waɗan nan ƴan yaran har sun gama karantasa dik? Wannan ai sun san abin da iyayensu ma basu sani ba, har da yadda ake less dik an koyar a ciki, ya ALLAH, wannan wani irin musifa ce?.
Ni kuwa na ce to iyaye, kuna sanin me yaranku suke karantawa a makaranta ne ko kuma dai kuna zaune a gida su je su dawo su ajiye school bag É—in? Kuna tambayar me aka koya masu ko dai ku kam kun É—auka irin makarantun zamanin da ne a yanzu? Kuna bincikarsu ciki da waje ko kuwa kun É—auka har yanzu zamanin da shaiÉ—an yana rufe da bargo muke? Ina fatan hakan ya zame izina a gareku, yakamata ku tsaya ku san me yaranku suke karantawa a school, me suke yi, wani lokaci ba lallai su zo da irin waÉ—an nan abubuwa gida ba, wani lokaci a makarantar za'a koya masu kuma a bar littafan a makarata, dan haka sai ki É—aura É—amarar tambayarsu me aka koya masu, su faÉ—a maki kaf ki ji, tarbiyar yanzu sai an zage, dik ranar da kika haihu ai barci ya kare, duniyar yanzu ta zarce tinanin É—an adam.
Ɗauko tea ɗin Madam ta yi, ta miƙa mata tana faɗin. "Karɓa ki sha sai ki faɗa mun waye ya baku littafan kin ji?"........ Kai ta girgiza alamar bazata sha ba kafin ta ce. "Mom ba zan iya cin komai ba har sai daddy ya zo na bashi hakuri"....... Sanin cewa Seraph bata magana biyu yasa ta ajiye cup ɗin a ƙasa gefe kusa da ita, ta miƙa hannu ta ɗauko wayar Seraph ɗin dake saman gado. Kunnawa ta yi ta shiga contacts.
Numbersa ta fara ƙoƙarin nema kenan sai suka ji an turo kofar. A tare suka kai kallonsu door ɗin. Ɗan razana Seraphina ta yi ganin shi ne, zazzaro idanu a kansa ta yi, sai dai kuma yana ɗagowa suka haɗa ido ta yi gaggawar yin ƙasa da kai.
Miƙewa da sauri Madam ta yi, tana mashi sannu da zuwa, ta ajiyewa Seraph wayarta ta nufi waje, gefensa ta raɓa zata fita ba tare da ta damu da rashin amsa mata da bai yi ba. Fita ta yi, shi kuma gently ya tako izuwa cikin room ɗin.
Sai satar kallonsa ta ƙasan ido Seraphina take yi, yana sanye da hoodie farare ƙal, ya yi masifar kyau sosai, ya kara kwarjini sosai yau. A saman side sofa ya zauna tare da miƙa hannu ya ɗauki cup na tea ɗinta da Madam ta ajiye, yana kallon fuskarta ta yi ƙasa da kai ya miƙa mata cup ɗin. Idanunta na rawa slowly ta ɗago da kallonta a kansa.
Sai ta ga ya zame nose mask na face ɗinsa, ya kuma sauke hular hoodie dake kansa izuwa ƙasa saman shoulder ɗinsa, fuskansa babu alamar wasa, a ɗaure tamau. Ai ganin angry face ɗin nasa yasa ta yi gaggawar sanya hannu ta karɓi tea ɗin.
Saitin bakinta ta kai cup ɗin, ba kakkautawa ta fara sha saboda kada ta kara ɓata mashi rai. Komawa baya ya yi ya jingina da jikin sofar yana binta da kallo, a ransa yana ayyana cewa yanzu Seraphina ta san komai, ya ALLAH, a fili kuma kallonta yake yi babu ko kyafta ido, ita kuma sai dai ta ɗago ta saci kallonsa, tana gudun su haɗa ido. Tin da wannan abin ya faru yanzu mugun kunyansa take ji.
Tas ta shanye tea ɗin tare da yunkurawa zata sauƙa ƙasa ta ajiye cup ɗin sai ta ga ya miƙa mata hannu. Bashi ta yi, ya karɓa ya ajiye a ƙasa, sannan ya cigaba da kallonta. Ta yi ƙasa da kai tana wasa da yatsun hannunta...... Silent for almost 5 mins ne ya biyo baya kafin ta daure da cewa. "For give me daddy, na yi alkawarin ba zan sake ba".
Nisawa ya yi tare da ɗan ɗagowa daga jinginar da ya yi, ya matsa baki-bakin sofar. Hannayenta da take wasa da shi ya sanya nasa hannun ya kama. Wani irin faɗuwar gaba ta ji ya ziyarceta, shi kuma har cikin ransa ya ji wani irin spark, amma ya shanye tare da rike hannayen nata da kyau, can ƙasan maƙoshi ya ce. "Kada ki mun karya, faɗa mun kin taɓa aikata ɗaya daga cikin abubuwan da kika karanta a littafin?". Cike da fargabar amsar da zata bashi ya tambaya, gabansa sai faɗuwa yake yi, yana jin kansa ba zata iya ɗaukar e ba, tamkar zai cinyeta da ido saboda kallo.
Kai ta gigiza mashi kafin ta ce. "Ban taɓa aikatawa ba daddy, sai dai sister Aana ce take taɓa mun kirjina a lokacin sai ta ce breast ɗina basu fara girma sosai ba, na Rimsha sun fi nawa, ita ba zata yi mu'amala dani ba, kullum idan ina kwance sai ta taɓa kirji ta ce har yanzu breast ɗina sun ki fitowa sosai su kara girma yadda take so, wai tana jin sha'awata amma ita bata son waccen da bata da manyan breast, dan haka zata jira breast ɗina su girma sannan ta sameni, shi ne aka zo aka bamu hutu, amma ranar da zamu gama Jss3 ta ce mun tana jiran mu haɗu a SSS1 dan ba zata iya hakura dani da Rimsha ba".
Dauriya kawai ya yi ya saurari bayanan nan nata har karshe, dan yana son sanin komai, ba dan haka ba ba zai iya ji ba, gaskiya wannan makaranta sun cuce shi, ta wani ɓangaren kuma ya fi ganin laifin kansa, dan shi ne bai taɓa bibiyar me take yi ba, me take karantawa, shi dai ya yi mata shopping kawai ya kai mata school, da haka yana da nasa laifi shi ma.