Sashe 87
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nasan wasu zasu ce uwa da kanta, kwarai kuwa, akwai wasu iyayen da babu ALLAH a ransu kuma kun san hakan, bare ace abu ya haÉ—u da babu addinin Musulunci, bugu da kari su a wajensu ba wani abin bane, and then su idan basu son yara ma É—aukarsu suke yi su kaisu gidan marayu su ajiye, bata son Nirash shiyasa ta bashi poison yana É—an jariri. A yankinsu ba kowa yake son yara ba, da wuya ku ga masu yara 4, É—aya ne idan yai yawa biyu ko uku, basa wuce hakan. ALLAH dai yai mana mai kyau, amma Lion shi zai faÉ—a maku ya ga rayuwa kuma ya É—anÉ—ani azaban rayuwa kafin ya zama Lion É—in yau, idan ya tuna sace kwakwalwar mahaifinsa da aka yi sai ya ji zafi a zuciyansa, ya ji tamkar ya haÉ—iyi zuciya ya mutu.
Likes comments and share fisabilillah.
STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
STEP 1🔥
2025-11-26🔥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
E_____________26 & 27
"Zayra'an, all what you said is true, mom ta cutar daku, ta zaɓi abin duniya a kanku, babban abin takaici ma shi ne yadda ta yarda ta sayar da kwakwalwar daddy, ta aminta aka kashesa aka cire brain ɗinsa, sannan ta yi poisoning Nirash, but realize something about Dr, she knows that she made a big mistake against you, dalilin da yasa kenan ta bada ranta ta ceceka dik dan ta wanke laifinta ka yafe mata, and Seraphina, she doesn't deserve you to do that to her, dik rikicinku da Dr bata san wannan ba, and stop comparing mom and Dr, kasan Dr ba zata iya sayar da kwakwalwarka ba dik da ka kasance ɗan baiwa kaman daddy ko? And this innocent girl Seraphina, idan ka yi treating ɗinta ta wannan hanya shi ne ma zai sanya ta zama muguwa, yanzu bata san komai ba, yanzu take buƙatar ilimin rayuwa daga gareka, yanzu yakamata a koya mata komai, why would you banish her from your life? Why?".
Da kyar Champion ya kai karshen maganar saboda tashin hankalin da yake ciki, ALLAH ya ɗaura mashi kaunar Leo, idan ya tina lokacin da Lion ya zo da shi rike a hannunsa yana fafutukan mutuwa, bakinsa na kunfar poison sai ya ji tsikar jikinsa na tashi, a ranar haukace kawai basu yi ba, Lion ya sha alwashin sai ya shayar da mom guba kamar yadda ta shayar da wannan jaririn da bai san komai ba. Kuma har yau bai san in da mom ɗin tasu take ba, ya nemeta kamar hauka, tin a ranar da ya je gidanta a Washington, ya so kasheta, har ya daɓa mata wuƙa a gefen ciki guards ɗinta suka kama shi aka kaisa kotu daga nan aka kaisa gidan yari, tin daga wannan lokaci bai sake sanin in da take ba, shekarunsa 3 a gidan yari ya fito, tin da ya fito kuma nemanta yake yi. Amma allegedly mom ɗinsu ta yi surgery ne aka canza mata fuska dan ta kaucewa shiga hannun Lion, shiyasa yake ta nemanta bai ganta ba, ta yiwu tana kusa da shi bai sani ba, dan ance dik ta yi surgery ta canza halitta, ta koma ƴar yarinya mai ƙananan shekaru kamar 18 years. AKWAI CAKWAKIYA INA FAƊA MAKU, amma gaskiya mom ƴar duniya ce, tana can tana yaudarar samari bayan ya koma ƴar yarinya, da ciwo ace irin wannan uwar ce da su, gara ma su kasheta su huta.
To shi Lion burinsa shi ne yakamata ta faɗa mashi su waye ta sadaukarwa da kwakwalwar daddynsa, dan ya yi alkawarin wlh sai ya karɓo brain ɗin mahaifinsa, gara mashi ya haƙa rami ya binne da ya barshi a jikin wanda aka yi mashi dashensa, to dalilin biyu yasa yake neman mom, ya kamata ta faɗa mashi su waye ta sadaukarwa, na biyu kuma ya shayar da ita gubar da ta shayar da Leo yana jariri! Dan haka dik abin da kuka ga Lion yana yi kada ku ga laifinsa, an kuresa ne, sun sa zuciyansa ya bushe ya ƙeƙashe, sun jefasa cikin manyan gangsters and terrorists ya yi rayuwa da su a prison, ya sha bakar wahala sosai, yanzu wutar fansa ce kawai take ruruwa a zuciyan bawan ALLAHN nan, shi kaɗai yasan wani irin raɗaɗi yake ji, sai ma idan ya tina cewa an dasawa wani banza can kwakwalwar daddynsa yana can yana morarta yana rayuwa, shin aikin alkhairi yake yi da kwakwalwar ko kuwa aikin sharri? Waɗan nan sune manyan ciwukan dake zuciyar Lion, amma kuma bai bari Leo yasan gaskiya ba, ya ɓoye mashi ta hanyar faɗa mashi basu da iyaye sun mutu, ya reni kaninsa cike da soyayya da kulawa, ya sadaukar da lokacin, dukiyansa da komai ɗinsa dan Leo ya zama mutum, babban abin takaicin kuma shi ne dikkansu da mahaifiyarsu suke tsananin kama, ko ɗaya basu yi kama da daddyn nasu ba, sai kaifin kwakwalwarsa kawai suka gado, shiyasa idan Lion ya ga fuskansa wani irin takaici ne yake kama shi, saboda in dai zai ga face ɗinsa to sai ya tina mom ɗinsu, shiyasa ko a cikin gida zaku gansa da face mask dan ma kada ya ga face ɗin nasa idan ya zo gifta mirror.
-----------------------------🔥
"Aryan stop! Stop it i said! Dr and mom dik ɗaya ne, mata dik basu da imani, ita Dr ba ita ta zama sanadin mutuwar Big Bro ba? Ka manta lokacin da na kirata a waya, ban taɓa rokan mutum wani abu a rayuwata ba, amma a kanta na dinga rokonta da ta buɗe Big Bro ya gudu, ta sake shi akwai matsala, me ta ce mun?"....... Nisawa ya yi kafin ya ɗaura da cewa. "She said so kake shi ma ya zama irinka ne? Ba zai sake fita ba! Kamar zan yi hauka ina cikin Washington, I called you and I called Scorpion that time dik baku yi picking ba, ina ji ina gani Big Bro ya mutu mutuwar walaƙanci all because of her! Da ita aka haɗa baki, ita ta bawa wasu damar su shigo su kashesa, in ba haka ba meyasa zata ɗauke wayoyinsa, ta rufesa a ɗaki ta hana shi guduwa? Why?!!". With harsh voice ya kai karshen maganar.
Shiru su Aryan suka yi, dan basu da wani hanya na ƙoƙarin wanke zuciyar Lion kan mata ba azzalumai bane, saboda ta ko'ina macece ta jefasa cikin bakar wahala, ya ɗanɗani zafin dafin harbin mace, dan haka kome zasu ce ba zai taɓa yarda ba. Amma da yake Aryan soyayyar Seraphina ta rufe mashi ido, sai ya yi ƙoƙarin wanketa, yasan idan ya yi shiru har Lion ya gane yana zuwa wajenta to rabasu zai yi, shi kuma ya kai matakin da ba zai iya rabuwa da ita ba, dan haka dole ya tursasa zuciyar Lion ya yarda cewa ba dikka mata bane mugaye, kuma Seraphina bata cancanci hakan ba.
Guru ne ya amsa da. "For sure Dr tana da sa hannu a kisan Big Bro, idan ba haka ba meyasa a lokacin da ka kirata kake ce mata ta buɗe mashi kofa ya gudu akwai matsala taki sauraranka? Meyasa ta rufesa a gida? Ai yana zuwa gidan bata taɓa rufesa ta hanasa fita ba sai wannan rana? Meyasa? Then ta kwashe wayoyinsa ta gudu da su, after mutuwansa ta gudu ta canza gida a lokacin da ka dawo daga Washington saboda tana tsoron haɗuwa da kai!".
Aryan ne ya amsa da. "Wlh bana jin Dr tasan za'a kashe Big Bro, kawai ina ga abin ya zo mata unexpected ne, and ku tina abu ɗaya mana, Dr bata da kowa, bata san kowa a US ba sai mu, and ta san su waye mu, ba zata taɓa yarda ta bi son zuciya ko zancen wasu a kanmu ba, zata ji tsoro, then dik wanda ya zauna da ita yasan macece mai rauni, meyasa idanunku ya rufe a tsanar mata kuke son ɓoye gaskiya ne? Zayra'an ai kafi kowa sanin halin Dr, amma saboda baka son mata shi ne zaka haɗasu kai masu kuɗin goro?".
Cikin fushi Lion ya ce. "Da sa hannunta, a wanan ranar kuɗi sun shiga account ɗinta daga wani account na daban wanda aka sanya mashi matakan tsaro, all IRON FIST members muna da information a kan dik wasu motsinsu kasan hakan, meyasa kake ƙoƙarin kareta bayan kafi kowa sanin cewa da sa hannunta?!!". Cikin tsawa Lion ya faɗa tare da kara shake wuyan Aryan da karfi, zuciyarsa na tafarfasa haka ya buga Aryan da jikin bango da karfi, sun tina mashi da abin da ya wuce, sun ɗaga mashi hankali, ya shiga out of control.
Da karfi Aryan ya ɓanɓare hannun Lion daga wuyansa, shi ma ya shake Lion ɗin yana faɗin. "Babu sa hannunta, kuma kaima kasan hakan, ni ba zan bi son zuciya in ki faɗar gaskiya ba, takan iya yiwuwa kuɗin da ya shiga account ɗinta na wani abin ne daban da wasu family suka tura mata! Baka yi tinanin hakan ba, sai ka tsani Seraphina, ƴarka, domin kawai mammynta tai maka laifi!!". Ya kai karshen maganar tare da buga Lion da jikin bango shi ma.
Guru ne ya ce. "Kun fara kenan, sai ALLAH ne kaÉ—ai zai iya sassauta maku wannan É—an banzan zuciya da fushin".
Ɗaga Aryan cak Lion ya yi ya buga shi da jikin wall glass na wajen restroom ɗinsu har sai da glass ɗin ta tarwatse watsa-watsa, cikin tsawa Lion ya ce. "Waye take da shi da zai tura mata kuɗi? All our family ni kaɗai nike tura masu kuɗi! Tana da ƴan uwa da ahali ne a nan? And ita da take ƴar kauye cikin daji a yaushe family ɗinta suka samu damar rike account mai tsaron da ba za'a iya bibiya ba? Ka daina rainawa kanka wayau Aryan!!". Ya faɗa tare da dunkule hannu ya daki show glass na littafansu cikin fushi, take glass ɗin ya faɗi ƙasa ya tarwatse kaca-kaca.