Sashe 128
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Okey tell me I'm listening". Leo ya faÉ—a a natse....... Cike da farinciki ya fara faÉ—awa Leo ya yi aure, kuma Aunty Lisa ce ta shige mashi gaba. Shiru Leo ya yi yana saurarensa har barci ya É—aukesa. Da Noor yaga ya yi barci sai ya kwanta gefensa shi ma ba jinawa barci tai awon gaba da shi.
Washegari da sassafe, shirye suka cikin kakinsu tamkar kowani jami'i. Noor and Leo a tare suka fito daga room ɗinsu, sun yi matuƙar kyau cikin wannan uniform ɗin.
Ku fahimci wani abu ɗaya, ita kyau daban-daban ne, masu cewa Noor ya fi kyau, wasu su ce Leo ya fi kyau, to bari in banbanta maku wani abin a nan. Noor European ne, kyansa na asalin turawa ne babu mix, yana da idanu masu zurfi, masu girma dara-dara, kuma kowa yasan idanun European farare ne kal, sai kwayar kuma zaku samu mafi akasarinsu olive green ne ko tiger brown, or blue eyes, to idanun Noor olive ne, and suna da shape na fuska mai kyau, kuma mai ɗan tsawo, sannan gashin kansu ba'a miƙe yake ba, yana nannaɗe ne sosai kamar indomie, da wuya ku samu asalin European da mikakken gashin kai, sai in sun miƙar da shi na ɗan lokaci kafin ya koma yadda yake a nannaɗe, sannan su dogaye ne sosai, haskensu irin up white ɗin nan ne mara control watau haske paw sosai, a cikinsu ana samun launin lips ja, pink and purple, ga shin gerarsu na da cika sosai, kuma yana da faɗi, to dik in da asalin European yake haka zaku gansa da waɗan nan suffa.
Su kuma Pamira people suna da zubin larabawa ne, musamman mutanen Pakistan, suna da yanayi da Pakistan kaɗan, amma sun fisu kyau, kunga ko a nan kyan ya banbanta, dan dik duniya larabawa ne karshen kyau, su ne haskensu bai yi yawa ba, komai ɗinsu daidai mai control! To amma Pamira ba larabawa bane! Suna dai da zubin halitta kusan iri guda ne, a in da suke kamanceceniya kuma shi ne idanu, idanunsu manya-manyan a buɗe da tsawo ba karamar European da nasu ke da zurfi ba, kuma su farin cikin idanunsu ba fari kal bane, milk color ne, larabawa kullum bakin cikin idanunsu baki ne kirin, ko kuma brown, amma su Pamira kala uku ne ƙwayar idanunsu, olive green shi ya fi yawa a cikinsu, sai kuma jade wanda zaku iya kiransa da ash, na karshe violet, sai ɗan brown da ba a rasa ba. Pamira su farinsu irin pure white ɗin nan, kaman korean skin, su kuma larabawa farinsu sese-sese ne. Larabawa gashin kansu baki ne ko brawn, pamira golden white ne ya fi yawa, ko kuma ash or brown da ba sosai ba, Pamira suna da tsawo sosai, da mazans da matansu, suna da pink lips mafi akasari, suna da cikar halitta da zarra sosai, sannan basu da yawa sosai a duniya, in taƙaice maku kyau kam daga kansu an rufe kofa, Pamira yana iya sajewa da ƙuraishewa sai ka zaci nasu ne saboda kamanninsu yana yanayi, sai hasken fatar da pamira suka fisu, fatan yanzu kun gane banbancin? Ba zaku haɗa kyan Leo da Noor ba, dan yarensu ba ɗaya ba, kowa gwani ne a ɓangarensu, amma Leo kat ne!....👌
Uniform É—insu yana mugun yi masu kyau, musamman tactical t-shirt and tactical trouse, ya ALLAH, idan suka sanya tamkar ka tsaya ka yi ta kallonsu kada ka dakata.
Suna fitowa harabar gidan sai ga wani soja ya shigo, a gabansu ya tsaya ya sara masu kafin ya ce. "Sir GAT na kiran sir Nooriel". Cike da mamaki Noor ya kalli Leo, sai kuma ya jinjina kai alamar he's coming. Juyawa sojan ya yi ya fita, shi kuma Noor ya ce da Leo. "Bro meyasa GAT yake nemana?".
Shiru Leo ya É—an yi kafin ya ce. "Jeka ji mana"....... Kai ya jinjina kafin ya wuce ya tafi cikin tsananin takun jarumta. Bayansa Leo ya bi suka fito wajen harabar gidan, cikin barrack Leo ya shiga yana É—an kewaye, ya zura hannaye a aljihu yana É—an tattaki.
Shi kuwa Noor kai tsaye office na GAT ya nufa. Sai da ya yi excuse ya jira aka bashi izinin shiga. A natse ya shiga ciki, ya sha madarar mamakin ganin V a office É—in, ita da Angelina suna zaune saman doguwar sofar dake cikin office É—in, suna rike da wayoyinsu.
A gaban GAT ya tsaya tare da sara mashi, bai ɗauke hannu ba har sai da GAT ya jinjina kai alamar sarawar ta yi, sannan ya sauke hannunsa ƙasa. Satar kallon in da V take ya yi, hakika ta lashe zuciyarsa a wannan safiya, ta yi fitina cikin wani haɗaɗɗen gown da ya tsaya mata iya ƙasan cinya wajen gwiwa, ga rigar ya bi shape ɗinta, hannun rigar da chain ne, while kafafunta na cikin gucci ace sneaker da ya yi balai karawa dressing ɗin nata kyau, gata fara, shigar dark purple ba karamin fito da kyanta ya kara ba, shigarsu iri ɗaya da Angelina, sun gyara ash hair ɗin nan nasu, sai sheki yake yi, na gaban goshi ƴan guntayen nan suna kwance luff.
Yana sauke idanunsa a kanta sai ya ga shi take kallo tana yaba kyansa. Shammatar GAT ya yi ya ɗan mata alamar heart da hannu yana ɗan lumshe idanu irin ta haɗu ɗin nan. Kyakkyawan murmushi ta sakar mashi kafin ta haɗe babban yatsarta da manuniya tai mashi alamar perfect. Kashe mata ido ɗaya ya yi in a love mood, ya ɗan ciza laɓɓa alamar wankarta ta cijesa sosai.
Ita kuwa alamar sumbata tai mashi da ɗan bakinta. Daddy GAT yana can yana cike wasu forms yana jawa Noor aji, wai sai ya barshi a tsaye kafin ya umarcesa da abin da zai mashi, bai san nan suna shan sharholiyansu ba, soyewa suke a ɓoye a office ɗinsa.
Dik abin da suke yi Angelina na kallonsu, can ta matsa dab kunne V, a ɗan shagwaɓe ta ce. "V i wish in samu wanda zai kasheni da soyayya irin Romeo ɗin nan naki mana, ohhh shi***, V ya haɗu, ya iya love, ga jarumta, ga shagwaɓa, irin mijin da nike so, please help me find out someone like him". Tana faɗa tana ɗan ciza laɓɓa irin abin ya cizata ɗin nan.
Kwanciya a jikinta V ta yi game da cewa. "We will talk later, yanzu kada ki katse mun jin daÉ—i". Ta faÉ—a tana É—an fito da tongue É—inta ta É—an lashi lips É—inta tana É—agawa Noor gera guda. Yana É—an tauna gefen lips É—insa yai mata wani alama da hannu wanda ta sanyata waro idanu waje a kan fuskansa, kashe mata ido É—aya ya yi.......Wannan alama dai yai mata tafi karfin bakin STARLADY É—inku shiyasa na gagara kwatanta maku alamar, Noor ya goge mun hadda ne gabaÉ—aya.
Daidai lokacin GAT ya miƙo mashi key ɗin mota, a dake ya ce. "Take them to shopping, make sure you take good care of them, and as from today kai ne zaka dinga kula da su, dik in da zasu je kai ma aminta kawai ka kaisu, ko a wajen mission na damƙasu a hannunka"..... Ba komai ne yasa GAT yai hakan na face dan yana auren Aunty Lisa, kunga yanzu ai sun zama ɗaya, Noor ƙaninsa ne, so yana ganin babu wanda ya cancanci kula mashi da su idan ba shi ba........ Ni kam na ce tab, V and Noor an samu promotion ai, kai kam daddy GAT sai dai mu ce sorry, sai kaga V da ciki zaka gane karatun, zaka gane kura ka baiwa ajiyar nama.
Team Noor muna cikin alkhairi dumu-dumu.
Sara mashi cikin zafin jini Noor ya yi bayan ya karɓi key ɗin......... "You can go with them now, this is my ATM, they know my pin". Ya kai karshe tare da miƙo mashi ATM card ɗinsa. Karɓa Noor ya yi, cikin zafa ya nufi waje.
Da sauri suka miƙe suka bi bayansa suna faɗin daddy sai mun dawo, hannu ya ɗaga masu cike da tsantsar kaunarsu.
A waje suka isko Noor, yana gaba suna biye da shi har wajen motar GAT, a nan suka tsaya suna ce mashi ya jira Arya da Manassa, suna zuwa yanzu. BuÉ—ewa V gidan gaba na motar ya yi tare da ce mata ta shiga. Fakar idanun mutane ta yi, ta gaza hakuri har sai da ta É—aga kafafunta ta shafi lallausan kumatunsa kafin ta shige ciki. Mai da kofar ya yi ya rufe yana kallonta, ya tsaya jiransu Arya, ita kuma Angelina ta shiga gidan baya.
A daidai wannan lokaci ita kuwa Arya tana cikin barrack tana faman yawon neman in da zata ga Leo, so kawai take yi ta ga fuskansa ko zata ji sanyi a ranta, ta damu sosai, tin dawowarsu Mission basu haÉ—u ba, sai dai hotonsa da take aukin kallah kullum.
While ita ma Manassa tana can yawon neman Vash dake cikin gidansu bai fito ba, ga nan Noor na tsaye yana jiransu.
----------------------------🔥
WS-HOSPITAL. Bari mu ɗan leƙa ya suke ciki mu dawo mu ga ya za'a ƙare da yaran GAT.
A wannan rana da yamma su sister Zinta sun gane ALLAH da girma yake, sun raina kansu, domin kuwa tin suna iya ƙoƙarinsu wajen yi wa yaran nan wanka har suka gaza, babys 30 suka samu suka yi wa wanka da kyar, sauran kawai suka jiƙa towel suka gige masu jiki, suka ce ba zasu iya wannan azaba ba.
Ga wannan baby sai kuma yake ta yi, Maya na ta fama da shi, ta sanya mashi suna darling, sai jijjiga shi take yi, idan ya yi shiru anjuma sai ya sake fara wani kuka.
Ana haka 3D suka shigo cikin É—akin. A tare kirjin sister Maya and sister Zinta ya buga, sai suka tsinci kansu da faÉ—uwar gaba na ganin 3D, sai suke jin kamar ba alkhairi bane ya kawosu.
Baby hannun Maya Dr James ya karɓa, basu yi wa kowa magana ba suka wuce wani glass wall room dake gefe guda. Ɗaki ne mai cike da na'urori kala daban-daban. Gabaɗaya hankalin sister Zinta and Maya ya tattara ya koma kansu, da yake glass wall ne suna iya hango me suke yi daga in da suke tsaye.