Sashe 127
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kalamansa sun kwarara mata gwiwa, sai ta ji cewa zata iya haska wannan labaran, zata haska video É—in da ta É—auka, dan haka sai ta ce. "I really love you my pleasure, zan yi dik abin da ka ce "......... "Love you too Aunty".
A daidai lokacin comboi na motocin daddy GAT suka danno cikin gidan, dole ba dan yana so ba yai wa sister É—insa sallama, ya nufi hanyar fita, sai da ya tsaya ya sarawa GAT, suka gaisa, sannan ya koma cikin barrack.
Gidansu na cikin senior staff area ya koma, a parlo ya isko Vash, Unays, Juraiz and Zaynish suna zazzaune, Vash ya gama samun sauki sosai, dukkansu suna rike da cup na black tea suna sha. Kamar Noor zai wucesu, sai kuma ya zauna a kusa da Zaynish yana faÉ—in.
"Bro what's going on?"..... Zaynish da fuska yake a murtuƙe tamkar hadari ne ya amsa da. "Vash ke bani wani banzan labari wai yai gamo da demon"........ Siririn tsaki Noor ya ja kafin ya ce. "Ina demon ɗin? Bata san sojojin AZURE ne a gabanta ba ne?".
Da sauri Vash ya ciro wayarsa ya fara nuna mashi chatting ɗinsu. Karɓa Noor ya yi, a kallon farko ya gane ɗaya daga cikin yaran GAT ne, dan yadda suke typing dikkansu iri ɗaya ne, yana chat da Angelina da V, dik typing ɗinsu iri ɗaya, kuma yanayin turancinsu iri ɗaya ne, sun fi amfani da turancin England sama da na America, kun san turanci kala biyu ne, akwai Europe akwai kuma na America, kowacce kika yi daidaitacciya ce, amma fa su dai masu jin turancin America idan kika masu turancin England zasu yi ƙoƙarin gyara maki ne, su ce ba daidai bane, amma masu jin European English kat ne, su idan kika yi American English zasu gane kin yi daidai, saboda su ne kat a turanci, su ne suka iya daidai, kamar yadda a hausa akwai na Zanfaranci, Sakotanci, Kanawa, Zazzagawa, Katsinawa da sauransu, to haka suma Europe and America. Ai kunga wata kalma idan bakano ya faɗa kuma basokwace ya faɗa sai ku ji sun banbanta sosai, alhalin su abu guda suke nufi, to haka American and European English suke, ku su America English ɗinsu ba shi ne ainahin turanci ba, amma kuma a yau da turancinsu duniya tafi amfani.
A yau idan zaki yi European English wanda ke jin American English sai ya gyara maki, ya ce ba daidai bane, bai san nasa bane fake! Bari in baku ƙaramar misali ku gani American English zasu ce Color, Organize, Defense, amma European English zasu ce Colour, Organise, Defence , kunga spelling ɗin akwai banbanci, to idan kika rubuta haka ga wanda yake jin American English zai ce sam ba daidai kika yi ba.
Kari misali, American English zasu ce. I just ate. European zasu ce I've just eaten, American zasu ce on the weekend, European za su ce at the weekend, spelling É—in yana zuwa daban-daban, Æ´an iyayi sai su ce zasu maki gyara saboda su fake É—in suka iya, kunga yanzu America ta fi karfi a idanun duniya, shiyasa turancinta ya fi karfi a duniya aka bar ainahin daidaitaciyar turancin.
So yaran GAT da European English suke amfani, shiyasa Noor na karɓa ya gano sune, amma bai nunawa Vash ya gane ba, saboda surakannensa ne, kada ya ɓata masu niyarsu a kan Vash, kuma ya ga yadda take cika baki har da cewa ko motsi Vash ya yi a tafin hannunta yake, so ba zai so tona mata asiri ba, ya ce bari ya kyale ta tonawa kanta asiri da kanta.
Miƙawa Vash wayar ya yi yana faɗin. "Gaskiya demon ce, amma ka jajirce kada ka tsorara da lamarinta, babu wani abin da ta isa tai maka".
Jinjiina kai kawai ya yi, shi kaɗai yasan me yake ji a ransa, yana tsananin son Manassa da ya gani, amma yasan tafi karfinsa, yana fama da wannan ciwon a zuciya ga demon ta zo zata ƙara mashi wahala wai son shi take yi, kuma kada ya kuskura ya kula wata macen. Kai Manassa ƴar duniya ce yarinyar nan, kuna ganinta shiru-shiru, wai in ya kula wata macen sai ta kashe yarinyar dan ita bata kishi da mace! Ku ji wani lukutar balai.
Miƙewa Noor ya yi ya nufi sama room ɗinsa shi da Leo. Yana shigowa ya isko Leo kwance yana waya da Aryan, a gefensa ya zauna yana ganin yadda guy ɗin nan ke magana a natse, one after the other, cikin kwanciyar hankali ga sanyin murya, yana waya yana ɗan murza dogayen natsun hannayensa, yana kuma ɗan jujjuya jade eyes ɗinsa sama tamkar mai tinanin wani abin.
Can ya ce. "Yah Champion na fi kewarka sama da kowa, amma ba zan zo ba, saura sati É—aya ne mu tafi Mission na gaba, lokaci ya kure, na so in zo ko kwana guda in yi, amma ba lokaci". Ya kai karshe tare da dawo da kallonsa a kan Noor. Shafa lallausan kumatunsa Noor ya yi, a ransa ya ce dole Æ´an mata idan suka ganka su bi su rikice ai, haÉ—uwa iya haÉ—uwa.
Daga can ɓangaren Aryan ya ce. "A ranar da zaku tafi dole zan zo in ganka, ba zan iya ka shiga Mission na uku ban ganka ba our heartbeat"............ "Ni kaina kewarka kamar zan yi hauka, amma ba yadda na iya"..... Gyara zama Aryan ya yi kafin ya shiga bashi kalaman da zasu karfafa mashi gwiwa, ya dinga nuna mashi jarumta. Sun shafe awa biyu suna waya kafin su yi sallama. Kuma dik wayar nan da suke yi fa Aryan yana zaune gaban wasu mutane uku da ya ɗaure da chain, yana ta faman shirya kayan da zai yi amfani da su wajen gana masu azaba, mutanen da suka baiwa Aunty Safiyya aikin kamo masu Seraphina ne ya damko, in baku manta ba dama ba ya cewa su guru zai fita sai 3 ma dare zai dawo ba? To ga in da ya tafi nan, ya yi shirin gana masu azaba har sai sun faɗa mashi meyasa suke neman Seraphina.
Ita kuwa Aunty Safiyya tana can tana shirya yadda zata fito da Seraphina ta kaiwa mutanen ta ci makudan kuɗin da ta karɓo, bata san a hannun Aryan take ba. Yanzu dai mu koma kan Leo, mun baro su Aryan, zamu waiwayesu mu ji yadda zai yi da mutanen, yanzu muna Barrack ne, kada na ruɗaku!
-------------------------
Leo yana katse wayar ya kira guru, a lokacin guru na zaune tsakiyar bed ɗin Lion yana rike da laptop yana cigaba da kwashe kuɗin CEO na bankin yana rabawa bayin ALLAH, kai IRON FIST duniya ne, ka kuskura ka faɗo tarkonsu ka shiga uku, dik wani hau ɗinka sai sun gyara maka zama sun sanya ka shiga taitayinka! In dai kaifin ƙwaƙwalwa ne ALLAH ya basu, basirarsu sai dai ayi shiru kawai, ku duba fa, yana kwance a gado cikin kwanciyar hankali yana rabawa al'umma kuɗin da azzalumai suka danfaresu, kai guru ma takadari ne wasa-wasa, ka gansa kamar ba ruwansa, amma idan ya tabka wata tsiyar sai ya gigita ƙwaƙwalwa.
So guru yana zaune a saman bed ma Lion, while Lion yana balcony yana waya da mr president. Picking ya yi tare da karawa a kunne, daidai lokacin Heronsu ya shigo da gudu yana wani irin girgiza, daga balcony wajen Lion ya fito.
Jikin guru ya haye yana É—an gurnani sama-sama, shafa wuyan zakin guru ya fara yi yana amsa gaisuwar da Leo yake É—aga mashi, shi ma sun É—auki awa suna waya kafin su yi sallama ya kira Big Bro É—insa watau Lion.
Sai da ya yi wa Lion kira uku yana katsewa, sai a na huÉ—u ne ya É—auka, kuma wayar tana aljihunsa yana ji, kawai a lokacin kiran farko dana biyu dana ukun ne bai yi niyyar É—auka ba É—an duniya, bai son motsa jikinsa. Ko da ya yi picking shiru bai yi magana ba, sai da Leo ya ce. "Good evening bro".
Nan ma shiru ya yi for almost two mins, ba dan Leo ya saba da halinsa ba da ya jima da katse kiran, amma ya hakura yana jiran ya amsa mashi. Can a maimakon ya amsa gaisuwar sai dai ya ce. "Chat me on whatsapp!". Daga haka ya katse kiran, magana tana mashi wahala, idan chatting ne lafiya lou zai maka typing komai tsawon amsa ya tura maka, amma ko voice bayayi a Whatsapp É—in ma, dan ba zai iya wani dogon magana ba, haka guru yake da wannan É—abia, ya gwammaci chatting, shiyasa zaku ga basa yawan magana da Leo.
Shi kuma Aryan da mutum ɗaya yake dogon hira, Leo kawai, shi ma ALLAH ya haɗa jininsu ne, kuma babu wanda ya ci wahalar renon Leo biyun Aryan, ba irin goyashe da bai ba, shakuwarsu ta zarce yadda kuke tinani, shiyasa da shi zaku ga suna magana sosai, idan ba da shi ba ba zaku taɓa cewa Aryan ya iya magan ba.
A fili Leo ya ce. "Dama na san hali, ni ban san meyasa ma na kiraka kai tsaye ba, let me drop you a message on Whatsapp". Ya faÉ—a tare da yi wa Lion typing na gaisuwa da fatan ya wuni lafiya, daga karshe ya rufe mashi da addu'a da kuma kalaman dake nuna yana tsananin so da kaunar É—an uwan nasa, daga haka ya kashe wayarsa gabaÉ—aya.
Yana kashewa Noor ya faÉ—o jikinsa yana faÉ—in. "Guess what!"........ Harara Leo ya dallah mashi kafin ya ce. "Tashi mun a jiki rigimamme kawai"....... ÆŠan turo baki ya yi. "I just got married bro, what advice do you have for me?".
Wani irin harara da Leo ya dallah mashi sai da ya ji barci ta kama shi, ɗan tsuke fuska ya yi tare da sauƙa daga jikin Leo, yana haɗe rai ya nufi sauƙa ƙasan gadon. Ganin kamar ya yi fushi ne yasa Leo riko hannunsa. Ai da sauri ya juyo, dama yasan Leo ba zai barshi da fushi a cikin daren nan ba.