Sashe 105
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar wasa ya ce mata. "To idan kika ga wanda ya kashe mammyn naki zaki iya ganesa ne?"........ Da sauri ta gyaɗa mashi kai alamar e, kafin ta ce. "Yana sanye da nose mask, amma for sure idan na ga idanunsa zan ganesa, he have jade eyes, very big and sexy, zan iya gane waɗan nan idanun nasa masu zubin ƙanƙarar".
ÆŠan É—auke wuta Aryan ya yi jin ta ambaci halittar idanun Lion, a zuciyansa ya ce babbar magana, watau kallon makashin da ya kashe mammynta take yiwa mashi, lallai akwai gagarumin matsala randa gaskiya zata bayyana.
Ganin ya yi shiru ne yasa ta ce. "Daddy kaga labarai daren jiya? SSO sun je Washington zama da mr President da suke yi dik karshen wata? I saw them in television, daddy i really love SSO with all my heart, amma basu son a kalli face ɗinsu suna ɓoyewa, ina burin in ga face ɗinsu ko sau ɗaya ne"....... Jin waɗan nan kalamai nata ya sanya shi sauke ajiyar zuciya, yana ƙoƙarin yi mata magana sai ta rigasa da cewa. "Very soon zasu kama mana waɗan nan azzaluman IRON FISR ɗin su yi masu kisan walaƙanci, su bawa karnuka gawarwakinsu".
Jin waÉ—an nan kalamai kuma yasa ya dafe kai, a ransa ya ce. "Mu dai mun shiga uku a hannun Seraphina, daga an tsanemu, sai ana kaunarmu, sai kuma aka ce Lion ne ya kashe Mammy an tsanesa, to wanne É—aya zamu rike ne?".
Yana cikin tinani ya tsinkayo muryarta tana cigaba da yabon SSO. Nisawa ya yi kafin ya ce. "My Cherry Bloom, ke da kike cikin ɓacin rai kina ta kuka jiya yaushe kika samu damar ganin labarai kan SSO? Ko dai dama kukan gulma ne da rigima?". Ya faɗa yana jifanta da wani irin kallo mai kama da tuhuma.
Turo baki ta ɗan yi tare da fara rarraba eyes ɗinta daga nasa idanun zuwa ɗan bakinsa, sai kuma ta kawar da zancen da cewa. "Daddy I'm feeling hungry". Tana shagwaɓe fuska ta faɗa....... Gera guda ya ɗaga mata kafin ya ce. "Answer my question first, a yaushe aka samu damar ganin labarai kan SSO?. Zaki mun wayau ki canza topic na hira ko?".
"Kai daddy kai daddy, ni kada ka tambayeni". Ta faÉ—a tana kai hannu ta ja dogon hancinsa, yadda ya É—aga mata gera gudan nan har sai da ta ji zuciyarta ta motsa, ya yi balain tafiya da ita.
"See your eyes na marasa gaskiya, zaki yi bayani ne anjuma, now go and bring your breakfast so I can feed you, da wani É—an bakinki a wajen, wai kema kin yi wayau, a haifeki a gaban nawa ne zaki mun wayau yanzu?". Sam ba da wata manufa ya faÉ—i wannan magana ba face kawai hira..... Zazzaro ido a kansa ta yi, sai kuma ta ce. "Daddy dama a gabanka aka haifeni?"..... Kai ya gyaÉ—a mata alamar e ba tare da ya kawo komai a ransa ba.
Kara zazzaro ido ta yi kafin ta ce. "Yauwa daddy to bari in baka two questions"...... Jinjina kai ya yi alamar yana jinta......... "Time da muke Jss3 an faɗa mana sai mace da namiji sun yi having sex sannan ake samun cikin da za'a haifi babys, to ina son sanin yadda ake haihuwar, then one of my classmate show me the video na yadda ake having sex between ladies and mens, and i saw the lady is crying a time da suke having sex ɗin, ina son sanin shin dama .......". Ai ɗauke wuta da maganar ta yi ɗiff ta gagara ƙarisawa saboda zazzaro mata ido da ya yi, ya yi mugun razanata ba kaɗan ba, bare ma yadda ta ga face ɗinsa ya canza lokaci guda, take tsananin tsoronsa yakamata.
Muryanta har yana É—an rawa ta ce. "Da...... Dadd........ Daddy.... Are you okey?"........ Ai bai san time da ya wani irin..............
E lallai Seraphina ta ɓaro babban aiki, da matsala kuwa, watau daman tasan sex? Har video ta taɓa gani, ba shakka yau Aryan zai ɓallata kuma ya kaita asibiti ayi ɗori, baby Cherry Bloom team yau kuma ruwa tsundum.
STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
STEP 1🔥
2025-12-2.🔥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
E_____________ 34 & 35
Muryanta har yana É—an rawa ta ce. "Da...... Dadd........ Daddy.... Are you okey?"........ Ai bai san time da ya wani irin jan dogon numfashi ba. Kome ya tina kuma sai ya sassauta kallon da yake yi mata tare da cewa. "Cigaba da tambayarki". Ya mata haka ne dan yana son sanin iya abin da ta sani kenan ko akwai wani abin.
Ajiyar zuciya ta sauke tare da cewa. "Some of my classmate they said if you want to have sax ka yi using protection dan kada ka samu pregnant parents É—inka and uncles É—inka zasu hukuntaka". Ta É—an yi shiru tana kallon fuskansa.
Watau idan ya fahimceta tana magan a kan zina, idan kuwa haka ne classmate ɗinta and roommates ɗinta suna aikatawa kenan? Room ɗinsu ɗaya da Rimsha, yasan da haka, kuma shi ya ce a haɗasu ɗaki ɗaya lokacin da ya kaita, shiyasa aka cire cikon yarinyar da take ɗakin aka canza mata room aka barwa Seraph filinta, kenan idan haka ne Rimsha ma ta taɓa yin zina?. Lokacin guda ya ji wani irin buga mashi kansa ta yi, kalaman daddyn Rimsha ne ya dawo mashi cikin kai, in da yake cewa. "Ko na mutu a yau ba zan taɓa yin danasani ba, saboda ina da Aryan, ba shakka zai kula da Rimsha tamkar shi ya haifeta, dan haka bana jin zafin cewa zan mutu in barta". Waɗan nan sune kalaman daddynta na karshe-karshe a tsakaninsu kenan, hakika mahaifin Rimsha yana tsananin sonta tamkar ya yi mata numfashi, haka kuma yake kaunar Aryan.
Tabbas Aryan ya yi iya kokarinsa a kan Rimsha, kawai baya son ganinta a kusa da shi ne saboda tana tuna mashi da mahaifiyarta, kun sa dole zai ji zafi, ku tina yadda ya shaku da daddynta, amma muguwar uwarta ta zo ta shiga tsakaninsu, ta karya mashi zuciya, ya mutu adalilinta, dole Aryan ya ji zafi, amma a bayan fage ya tsayawa Rimsha sosai, dik familyn Abba babu wanda ya tsaya a tarbiyarta kamar yadda ya tsaya mata, dik da ya tsani ganinta amma yana ƙoƙarin ganin ba nemi wani abu ta rasa ba, kuma shi ya kaita boarding school dan kada ya dinga ganin fuskarta a gidan, amma ya sanya mata matakan tsaro sosai wanda bata sani ba, kawai in da yake ne ya tsani ganinta.
Hankalinsa ya yi balain tashi jin kalaman Seraphina, amma sai ya daure dan ya kara jin wasu bayanai, da kyar ya iya ce mata. "What's next?"........ Jujjuya idanunta sama ta É—an yi kafin ta ce. "My roommate said that sex between ladies ya fi ladies and mens daÉ—i, wai idan zaku yi sex da mace ya fi, Laurat said that sex is sweet especially idan zaka yi sucking penis na boyfriend É—inka with your mouth, and Aana tana taking wasu drugs wai dan kada ta samu pregnant idan zata bi su Robert yawon dare, to ranar da Senior ya ce in zo mu je ni da Rimsha Aana ta bamu drugs É—in dan mu sha ni da Rimsha wai kada mu samu pregnant, wai sunan grugs É—in family planning..........".
Ai gagara iya jura ta gama ya yi, cikin tsananin zafa ya damko dogon wutar nan nata, gabaɗaya ilahirin jikinsa tsuma yake yi, gashin dake kwance a wajen hannunsa sai da suka mimmiƙe saboda tashin hankali, gabaɗaya ya canza lokaci guda, sai wani irin huci yake.
A fusace ya ce. "Kema kina aikata abin da suke yi? Kuna aikatawa ke da Rimsha? Kun taɓa aikatawa?!..." Tsabar tashin hankali da ɓacin rai maganarsa rawa take yi, zuciyarsa na harbawa da sauri-sauri, yana jin zai iya kashe director ɗin makarantar nan a yanzu da zai gansa! Lallai lokaci ya yi da IRON FIST zata yi aiki a kan gurɓatattun makarantu da malaman da basu san aikinsu ba, a basu amanar kula da yara su saki yara har ana aikata wannan abin? Dole su gyara masu zama!.
Ai wani irin mahaukacin razana ta yi, ta zazzaro mashi ido tamkar kwayar zasu faɗo ƙasa, take jikinta ya soma kerma, ta gagara amsa mashi..... Wayarsa dake aljihunsa ya ciro, kunna light na wayar ya yi, pressing ɗinta yai for few seconds tare da mayarwa cikin aljihun nasa.
Kara shaketa da karfi ya yi kafin ya ce. "Dikka a ina kika san wannan? Who told you that sex is sweet? And ki faÉ—a mun gaskiya waye ya faÉ—a maki dik waÉ—an nan abubuwa?"....... Tana girgiza kai, da kyar ta iya cewa. "Daddy a wannan video kawai na gani".
Da ɗayan hannunsa ya yi amfani wajen ɗauke mata fuska da wani gigitaccen marin da ya sanyata daina jin sautin komai na ɗan lokaci, jifa ya yi da ita a saman bed, hannu ya ɗaura a waist ɗinsa da nufin ya kwance belt ɗinsa sai ya ga ashe pj's ce a jikinsa babu belt, ai wani irin takaici ne ya kama shi, babban tashin hankalinsa ɗaya shi ne ya san sun taɓa aikatawa ne ko basu taɓa ba? Zuciyarsa har rawa take a kan hakan, yana jin tamkar zuciyan nasa zai fasa kirjinsa ya fito waje.
Zabura ta yi tana ƙoƙarin miƙewa bayan ta dawo hayyacinta daga marin da ta sha, fuskarta ya yi jajir, hannunsa sun fito ɓaro-ɓaro kwance a face ɗinta, wajen har kumbura ya yi.
Ai tsabar azaba da tashin hankali hawayenta yaki fitowa, ita tashin hankali ganinsa a cikin wannan yanayi ma ya fi komai gigitata, yau ya koma face É—in IRON FIST É—insa, no mutunci no tausayi, dan ji yake yi zai iya sanya kafa ya tattaketa sai ta daina motsi, kun san zuciya shegen abu ne, yau ba soyayya.