Sashe 223
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aikuwa ya yi yunkurin kamata ɗin ALLAH yasa ta tsere, kuma dama ya so ajiye mata ko rankwashi ɗaya a kai in da ya kamata, dan ta saka mashi Julie kuka, bata kyauta ba. Ganin ta gudu yasa ya kwantar da V, ya miƙe ya fito. Jim kaɗan ya dawo hannunsa rike da ruwa a ƙaramin bowl.
A kusa da ita ya zauna, ya ɗauko hanky ɗinsu na sojoji, a cikin ruwan ya tsoma, sannan ya rabata da kayan jikinta dikka. Dik rashin kunya na yaran GAT sai da ta ji kunyar yadda ya tuɓeta tsirara da ranar ALLAH, da sauri ta takure jikinta waje guda. Ganin haka yasa ya ɗan sunkuyo kanta, suna kallo juna cikin ido ya ce. "What again? Meyasa kike ɓoye jikinki? Is it not my property?".
Tana kallonsa bata iya amsa mashi ba, ya ɗan ɗaga jikinsa daga sunkuyon, ya jawo blacket ya ɗan rufeta zuwa ciki ganin ta takure kanta sosai. Sai ya ɗauko hanky ɗin, ya matse ruwan kafin ya fara mammanna mata a fuska zuwa sauran jikinta. Tin tana ɗan noƙewa har ta sakar mashi kayansa, dama jikinsa ne, ya bi ko'ina ya dinga sanya mata ruwan hanky ɗin har sai da jikinta ya yi sanyi, sannan ya rabu da ita tare da ɗaukar ruwan ya fitar waje.
Ya dawo ya ɗauki abinci, ya ɗauketa cak ya ɗaura a saman laps ɗinsa bayan ya mayar mata da kayanta, sai ya fara bata abincin a baki. Shagwaɓa ta hau zuba mashi kan ita ba zata ci ba, ita dai ya kyaleta, shi kuwa ya ce ɗure zai yi mata, ganin da gaske ne yasa ta hakura ta fara karɓar kaɗan kaɗan, yana bata yana lallaɓata kamar wata ƴar baby, bata san time ɗin da ta ci dayawa ba, bayan ya tabbatar ta ƙoshi sai ya kwantar da ita ya miƙe da plate ɗin ya fito.
After like 5mins ya shigo hannunsa rike da robar, a gefe ya ajiye game da komawa kusa da ita, ya zauna yana kallonta. Lumshe idanu ta ɗan yi, can ƙasan maƙoshi ta ce. "Forgive me my Romeo, it won't happen again".
Hannayenta ya riko cikin nasa. "Forgive me too my wife, nima na yi laifi kin ji?".......... BuÉ—e mashi hannayenta ta yi alamar ya zo, da sauri ya kwanto kanta yana kallon fuskanta. ÆŠan É—ago kai ta yi, ta sumbaci lallausan cheek É—insa. A tare suka sauke cool ajiyar zuciya, ya É—an saki one side smile kafin ya sumbaci cheek É—inta shi ma...... "I love you more my Julie". Ya faÉ—a yana kai hannunsa saman gashin kanta, ya fara shafawa a hankali.
Samun damar sauke double ajiyar zuciya ta yi, take ta nemi zazzaɓin ta rasa, ya gudu, dama na kewan masoyi ne, to daga dawowansa ya gudu, ta ji wani karfi ya zo mata, da sauri ta miƙe zaune, ya ɗan ɗagata ya zauna shima, faɗowa jikinsa ta yi tana murmushi, one side smiling ya saki tare da rungumeta sosai, yana jin tamkar ya tsaga kirjinsa kawai ya sanyata ciki ko zai huta, musamman yadda ta bashi abu mai darajarta watau budurcinta, ba zai taɓa manta wannan rana ba, shi kaɗai yasan irin musulmin daɗin da ya ji, sonta ya ninku a zuciyansa sosai da sosai kuwa.
Haka suka wuni cikin farinciki da farantawa juna rai, ya kara mannewa da ita, yau tin safe bai fita koda bakin ruwa bane, yana kwance cikin tantinsa tana kwance a kirjinsa, ko yaya ta motsa sai ya ce me take so, a nan aka kawo masu abincin rana, suka ciyar da juna cike da so, yana jin kaman kada ya motsa ko nan da can.
Sai around 4:30, sun yi sallar la'sar, ya dawo cikin tantinsa, nan ya iskota tsaye tana ƙoƙarin sanya botir na wandon jeans ɗin jikinta, ta yi wanka dan ta samu lafiya sosai, fitansa ya je wajen sallah ne ta samu damar yin wanka. Tana ƙoƙarin jan zip ɗin sama sai ganin hannunsa a kan zip ɗin ta yi. Ya kama zai zuge mata sai taga ya zuge ƙasa.
ÆŠago kai ta yi zata yi magana ya yi gaggawar haÉ—e bakinsu, daga nan ya É—auketa sai saman mattress, gabaÉ—aya ya manta bata da lafita, ya aikata abin da bai yi ba jiya, ya yi mai gabaÉ—aya, yana mata kuka tana mashi kuka ita ma, yana sambatun daÉ—i ita kuma tana na azaba. Dik ya wanke mata gefen wuya da hawayensa na kukan daÉ—i.
Sai da ya samu gamsuwa mai kyau sannan ya kyaleta, ya É—an rungumota ya hau rarrashi bayan ya goge nasa hawayen kenan. A lokacin saura 20 mins su tafi wannan aiki. Bai sanar da ita akwai in da zasu je ba, da ya kammala rarrashinta sai ya ce. "Kada ki je ko'ina, ki zauna a nan zamu je wani waje, and ki kunna laptop É—inki, get ready and wait for my call".
Tana turo baki ta amsa da. "To amma kada ka jima"...... Kai kawai ya jinjina mata, dan yasan jimawa kam dole ne, in sun yi sauri ne su dawo gobe cikin dare, wajen yana da nisa. Haka ya lallaɓata kafin a gurguje ya miƙe ya je ya yi wanka, ya fito ta taimaka mashi ya shirya cikin normal kayan ba uniform ba, sai yabon kyansa take yi, musamman European hair ɗinsa dake nannaɗe kamar indomie.
Ya jawota jikinsa ya rungume, yana shafa bayanta, ya ɗan sunkuyo kanta kaɗan, a kunne yai mata raɗa kamar haka. "This thing is so sweet, over and over, zan tafi ina farinciki matuƙa, my God bless you my wife, i love you forever and ever"........ Ta rikosa ta bayansa kafin ta ce. "Take good care of yourself my Romeo, ka dawo da wuri, dan ka fara saba mun da kwanciya a jikinka, bana jin zan iya barci ba tare da kai ba".
Ya É—an sumbaci forehead É—inta, yana kokarin saketa ta yi gaggawar É—aga kafafuwanta ta haÉ—e bakinsu. Cikin zafa ya fara kissing É—inta yana lumshe idanu, a can bayan wasu duwatsu dake nesa da tantinsu kuma su Zaysh suna tsaye suna jiransa, dik ya susuce a kanta, yana jin tamkar kada ya tafi, kaman dai ya zauna da ita, sai ma da ta kara zautar da shi, a cewarta wai dan kada ya daÉ—e, dan ta yi maganinsa yasa tana tsaka da kissing É—in nasa ta É—aura hannunta kan gaban wandonsa.
Lamarin da ya kara gigitar da shi, yana jinsa da karfi da lafiya, yana jin kamar idan aka barsa daga nan har washegari da safe zai ta yi babu hutawa ne, gani ma yake yi ko mata irinta cikin trailer aka kawo mashi kafin wayewar gari zai gama da su, yana jin kamar ta mashi kaÉ—an ita kaÉ—ai.
Tana ɗaura hannu kan gaban wandonsa ya rikice mata, tuni ya tura hannunsa cikin rigarta ya fara wasa da kirjinta, dama ba dan ya ƙoshi ba ɗazun ya saketa, sai dan tausaya mata kawai. Cak ya ɗagata sai kan mattress, ya manta da cewa zai yi tafiya, ya hau ƙoƙarin rabata da kayanta sai ga kiran Leo ya shigo wayansa.
Da kyar ya iya zaro wayan, bai lura da waye mai kiran ba, idanunsa sun rufe ya yi picking up, cikin romantic voice ya ce. "Hello"...…... Tin da Leo ya ji haka ya gane karatun, sai ya ce mashi. "One minute". Daga haka ya katse kiran. Zaynish da Vash suna zaune a kan duwatsu suna ɗan hira sama-sama.
Ai Noor jifa yai da wayar dik da ance mashi one minute, bai saurara ba, ya rabata da kayanta ya sake gwangwajewansa, sai da ya samu natsuwa ne ya tina da abin dake faruwa. A gurguje ya diro kasa, in less than 5 mins ya watsa ruwa a jikinsa ya dawo, this time ƴar kaniya tana kwance ta gagara miƙewa, idanu sun raina fata, ta yi kuka har idanun suka kumbura bai sarara mata ba, da ta ce bata ji, jiki dik ya yi laushi. Ta gagara miƙewa tai wa masoyi rakiya.
Sai shessheƙa take yi, a gabanta ya tsuggunna bayan ya kammala shiri, ya riko hannunta ɗaya, ɗayan hannunsa ya ɗan shafa kanta. "Ki shirya mun kanki, in na dawo sai mu yi round 3 ko my wife?". Ya faɗa cikin zolaya kuma cike da sabuwar kaunarta. Kallonsa kawai take yi ta gagara yin magana.
Ya sumbaci cheek ɗinta kafin ya sama albarka, sannan ya miƙe, yana kallonta cike da so, tamkar kada ya tafi ya barta, haka ya jure ya fito, kai tsaye ya nufi in da suka yi zasu haɗu. Ita dai tana kallonsa har ya kurewa ganinta sannan ta lumshe idanu.
Mu koma baya kaÉ—an. A tare Jehan da Arya suka wuni, sai dai wunin yau gabaÉ—aya ya karewa Arya ne da tinanin Leo da kuma tunanin tausar da yai mata a cikin ranta, ga shi bata samu damar ganinsa ba, dan bai fito waje ba, yana cikin tantinsa sai lokacin sallar azahar ya fito, a lokacin ita kuma ta je wajen korama, ta yi wanka, tana dawowa rike da hannun Jehan suka ratso ta wajen da suke yin sallah.
Tin daga nesa ta zuba mashi idanu, yana cikin tsantsar natsuwa, kallonsa a gabansa in da zai sa goshinsa na sujjada, yana karatun Alqur'ani cikin tsantsa natsuwa. GabaÉ—aya Arya rasa natsuwarta ta yi, ta dinga kallonsa har suka wucesu, sai da ta sake waigowa har ta kusa cin karo da itace. Jehan kuwa ta ce mata da fillanci ita ma zata yi sallah, dan ta iya, tana yi wajen fulanin can.
Ta kwatantawa Arya game da nuna mata su Leo ta ce irinsa zata yi, Arya ta ce to su je cikin tanti su yi, Jehan ta ce zata yi alwala, Arya ta sake rakata bakin ruwa, ta jirata ta É—auro cikakken alwala mai kyau, sannan ta fito suka koma cikin tantinsu, ta É—auko mayafinta da Arya ta wanke mata, wanda Æ´an fulani suka bata, ta yafa shi kafin ta tada sallah.