Sashe 52
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin jinin dake fita ta hanci da ta bakin ministar ne yasa jami'ansa suka yi gaggawar kiran ambulance. Cikin ƙasa da minti biyar sai ga ambulance ɗin ta iso, sai dai kafin lokaci ministar ya jima a lahira, dan Lion bai taɓa haran abu kuma ta rayu ba, baya saɓa saiti, salon kisansa a second goma rai ke yin halinta.
Take wajen ta rikice, nan fa aka ce lallai a rufe hotel ɗin kada kowa ya fita. Miƙewa Lion ya yi tare da nufar wajen da likitocin dake tafe da ambulance ɗin suke. Kusa da wani babban likita ya tsaya, tamkar zai faɗa mashi wani abu, cikin dabara ya cire hankey dake aljihunsa ya karkaɗe masu a wajen. Kafin a ankara dik su uku dake wajen sun fara aman jini ta baki da hanci.
Wucewa ya yi tare da barin hankey ɗin a wajen, wannan hankey ɗauke take da hoton tambarin da suke bari idan sun yi kisa, watau dan ma a san sune kada a sha wahalar zargin kowa ko ɓata lokaci da kuɗaɗe wajen bincike, sun sauƙaƙawa kowa!. Gaskiya waɗan nan balai ne.
Dik da rufe wajen da aka ce ayi hakan bai hana Lion wucewa ya fita daga bakin ruwan ba. Champion da guru sun ma fita daga hotel É—in, shi kuma Lion ya koma room É—insa da ya kama, hankalinsa a kwance ya shiga wanka, tamkar ba rayuka har huÉ—u ya kashe ba, ga likitoci uku, ga Minister.
Taya kuke tinanin ya kashe ministar? Kada ku manta bai taɓa abincin ministar ba, bai ma je kusa da in da yake ba! Nasan kun fahimci guba ministar ya ci, to how? Nima na ce how?
STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
https://www.facebook.com/share/g/1EUXbqsDjP
STEP 1________🔥
14-11-2025.🔥
FIVE LIONS, FIVE MISSIONS, ACTION, DEATH OR LIFE, ADVENTURE, BRAIN GAMES, REDRESS, A BREATHTAKING LOVE THAT STEALS THE HEART AWAY.♥ï¸ðŸ”¥
NOTE. FIVE LIONS babu complete É—insa, yanzu nike posting É—insa, yanzu aka fara!
E_____________13
Jim kaÉ—an ya fito daga toilet É—aure da towel, a nan ya ji jiniya ta karaÉ—e ko'ina a hotel É—in, alamar jami'an tsaro sun ninka yawansu kenan. Body lotion na kamfanin STARS BODY LUSH da hotel É—in ke amfani da shi ya shafa tare da buÉ—e drawer, ya É—auko wasu kaya tamkar shi ya ajiye.
Shirinsa ya yi a natse, gabaɗaya ya canza tamkar ba shi ba, ya cire Chinese face ɗinsa, yanzu ya fito da fuskan European, still dai nose mask na face ɗinsa. Kayan da ya ɗauko ɗin tail coat ne masu balain kyau da ɗaukar hankali launin white, ya yi kyau matuƙa, kai kace meeting zai shiga da shugaban WORLD SYSTEM.
Bayan ya kammala ya ɗauki jacket ya mayar jikinsa, sai tashin fitinannen kamshi yake yi, sannan ya fito, kai tsaye ya nufi elevator, ƙasa ya sauƙo, nan fa ya ga jami'ai ta ko'ina, already an buɗe hanya saboda jami'an da suka zo sun tsinci hankey ɗinsa mai ɗauke da tambarin IRON FIST, dan haka an san su ne suka yi kissan, ba sai an wahalar da shari'a ba, already an san ba zasu kamu ba, shiyasa kawai aka buɗe hotel ɗin.
Motarsa ya ɗauka ya fito daga hotel ɗin cike da kwarin gwiwa. Ya ɗan yi tafiya kamar na mintuna biyar, sai ya dakata a saman wata babbar gada kusa da wata bene da ake ginawa ba'a gama ba. Fitowa ya yi daga cikin motar hannunsa rike da jakar guitar mai shegen kyau. Saman benen kololuwa ya haura, bene ce mai hawa goma. A nan ya zauna tare da fito da drinks ƴar karama a kwalba, ya ɓalle bakinta, kaɗan ya yi sipping tare da ajiyeta a jefe jikin window ɗin da yake tsaye.
Zuge zip ɗin jakar ƙasa ya yi, a maimakon ya fito da guitar sai ya fito da dalleliyar sniper gun, shegiyar bindiga da bata saɓa saiti, yawancin manyan terrorists sun fi amfani da ita, kat ce ita, ta kware a iya harbin nesa, bullet ɗinta na da mugun gudu, dan bullet ɗinta na gudun 1000km a kowani second ɗaya, shiyasa ba'a iya kauce mata, in an harba sai ta sama ne kawai, dan rufe ido a sake buɗewa ya fi bullet ɗin sniper ɗaukar lokaci.
Tsabar Lion ya yarda da kansa da kwarewarsa a aiki, bullet É—aya ne a cikin bindigar, kafa bindigar ya yi a jikin window É—in da yake tsaye, yana facing babban hanya ne, amma ta gaban in da ya baro motarsa, motarsa na baya saman gada, shi kuma sai ya tsaya ta gaba, hanyar kamar round haka take.
Gyara bindigar tsab ya yi, intently ya É—auki drinks É—insa ya É—an yi sipping tare da ajiyewa kafin ya sanya kansa a mahangar bindigar, ya É—ana kunamarta, after kamar 20 second ya saki harbi wanda ya tafi kai tsaye sai tsakiyar gidan baya na motar jami'an da suka baro star hotel a yanzu, motoci biyar ne a wajen, biyu a gaba biyu a baya sai É—aya a tsakiya, to na tsakiyar ya harba, wanda kuma ba kowa bane a ciki face IG na Æ´an'sanda.
Mayun saiti ake magana, su Lion basu taɓa harbi an saɓa saiti ba, idan suka yi fa dole a tafi! Kwakwalwar kan IG ya tarwatsa, kuma motocin jami'an suna gudu sosai fa, amma ya harba ta fasa kan IG. Yana harbin ya naɗe kafar bindigar ya ɗauketa ya maida cikin jaka, tsabar yarda da kai bai tsaya tantance bullet ɗin ta samu abin hari ko bata samu ba? Shin abin harin ya mutu ne ko da sauran numfashinsa? Dik bai bi ta kan wannan ba, dan yasan in dai ɗaya daga cikin IRON FIST suka yi harbi fa to an gama ne.
Ɗaukar jakar ya yi, ya bar ɗrink ɗinsa a wajen ya nufi ƙasa. Daidai zai sauƙa ya dannawa su Champions alamar ja zubar jini kenan. Ya gama aiki ba. A daidai lokacin da suka samu saƙon nan suna ƙoƙarin shiga wani gida na shaggun tantiran karuwai, idan kuna ji ana karuwai to daga kan wannan gida an rufe kofa.
Suma sun canza fuska daga na korea da suka sanya ɗazun zuwa na Asia, cike da takun jarumta suka shiga wajen, sai tashi sauti ake yi ta ko'ina, maza da mata an sha an bugu sai rawa ake yi. Ai suna shigowa mata suka fara tururuwan zuwa jikinsu. Sai dai dik wacce ta dimfarosu sai ta ja da baya, domin kuwa kwarjininsu firgita zuƙata suke yi, bare yadda suka ɗaure fuskan nan, dik wacce take a cikin maye sai da ta wastsake idan ta nufosu.
Ko sau ɗaya basu ɗaga ido sun ga kowa ba, suka nufi sama, dan karuwan dake ƙasa ma ai iskancinsu kaɗan ne tin da da kaya masu ɗan nauyi a jininsu, karuwan dake saman daga pant sai bran da iya nipples ɗinsu ya rufe suka sanya.
A farko haurawa sama suka tsaya suka kama ɗaki ɗaya a zuwan zasu kwana da ƙaruwai, tsabar sun shahara har da yin oder karuwai guda shidda, guru uku Champion uku kenan, watau mace ɗaya ta masu kaɗa. Tsala-tsalan ƴan'mata suka zaɓa tare da bada lokacinsu, wai karfe 1 na dare matan su samesu a ɗakin. Daga nan suka karɓi card suka wuce room ɗin bayan an basu farashi sun biya.
Suna shiga suka fara rage kayan jikinsu, guru ya hau fito da wasu chemical daga aljihun jacket É—in jikinsa, cikin kwarewa ya fara haÉ—a Chemical É—in, shi kuma Champion ya wuce ya shiga toilet. Yana shiga ya haye sama, wajen fan da ake yi a tsakiyar pop dake baiwa toilet iska ba irin iskan Ac ba, kun san iskar Ac bata kaÉ—e warin abu sai dai zuba sanyi, shiyasa a manyan wurare basa amfani da ita, sun fi yin amfani da wata sabuwar technology na wannan fanka da ake yinta a tsakiyar pop, tamkar babban bolb na wutar lantarki haka, kuma idan kuka kallah in ba kun lura ba zaku zaci Ac karama ce, da tsari dai suke yinta.
Ita Champion ya hau kwancewa bayan ya kasheta. Daga kan yadda yake aiki zaku san ba yau bane farau a kwance irin wannan fanka, ya kware, dan a take ya ware notikanta dikka ya ajiye, sannan ya buɗeta, a hankali ya sauketa ƙasa, ya cireta gabaɗaya, sai ga hanya ya huda a wajen tamkar in an cire cilling ɗaya a ɗaki.
Yana sauƙeta sai ga guru ya shigo rike da Chemical ɗin a hannunsa, miƙawa Champion ya yi. Karɓa ya yi tare da matsawa ya bashi hanya. Hayewa sama guru ya yi, cike da kwarewa da yarda da kai ya shige ta cikin wajen, sannan ya zuro hannunsa ya karɓi chemical ɗin tare da wata ƴar karamar kwalbar acid, daga nan ya fara jan jiki cikin cilling ɗin ya tafi. Shi kuma Champion ya dawo cikin ɗakin ya kwanta a saman bed ɗinsu yana jiran dawowar guru.
To mu É—an yi duba kan yadda aka yi Lion ya kashe Minister. A daidai lokacin da ya buge wannan jami'i, in baku manta ba ai ya ware hannunsa dan bawa jami'in hakuri ko? Bayan ya bashi hakuri sun juya zasu wuce ne hannunsu ya gogi na juna, da gangan Lion ya É—an matsa ya shafi hannun jami'in.
A lokacin da suka kaiwa Minister abinci wannan jami'i shi ya sauke kayan abincin daga saman plate, ya jerewa minister a gabansa, sannan shi ya fito mashi da spoon daga kwali, da wannan hannu nasa da suka shafi juna da Lion. Karfin gubar da Lion ya yi amfani da shi ko taɓa cup aka yi da hannun da aka taɓa gubar aka goge hannun, idan wani ya sha abu da cup ɗin sai ya mutu, dan balain karfi gareta, a shegen kaifin kwakwalwarsa ya auna cewa wannan jami'in idan sun isa wajen Minister shi ne yake ta hannun dama, dan haka shi zai yi serving Minister, shiyasa ya bugesa da gangan.