Sashe 164
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kiran jami'an ya yi, ya ce su zo su wuce mashi da ƴan sandan nan, su ajiyesu zuwa dare zai nemesu. Bai faɗawa jami'an SSO ga in da yake ba, ƙasa da minti biyu sai gasu sun yi diran mikiya a wajen, suka wuce da su, su ACP idanu ya raina fata, ga shi yana tsoron ɗaga murya kada ya jawa kansa, dan jami'an dake tsaron CRYSTAL PALACE gabaɗaya jami'an SSO ne, amma ba kowa yasan hakan ba, saboda kada ku manta jami'an sirri ne. And yasan dokar CRYSTAL PALACE, ya yi wa jami'an karya ya samu ketowa ciki, idan ya ɗaga murya zai ji a jikinsa ne.
Gara ya yi shiru kawai...... A yayin da dikka wannan abin yake faruwa ita kuwa Seraphina tana can cikin É—akin Mom É—inta, ta tada kai da cinyar Madam, Madam É—in tana gyara mata kyakkyawan silky ash hair É—inta, tana rike da waya, suna hira da Madam tana É—an dube-dube a wayar.
Madam ta ce mata. "Baby daddy baki jin magana, kullum sai na ja maki kunne a kan kada ki dinga irin waÉ—an nan maganganu da daddynki amma baki ji ko?"...... Ta faÉ—awa Madam dik yadda suka yi da Aryan jiya ne, shi ne Madam take mata faÉ—a, ta nuna mata illar maganganun, ta kuma gwada mata cewa da kunya aka san mace, tai mata faÉ—a sosai fa, kuma ta yi alkawarin ba zata sake ba.
Cikin shagwaɓa ta ce. "Yauwa mom, kin tina mun, yau tin safe ma daddy bai zo ba, har na je school na dawo, sai wani katon mutumi ya turo wai ya kaimu schy, ga shi na dawo bai zo ba, bari in kirasa video call". Ta faɗa tana turo baki, yau Aryan bai zo ya kaita asibiti ba, ya je amsa kiran Abba har suka tafi hospital, sai dai ya turo ɗaya daga cikin jami'an SSO ya zo ya kaita, kuma ya dawo da ita a lokacin tashi.
Madam zata yi magana sai ta ga Seraphina ta danna video call tana murmushi, É—an kawar da fuskarta Madam ta yi tana faÉ—in. "Ki dai natsu, kada ki yi wa daddy shirme, ki mashi magana a kame cikin natsuwa".
Da okey ta amsa........ A daidai lokacin kiran ya shigo wayan Aryan, jawo wayar Lion dake kwance saman bed ya yi, a tinaninsa wayansa ne, ganin video call yasa ya É—an yi mamaki, sai kuma ya zaci ko Leo ne, amma sai ya ga an yi saving sunan da Cherry bloom, shi dai yasan da boy ya yi saving number Leo, kuma Leo ne kawai zai kirasa video call sai kuma Vir or Aryan, guru ma yana gida.
Ɗan jujjuya wayar ya yi yana son tabbatarwa da wayansa ne kuwa? Daidai lokacin kiran ta katse, yana ƙoƙarin kunne wutar ya duba wayar waye sai ga wani kiran ya shigo, wayoyinsu fa idan basu da numberka kiranka ba zata shigo ba, sanin haka ne yasa ya ce dole na gida ne yake kira, dan haka bari ya ɗaga ya ga wanene dik da bai san wayan waye bane a tsakanin su ukun, nasa ne ko na Aryan or guru?.
Picking ya yi a daidai lokacin da ta É—aga kai tana kallon Madam tana cewa. "Mom daddy baya É—aukan kiran, kila ya bar wayan a wani waje ne"........ Ta kai karshen maganar tare da dawo da kallonta a kan screen É—in. Ai wani irin razana ta yi ganin jade sexy eyes na Lion yana kallonta.
Ihu ta kurma tana miƙewa zaune, ta saki wayar a ƙasa tana faɗin. "He's the one! He's the one who killed my mom! Haka idanunsa yake, with this nose mask ya zo gidanmu, this is his eyes, mom he's the one!". Muryarta na rawa kirjinta na bugawa da karfi take maganar, lokaci guda kuma ta ɗauke wuta ɗiff, ta sulale ƙasa zata faɗi Madam ta rikota da sauri.
Kit Lion ya katse kiran yana jan siririn tsaki, ya janye nose mask na fuskansa ƙasa yana mamakin yarinyar yadda aka yi ta rike kamanninsa, wai da wannan nose mask ɗin ya je gidansu, da yake su IRON FIST nose mask ɗinsu kala ɗaya ne, dik duniya kuma su kaɗai ke da irinsa, su suka zaɓi design da suke so Company ta buga masu, shiyasa Seraphina ta ce da wannan nose mask ya je gidansu, hakika da irinsa ne sak ba banbanci.
Lallai yau akwai rikici tsakanin Aryan da Seraphina idan ta farfaɗo, sai ya faɗa mata dama yasan wanda ya kashe mammynta kenan, a gefe guda kuma akwai rikici tsakanin Aryan da Lion, sai ya faɗa mashi dama yana tare da Seraphina, sai ya faɗa mashi ma'anar Cherry Bloom, e kam akwai case!! Yau dai na ce bari in barku ku ɗan shana ba sai mun leƙa WS-HOSPITAL ba, ku huta da tashin hankalin na yau kam.
Likes comments and share fisabilillah.
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸
QUEEN OF SURPRISE âœï¸ðŸ”¥
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
For more information 08161390581 Whatsapp me only.
STEP 1🔥
2025-12-19.🔥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
Dedicated to all Aryan and Zayra'an fans.🫀♥ï¸
E_____________ 57 & 58
CRYSTAL PALACE.
Gyara kwanciyarsa Lion ya yi yana tinanin meyasa Aryan yake zuwa wajen yarinyar nan har haka? Shi fa ya ce su bata rayuwa mai kyau ne, amma a nesantata da su, baya son ya buÉ—e idanu ya ganta a kusa da su ko kaÉ—an.
Kun fahimci wani abu jama'a? Lion ya tsani mata, amma har yanzu zuciyansa da sauranta a kan Seraphina, a yanzu ba wai ya tsaneta kai tsaye bane, ya tsani ta zo kusa da shi ne, dan yasan sai ta zame mashi rauni, Seraphina amana ce a wajensa, domin ya cika wannan amanar yasa bai barta ta ƙare a cikin gidan Dr sun mutu tare ba, bai ceci Dr ba, saboda suna da muguwar gaba a tsakaninsu, but ya ceci Seraphina, ya fita da ita ta window, bayan an kunnawa gidan wuta ya zo ya ɓoyeta cikin jaccuzi.
Idan bai yi niyyar cikawa mahaifinta amanar ba zai kyaleta ne a gidan cikin jacuzzin ta mutu, amma saboda ya cika alƙawarin da yayansa ya bar mashi, yana kwance gadon asibiti ya turo jami'an SSO suka zo gidan da daddare a washegarin ranar da abin yafaru, suka shiga suka ɗauketa, baya ga haka in ya so zai iya watsar da amanar da yayansa ya basa a lokacin, amma sai bai yi hakan ba, dan dik duniya bashi da biyun mutane biyun nan, daga Hussainin daddynsa sai Yayan nasa, ko zai yi fushi a kan komai ba zai yi fushi a kan mutane biyun nan ba, dan ya cika amanar gabaɗaya ya ce a bata rayuwa mai daɗi, kada ta nemi komai a rayuwarta ta rasa, ta rayu tamkar ƴar sarki a cikin kingdom, amma kada a bari ta sake ganinsa, kada a bari ta sake zuwa in da yake, ya tsani ganinta
Kun san meyasa baya son haÉ—a inuwa da ita kuma baya son su haÉ—a inuwa da mata? Domin confirm sai mata sun zame rauninsu, kuma haka ne, in dan ya É—auki Seraphina suna gida É—aya, ko baya sonta ya tsaneta a hankali yau da gobe suna haÉ—uwa sai ya zama cikakken uba a gareta, idan haka ta faru kuma zata zame rauninsa na farko, idan wani abu ya tashi ko shi ba'a iya farmakansa ba ita za'a farmaketa wanda hakan zai raunata shi sosai, tana zuwa school ai, za'a iya cutar da ita ko ta nan, amma kunga yanzu tana rayuwa a gefe, bai saba da ita ba, hasalima bata san shi ba, ko kasheta aka yi ba zai ji zafin komai ba.
Tabbas mata raunin maza ne, komai jarumtar namiji idan kunga an kaisa ƙasa to ku duba a tafiyar da aka kaisa ƙasan an haɗa da mace, idan ana son galaba a kan namiji sai da sa hannun mace, haka ALLAH ya yi zuciyar namiji, macece rauninsa. Kuma hakazalika mace tana zama karfin namiji! Dik in kaga namiji ya yi nasara a rayuwa ku duba gefensa akwai mace, shiyasa MANZON ALLAH (SAW) ya umarci maza da su nemi mace ta gari, dan yasan mace itake juya kaso 65 zuwa 70 cikin ɗari na rayuwar namiji, idan ya samu mace ta banza babin wahalar rayuwansa ya buɗe kenan, idan kuma ya samu ta kirki, babin jin daɗinsa ya buɗe kenan, Manzon ALLAH (SAW) baya kuskure, da ya ce ku nemi ta garin kawai ku nema ne, dan mata sai shirin ALLAH!.
Da kun san tarihin daddyn Lion hakika da zaku ƙara gasgata me nike faɗe, daddyn Lion yarinman da ya taso cikin gata da tsantsar kulawa, ya bar gida kan ya cewa mahaifinsa sorry, daddyn Lion mutum mai zafin zuciya da taurin rai tamkar zaki, mutumin da ya taso cikin addinin bautar rana, an gwabza yaki da kakasa dan neman ƴanci daga turawan mulkin mallaka, jarumta gadon masarautansu ne, saboda zafin zuciyansa ya gwammaci ya bar gida, ya bar gata da iyayensa kan ya bada hakuri.
Ya komo US, ya rayu kaman sarki saboda dukiyan da mahaifiyasa ta basa a lokacin da yake barin gida, daga bisani ya gane yana da baiwa, zai iya abubuwa dayawa, ya tsaya ya jajirce sosai, a tafiyarsa ya haɗu da macen da take iya canza akalan rayuwansa, dik duniya a lokacin idan ya yi fushi ita kaɗai take ce mashi calm down, ta taushesa ya haƙura.