Sashe 14
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Noor ya riko shoulder ɗin Vash yana ta faman haki yana nishi sama-sama alamar shi ya yi matuƙar gajiya, shi ma Vash ɗin nishi sama-sama yake sai faman kwaɓe fuska suke yi. Kai tsaye room ɗinsu suka nufa, sai dai kuma suna shiga suka tsaya turus ganin Leo a tsaye a tsakiyar ɗakin hannunsa rike da waist ɗinsa yana kallon wajen da Noor ya ɓata da taɓo ɗazun. Leo ya tsani datti komai ƙanƙantarta, baya zama wajen ƙazanta, wlh idan ya ga ƙazanta a waje ya dinga shirga amai kenan, yana da bala'in kyankyani sosai, zuciyansa ta yi ta tashi idan ya ga ƙazanta.
Ganin yana tsaye yana kallon wajen ne yasa Vash and Noor suka É—an sha jinin jikinsu, shi kuma Zaysh ya wani É—ale kan gadonsa yana É—aure fuska tamau irin shi ma no respect É—in nan.
Wucewa Noor ya yi zai nufi toilet sanyayyar sexy voice É—in Leo ya daki dodannin kunnuwansu da cewa. "Come over here".
Sosai sun ji shakkarsa, amma Zaynash da ya yake dake ne ya ce. "Yana kiranku ai sai kuzo". Ya faÉ—a ba tare da ya kalli Leo ba, saboda shakka da tsoronsa, kuma gatse yai masu, ina irin ubanku na kiranku ai sai ku je. Zazzare ido Noor ya yi, da sauri ya saki Vash yana faÉ—in. "Yanzu zamu goge wajen mancewa na yi"....... Da sauri Vash ya amsa da cewa. "To dama meyasa baka goge ba?".
Mamaki ne ya kama Noor, wai ba su suka ce kada ya goge ba ɗazun? Yanzu kuma sun juya mashi baya. Wucewa Vash ya yi da sauri ya nufi wajen bed ɗinsa. Jakansa ya zaro zai kwashi kayan wanka irinsu lotions da soap ya wuce toilet, bai bi ta kan Noor ba, sai da ma ya ciro katon biscuits mai daɗi ya fasa ya ɗan ci rabi, ya mayar da sauran cikin kayan motsa bakinsa, daga nan ya miƙe tare da kwasan kayan amfaninsa ya wuce toilet.
Back to their age, Zaysh kamar Leo haka yake 23, Vash bai wuci 22 ba, Noor 20, Amma kansu kusan ɗaya, Leo dai ya fisu tsawo ne, Pamira people suna da tsawo sosai!. Yanzu Noor yagama gane dikkansu suna tsoron Leo, sai ya kudurta a ransa sai ya ƙullah alaƙa da Leo su shaƙu sosai ko dan su Zaysh su daina raina mashi wayau.
Mopper room ɗin nasu ya ɗauko, ya zo ya goge ko'ina tsab, ya kara share masu ɗakin kafin ya nufi wajen bed ɗinsa, shiru suka zazzauna cike da al'ajabin farkon ranarsu a GIDAN SOJA, wannan abu ya tsayawa Noor a rai, ba su taɓa zatan haka ba. Ni kuwa na ce abin da baku taɓa zata ba ai yana nan dayawa kuma yana kan hanyar iso ku, GIDAN SOJA ya zarce yadda kuka ɗauka mutanen! har gobe dai inai maku fatan kammala horo lafiya har ku fara aiki!.
Suna zaune shiru har Leo ya fito daga wanka sanye da bathrobe white kala mai shegen kyau, ya haÉ—e kitson kansa waje guda, yana É—aure da karamar white towel a saman kan nasa, lokaci guda kamahin soap and shower gel É—insa ya buÉ—e ko'ina a cikin É—akin nasu.
Mamaki ne ya kama Noor dake saman bed É—insa, a fili ya ce. "Wannan kamshi tamkar na soap É—in Companynmu". Basu ji me ya faÉ—a ba, dan haka babu wanda ya tanka shi.
A saman bed É—insa Leo ya zauna tare da kawo jakarsa, ya fito da lotions na companyn STARS LADIES BODY LUSH. Kayan kamfanin kala biyu ne, na maza ya kasance da sunan STARS BODY LUSH, na mata STARS LADIES BODY LUSH. Fito da su Leo ya yi, a natse ya fara murza mayukan a jikinsa, take kamshinsu ya kara bule ko'ina a É—aki, kura mashi ido Noor ya yi yana mamakin yadda aka yi kayan kamfanin daddynsa ya shiga duniya har nan. Like wow, yanzu ya yarda da cewa Leo ba karamin kai bane, dan ba kowa ya isa amfani da kayan kamfaninsu ba , saboda balain tsadarta, abu mai kyau da inganci ai dole ta yi tsada!.
Robar lotion da Leo yake shafawa a yanzu pic ɗin Noor ne a jiki, dan kyansa yasa su suke yi wa Companynsu tallah, a robar mata hotunan sister ɗinsa ne a jiki, ai na faɗa maku Noor yana da kyakkyawar jiki kamar madara, ga kyan fuska, amma Leo tsabar iskanci bai gane Noor bane a jikin hoton, dan bai taɓa bi ta kan hoton jikin ba!.
Suna gani Leo ya kamma shirinsa cikin pj's tsab, ya haye gado ya kwanta, sannan ya jawo littafinsa na nazarin makamai na lacture É—in da suka yi É—azun ya fara karantawa, ya sanya Bluetooth a kunne yadda ma kada ya ji wani motsi ko magana.
Shiru ɗakin ya yi, suna son yin gulma suna tsoron ya ji su, haka suka yi tsit, daga karshen kowannensu ya tashi ya yi wanka, suka zo suka shirya yare da hayewa gado, kwanciya suka yi suka hau barcin gajiya, jiki dik tsamin wahalar horo, shiyasa suna kwanciya ba jimawa sai barci, amma ban da Zaysh, shi bai rintsa ba, sai da ya bari suka yi barci sannan ya diro ƙasan bed ɗinsa, ya fito da........
Masu tambayata batu kan Dr and Æ´arta ku dai kara hakuri, zamu waiwayi wajen a next page In Sha ALLAH, akwai dalilin É—an janyewa!.
STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥ðŸ”¥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
3-11-2025.🔥
FIVE LIONS, FIVE MISSIONS, ACTION, DEATH OR LIFE, ADVENTURE, BRAIN GAMES, REDRESS, A BREATHTAKING LOVE THAT STEALS THE HEART AWAY.♥ï¸ðŸ”¥
E_____________4
Wayarsa kirar Infinix hot 12, wayar ta ɗan sha jiki kaɗan, screen ɗinta ta gefe ta ɗan tsage, amma lafiya lou yana kallo. Sauƙowa kasan bed ɗinsa ya yi, a nan ya fahimci Leo bai yi barci ba, wucewa ya yi ya nufi hanyar toilet...
A saman WC ya zauna tare da laluɓo wata number da aka yi saving da my Ummie ya danna kira. Yana yi yana duba time. Bugu ɗaya aka ɗaga, sanyayyar muryar mace ce ta karaɗe kunnensa da cewa. "Bloody sai yanzu ka tina da ni ko?".
Da sauri ya hau girgiza mata kai yana faɗin. "A'a Ummie, tin da safe na so kiranki amma ban samu dama ba, mun fita training ne yau"........ Sanyayyar ajiyar zuciya ta sake sauke kafin ta ce. "ALLAH sarki, ka ce kasha wahala kenan?"...... "A'a Ummie, babu wata wahala, ke dai ki cigaba da tayani da addu'a kawai, in fito da kyakkyawar result, in zama babban soja dan kiji daɗin rayuwarki, zan cika maki burinki matuƙa".
"In Sha ALLAH ina tayaka da addu'a bloody na, ka kara dagewa ka ji? Ina kewarka sosai".......... "Ni ma ina kewarki sosai Ummie na, ki kula da kanki kin ji?"........ "In Sha ALLAH zan kula, kai ma ka kula, kaga kai kaɗai nike gani in ji daɗi ko? Kai kaɗai ka rage mun a duniya"...... "Haka ne, amma nima ai kin san ke kaɗai ke gareni ko?". "E haka ne". Ta bashi amsa a taƙaice, da alamar barci a voice ɗinta.
"To shikenan ina yayana?". Ya faÉ—a yana gyara zamansa......... "Yayanka yana barci, nima tinaninka ya hanani rintsawa, na damu ina son jin ya ka wuni, na kira layinka sau ba adadi amma baya shiga".
"ALLAH sarki, ai na kashe wayar ne dan in samu damar yin abin da yakamata, yanzu dai ki je kin kwanta, sai da safe zamu yi waya tin da kin ji ina lafiya"......... "To shikenan, kada ka manta da alwalar barci da kuma addu'a, sannan ka dinga cin abinci sosai, ka kuma mai da hankali a kan aikinka, kada ka manta da karatun Alqur'ani da littafan addu'oi".
Tin da ta fara magana yake jinjina mata kai har ta kai karshe, sannan ya amsa da okey In Sha ALLAH zai yi dik abin da ta ce. Albarka ta sanya mashi daga haka suka yi sallama ya katse kiran. Shiru ya É—an yi tare da kurawa wayar tasa idanu, can kuma ya shiga gallery É—insa, ya fito da wani hoto nasa shi da wata kyakkyawar mace, fara tas mai kyan fuska, sai murmushi take yi cikin hoton, ga ta da dimple mai É—aukar hankali irin nasa.
Shiru Zaynash ya yi yana tinanin mafita a garesa, ya so faɗawa Ummie cewa aikin soja akwai matuƙar wahala, amma ya gagara, dan baya son fara bata wani damuwa daga tafiyarsa, idan kuma bai faɗa mata ba ta ya zai dinga samun kwarin gwiwa? Zai iya idan ba'a karfafa shi kuwa?.
Waye Zaynash? Mu ɗan ji tarihinsa kaɗan. Zaynash maraya ne da bashi da uwa kuma bashi da uba, sai yar uwarsa guda ɗaya mai suna Ummie, wacce suka yi waya a yanzu kenan! Ummie ita ta reinesa tin yana karami, mahaifansu sun rasu tin yana da shekaru huɗu a duniya, ita kuma tana da shekaru 13 a lokacin, haka ta renesa, daga cikin ƴan uwa babu wanda ya kula da su, saboda mahaifinsu bai mutu ya bar komai ba sai kangon gida da ko kofa babu da kuma gona, haka Ummie ta juri yunwa na cikinta, ta juri dik wata wahala wajen renonsa, ta shiga kalubale da dama saboda shi, sau uku ana ƙoƙarin keta mata haddi dik saboda neman abincin da zata bashi ya ci a lokacin da yake kukan yunwa.
Sun rayu cikin kunci da talauci, ba makarantar boko sai ta islamiya, ita ma islamiyar makocinsu ne mai makarantar yasa ya É—aukesu kyauta. Sun mai da hankali har Ummie ta haddace Alqur'ani mai girma, kakarsu wacce ta haifi babansu ita ma tana gidan nasu ne, amma da yake ta tsufa sosai sai yazamana bata iya taimaka masu da komai sai dai ma su su taimaka mata, dan haka Ummie ke ciyar da su. Shi kuma Kanin babansu É—aya tilo a duniya yana can wani gari yana rayuwa, tin da ya tafi neman kuÉ—i bai dawo ba.