Sashe 142
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai suka jinjina alamar shawarin ya yi. Aryan ya ce. "Wani plan ne a ƙasa a kan aikin?"........ Lion ya ɗago da idanunsa a kan Vir wanda shi ma shi yake kallo, while su Aryan dikka Vir ɗin suke kallo. Kyafta masu idanu sau biyu ya yi kafin ya ce. "Next week zan shigo, ina zargin wannan bank ɗin yana tsakanin ƙasashen nan guda, France, America ko England!".
Shiru suka ɗan yi, can Lion ya juyo da karfi ya sauke kallonsa a kan Aryan, in a cool way ya ce. "Aryan daga wani bank aka sakawa matar can (mom ɗinsu) kuɗi? Me sunan bank ɗin?". Yanzu tinanin ya faɗo mashi a kai. Shiru Aryan ya yi, sai yanzu shi ma ya ji yana zargin wannan bank ɗin. Yana ɗan zazzare idanu kaman mai wani tinani ya ce. "Wani bank ne wanda ban taɓa jin sunansa bama a duniya sai a wannan rana, kuma tin daga wannan rana har yau ban sake jin sunansa ba, sunan ma isn't complete name, just alphabet ne kawai, something WS-STSW-BANK, haka sunan yake". IRON FIST akwai ƙwaƙwalwa, tsawon shekaru bai manta sunan bank ɗin ba.
Wani pen dake gefensu Lion ya ɗauko, ya jawo wani book dake gefe, WS-STSW-BANK ya rubuta a kan littafin, ya cire WS farko, ya WORLS SYSTEM, ya cire STSW na biyu, ya rubuta STARS WORLD BANK, ya haɗa a ƙasa ya rubuta WORLD SYSTEM STARS WORLD BANK!
Sun sha madarar mamakin ganin yadda a cikin sauƙi ya fitar da sunan, ya ALLAH, watau brain kyauta ne daga ALLAH da ya baiwa IRON FIST, Lion gifted ne!!. To yanzu sun gano sunan bank ɗin, saura su gano a wace ƙasa take!.
Wani numfashi Lion ya ja wanda kana ji kasan na takaici ne, can ƙasan maƙoshi ya ce. "Any danger is from ws, dik wani balai ma daga can yake fitowa, watau bank ɗin ma nasu ne kenan, da kyau!".
Aryan ne ya ce. "Ni yanzu damuwata É—aya ne, su Nirash, sun tafi Mission, kuma a Arewacin Avaris, wanda dani da ku dik mun san dik wani motsinsu ana sane da shi, kada ku manta Æ´an ta'addan É—aukar nauyinsu ake yi, kunga kuwa ba za'a bar wasu sojoji su kawo karshensu ba, saboda moriyar abin da ws suke ci".
Guru ya ce. "Su Nirash basu san komai ba, yakamata mu taimaka masu, dik wani motsinsu Æ´an ta'addan suna gani, kunga sun shirya masu tin ma kafin su zo"......... Vir ne ya ce. "Su Nirash jinin IRON FIST na gudana a jikinsu".
Lion ya ce. "Dik cikinku kada wanda ya kuskura ya taimakawa su Nirash, ku kyalesu, muma a lokacin da muka yi Mission ai bamu san Æ´an ta'addan na ganinmu ba, da muka ji wahala ne muka yi experiencing É—in suna ganinmu har muka nemanwa kanmu mafita, dan haka su Nirash sune magada IRON FIST ko bayan ranmu! Su zasu zauna a kan kujeran da muke, saboda haka babu wanda zai taimaka masu, su yi faÉ—a su kaÉ—ai, su sha azaba su kaÉ—ai, su kwaci kansu su kaÉ—ai! Su zama mazan gaske".
Vir ya amsa mashi da cewa. "Suna gama wannan Mission É—inma zamu turasu horon SSO kafin mu basu horon IRON FIST"....... Kai Lion ya jinjina alamar haka ne, dama abin dake ransa kenan, ya sha alwashin mayar da su Leo tamkar su, su zasu zama magadansu!.
Sun jima suna tattaunawa suna tsara yadda zasu ɓullowa wannan al'amari. A can kuma Abba nata shirye-shirye wannan coming Friday nan da kwanaki uku kenan zai ɗaura auren Aryan, Harleen, ko sunƙi ko sunso, haka ko daddyn Noor yaki ko ya so su Aunty Luna sai sun zama surukansa ta karfi da ya ji...... Ni kam zanga yadda za'ayi wannan aure, ga Aryan a nan har Seraphina ɗin ma ya watsar saboda wannan shegiyar zuciyar tasu ta gado, Abba ya ja mana aiki. Shi ma daddyn Noor yana ruwa, ko yaki ko ya so sai ya baiwa Abba auren yaransa, ga kakan Noor ɗan zafin rai shi ma kuma ɗan hau, ni ban san yadda za'a kaya bama a wannan al'amari.
Sai around 1 na rana suka tashi tattaunawar, a nan ne kuma Aryan ya ɗauko wayansa dan ya kira Faryan, sai a lokacin ya tina da Seraphina, siririn tsaki ya ja, ya so sherata amma sai ya ji ba zai iya ba, sonta ya rigada ya mamaye zuciyansa. Su Lion sun miƙe sun nufi room ɗinsu dan wanka da shirin zuwa masallaci, while shi kuma Aryan yana zaune, sun katse video call da suke yi da Vir.
Number ɗinta ya shigar zai danna kira sai ya tina ashe ta fara zuwa school, ɗan dafe kansa ya yi da ya tuna ashe yau bai kaita school ɗin ba, siririn tsaki ya sake ja kafin ya shiga binciken kwanaki biyu me take yi a waya. WhatsApp ɗinta ya fara shiga, dan ya yi connecting da wayansa, dik wani chat ɗinta suna sauƙa a wayansa.
Kunna voice nata ita da Rimsha ya fara yi yana sauraro, wani wajen ya ja dogon tsaki, wani wajen ya haɗe fuska, unexpected ya isa in da Rimsha ke zugata kan ya kyale daddynta ta rungume Uncle Faryan, ai bai san lokacin da ya wastsake ya zabura kamar zai miƙe daga kujerar da yake ba, sai kuma ya koma ya zauna, cigaba da saurara ya yi.
Jin takaici na shirin sanya zuciyarsa fashewa ne yasa ya dakatar da voice É—in, abin da ya bashi takaici kuma yadda daren jiya Seraphina tai wa Rimsha voice cewa. "Nisha ki faÉ—awa Uncle Faryan ina son shi, daddy ya daina kulani, tin safe da ya kaini school bai sake zuwa ba, zan yarda da maganarki kawai in kyale daddy in so Uncle Faryan". Ya ALLAH wani irin huci da Aryan ya fara yi, kishin ta motsa.
Fita chat É—in ya yi, ya shiga chat É—inta da number Faryan da ya gani. Ai yana shiga ya fara cin karo da kalaman soyayya da Faryan ya dinga tashin kanta da su, ga shi shi kuma ba iya soyayyar nan yai ba.
Ai wani irin zafin kishi ne ta motsa, jikinsa har yana rawa wajen fita ya laluɓo number Faryan, sai dai wayar a kashe ko da ya kira. Da sauri ya miƙe tsaye, har ya manta bai kashe computer ɗinsa ba. Yau ba sauƙa ƙasa, ta sama ya bi zuwa benen Khaiza'ans House.
Yana shigowa ya isko Abba a parlo, bai ko kalli in da Abba yake ba, kun san basa shiri, shi Abba ya ce idan Aryan bai bashi hakuri ya janye kalamansa na ba zai yi auren nan ba, ya kuma yarda ya karɓi auren Aunty Lusi ba to kada ya sake yi mashi magana, shi kuma Aryan taurin kai da zafin zuciya, ga ɗan banzar izza, ya ce ba zai bada hakuri ba, kuma aure ba zai karɓa ba, har da cewa kada Abba ya yi ganganci yin wannan kuskure, dan zai jawa yar mutane wahala ne, dan ya rantse da ALLAH ba zai auri su Luna ba, mutum ɗaya zai aura kuma ita ce Seraphina!
Abba na ganinsa bai ce mashi ko sannu ba, sama Aryan ya haye, kai tsaye ɗakinsu Faryan ya nufa. Nan ya isko Harleen ne kawai a kwance yana latsan waya. Yana ganin Aryan ya zabura ya miƙe zaune tare da haɗe natsuwarsa waje guda.
"Ina Faryan?". Ya faÉ—a yana É—aure fuska!"......... "Ya fita, ina ga ya je É—auko Rimsha daga school ne, dan 1:30 suke tashi, yanzu kuma 1:25"....... Takaici da kishi yasa bai jira dogon jawabin Harleen ba, yana jin Faryan baya nan ya je É—auko Rimsha yasa kai ya wuce da sauri.
Yana sauƙowa ƙasa Abba ya taresa da cewa. "Ka bani sadakin Vash and Rimsha, Harleen da naka"....... Ɗaure fuska ya yi kafin ya ce. "Zan dai baka sadakin Vash and Harleen, amma nawa kam babu shi!!". Yana kai karshe ya nufi kofa, har zai fita ya sake tsayawa game da cewa. "Zan turo Faryan ya kawo maka sadakin mutum biyun!". Daga haka ya fice abinsa.
Wani irin shu'umin murmushi Abba ya saki, a fili ya ce. "Yaro yaro ne, dani kake zancen, zan yi maganinka ne, saura kwanaki uku".......... Shi kuwa Aryan yana fita school nasu Seraphina ya nufa, gabaÉ—aya hankalinsa ya tashi, kishin maza ta motsa, jikinsa har wani tsuma yake yi, har ya manta da cewa Abba ya ja ya tsani har Seraphina É—in ma.
Ko ya zata kaya a wannan school É—in!. Ga Faryan, ga Uncle, ga daddy Aryan, ni kam na ce akwai tashin nuclear fa!. Muje hospital mu dawo.
---------------🔥
WS-HOSPITAL.
Yau kam 5:28 daidai sister Zinta ta samu isa office na Dr James, a wannan karon ma sister Lazy ta so tsayar da ita, amma sai taki tsayawa, dama kullum idan ta zo sister Lazy ke tsayar da ita, ta sanyata ɓata lokaci sosai a wajen tsaye, sai ta tabbatar ta wuce lokacin da aka buƙaceta sai ta ce to ta shiga.
Yau kam ko da ta zo bata bi ta kan sister Lazy ba, ta wuce ciki, tana jin sister Lazy na kiranta ta yi banza da ita, dan ta yi alkawarin ba zata sake biyewa wata taɓata mashi lokaci ba.
Zaune ta iskosa a saman chair hannunsa rike da cup na coffe yana sha, dik abin da suke yi da sister Lazy kullum yana ganinsu fa, dama ya bari ne yana son Zinta ta fara kwatawa kanta Æ´anci, hakika yau ya ji daÉ—in ganin tadda ta yi banza da sister Lazy, lallai ta fara hawa kan hanya, ta fara zarra ita ma.
Na ce ba mu faɗawa Dr James yana haƙawa kansa rami ne ko dai mu kyalesa? Ya kafe dole sai ya cirewa Zinta dik wani tsoro, mu faɗa mashi ubansa zata ci idan ta daina tsoron kowa ne ko dai mu kyalesa? Mu tina mashi cewa jinin IRON FIST take ne ko dai mu kyale sa? Yanzu yana jin daɗin ta fara kwatawa kanta ƴanci a wajen Lazy, hmmmm gobe kuma sai kanka dan ubanka! Ai in suka gane darling ɗinsu alluran cuta kai mashi ma daga nan zaka ga zarra irinta IRON FIST, dan billahil lazi ba zasu yarda ka kashe wannan yaron ba yadda ya shiga zuƙatansu!.