Sashe 137
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kewaye 3D suke ta faman yi a cikin wannan ɗaki suna duba yadda ake aiki, waɗan nan injuna suna ta faman haɗa chemicals na wannan cuta tasu mai suna Nexapox-31, a wannan waje ake haɗa shi ana zubawa a kwalabe manya-manyan, nan ne matakin karshe kenan, bayan an ɗauko chemicals da su Maya suka haɗa, sai aka ɗauki asalin kwayar cutar da aka ruɓar, to a nan ake gaurayasu, cutar ya yi green sosai da sosai gwanin ban tsoro ma da tada hankali, daga yanayin ruwan cutar idan ka gani kasan wannan bakin zalunci kawai aka haɗa, sai ka ji karjinka ya buga.
Komawa 3D suka yi office na Dr James, saboda sun duba cutar, abin da ya kawosu yi kenan. Can cikin meeting room ɗinsu suka shiga, a saman sofas suka zauna, shi kuma Dr James ya miƙe, computer ya buɗe tare da cire mata password, danna wasu lambobi masu zubin na sirri ya yi.
Jim kaÉ—an aka É—aga kiran nasa, a tinaninsu Dr Kamal zasu ga mutane kamar yadda kowa yake bayyana idan zasu yi waya ta kasuwanci, sai suka ga akasin haka, domin kuwa wani irin duhu ne bakinkirin ya mamaye ko'ina a cikin computer.
Rarraba idanunsu suka yi suna jiran ganin haske ya bayyana mutum ya bayyana, sai suka ji shiru, can kuma suka ji wata fasasshiyar murya an ce. "Hello".
Kara zazzaro idanu suka yi, babu dai alamar mutane a wajen. Da suka zuba idanu sosai a saman computer ta gefe sai suka ga an rubuta WORLD SYSTEM, sun sha madarar mamaki, bayan shekaru 3 suna ta jin sunan WS a bakin Dr James sai yau suka taɓa ganin yana waya da su. Sun so ganin fuskokinsu, dan suna zargin kamar ba mutane bane ma, amma sai dai ina, bayan Dr James babu wanda ya sansu a duniya!. Watau su Dr Kamal dik rashin imaninsu sun jinjinawa WS har suke ganin kamar ba mutane bane su ɗin, tab! Babbar magana!!.
Daidaita natsuwarsa Dr James ya yi kafin ya amsa masu hello ɗin, sannan ya ce. "Nexapox-31 is ready, ko a wannan sabuwar shekara da zamu shiga zaku iya sakinta wa duniya"....... Shiru aka ɗan yi na a ƙallah 2 mins, can wannan fasasshiyar murya ya sake cewa. "Wa sabuwar gwamnati muka shiryawa, sai bayan zaɓe, me karfin gudun aikinsa? Hope ya fi cututtukan da muka saya a baya?".
With full confidence Dr James ya ce. "Wannan ya fi dik wata cuta da ta bayyana a baya! Wannan tana tafe da su DNA, cuta ce daka iya fata-fata da ɗan adam, wannan cuta idan kana da rabon rayuwa ma ka rayu to zaka rayu ne babu kunnuwan jin magana, dan sai ta yi fata-fata da kai, bugu da ƙari wannan cuta tana ɓoyewa ne a cikin jiki na tsawon sati biyu, sai ta shiga jiki a hankali ta lalata dik wani garkuwar jiki, sannan take bayyana, a lokacin ko ni dana kirkireta yin maganinta zai ban wahala, dan wannan sati biyu da ta yi ta kashe komai na jikin ɗan adam, hakika ban taɓa yin project mai bala'in wahala da karfi irin wannan ba, so ku kwantar da hankalinku, komai zai tafi yadda kuke so".
Shiru aka sake yi na kamar 2 mins, sannan wannan murya ta sake cewa. "Muna son ganin yadda take aiki a jikin mutum, na san ba zaku rasa jarirai a ƙasa ba, ku gwada mana example a kan ɗaya daga cikinsu"........ Kai Dr James ya jinjina alamar to, daga nan ji kake ɗiff sun katse kiran.
Nisawa Dr James ya yi tare da zama kusa da Dr Kamal, a sanyayye ya ce. "Wasu mutane sun kirani jiya, wai suna son babys guda 50 zasu yi sadaukarwa". Ya faÉ—a yana ciro wayansa........ Cike da mamaki Dr Kamal ya ce. "Ban gane sadaukarwa ba?"...... Dr James yana pressing wayarsa ya amsa da. "Kasan yanzu duniya ta cigaba, irinmu masu kyankyasan jarirai mun fara yawaita, abin ya fara girmama a duniya, so yanzu dik jiga-jigan kungiyar matsafa ta duniya sayen jarirai suke yi dan sadaukarwa, sun daina amfani da yaransu na jini, sai dai su saya kawai su je su kaisu".
Dr Mark ya ce. "Na gani last week wai an kama wata mota cike da jarirai zata fita AVARIS, sai maganar ake yi, daga karshe aka gano manyan kungiyoyin tsafi ce ta sai jariran za'a fita da shi a kai masu, a lokacin na yi mamaki, dik tinanina mu kaÉ—ai muke kyankyasan jarirai, ashe an fara samun ilimin a duniya".
Dr Kamal ya ce. "Duniya ta cigaba, matsafa sai sharholiya, kuma zasu karu a duniya, dan dama kasan wasu saboda bada jininsu ne yasa suke tsoron shiga kungiyar, saboda suna jin ba zasu iya bada ƴaƴansu ba shiyasa ba zasu iya shiga ba, amma yanzu lafiya lou, dik manyan kungiyar tsafi yanzu sayen jarirai suke yi"........ Dr James ya ce. "Ba kowacce kungiyar tsafi take da karfin sayen jariran ba ai, kun sani ba ƙananan kuɗi bane, sai manyan jiga-jigan ƙungiyoyin da suka haɗa ƙasashe waɗan da manya a duniya ke ciki sune suke da karfin sayen jarirai, ko last year babys guda 50 da na cire a yaran da muka kyankyasa wani shahararren kungiyar matsafa na sayarwa".
Dr Mark ya ce. "Haka ne sai manyan kungiyoyi, dan har yanzu ina ga akwai kungiyoyi masu bada jininsu ko in ce ahalinsu ga tsafi, har yanzu cigaba bai zo masu cewa saye kawai zasu yi ba, su zuba kuɗi su samu kuɗi"......... Wani shu'umin one side smiling Dr James ya saki kafin ya ce. "Zamu ɗaga farashin kowa jariri this coming year, daga miliyan 100 zuwa 150, saboda naga yanzu dik sun fara wayewa, kowa baya son wani abin ya samu zuri'arsa, sai dai su saya jarirai, dan haka zamu ƙara masu kuɗi sosai, dan ai kungiyar tsafi akwai makudan kuɗaɗen jini na fitar hankali, dan haka dole mu kara, kai Dr Kamal nabaka nan da one month ka tabbatar ka kawo mana mahaifa guda 500, dik yadda za'ayi ma ayi, idan kashe mata za'ana yi ana cirewa, idan satowa za'ana yi ba tare da saninsu ba, kai koma me za'ayi masu ayi, mu dai mahaifa muke da buƙata!!".
Jinjina kai Dr Kamal ya yi, a dake ya amsa da. "Yazama dole mu samo, amma eggs da muke da su a ƙasa ai basu wuci 200 ba, yakamata mu samu wasu"....... Kai Dr James ya jinjina kafin ya ce. "Tin kwanaki uku da suka wuce na sanya aka yi wa ƴan matan da muke da su dikka alluran gonadotropins wasu kuma follitropin alfa gonal-f, a wannan wata zasu bamu eggs da dama, dan na tsokani ovaries na jikinsu sosai, zasu bada abin da ake so matuƙa.
Dr Kamal ne ya ce. "Waɗan nan allurorin basu yi wa jikin mace yawa ba kuwa? Kada ya lalata masu jinin jiki gaba mu rasa daga in da zamu na samun eggs ɗin"........ Ba tare da shayi ko ɗar bare tausayi ba Dr James ya ce. "Dole zai lalata dik wani kuzari nasu, zai gurɓata jinin jikinsu gaba kaɗan, kowani wata sai an yi masu shi, sai an tsokani ovaries ɗinsu sun fitar da abin da bashi suke fitarwa ba, su fitar da overdose, ai kunsan dole ya lalata masu jiki, amma ba yanzu bane, zasu iya ƙara shekaru 5 gaba suna bamu eggs, daga nan ovaries ɗinsu zai raunata, ya daina ma bada eggs ɗin gabaɗaya, a wannan lokacin amfaninsu ya ƙare, sai dikkansu mu kashesu at once". Babu ɗigon imani a kan fuskansa ya faɗi wannan magana, mata rai 50 kake lissafin wannan allura zai lalatawa rayuwa, baka ji komai a ranka ba, har kake lissafin zaku kashesu gabaɗaya idan suka daina maku amfani suka daina baku abin da kuke buƙata. Already yasa an fara renon wasu matan a wani killataccen waje tin shekaru 5 baya, ba tare da saninsu Dr Kamal ba yasa ake renon yaran wasa idan waɗan nan sun lakace sun daina bashi eggs ya kashesu to ga wasu nan ya kyankyasa ana renonsu sai ya maye gurbi, shegen plan ne da shi.
Innalillahi wa inna ilaihir rajiun, wannan musifa dame tai kama, ran ɗan adam tamkar ran kiyashi, ba'a ɗauki mutum a bakin komai ba, ko da yake tin da ka iya kwantar da ƙananan yara, ka buɗe gabansu ka saka masu wannan karfe ka ciri eggs ɗinsu a can cikin cikinsu ai babu abin da ba zaka iya ba bakin shaiɗani, yadda ake cire eggs na mace ya tsaya mun a rai ni kam, ƴan matan dake virgin, basu san komai ba, ba'a taɓa buɗe wannan hanya ba, da yake kai ƙanin ifiritu ne, tsinanne, haka kake danna masu wannan karfe a ciki, dan kawai biyan buƙatarka, ai kai mutuwarka ba zata yi kyau ba, wlh 3D bala'i ne, ni ban taɓa jin kalar wannan rashin imani! Ba gara ma ace zina suke yi da yaran ba ma da ɗan sauki, amma kowani watan duniya ku kwantar da yara ku danna masu karfe a cikin ciki, ku wuce mahaifarsu har ku je kan ovaries ɗinsu, ku buɗe jakar da eggs ke ciki ku tura wannan karfe, ko wani iri baku ji a ranku, saboda kun yi hannun riga da tausayi da imani, ba sauɗaya ba ba sau biyu ba, dan bala'i kullum wata sai kun masu wannan abu, ga uban alluran da kuke kashe masu jiki da shi, dan wannan alluran lalatasu zai yi gaba kaɗan, ai kuna masu shi overdose, yana da side effects, yadda kuka san engine buga eggs suka samu ba mutane ba, shegu tsinannu makiya ALLAH da Manzonsa, hmmmm zaku girbi abin da kuke shukawa ne dan ubanku.
Astagfirullah, 3D sun ɓatan rai sun sakani zagi shegu!
Sun jima suna tattaunawa wanda ni takaicinsu ba zai barni in cigaba da kawo maku labarin abin da suke tattaunawa ba, daga karshe Dr James ya ce. "Zo ka mun video dan turawa WS shaidar aikin maganin nan, zo ka É—aukeni bari mu yi gwaji a kan É—aya daga cikin jariran nan mu gani".
Na shiga uku ni QUEEN OF SURPRISE, a kan jariran ma zasu yi gwajin cutar dan bala'i? Wannan wace iriyar musifa ce? Tamkar babu zuciya a kirjinsu fa!.