← Book details Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 143 OF 227

Sashe 143

Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tin da ta shigo ya zuba mata idanu, yana kallonta, har ta ƙariso gaban table ɗinsa, daidai lokacin 5:30 daidai ya buga. Tana ƙoƙarin durkutsawa a ƙasa a gaban table ɗin ya miƙa mata hannunsa yana ware tafukansa...... Da sauri ta ɗago da kallonta a kansa, sai ta ga babu alamar wasa a kan face ɗinsa, sake kallon hannun nasa ta yi kafin ta sake kallon fuskansa, ta tsorata sosai, bata ma gane nufinsa sosai ba, ga shi bata ga sakin fuskan da zata tambayi me yake nufi ba.

Jikinta ne ya fara kerman tsoro, idanunta na rawa daga hannunsa zuwa face ɗinsa. Cup ɗin hannunsa ya ɗaura a saman table, ya sanya ɗayan hannunsa yai ƙasa da nose mask dake face ɗinsa, ya ALLAH, ashe haka yake kyakkyawa sosai?.

Zazzaro eyes É—inta a kan face É—insa da kyau ta yi, unexpected ta ga ya kashe mata ido É—aya, blinking eyes É—inta sau biyu ta yi dan ta tabbatarwa da kanta abin da take gani, da gaske ne shi ya kashe mata ido.

One side smiling ya sakar mata tare da jinjina mata kai alamar ta zo. Jikinta ya yi sanyi sosai, dik da tana tsananin sonsa, ta jima tana fatan wannan rana ya zo cikin rayuwarta, amma yau da ya zo sai ta tsinci kanta da jin tsoron da shakkar tinkararsa.

Gagara motsawa ta yi, tana jin tamkar mafarki ne kawai. Miƙa hannunsa ya yi, da yake basu da nisa, kama nata hannun ya yi, jawota ya yi ta taho garesa, a saman laps ɗinta ya zaunar da ita. Ai ji ta yi tamkar ba ita ba, tana jin tamkar ba'a duniya take ba, bata yarda gaskiya bace, ta fi yarda mafarki ne.

Hannu yasa ya tattare hair ɗinta zuwa gefe guda, ya kwanto da kansa wajen shoulder ɗinta ta gefen wuyanta, tamkar zai yi mata raɗa a kunne, ya ɗaura ɗayan hannunsa a saman shafaffen cikinta, can ƙasan maƙoshi ya ce. "Tsorona kika ji ne?".

Wani irin jan numfashi ta yi tare da saukewa a hankali, sai yanzu ta gane ba mafarki bane da ta ji voice ɗinsa a kunnuwanta. Ajiyar zuciya ta kara daukewa tare da ɗan juyo da face ɗinta ta gefen da ya kwantar da kansa, kirjinta na bugawa da karfi, can ƙasa ta ce. "Na ƙasa yarda da gaske ne, ina jin kamar mafarki nike yi".

Sumbatar gefen cheek É—inta ya yi kafin ya ce. "Ba mafarki bane, bai kamata ki razana ba tin da kin jima kina sona ko?"...... Kai ta jinjina mashi alamar e haka ne........ "Kin shirya rayuwa dani?". Ya faÉ—a yana shafa mararta zuwa saman cikinta.

Rashin sani ya fi dare duhu, da sauri ta gyaɗa mashi kai cewa ta shirya rayuwa da shi. Juyo da ita da kyau ya yi, ya rungumeta sosai a jininsa, ya ɗan matseta kaɗan, ya ɗago da kai suna fuskantar juna....... "Kin shirya mallaka mun kanki?". Ya sake faɗa can ƙasa.

Nan ma kai ta gyaÉ—a mashi alamar ta shirya....... "To nuna mun kin shirya É—in in gani". Yana magana yana moving hand É—insa a jikinta, from her back to her neck....... ÆŠago idanu ta yi suka kalli juna, ta É—an turo baki kafin ta ce. "To ka rufe ido"....... Ya É—an buÉ—e idanunsa a kanta kaÉ—an kafin ya ce. "Kina jin kunyata ne?"....... Kai ta jinjina alamar e. One side smiling ya sakar mata kafin ya ce. "Yanzu fa kin zama tawa, shi ne kike kunyata? Ya zakiyi a ranar da zan ce ki mun wanka mu fita office?".

Ya ALLAH bata taɓa expecting jin irin waɗan nan kalamai daga garesa ba, sai ta ji gabaɗaya notikan kanta suna warwarewa, ta kara zaucewa a kansa, dama kenan ya iya soyayya dik wannan tsare gida da iskancin da ya cika mashi ciki, ya ALLAH.

Jin shiru bata amsa shi bane yasa ya ce. "Ki gwada mun kin shirya rayuwa dani ba sai na rufe ido ba"...... Kai ta jinjina, ta sanya hannayenta ta saƙalo wuyansa, sai ta rufe idanunta kafin ta ɗaura soft lips ɗinta a kan nasa. Kissing ɗinsa ta fara yi a hankali.

Yah ALLAH. Ji ya yi gabaÉ—aya ya bar wannan duniya, hakika yana sonta sosai, irin son nan na in babu ke babu ni. Ai tallabo bayanta da kyau ya yi, ya É—an kwantar da ita kaÉ—an, cikin wani irin romantic mood ya fara kissing É—inta.

A daidai lokacin sister Lazy ta turo door na office ɗin ta shigo hannunta rike da takardu na sakamakon aikin kowani SECTION da aka kawo rahoto yau, ta zo submitting ne. Ai tana ɗaura idanu a kansu bata san lokacin da ta saki takardun hannunta dik suka watse a ƙasa ba.

Ɗan razana Sister Zinta ta yi jin an buɗe kofar, da sauri ta fara ƙoƙarin zame bakinta daga nasa tana son waigawa taga wanenen?. Sai dai ina, ya hanata dama, domin kuwa kara ƙanƙameta ya yi, ya shiga tura mata tongue ɗinsa a baki, ya kara matseta a jikinsa, ya hau bata wani irin salon da yasa ta manta ma da an buɗe kofa. Shi da office ɗinsa, kuma yasan wacece zata shigo mashi a irin wannan lokaci, dan haka bashi da matsala, gabaɗaya hospital ɗin a ƙarƙashin ikonsa suke ai, dan haka sai sun jira!!.

Ganin wannan chair isn't comfortable for them ne yasa ya miƙe da ita a jikinsa, bakinsu na cikin na juna, ya koma saman doguwar sofar dake cikin office ɗin, dama dan hutawarsa aka yi mashi. Kwantar da ita ya yi tare da zame bakinsa daga nata slowly, ya ɗan raba jikinsu yana kallon face ɗinta, gabaɗaya ta mance da cewa an buɗe kofa. Lazy kuwa ta yi mutuwar tsaye, hawaye sun gama wanke mata fuska, bata taɓa tsammanin akwai wacce Dr James zai fara haɗa jiki da ita ba ita Lazy ɗin ba! Ta so shi kamar ranta, kullum mafarkin yadda zata same shi take yi, ashe shi ba ta ita yake yi ba!.

Necktie na wuyansa ya fara kwancewa, dama ya cire suit na sama, saura long sleeve shirt na ciki da tie na wuyansa and trouser. Kwance tie ɗin ya yi, ya hau ɓalle botiran rigar jikinsa, idanunsa a kan kyakkyawan face ɗin Zinta da ta rufe idanu ruf, lips ɗinta suna ɗan kerma alamar tana cikin mamaki har yanzu.

Zare rigar jikinsa ya yi bayan ya kammala cire botiran, kwantowa kanta ya yi, ba ruwansa da Lazy na tsaye, romancing ɗin Zinta ya fara yi irin sosai ɗin nan yana wani numfashi sama-sama. Takaici yasa numfashin Lazy ya fara yin sama-sama, cikin fusata ta ƙariso in da suke, kishi yasa ta rarumo laptop ɗinsa zata bugawa sister Zinta dake kwance idanunta a rufe.

Da hannu ɗaya ya rike laptop ɗin, kwacewa ya yi tare da ɗauketa da wani gigitaccen marin da yasa ta yi baya-baya ta faɗi ƙasa. Sister Zinta na kokarin buɗe idanu sai ji ta yi ya ɗauketa cak zuwa ɗakin hutawarsa dake cikin office ɗin, yana shiga ya rufe kofar da key ya bar Lazy zube a ƙasa, takaici yasa ta rushe da kukan bakinciki.

Shi kuwa ya shinfiÉ—e Zinta a saman sofar dake É—akin, ya cigaba da romancing É—inta sosai, tin tana kame jikinta har ta sakar mashi jiki, ya rabata da kayan jikinta kaf, ya juyata son ransa, amma bai yi sex da ita ba, ya dai murjeta son ransa, har ya yi realizing, sannan ya tashi daga kanta, ya faÉ—a cikin toilet dake É—akin.

After 30 mins ya fito sanye da bathrobe ash color, yana rike da wata ash towel yana goge kyakkyawan gashin kansa. Yadda ya barta haka ya fito ya sameta, ta gagara motsawa saboda kashe mata jiki da ya yi. A gaban sofar ya tsuggunna tare da kai hannu ya tattara gashinta da ya zubo har kan face É—inta saboda murzanta da ya dinga yi.

Can ƙasa ya ce. "Are you okey?"...... Slowly ta waro idanunta, kai tsaye sai kan kyakkyawan face ɗinsa. Ƙasa da ido ta yi kafin ta ce. "Jikina yana mun wani iri, na ƙasa motsawa"........ Hannunsa ɗaya ya ɗaura saman shafaffen cikinta, ya ɗan shafa zuwa gabanta yana ɗaure fuskan nan da ya saba na tsare gida kafin ya ce. "Dole jikinki zai yi haka, dan bai taɓa jin makamancin abin da ya ji yau ba, amma anjuma idan na sake ba zai yi hakan ba".

Murmushi ta sakar mashi kafin ta ce. "Zaka sake wani?"....... "Meyasa kika tambaya?". Yana ƙara ɗaure fuska ya faɗa, watau idan suna soyayya ya sake fuska, da sun gama ya zama tantiri har da haɗe rai........ Nisawa ta ɗan yi kafin ta ce. "Na yi tinanin daga yanzu ba zaka sake kulani ba"....... Shiru ya ɗan yi, sai kima ya shafi soft cheek ɗinta kafin ya ce. "Kullum ma zan yi ko kina so ko baki so, dan ke ɗin tawace ni kaɗai ko ki so ko karki so!"....... Kuji hege! Ka ji karfin hali, wai ko ta so ko kar ta so! To da yake jikinka ne ai dan ubansa da bamu san waye bane ma!!.

Watau Dr James fa ya gane nufinta, ita ta zaci dan biyan buƙatansa kawai ya kulata yau, bata san wlh bai taɓa son wani abu yadda yake sonta ba, so na musamman yake yi mata, da alama soyayyarta shi ne kaddaransa a rayuwansa, dan kuwa in yai wasa sonta zai iya zame mashi wani abin a lokacin da zata gane waye shi ta guje shi. Ɗan banza kuma yana more jikinta yana haɗe mata, wai kuma yana sonta!

(Ni ina fatan ya sha azabar zuciya ta dalilinta, ina fatan ya tare da ita yadda yake son, ya kara sonta sosai, amma bana fatan ta haifa mashi yara, dan bana mata fatan haÉ—a jini da shi, amma zan so ya É—anÉ—aneta, ya sota mahaukacin so! Ta zo ta gane waye shi, ta gujesa, wannan zafin kawai ya ishe shi, ALLAH ya jarrabesa da in babu ita a gefensa babu barci bare kwanciyar hankali É—an banza!!)
Chapter 143 · 0% Book details